Sashe 33
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
```Dedicated to/``` *_Haskena_*
*Aysha sada machika, marubuciyar* *
ASKEN RAYUWATA
* ```ena bala'en yinki erin sosai sosai```
~*************************************~
*(70-71)*...saboda tsabar mamaki qasim kasa dago kansa yayi daga kan wayarsa da yabi da kallo yanda ta wani mugun watsewa tsabar buguwar da tayi,," jiya-jiyan nan ya siyo wayar nan bama aqasar nan ba, a qasar da yaje, wayar ma sabuwar fitowa ce, ba tako esonan ba,
yanxu haka saukar sa kenan gida kawai yatafi ya watsa ruwa yayi sallah ko abinci baici ba, haka kuma ko maman shi ma baije ya gaidata ba, yazo nan amma tsabar wulaqanci ji abunda wanda yazo danshi dan ya gansa kawai, ga abunda yayi masa...
mai yuwa ma dan aysha bata eya jiran shi ya dawo ne, yasa takirashi take sanar dashi kafun ya dawo...
a hankali ya kauda kansa daga kallon matattar wayar sa, kafin yadawo da kansa ga duban wanda yamishi wannan asarar,,
cikin shan toka qasim yacewa emran malam me wayata tamaka ne, kasan asarar da kaman kuwa??
saida ya shaqe qamshin sa kafun yace wannan kai tashafa, dakina ba gurin waya da mata ba ne, akanme tincan waje ba kayi wayarka ba sai kashigomin har anan,
saboda anan naga damar wayar shiyasa nashigo har nan nayi,, qasim ya mai da mishi da martani,,
haka nima yasa nafasa wayar kuma wllh sau dubu zaka shigo da waya matuqar da mace kake waya zanfasata,,
hmm- wani murmushin takaici ne qasim yayi kafin yace ni kuma wllh bazan daina waya da matata ba, dik lokacin dana shigo nan, kuma ko bata kirani ba, ni zankira ta,, kai kuma dan Allah karka fasa fasaman waya,, wllh bashi ne kakeci dan duk abunda kakeman wataran zan rama,
adai jure zuwa rafi.......... yana gama fadar hakan yayi ficewar sa, dan bayma tsaya jira cewar emran ba,, dan yasan ba ayyin shi bane ya mishi abunda ma yafi haka,,
mama ce keta faman roqon baban zainab akan kada ya daura mata aure,,
dan Allah malam kabar wannan zancin na baton auren zainab wacce ba'ama san enda take ba taya hakan zaiyu,
sannan kuma malam kana da tabbacin shin tana sonshi ko bata son shi," dan abokin naka, da kake neman daura mata aure da shi,
baka gudun koda Allah yayi dawowar ta, wataran zata ga kamar ba'a mata adalci ba, dan Allah malan kajanye wannan qudurin naka...
Rukayya kenan ba kisan yanda muke da malan shehu bane, ba abunda zai nema agurina nakasa mishi shi matuqar ena numfashi...
daman tintini yasanar dani maganar akan dansa yaga zainab yana sonta,
tohh abunda yasa a ba'aba maganar qarfi ba, anbari ne har yasamu ayki,,
kuma cikin ekon allah yanzu ya samu aiki aqaramar asibitin nan dake nan bayan mu yasamu aykin bada katin shiga...
kuma shi yaga yaji yagani zai eya shiyasa yace yana neman alfarma akan yayar da adaura musu aure ko bata nan edan da rabon zainab zata dawo kinga data dawo tarewa kawai zatayi,,
kinga tinda Allah yasa hajiya nan maccen kirki, ta bamu kudi masu dama sai mucere a ciki muyiwa 'yarmu kayan daki dasu ko mekika gani??
A gaskiya malam tin randa nake dakai ban ta6ama musu akan abunda kace ba,,, amma wllh wannan karon bazan ta6a yarda ba, ena amfanin erin haka,, haba dame zanji da 6atan 'Yata ko da wannan abun da kakeson qullawa gaskiya kasake tunani dan wllh bazan yarda a daurawa 'yata aure bayan bata a gabana ay wannan qara cusama mutun baqin ciki ne,,,
sai da ya bari tasauka sannan yace kin gama??
tohhh bari kiji wllh kinji rantsuwa daya, zuwa nan da sati ukku masu xuwa, ewar haka andaurawa zainab aure ensha allah matuqar ena raye kuma en dai nini ubanta ,, ko kinaso ko ba kyaso nariga nagama magana,,,
Yayi ficewar sa daga gidan ya bar mama a nan atsaye hawaye daya nabin daya masu matuqar zafi da qonar da zuciya....
~"""'"""""'""""""""""""""""""""""""'""""""""''''""~
yanzu kam zainab tariga ta sawa ranta da wuya edan zata koma gida,, tayi kuka harya kai yanzu hawayin ma basa fita...
tarasa dubarar da zatayi da zata sata fita daga wannan quntancin wuri da batasan ko a enane take ba,,
zaune yake shida abokinsa cikin wani hall da alama cikin makaranta ne suke,,,
musa'aff ya dubi khaleefa kafun yace yanzu khaleefa da gaske auren yarinyar nan zakayi Kuwa??
dariya khaleefa yayi kafin yace mekake kokwanto dan ma inajin tsoron Allah ne zan aureta kasan da banda tsoron Allah wllh dana dade dawa yarinyar nan mugun wulaqanci shi yasa naga yadace na aure ta, hakan shi kadai zai bani dama muzguna mata yanda nake so,,
tohh baka gudun daddy yaji wannan labarin kasan fa ranka wllh zai matuqar 6aci, nidai aganina kawai kasake yarin yar nan takoma gidan su zaifi,, dan wllh dik da bansanta ba,, tamatuqar bani tausayi da eta har eyayin ta,,
baka tsoron wannan haqqi ya kamaka,,
look musa'aff edan har ba zaka eya sakamin edo akan lamurana ba tohh dan Allah kakama gabanka,, maganr kuma daddy yasani wannan sai edan kaine zaka fada masa,
wanda yanzu yanacan yana fama da jama'a tin kafin abashi shugabanci ya yaqara balantana ma yanxu, dan haka ba ruwanka,,
kallo musa'aff yabi khaleefah dashi kafin yace Allah ya sauwaqa daga qin gaskiya dai sai6at... yatashi yabar mishi guri...
~+++++++++++++++++++++++++++
mamy ce hakimce asaman lamtstsun kujeru masu matuqar girama da burgewa,,
sai afra data daura kanta akan kafan mamy tayi shiru kamar mai tunani...
mamy Afra takira mamy.
ena jinki ya akayi??
wai yanzu mamy shiru har yanzu ba labarin sisi wllh abunnan namatuqar damuna,,
baki kadai ba afra nima haka addu'ace kawai zamu ci gaba dayi ensha Allah zainab zata bayyana karki damu,,
Allah yasa mamy"
ameen_ameen
shigowar sace ta katse musu tunani, har qasa y duqa ya gaida mamy,
amsa masa tayi cikin fara'a tare da tambayar sa lafiyar jiki?
naji sauqi mamy Alhamdullah
afra ma gai dashi tayi da jiki amma uffan baice mata ba,,
mamy ya kalla bayan ya zauna saman daya daga cikin kujurun parlour, cikin sanyin muryar sa yace mamy dan fita nan waje kiga wani abu,,,
menene Kuma,,
mamy kedai kitashi mutafi plss....
*Fans! Fans!! Fans!! sau nawa ma zankiraku saboda yanda nanesa zasujeni wllh fadar erin godiyar da zanmuku 6ata lokacine, yanda kuke nuna man so da qauna koke aykomin da saqwanniku, nagode sosai da yawa wasu da yawa sunneme samun number ta, da ake samuna edan zasu kirani saboda wacce ake kirana da eta da bance da wacce nake chart,, tohh naji roqonku kuma na amsa, ensha Allah zanmuku yanda kukeso banda cin rafi nagode
08132210632
[9:08PM, 1/14/2018] Official sa'adat Alkali: