Sashe 31
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
** *Dedicated to Blessing Julius*
```nagode sosai da erin yanda kikeson novel nawa...
*(66-67)*...Alhamdulillahi, yau kwana emran 2 a asibiti kuma cikin ekon Allah yaji sauqi dan yanzu mama na matsa mishi akan yaci abinci,
akullum abinci kala-kala ake kawowa daga gidaje daban daban, kuma kusan kullum asibitin acike take, saboda masu zuwa dubashi, 'yammatan sa kuwa masu haukar sonsa, kullum cikin zarya suke, amma har yanzu ko gaisuwar sannu da suke mai bai ta6a amsawa ba, bare ya dago kansa ya kallesu,
ranar da yacika kwana biyar a asibiti, lokacin dare yayi sosai, kuma ranar mamy etace ta dage akan fa lallai yau anan zata kwana, ba yanda daddy bai yiba amma ena tadage tana mai bashi haquri akan ya qyaleta,
hakanan kuwa ya haqura suka koma gida shida afra wacce ko eta taso ta zauna amma hakan bamai yuwa bane,
gurarin qarfe 2:10am bayan mamy tagama sallolin ta, ta tofa addu'ar da takaye kenan tana ninke dadduma da tayi sallah,
wata erin zabura taga emran yayi dake kwance yana bacce,
yadda sallayar tayi tana matsowa akusa dashi tambaya taketa jera masa, akan lafiya me yafaru cikin tashin hankali, zufa taga yanata keto masa AC dakin ta kalla taga akashe yake tashi tayi ta kunna shi, dik da akwai dan sanyi, dawowa tayi ta dauko mishi ruwa masu sanyi ta zubashi da cup ya sha, wata ajiyar zuciya ce ya sauke kafin ya dubi mamyn sa yace,
qafafunta kasa daukar ta sukayi saboda firgici,
dariya yayi wanda yake a tsaye cike da dariyar qeta, yace nasan dole kiyi mamakin ganina nasan kuma yanzu bazaki eya kawo sunana ba,
toh bari nafada miki edan baki sani ba, nine *KHALEEFA*qane ga yay emran, kin dauka duk eskancin da kike zaki shane a banza, shi yasa nashigo qasar nan ba tareda nasanar da kowa ba, sai dayan security danasa yaman ayki a kanki, tin ranar da kika shukama yayana rashin mutunci, banga andauke wani mataki ba, shi yasa ni zandauka da kaina dan bazakici bulus ba, matsiyaciya kamarki, wllh natsaneki bana qaunarki, dai2 da second daya, nine wanda na mareki a lokacin da kika kifawa yaya emran cake a cikin edanu, shiyasa fuskata takasa 6ata a agunki, tinda nasan kinada tabona a zuciyar ki, kisani wllh saikinyi dana sanin abunda kinkayiwa yaya na,
yau kusan satina biyu a qasar nan bayan danasa a bibiyar ki, har gidan ku, har kuma lokacin da Allah yasa akayi nasarar kamomin ke aka kawomin ke nan,
nadade da jin labarin zaman da kikayi a gidan mu, shi yasa ma
naqi yarda na sanarwa Kowa zuwana kuma har nakoma ba wanda zai san da zuwana, saboda nabar wayana a can saudiya a hannu abokina dan gudun nasan za'a nemeni a gida, nasan kuma edan akaji ba'a samun wayana daddy zai eya sawa aje can agani ko lafiya kinga kuwa shirina akanki ya lalace shiyasa nabar dika wayoyina acan koda ankirani a gida abokina yasan abunda zai fada musu,
wannan halin da kike ciki ba kima ga komy ba,,
*********************
a hankali yace mamy, ta amsa masa da na'am menene?
mamy nayi mafarkin khaleefa,
edo tazaro tace meya faru dashi me ka gani,?
cikin muryar sa, da bata futa sosai yace, nagansa tare da eta,
koma shiga cikin tashin hankali mamy tayi, cikin qosawa dasun jin abunda zai ce yagani, tace wacece kuma?
etace wllh mamy etace na ganta awani guri a cikin duhu, sannan fuskar khaleefa nagani atare da eta wayyo mamy zan mutu wllh mamy mutuwa zanyi,
saboda tsananin tashin hankali mamy kasa cewa tayi komy dan gaba daya tarasa enda zancin sa ya dosa,
kardai emran gamo yayi, toh wacece yake cewa etace, kodai xafin ciyon da ke damunsa ne yasashi yin mafarkai marar dadi,
numfashin sa ne taji yana fita da sauri, kiran sunan sa ta dingayi amma ena yana cikin wani hali, ganin da tayi yana neman fita hayyacin sa ne, yasa tayi saurin fita cikin dakin saboda tsananin tashin hankali ko takalma bata sanye dasu haka tafita taje kiran doctor dake duty a wannan tym..
da qyar aka samu emran yayi bacci bayan alluran da yasha nasa bacci, amma da yake jininsa nada qarfi sosai sai da yadan dauke lokaci kafun asamu baccin ya dauke shi,
dik enda natsuwar ta take sai da ta gushi, lallai wannan ya cika la'ananne da shi har" yayan sa, dik da yanayin da take ciki bai hanata juriya da jarumtar da kewa tagaya masa magana ba,
wani murmushin takaici tayi kafun tace, tabbas nayi mamaki, mamakin danayi kuwa shine na ganinka da nayi annan saboda sanin danayi baka a qasar, amma kasani kokadan banyi mamakin wannan abun da kayi ba, saboda daman nasan zaka eya, tabbaas dik enda gida yake babban gida, sai anfitar da zakka, bara gurbi erinka, kuma har abada bazaka ta6a cutar dani ba, Allah bazai ta6a baka wannan dama ba,
rashin qaunata da kake da kuma tsanar da kake man wannan kai tasha fa bayda meni ba, amma ena son entabbatar maka har abada ba zan ta6a dana sanin abunda nawa dan uwanka ba, kuma har yanzu ena kan bakana" dan haka kai ma kanka ba kaga komy ba,,,
matsowa yayi daf da eta cikin fusata ya nunata da yatsa yaci kinyi qarya wllh ko ubanki bai es...
ay kafin ya eda fadar abunda yayi niya, tayi gaggawar daukeshi da wani erin mahaukacin mari, eya qarfin ta,, tare da nunashi da yatsa, cikin kakkausar murya tace, karka kuskura kazagan mahaifi qazami erinka wllh zanmaka abunda baka ta6a tunani ba, ka dauka tsoronka ake, dik eskancin ka, kuma dik tijarancin ka,, na dauka kaman amma wllh karka ta6a kuskura sanyo mahaifina a ciki,
wata shaqace ya kai mata yana wani huci kamar zaki, dan ubanki ni zaki mara lallai kinjama kanki da rayuwar ki, wulaqanci da zama cikin qunci na har abada,,
wllh matuqar ina numfashi bazaki ta6a koma kasancewa cikin farin ciki ba, keda gida kuma sai dai kigan sa a mafarki,, bare har kuma kikoma kasancewa da tsinannin ubanan naki da har kikayi gangancin marina a kanshi,
jaye hannushi yayi daga shaqar da yayi mata tare da engizata a jikin bango saida kanta ya bugu nan tafadi qasa tare da sakin wani erin kuka mai ciyo,,
kuma bari kiji nafada miki, dik da natsaneki fiye da tsanar da nayiwa wata halitta da nayi a doron qasa,,
amma na qudiri araina *zan Aurin ki* kuma zantafi dake can wata qasa da bazaki ta6a koma jin qanshin koda qasar gidanku ba,
kuma ko kinaso ko bakiso sai hakan ta kasance, kuma na ratse da allah sau kin gwammace mutuwarki da zama dani wllh,, yafada tareda juyawa yafita daga cikin dakin yabarta nan kwance, da kukan ta ya tsaya cak" sakamakon tin lokacin da taji mummuna furucinsa...
da misalan qarfe 9:23am dakin cike yake da mutane mafi yawancin su, 'yan matan dake sonshi ne,, sukazo ganin sa,,
kafin safiya ta waye anta tsira mishi allurai ba eyaka, saboda dik ya farka maganarsa daya ce,
zazzaune suke kowa yayi jugum2- daddy, mamy, da Afra, sai qasim,, sai kuma sauran mutanin dake ciki kowa nata saqa abunda ke aransa...
daddyn emran mamy tafurta muryar ta ciki da sanyi, kafun daddy yace na'am, daddyn emran wllh ni ganin nake matsalar emran enya ba haduwa ne yayi da aljana ba, ko kuma jifa aka mishi, amma en banda haka taya za'ayi tinjiya ace mutun keta faman fadin wai khaleefa natare da eta, anemo mishi eta kuma tambyar duniyar nan namasa enason yafada man wacece eta? yaqi, taya wannan abun zai kasance lapiya qlu kuwa,,,
nisawa daddy yayi kafun yace hakane mamyn su, amma gaskiya ni a tunanina bako daya bane abunda kike tunani, hankali na yafi karkata da akwai dai abubda ke faruwa, fadamana ne kawai baiyi ba, shiyasa nake son yasamu natsuwa sosai dan muyi magana,, dashi...
