Sashe 53
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(102-103)* tunda aka tashi yau safiyar d'aurin Aure zee take ta kuka tamkar ranta zai fita, kuma kamar enda zataji edan tatafi bazata da woba, dik tabi ta tadawa kowa hankali musamman" ma qawayin ta su raliya da teema da suke tare tinda k'uruciya, suma kukan suke ta famanyi, khaleed ma a lokacin da ya shigo cikin d'akin su da ya tarar dasu zee na kuka shima d'aurawa yayi danasa d'akin yazama tamkar na makoki sai da mama tazo ta tsawatar musu tayi waje da khaleed" sa'anan kikaji d'akin yayi shiru sai ciccika kawai suke ta erin wa'anda sukayi kuka suka gaji, su sakeenat kam sai kallon ekon Allah suke dan su ba suga Abin kuka anan ba.
*************
unguwa kam tacika maqil babu masaka tsinke tako ena manya+2 mutanene kake gani daga garuruwa daban+2 harma wa'anda ba Aqasar nan ba musamman sukazo dan wannan Auren shi yasa 'yan media
sukayi yawa agurin domin d'aukar news marok'a kuwa tamkar jira suke saboda su yau ne kasuwarsu keci shiyasa suka duk'ufa yin Abinda ya kawosu.
Damisalin k'arfe 3:30pm d'in bin Jama'a suka shedi Daurin Auren *EMRAN YOUSUF USMAN TARE DA ZAINAB LAWAL AKAN SADAKI NAIRA DUBU HAMSIM (500K)* su mahaifinta yayanka mata Acewar sa Aure yafi Albarka da sadaki qalilan.
tinda komy mutanin nan su dauke musu sunce hatta da tsinke sunyafe kada suyi wahalar saya basa buqata" aysu a gaskiya ba abinda zasu yiwa mutanin nan susaka musu da Alkhairin da suka musu sai Addu'a Allah dai yabasu zaman lafiya Ameen.
Haka Akasha shagalin biki a kaci a kasha kowa yafara haramar tafiya gida.
su emran kuwa jirgin marece suka bi suda su daddy suka koma Abuja jinsa yake tamkar bayada lafiya zazza6i ne keta son saukar masa, koda suka esa gida, bedroom dinsa yashiga yarufe kansa dan kada su qasim su damesa, suma hakan da suka ganine yasa basu takurashi ba suka fita eskarsa sukaci gaba da liyafarsu a parlour suka d'ai.
dukan su a kwance suke suna fira sama+2 kasan cewar kowa yagaji sukadai sukasan yanda sukeji saboda kai da kawowar da sukayi a yau, mommy ce da gwago suka shigo cikin d'akin tare da sallama amsa musu sukayi kafin mommy tace ina fatan dai kun shirya komy naku ko?, dan fa kunsan an fad'a muku dazu Hajiya takira tace gobe jirgin 8:am zamu tafi dan karku zo kuna 6ata mana lokaci tinda kunsan ba tafiyar mota bace.
a..a wllh ma mommy mun shirya gobe wanka ne kawai a dole muyi koshi da muntashi sallah Assuba bazamu koma bacci ba zamuci gaba da kintsawa, tohh yayi kyau gwago tafad'a kallon gefin zee sukayi, da take a raku6e da gado kokadan hankakinta baya Kansu girgiza kansu su mommy sukayi kafin su masu saida safe subar d'akin
*ASUBAH TAGARI*
Mamy ce na hango d'akin emran etada su qasim tinda safe sunata faman hadawa emran kayansa ana fitowa dasu ana sakawa acikin mota, shiko yana donqule a kan gado yana fama da zazza6i sadik ne ya shigo tare da sallama ya eske su mamy na faman had'a kaya shi Abinma dariya yabashi saboda shi a eya sanin sa edan Ango zaiyi Aure shike had'a kayansa yanata faman zumud'i Amma banda emran ace ranar tarewar mutun gidan sa tana a dunqule kan gado ba lafiya shi wllh bai ta6a ganin hakan ba.
mamy ce ta katsar da sadik da tunanin da yake tare da cemishi sadik doctor d'in yazo kuwa?, ehh yabata Amsa gashi can a parlour, tohhh kace yashigo ciki mana tinda kasan wannan ba fita zaiyi ba.
~*****________*****~
shiri suketa famanyi ana fidda kaya ana sanyawa a cikin mota duk abinda suke buqata sun dauka mussaman Afra etada ba dawowa zatayi ba tatafi kenan, Hafsat ce tace eta kuma zee ena tatafi kowa na shirin tafiya?
teema ce tace tana d'akin baba tana kar6a hud'uba kinsan gara aja kunne nan da kyau dan bayaji sosai, gaskiya kam raliya ta fad'a haka suka qarashe zancin su sukayi waje suka shiga mota suna jiran fituwar su zee dasu gwago.
dik yanda mama tasu ta daure da eta da yaya mas'ud sai da sukayi kuka rarrashin su su momy suka shiga yi suna basu baki zee kuwa yayan ta ta rungume tanata faman kuka gwanin tausayi kasan cewar an tura khaleed wani gurine shi yasa abin yazo da sauqi dan da yakafe sai yatafi.
shi kanasa baba dauriya ce kawai yake dan yanada qarfin zuciya amma koshi sun bashi tausayi matuqa, da qyar aka 6an6are zee a jikin yayan ta aka sanyata a mota Afra tafito tawa mama sallama tare da yaya mas'ud suka shiga mota suka nufe Airport.
Acikin mota ne Aysha tayi gyaran Murya tare da cewa dik da dai cika bakin da mutun keye baya aure yanzu kuma koda zaiyi ba'a nesa ba amma da Allah ya hukunta haka mutun yanaji yana gani ba shida yanda zaiyi zai tafi garin da yayita man kwankwamin zuwansa lokacin da zantafi, sarai zee ta tuna da erin maganganun da tayi tawa Aysha lokacin da za'a kaita Abuja sanin haka da tayi ne yasa bata tankawa Aysha ba tafita eskan ta qala bata ceba, Arziki ma taci raliya da teema na cikin wancan dayar mota Ay da sun taya Aysha tsigarta.
~-----_____------~
da qyar mamy ta lalla6a emran yayi wanka bayan doctor yamishi Allura
bayan ya fitone ya kintsa tasa aka kawo mishi barkfast marar nauyi yayi sannan tabashi magungunna
da kanta yasha sannan taci gaba da mishi nasiha erin haka tana lurar sa dashi muhimmancin Aure da kuma haqqin matar sa, a kansa da Allah ya daura masa a yanzu, ba laifi yaji wasu dai daga cikin bayanin mamy bansani ba shin ko ya dauka?
mamy kasim yakira ta maida hankalin ta tayi gurinsa kafin tace ya akayi ne kasim?
am mamy daman cewa nayi anjima fa zamu dinner dan Allah kifada masa karya kunyatar damu acikin mutane duk Abinda yakeji ya danne shi kada yanunwa duniya bayason wannan Auren, sam qasim bai lura ba emran sai zabga masa harara yake ta famanyi a fakaice yanda mamy bazata lura ba, amma sam qasim bai lura da hakan ba bayanin sa kawai yakewa mamy
karka damu kasim ensha Allah emran bazaya bamu matsala ba kuma ma Ay ina gurin dan nima zanje, yanzu haka naji ance Amarya sun taso ensha Allah da zaran sun eso sun futa mai gyaran Amarya nanan tana jiran esowar su sai Afara shiri kafin Allah ya kaimu Anjima sai afara shirin tafiya dan daga can gurin dinner zaku wuce dasu gidan su, kallon ta mamy tamyda gurin emran tare da cemishi saika shirya da Amaryar ka ta eso zan Ayko akiraka daddyn ku na buqatar ganin ku, kansa doqe yake yana kallon kasa sam abin duniya yamishi yawa gaba daya an dagula mishi lissafin sa da tunanin sa, har mamy tasa qafarta tafita baisani ba gaba daya yagama dulmuyawa cikin tunani Ac dake amfani cikin dakin bai hanashi zufan dake tsitsifomishi ba har qasim yatasahi yafito shima ya barshi shikadai yaci gaba da tunani tunanin sa marar Amfani tinda dai anriga an daura, mutun ya dinga abu tamkar an had'ashi da maqiyiyar sa, gashi an mishi gata amma shi sam bayga hakan ba sai wani faman sawa rai abu yake, bayan kuma ciyon son yarinyar nan " na cin ransa amma saboda tsabar miskil
ncin sa, yakasa ganin hakan, qasim ne keta faman wannan tunanin a lokacin da zai fita daga cikin dakin.
dirar motoci ne su mamy sukaji Ay dajin haka su mamy suka fito etada sauran qawayin ta da babbar Aminiyar ta mahaifiyar qasim tarba ta karamci aka musu tare da basu masauki na musamman abinci ne kala+2 aka kawo musu da abinsa bayan sunci sun qoshi Afra taja su sakeenat part d'inta dan sufara gyaran jikin su saboda wannan dinner ta mussaman ce, mamy kuwa hannu Zainab ta riqa tare da janta suka nufe part dinta akabar momy kawai sai gwago sai kuma maman Aysha da tayiwa mama kara tazo raka Amarya.
har bedroom cikin bedroom mamy tashiga da Zainab duk Aminan tane a cikin dakin harda Maman sadiya da tayi ta qoshi Auren nan kafin ayishi musamman da taji ko wacece emran zai aura sosai tataya 'yarta kishi saboda faruwan hakan amma daga nan bata jaba dan ba taci gaba da nuna fushin ta da mamy kokadan ba tayi hakan ba.
Fuskarta A dunqule take sai faman jin kunya take amma dik da hakan bai hanata har qasa takai ta gaidasu ba, sosai ta burgesu Addu'ar zaman lafiya sukayi musu" tare da fatan Alkhairi mamy ce tace taso 'yata yanzu zamu tafi gurin daddyn ku yana son ganin ku ba musu zee tatashi suka nufe hanyar fita, mamy kiran qasim tayi akan maza yayi saurin rako dan uwan sa part din daddy karsu 6ata musu lokaci daga haka takashe waya sukaci gaba da tafiya har suka esa gurin.
da qyar ya lalla6ashi ya taso shi koshi sai da yace zai kira mamy yasanar mata yaqi yazo sannan ya yarda yabiyo bayan qasim koshi sai qasim yayi nisa edan ya waiwaya sai yaga yabarshi can Abaya sam shi wannan tafiya ta emran baya eya daukar ta da qyar yaga sunkawo sai da ya shigar dashi har ciki sannan qasim yace a hankali ranka yadade a fito lafiya ajajirce adauke hud'uba da kyau
kin kulasa yayi yafita eskan sa yayi gaba.
kanta na duqe yayin da take zaune aqasa kyakyawan fararin qafafuwan sa kawai ta eya gani shima yasamu can gefe ya zauna, shima sadda kansa qasa yayi tare da gaidasu cikin girmamawa" cikin sakin fuska suka Amsa mishi, kafin daddy yayi gyaran murya Addu'a yafara budewa da eta kafin yafara musu nasihar da yakirasu domin yamusu, sosai ya musu nasiha yakuma qara musu tuni akan abinda suka sani tare da wanda basu sani ba ko wannesu ba wanda daddy bai fadawa haqqin dan uwansa da ya rataya akansa ba kuma wajibine ko kanaso ko bakaso ka sauke wannan nauyin, duk su biyun ba wanda jikinsa baiyi sanyi ba etama mamy daurawa tayi da nata kafin su musu Addu'a da fatan zaman lafiya mai dorewa tare da zuri'a dayyaba daga haka suka tashi suka barmusu parlour suka nufe sama mamy bayan daddy tabi dan tayashi shiryawa saboda zai fita suyi sallama da baqin da sukazo tayashi murna Auren dansa qasashe daban+2.
shiru parlour yayi tamkar ba kowa aciki harna tsawon 5 mint kowa nasaqa eya tsawon zarinsa a zuciyar sa, kamata yayi sucewa junan su wani abu amma saboda girman kansu basa eya hakan, wani d'an siririn tsakine yafito bakin sa kafin ya tashi yafita daga cikin part dinma gaba daya, etama bayansa tabi da harara kafin tayi tsake aranta, ta tashi tabi bayansa dan eta ma tana eya kai kanta part din mamy turs" tayi lokacin da takawo dai+2 bakin qofar fita ganin sa tayi a bakin qofa a tsaye, mamaki tayi tohh tsayen mene yake kuma eta fita take sonyi kuma edan duniyar nan zata taru akanta bazata eya cemishi ya matsa ta wuce ba sai dai su kwana anan.
shi kuma emran abinda yasa yayi hakan badan komy ba yana son ne tinyazu yafara sata tayi abu dan dole koda kuwa bataso tunda eta taji tagani zata eya zama dashi, dan haka ganin da yayi a parlour takasa mishi magana shi yasa wannan hanyar ta fado mashi arai kuma wllh yasa a ransa koda zasu tabbata anan a tsaye kuma koda kowa zayazo nan da suke a tsaye yace ya matsa tawuce bazai ta6a matsawa ba har sai edan eta da kanta tabude bakinta tamushi magana akan zata wuce...
[8:27PM, 2/18/2018] Official sa'adat Alkali: