← Book details Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 60

Sashe 22

Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

kutt' melesy, dan Allahn mamy kirufaman asiri karkiman haka, wllh da kashina ya bushi, ni dawasa ma nake Allah,
qarya kike, shine waton yanzu dan kinga bayanan shine kika xauna, dan kiyi gulmarsa ko, harda cewa wani na matsa mishi akan yayi aure yatafi yabarki ki futa, ayke ne, dai2 kiyi auren keda kike mace, ay duk jirgi daya ne, ya daukoki keda shi, kindauka auntyn ku bata sanar dani erin korar samarinki da kike ba,
zanyi maganinki ne,
haba mamy daga magana nifa nalura kinfison ya emran akai na, daga nayi maganar sa gashi nan yanzu kin rufeni da fada
bayan kuma nice auta ni yadace kidinga kulawa bashi ba,
edan naqi fa?
Allah yabaki hanquri mamy na, tafada tana waskewa dan taga alamar yanzu mamy zataci gaba da qara mata fada,
kinxo kincikani da surutunki, ga 'yar uwarki can a kiching tana ayki, kin wani zo, kina fadin abunda ba'a tambayeki ba,
eyyyah wllh kuwa, nabar sis da ayki eta ka daya, bari naje muqarasa tafada tana miqewa tanufe qofar shiga kiching din,
*2 days later*
washh" wllh mamy dik nagaji wannan uban aiki da wannan yarinyar keta saqalowa mutane, sai kace mai jikin engins, Allah ne gaskiya sai na futa,
hmm, Afra kenan yanzu abincin da ake shiryawa mahaifinki ne, na dawowar sa, kikejin kasalar yinsa, amma ay yanzu edan yaxomiki da tsaraba eta bazakiji nawar kar6a ba,
wllh kifita a edona kitashi ko qarasa banason shashanci kinji ko,?
cikin shgwa6a ta tashi, ta koma cikin kiching,
dirar motoci ne da sukaji Afra tayi saurin ruguwa aguje, mamy ma da saurin ta, tafito daga parlour tayo waje, wazasu gani emran ne, cikin kayan larabawa, yayi masifar kyau, murna da Afra ne keyi ta koma ciki, mamy kam qwarai taji dadin dawowar danta, aranta tasbihi take, da yanda taga danta ya matuqar yin kyau,
cikin takonnan nasa na esa, ya eso har xuwa gaban mamyn sa, duqawa yayi har qasa tare dafa qafafunta, amma bai ce komy ba, da goshi tayi cikin farin ciki, tareda rungumeshi, tace ur welcome my son,
tnx my mom.
I miss u so much mom
miss u too my dear.....
murmushi afra ta danyi, cikin jin dadi, tana mamakin yanda mamy ke matuqar son yaya emran, sosai suka birgeta, ahankali tace sannu da zuwa yaya emran,
kamar bazai amsaba can dai yace ywwa ba tareda ya kalleta ba, ayfa hali zanin dutse har abada wannan bazai canza ba, zee ce tafado mata arai, data rabar tashiga gun waka, juyawa tayi ta koma cikin parlour, dan tasan tsawur ta, a gun matsalace yanzu nan, by mistake ya dago kansa yaga tana gurin zai ce, meye ta tsaya tana kallon sa,
mamy zanshiga nayi wanka, daddy bai dawo ba ko?
Ehh shima yana hanya ensha Allah, dama munkaji tsayuwar motoci, mun dauka shine, tinda kai baka sanar dani dawowar kaba jiya da mukayi waya da kai,
tinjiya da kika sanar dani da wowarsa, naga ya dace naxo nima naga dawowar sa shiyasa nace bari nayi sammako,
toh ay ka kyauta I hope abinda akaje nema andace ko?
sosai mamy Addu'arki taci business yayi kyau,
tohm Alhamdulillah, Allah yaqara budi, Allah yaqara rayamin kai emran, da kai da dika 'yan uwanka, Allah yaqara kiyayeka daga sharrin mahassada,
Ameen2 mamy wash" ya dafe kansa
kanko? kai dai ba damar kayi magana mai tsawo sai ciyon kai, toh kaje ka watsa ruwa, ka kadan kwanta harda gajiya ay, kafun daddyn ku ya dawo,
ohk mamy- ya juya yanufe part dinshi, mutanin sa kuwa na biye da shi,
sai gurarin 5:45 pm, su daddy suka eso, gida ko, ya cika da murna da wowarsa, ba kamar ma Afra, zee kadai ce a daki bata fito ba, sai da dadi ya watsa ruwa ya ranka salolin da ake biyarsa kafun yafito parlour,
sannu da fitowa daddyn emran ywwah mamyn Afra nasameku lpy?
lpy qlw wllh
toh Alhamdulillah...
Alhaji munyi baquwa fa...
bakuwa kuma daga ena?
'Yar wata qawata ce, tohm tafiya ce taka masu kuma, zasu dadi basu dawo ba, eta kuma yarinayar batason tafiyr, shine mamar ta takirani akan zatazo nan tadan zauna nadan wani lokaci kafin su dawo, toh shine nace, mata, ba komy tadawo din har lokacin da Allah yayi dawowar su, daddyn emran kayi haquri na yanke hukunci batare da nasanr da kai ba,
mumrshi yayi erin nasu na manya, kafin yace haba Hajiya Ameena, aiko wani can kika dauko wanda ke kanki baki sanshi ba, kinka dauko shi da niyar taymaka masa, ay banajin kinyi ba dai2 ba, bare 'yar qawarki da nake da tabbacin tamkar 'ya take agunrin ki, dan nasan duk mutanin da kike tare dasu masu kirkine kamar ki, ayni banqi kullum naga mutane a cikin da gidannan ba, dan ina matuqar jin dadi edan naga wani mutun dake qarqashin enuwata yanajin dadi, dan haka karki damu kanki, wllh na amince kikawo dik wanda kikeso dan nasan baxaki ta6a kawo min mutumin banza ba, kuma ina roqon Allah yabaki ladan taimakon da kikayi Allah ya tayaki riqo,
har cikin ranta taji matuqar dadi da kalaman mijin ta,
dik da ta6oye mishi gaskiya dan bataga amfanin sanar dashi ba,
Amma gaskiya daddyn emran bansan da wani baki zan gode maka ba, nagode sosai da erin kyakyawar sheda da kuma fahimta da kaman, sai dai ence Allah ya biyaka, nogode! sosai bari nakira Afra takirata domin ta gaidaka, sunan ta zainab,
toh masha Allah zainab take,?
ehh.. mamy tabashi amsa kafin ta dauki wayarta, takira Afra tace suzo tare da zainab,
cikin 'yan mintuttuka da basu wuce biyar ba, suka sauko daga sama, a tare,
har qasa zee ta duqa ta gai da daddy tare da mishi sannu da zuwa kanta aqasa
cikin walwala ya kar6a mata tare da fada mata, tasake jikinta ta dauka nan tamkar gidan su ne, dik abunda take kuma buqata ga mamyn ku nan, kisanar da eta kinji,
naji daddy ta amsa murya a tausashe, kuma ina godiya a bisa kyakyawar tarba da kaman, ba abubda zance muku da kai da mamy sai dai nace Allah yasaka muku da gidan Aljannah Allah ya kau da edon maqiya akan ku, yaqara muku cigaba Arayuwar ku, da kuda zuri'ar ku baki daya..
Atare sukace Ameen ameen..
Mamy tace Allah yayi miki Albarka zainab,
ameen mamy,
budewar qofar parlour sukaji security ne ya bude mishi qofa, ya shigo tare da yin sallamar nan tasa da bakowa yake jinta ba, sai maiji sosai amma wannan karon ya dan bude bakinsa..
a..a emran yanzu aka fito, zee da take duqe da kanta da bataji shigowar emran ba, zuciyar ta ne, taji tawani erin bugawa, da ba tata6a jin erin haka ba, tsinkayo muryar sa tayi, yanawa daddyn sa, sannu da zuwa,yawani lafewa ajikin sa tamkar wani yaro,
can daddy yace zainab baki gyda yayanki ba,
dago kanta tayi, a dai2 lokacin da shima ya dan dubi gurin da take, edo biyu sukayi da juna
tinanin yake enda yasan ta, can yatuna, dan shi bawani kallon kirki ne yashiga tsakanin sa da etaba, ko kadan baiji mamakin ganin ta gidan nan ba, dan yasan halin mamyn sa,
tari ta dingayi na qarya dan kada ta gyadashi, sannu su daddy suka dinga mata, kafin mamy tace Afra kama ta, kuje tasha ruwa,
qwarai ya fahimce dalilin tarinta na qarya, wani qayattacin murmushi ya saki, na erin gefin bakin nan, aransa yace yarinya kinkawo kanki...
wayar mamy ce tafara ringing sunan Fulani Hauwa tagani, ay da hanxari ta dauka, bayan sun gaisa take cemata sadiya fa tayi hutu, gobe ma insha Allah zata biyo jirgin safe tazo,
cike da farin ciki mamy tace kai amma gaskya naji dadi Allah ya kawo ta lafiya Allah yakuma tabbatar mana da Alkhairi...
daga nan sukaci gaba da firar su, a qarshe sukayi sallama...
_*Hmmmmmmmmmm
```gaskiya naji matuqar dadin yanayin yau dana kasance aciki, shi yasa nace kuma bari nasa ku kasance acikin kadan daga cikin wannan yanayin danake ke ciki kuma ku Affana
shi yasa namuku post yau da dan yawa....```
*_Nima fa ena sonku erin sosai dinnan,
fans ana tare fa
[10:39AM, 1/13/2018] A:
Chapter 22 · 0% Book details