← Book details Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 60

Sashe 8

Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
*(17-18)*...bayan fitar emran shima qasim miqewa-yayi,,tarda cewa aysha,, zasu wuce saboda xasuje gidan governor zariya zasu kaiwa dansa da sukayi karatu a tare a qasar. Cairo.. ziyara,,daganan zay sanar dashi akwai fa"event din da za'ayi jibi,, zaro ido
aysha tayi,, kana nufin harda affan,ibrahim my dala zaizo?,, sosy kuwa ay emran ne zakiyi mamakin xuwan sa gurin ba affan ba, wata 'yar dry tayi, kafin tace haba,,hubby na,, amma dai da wasa kk wannan mgnr ko? yanxu emarn ne zayxo gurin event dinmu? toh meye, kibari kiga,, jinjina kanta kawai tayi badon ta yarda ba,, karki damu.. kuma kiyi hqr, kinsan daman nafada miki halin guy nan..wllh haka yake da kowa har family sa, idan ba mamyn sa ba, ita kadai ce xasu zauna sudanyi fira koshi ba sosy ba, wllh da qyar ma ya biyoni, sayda nahada sa d maminsa, kafin ya yarda muxo tare, saboda sosay yakejin mgnr ta,, baya son fushinta kokadan, shi yasa yake kiyaye dik wani abu da yasan, zai 6ata mata rai,
ba komy wllh kokadan banga lyfin sa ba, nadade dajin lbrnsa tin kafin ma nagansa, ywwwa ngd dikika fahimce haka, bari naje yana jirana dan nasan halin kayana,, dan murmushi tayi, tace gsky kam,tohm sai munyi waya ko? idan kuma da akwai abinda kuke buqata kiyi gaggawar"kirana,,kuma,ki dauke, cheque dinnan,, daya baki kyautar sa ce daya baki, baijira cewar ta ba yafice,,
jugum2 ta iske ko wacce, dan ita,,ba"tasan ma,,sanda suka fita ba, itama jikin ta amace ta zauna, tana cewa yanaga ko waccen ku yanayin ta ya canja ne?
hmm, ayke bari wllh syda gudawa ta tasoman da ganinn wannan guy, inji hanan, toh bare ni,, raliya ta fada haka day"kowa yayi ta fadar abinda ya keji, lkcn, da yayi 4 eyes da emran,,
gsky aysha ke kam ba qaramin dace kikayi ba da har kikayi sa'ar aurin abokin babban mutun erin emran kuma na hannu da mansa, sunanki kawai sarauniyar mata,,aysha tayi dry tace toh eta budurwar emran kenan/sai akirata da me? atare sukace,,{ *_SA'AR MATA WACCE iTA KAM-TAGAMA YIN SA'A ADUNIYA_*}. amma gsky,banajin wannan yanama da budurwa ayanxu,,ayan da yakejin kannan nasa,, banajin akwai maccin da yata6a wa kallo ko na scond 2 ne,, kinga wani kallon daya watsa mana tamkar erin yaga kashi dinnan" eqilima ke wannan mgnr,,cike da,matuqar sanyi'' ayni ba kallon banza yake man ba, wllh ko da,,dukana zy ringa yi banqi ba matuqr day-zy tsya na dinga kallon sa,, na rantse guy nan ya hadu sosy'100%,
teema tace wllh ni ko security dinsa yace yana sona zanso shi,, dan shi dai, nasan ko mutuwa zanyi, bazan same shi ba,, hanna tace wllh da gskyrki,, raliya tace ayni naso zee nanan yau da,taga wanda yafita miskilan ci, ita edan nata motsawa yake toh" tazo taga wanda shi ajinin sa yake,, dry sukasa gaba dayan su,, aysha tace ai kasim wy,,yace zaixo gurin kamu,, kuma kunsan me harda affan ibrahim my dala, dan governor garin nan,,, ay wata shewa sukayi atare,,
kafin suce ashe,, wllhy munzan manyan yara,, affan xaixo event din mu,, ga uwa uba, emran,, allah munkece, rai ni, ranar haka suka wuni suna mgn daya, sunyanke shawara bazasu gayewa zee komy ba,, harsy tagansa da kanta,, sunsan dole ne idan tagan sa,, sy,tayi santisa komy rashin son namiji da take,,
_ANA GOBE ZA'A FARA EVENT_
mama zantafi- harkin pito dik-kin dauke abinda kike buqata? ehh mama.aunty muma munan tafe biki.shafa kan khaleed tayi,tace"toh d'an qanena,,saykuzo, mama natafi tinda yaya bydawo ba,, ayki garesu sosai a office yace, sy yamma zai dawo,, eyyah zankirashi ay natina mishi karya manta yazo mana daurin aure, mama tace kema kinsan zyzo,,keda yayan ki ina yaka yarda aji kanku, kuma fa hakane mama, toh kingani allah dai yasa ayi lpy agam lpy amma idan kunje kai amarya abuja kwana nawa xakuyi? bazamu wuce kwana biyu ba toh kisa kai kitafi, nasan suna can suna jiranki wllh kamar kinsani mama, kirana kawai suke,haka sukayi sallama tatafi,,
'yar halak kamar kinsan maganar ki, muke, ke kawai, muke jira mutafi gurin gyaran jiki,, aysha kenan, tohm ay gani yanzu,,sy mutafi ko, atare suka tashi suka fita da yake gidan da ake gyaran jikin ba nisa, dan haka suka taka aqafa sunata firarsu, cike da annashuwa,
*RANAR KAMU.*
allah xee baki isaba, dik wannan, uban gashin nan naki zakice baza ayi gyaranshi ba saloon zamu tafi kafin su raliya sudawo daga kar6a mana dinki muwuce gurin makeup dan wllh yau hadeke nake son, ayi, kinga kuwa gyaran jikinnan da aka miki yanda"kikaqar kyau kuwa? gsky zee ke my kyauce, aysha kenan, nefa wllh gsky xaki takurani, ehh naji allah dik abunda zakice kifada,sydai anmiki,gudan biki na, kina matsayin babbar qawar"amarya zaki wani cewa ke bakyason gyra, bakiji hausawa ma sunce,ko kanada kyau kaqara da wanka,ai wllh sykin fita da ban, tashi mutafi lkc naqure wa fa, qarfe4 mukayi da qasim, nace akawo motoci na daukar mutane, badan taso ba haka tatashi suka tafi,
wai kai kullum syna maka mgnr shiryawa ne?
zcyne bakada ay daka dyna man mgnr
"oh ay daman nasan haka kake so toh kuma baxan dyna ba idan ni karaynani ay, ita mamy zata fada kaji yanxunnan sy nakirata allah...
yanxu qasim akan nace bazanje,gurin shirmeba, kawai,zaka hadani da mahaifiya ta? kuma,,qasim karasa wacce zaka aura sy wannan abar,,
kokadan banyi mamakin jin haka daga bakin ka ba,dan karai na, hadaddun 'yan mata ma, wa'anda sukafi wa'annan nesa ba kusa ba dan karaina wa'annan kokadan baxanga lyfinka ba, ahakan naganta ina sonta ba ruwan ka, kai duniya narasa. erinka ace,macce kome haduwar ta,,bata isheka ko kallo ba, koda yake koni idan kanaman mgn banko isheka kallo ba bare su,wllh zanso naga randa xa'ace kafada son wata...
tashin da baiyi niya yiba, yayi, tareda daukar laptop dinsa, yanufe,,bedroom baiko bi takan qasim ba bare yace mishi wani abu yauma dan anyi abin qwarai yayi mgn mai d'an tsayi,
dan daga murayar sa yayi tare da cewa kafa shirya ko yanxu kaga kiran mamy,
haqiqa kwalliya adon mace ne, zanso kuga yanda zee tazama, dik da,bawani makeup aka mata my cika fuska ba,, amma tayi kyau matuqa, atamfar su, tayi kyau sosai, colo sky da baqi ne, d'an kwalin atamfar su,,suka daura,,sosy tama zee kyau zaka zace amarya ce idan har, bakasan atamfar anko bace ajikin ta,, amarya ma taci ado, su raliya ma ba'a mgn kowa yaqore wankan sa, saboda haduwane zasuyi da mayan yara dik da-sonsan ko, kallon arziki baxasu samu agunsu ba,
ina handsome guy nan yake ne? munshigo fiye da 10 mnt,bamu ganshi ba, kada fa muyi African time, kamal kafasan halin mutumin,, basai nafada muku ba, affan ne yace maybe yana shiryawa ne, shamsundeen kaje kaduba, mana shi pls fushi yake dani, kawai dan namishi xancin mace dariya sukayi dukan su, salman da tindazu byyi mgn ba yace wannan ra' ayin wai,har yanxu yananan kenan? sadiq yace kuma har yanxu ankasa samun wacce xata canja shi? qasim yace tabb wllh sy abinda yayi gaba kawai kutashi mushiga gaba daya muga"wace tsiyar yake aciki,
dikan su sakin baki sukayi suna kallon sa a lokacin da suka shiga cikin dakin, wani shegen boyel ne color ruwan zuma ajikin sa dinki tarce ne akamishi dinkin hannu ne ya,masifar yin kyau, sanye ake,, da gless dinnan, na qa,eda sajin nan, yasha gyra, tadda kansa yadanyi kadan yadube su sau daya yadauke kansa laptop dinsa ya dauka da wayoyin sa, tagefin su yara6a yawuce, bana son kallo fa, yafada tamkar bashi yayi mgn ba,
kasim yace bafa office xamuje ba naga kadauke laptop, kyne agogo,,
bydai kulashi ba yayi kamar badashi qasim keyi ba, hello dear kufito ga motoci nan munturo muku, ku esa, kafin muqraso, bayan qasim yagama waya yace mutafi ko?
dikansu tashi sukayi banda emran sadiq yace, ranka yadade mutafi ko, sykun dawo, yace, kamal yace bangane sy mundawo ba? motsa bakinshi yayi kadan, yace, ni bazaku janyo min raini ba, nafada masa batin yau ba, wllh ba macin da zan ta6ajira arayuwa ta, bare wa ancan da basuko amsa sunan su mata ba,
ganin da gsk yake yasa sukayi yanda yace syda sukayi 50 mnt kafin suce qasim yakira yaji,idan sun isa bayyi musu ba yakirarta tace yanxu suka qaraso, sai asannan ya yarda suka tafi,
manya2 motoci ne tsadaddi masu matuqar kyau kusan guda 3 ne,ajere basu fita da motoci sosai ba, ka sancewar basuda yawa, kuma bada,security's zasu tafi ba,, kasan cewar emran bysaba bude mota da kansa ba yasa kamal yabude mishi da kansa, ya shiga sannan kamal din shima,,yashiga suka fita atare,
kai amma gurin kamun nan yatsaru, kowace ka ganta tasha makeup wasu ba a ko gayyace su ba sukazo saboda lbrn da sukaji emran xaixo gurin su ko ganinshi, sukayi buqatar su ta biya..isowar su kawai ake jira...
ajere suka iso dikkan hankalin mutanin dake gurin yakoma kan motocin..sannu a hankali suka fara fitowa, dikansu ba wanda bai yi kyau ba,kowane dai,,naji da kansa, tsataye sukayi dun jiran fitowar emran kamar yanda mutanin dake gurin sunabin ko wannesu da kallo dan tantance ko yana d'ai daga ciki,sydy yaqi fitowa qasim ne da yagaji da jiran fitowar sa, yaleqa cikin mota,, wai ya haka dan allah kafito hakan, byko kalle gefinsa ba yace nazo day fita kuma ba dole bane sanin kanka ne banason kallo malam karma ka 6atawa kanka lkc katafi karka rikitar dani ina ayki yaja bakinshi ya tsoke... qasim yace amma guy nan wllh mai iyawa dakai sai allah, shekenan allah y kyauta,, yarufe mota yacewa su kamal su sutafi bayan ya sanar dasu yanda sukayi da emran su kansu sunsan da wuya idan ya fita..qaraso wa aysha tayi bayan ta gyda su affan tacewa qasim angona ya banga ba
bba baqo ba? mota ya nuna mata yace yana can cikin mota ko xamu isa ku gysa? saurin girgiza kai tayi tace kabarshi kawai, tace muqarasa ko? ba musu sukabi bayan ta, 'yan mata kowa ba wanda ransa ba qyasa dasu kamal ba amma sunsan jelar raqumi tayi nisa da qasa,,sunsan ba ajinsu bane,, fara shagalin biki akayi amma aysha bataga xee tana mamakin inda taje, dan cemata tayi xata dan zaga tadawo amma tajita shiru,,
1000 abokan ango sike ta leqawa amarya da ango,, hankalin masu kida da my waqa ba qaramin tashi yayi ba, da ganjn 'yan 1000 nata zuba aqasa tamkar ana yayyafi,, ay nanan danan guri ya kaure my waqa waqe abokan ango kawai yake suko kamar basusan xafin kudi ba ruwan su, kawai suke ba qaqqauta wa...
bayan ta dawo daga bakin get tana riqe da credit tana lodawa,,
adai dai lokacin da emran ya bude glees din mota gorar prim water yaje fo da kingin ruwan da yasha aciki..gaba daya suka jiqewa xee tufafi..
ho!ho!! ay xee wani takaici ne yamata dirar maqiya tana mamakin wani mutune yamata wannan wlqnc a dai2 wannan lkcn ganin tayi, ana myda glass din mota da hanxari ta isa gurin babu 6ata lkc tabude murfin mota wazata gani wanda ran yamata wulaqanci nan kuma gashi ko yau ma yayi mata, yanaji anbde morfin mota amma yaqi kallon ko gurin,harxata bude baki tayi mgn sy tafasa yau xataga karshi iskanci, shiga tayi bayan motar da dan nesa dashi ta xauna, tare da dauko wayarta tana daddanawa taqi ko kallon inda yake kamar yanda taga shima yana daddana tashi yayi kamar byko san da mutun acikin mota ba, qanshin turarinsa dik yacika mata hanci, aran ta tace wllh matuqar byyi mata mgn ba sydai sukwana anan dan tayi, alkawarin" bazata ta6a mishi mgn ba,,
sosay yaji lkcn da aka shigo cikin mota qarar awarwaron da yaji ne yasa yadan dago kansa yadan daga yaga mace, agefin shi, zuciyar shi ce tawani tashi,,shi idan ana tsandar abinci shi ta mace yake,, dauke kansa yayi tare da zaro,handkerchief tareda dade hancin sa dan jiyake tamkar yayi amai,,dan bayajin, akwai wata 'yamace dazai iyawa, mgn koda ko xasu shekara anan...
*_Babbar magana,, bari muga shin waxai farawa wani mgn
??_*
[10:25AM, 1/13/2018] A:
Chapter 8 · 0% Book details