shiru dakin yayi anata zuba edo aga ko zai farka amma ba alamar haka,,
mamy ta koma cewa, daddyn emran yafa kamata mukira khaleefa mufada mishi halin da ake ciki saboda ya taimakawa dan uwan sa, da addu'a musamman gashi a qasa mai tsarki,,
Hakane bari toh na kirasa nafada masa dan ya kamata kam,
saida daddy yayi kusan 5 miss call kafin daya 6angarin a dauka,
mamaki yaji da yaji muryar wani bata khaleefa ba, tambayar wanda ya dauke waya yayi ina khaleefah yake??
acan daya 6angari wanda ya dauke waya yace, wllh daddy, ay khaleefa yau kusan kwananshi biyar da barin kwana a masauki ya tare can cikin scol dinmu, saboda hadda da suke, shiyasa bai dauke komy nasaba ciki harda wayarsa,
tohh babu matsala daddy yace, tare da cewa inason kaman alkawari edan kaje can school dinku kasanar dashi nakira nafada mishi ne, dan uwanshi ba yada lafiya yana kwance a asibiti yau kusan kwananshi 6 dan haka ya taimaka masa da addu'a amma da gargadin karya kuskura yazo, ya tsaya harsu eda kammala haddasu,,
ensha Allah daddy zanfada masa kuma Allah ya bawa yaya lapiya dan yarasulillah...
Ameeen2 musa'aff, dan allah kuma a dai dage da karatu banda wasa ko shashanci, Allah ya shige muku gaba,
Ameen daddy mungode sosai,
sai da yabari daddy ya tsinke wayarsa sannan ya kashe shima, masa'aff jin yayi dik jikinsa yayi wani erin sanyi, saboda erin yanda yatuna khaleefa ke matuqar son yayan sa, kullum cikin zancin sa yake,
yayanke shawarar ba zai ta6a sanar dashi ba, saboda yasan edan har yasanar dashi dik abubda yake zai bari, yatafi, kuma gashi daddy yace kada ya kuskura yaje,, dan haka shi zai zan madadin khaleefa zai tafi har gaban ka'aba
yamashi addu'a samun lafiya, da wannan tunanin ya mai da wayar enda take, shi kuma ya tashi yafita daga dakin...
sannu ahankali yake bude edonsa, yau kusan satin shi daya a asibiti, amma kullum cikin mummuna mafarkai yake,
kallon gefinsa yayi ba kowa a gurin sai mamy data duqar da kanta tana jan carbi
cikin muryasa da bata fita sosai yake kiran mamy sai ana ukku sannan taji shi,,
saurin tasowa tayi taxo gurin shi tareda taimaka masa yatashi zaune,,
zaunawa tayi a kusa dashi tare da dafashi, tana mishi sannu, kallonta yayi kafin yace, mamy" tace na'am emran menene?
mamy meyasa nake ganinta a duk lokacin da nake bacci acikin mafarki na,,
wa kenan?
yana son fada amma kumq yakasa saboda tsabar miskilancin sa, a rayuwar sa bai ta6a fadin sunan wata 'ya maci ba, edan ba auntyn sa hajara ba, koshi kiran sunanta qidada ne, saboda ko maga bai cika mata ba, eta keta mishi kuma baya ko kulata edan tamishi..
bari afra da yake jin kiran sunanta da yayi bai wuce 2 zuwa 3 ba, acikin sanin kansa dai,
tohh tayaya yanzu zai fadi sunan wata a bakinshi ko duniyar nan zata taro akansa bazai eya fadin sunan wata mace ba,
'Yar ajiyar zuciya ya sauke kafin yace mamy zan fada miki sunan ta, amma sai kinsamomin abu na rubuta miki...
tsananin mamaki yasa mamy kafeshi da edo, etafa gaba daya emran ya caza mata, gashegin miskilancin nan nasa,, tara sa ta kansa..
text ne ya shigo wayar sa, kamar bazai dubaba, wata zuciyar tabashi ya duba, yasan dai bazai wuce masu mishi yajiki ba,
edonshi yakai kan wayar tareda karantawa, edon mamy na kansa edo taga yazaro tamkar zasu fito what.... ya furta da qarfi,,,,,,,,,,,,,,
[10:40AM, 1/13/2018] A: