Sashe 24
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(50-51)*...dariya ce suke ta qalqalawa su biyu yayin da suke saukowa daga sama,
Afra ce da sadiya sunci ado tamkar zasuje gurin gasar sarauniyar kyau, mamy ce a parlour qasa eta ka dai a zaune, yayin da zee ke cikin kiching tana ta faman aiki,
a a... ina zuwa kuma nagan ku, kunci wannan uban kwaliyar haka?
mamy kin manta yau ne, ake birthday din, khaleesat, tin lest week din can da ya wuce nake tina miki fa, toh yaune, shiyasa ma nace ma sis sadiya taxo tarakani, mutafi tare,
Kuma shine zaku shirya kutafi kubar 'yar uwar ku agida,
mamy dan Allah kada ki hadamu da waccan, 'yar mugun jin kannan, nifa wllh haushi take bani, dan Allah mamy ki qyaleta mutafiyar mu,
Kull" nakoma jin haka a bakin ki, sadiya kinsan zainab ko wacece take agurina, kike aybatata agaba na, harda cewa bakya sonta amatsayin ta, na 'yar uwarki musulma, Allah karna koma jin haka abakin ki,, matuqar kina son mushirya kinji ko,?
naji mamy kiyi haquri tafada tana zum6urar da baki,
kuma tare zaku tafi kujirata ta shirya tafito,
Zainab!!! da sauri tafito daga kiching tare da dan rusunawa, tana cewa mamy gani,
ywwaa Zainab kingama girkin ne?
ehh mamy nagama, gyara kiching kawai ne yayi saura,
tohm kibarshi kawai, zansa masu ayki suqarasa, kije kishirya, kibi 'yan uwanki zaku dan fita kinji,
kallon Afra tayi taga ta sakar mata murmushi itama mayar mata tayi, tareda saurin cewa tohm mamy bari naje na shirya,
da hanzari tatashi, ta haye sama..
kusan 25 mint suna zaman jiranta bata fito ba, sadiya ce keta qorafin ita wllh tagaji da zama, zata fasa tapiyar, mamy najinta bata ce qala ba, Afra tace sorry sis bari naje na dubata nagani, kafin tatashi ta haye sama da sauri,
Edanu tazuba mata tamkar zasu fado aqasa,
wai wannan kallon na menene haka, kamar zaki cinye ni?
zee tafada da 'yar zolaya,
gefen gado afra tasamu tadan laluba ta zauna, kafin tace,
wai sisi kece kuwa?
amma duniya kin bala'en haduwa, tabb kice yau tsokana ki keson kijanyo mana, karfa kisa yau gidannan yacika da 'yan gani anaso.
wllh zainab kinada kyau, kin masifar yin kyau tubar kallah masha Allah...
Kallon kanta tayi a madubi, a tamface take sanye da eta, color sky blue da baqi, atamfar color 2 ce, sai sarqa da tasanya 'yar fashion baqa, sai mayafin da ta yafa sky blue, sai 'yar make up da tayi, ba mai yawa ba ce, kasancewar, kyakyawace yasa tafito tamkar sarauniyar kyau..,
ni dai mutafi idan kingama zancin da kike kina wani fadin nayi kyau ke dan bakiga kanki ba ne shiyasa kiketa faman kodani, bata jira cewar Afra ba taja hannun ta da sauri suka fita cikin dakin..
qamshin turarin zee ne ya fara esar da saqon zuwanta tin kafin ta fito..
emran ne a zaune kusada mamy, bai dade da shigowa ba, wannan karon ba waya bace yake daddannawa ba, wasu files ne, a gabansa yaketa faman cikawa, ga dukkan alama nawasu kadarori ne na musamman,
sadiya kuwa sai satar kallonsa take tamkar ta hadiyeshi takeji tsabar son da take mishi, shi gogan bai ko san tanayi ba,
qamshin turarin zee ne, da ya mamaye cikin parlour ya hankaltan da mamy zuwan su,
kai masha Allah 'yata, gaskiya kinyi kyau sosai..
murmushi kawai zee tayi, ba tace komy ba, sai a lokacin sadiya takai duban ta gurin da mamy ke kallo,
gaban ne taji yawani erin faduwa, sakamakon tozalin da tayi da zee dake gefe a tsaye, baqin ciki ne yacika mata zuciya, erin yanda taga zee ta mugun haduwa, kaga shegiyar yarinya nan, kyau sai kace aljana, ko danshi ne, take wani jijji da kanta kuma da alamama bawata shegiya ba ce, erin nasan wa'ananne 'yan uwan mamy masu kwadayin zuwa cin arziki, azuciyar ta take ta wannan magana,
mamy mu zamu tafi inji Afra
tohh Allah ya kiyaye dan Allah afra ayi driving a hankali, ni nama fison wllh driver ya kaiku,
Kai mamy wllh gara mutafi da kanmu yafi,
tohh shikenan Allah ya tsare sai kun dawo...
afra ta kalle sadiya tace sis mutafi ko, ba dan taso ba ta miqe dan eta wllh ganin emran a kusa da eta tana kallon sa, koda kuwa bazai kalleta ba, ya fiye mata fitar nan da zasuyi, gashi ma da wannan 'yar qauyin zamu tafi, ```(( kai mata akwai kishi ba wanda zai ga xee yazo bai dauka 'yar gidan wani qusace a governoty, amma sadiya ke mata kallon raine akan kawai abunda batada tabbaci akan sa, wanda take domin sa dika su biyun basa gaban sa,```))
sun doshe hanyar fita kenan.. sukaji yace, wait.. a hankali a tare suka jiyo har zee..
a lokacin da shi kuma ya dago kansa domin yiwa afra magana..
Karo na farko da edanuwan su, suka sarqe dana juna, kuma shine karo na farko daya ta6a kallon mace a rayuwar sa harna tsawon second 5 kafin ya dauke Kansa..
ciki da ezza ya kecewa afra kincika yawo ke ko?
mamy ya kallah kafin yace dakina fa yayi datti, kuma ina son a gyaramin shi yanzun nan,
edan ka kalle fuskar Afra tamkar zatayi kuka takeji, amma guy nan wllh edan har yayi sanadiyar rashin zuwan su, gurin birthday dinnan, ba qaramin wulaqanci yamusu ba
mamy tace toh yanzu emran kaga fita zasuyi, kuma kai matsalar ka, sai kace ba kason gyaran masu ayki, saidai afra tama, toh eta kuma yanzu gata, sun makara, wllh kuma enason sudawo da wuri, kabari harsu dawo mana,
mamy kinfi kowa sanin gyaran daki na yanada tym kuma yanxune dai2 lokacin,
sadiya ce tayi saurin cewa mamy ni zanyi..
murmushi mamy tayi kafin tace haba sadiya keda ko riqa tsintsiya baki eya ba zaki ce, zaki eya, dama2 dai ma, zainab
kallon zainab mamy tayi kafin tace zainab kiyi hanquri kinji, kije ki gyara masa dakin, sai su sutafi kinga tanacan tana jiranta su, tinda shi wannan sarkin tsarin yakawo nasa,
a hankali tace ba komy mamy suje kawai..
wata nannauyar ajiyar zuciya ce ta kufce masa, wanda shi kansa bai san lokacin data fito ba,
haushi sosai sadiya taji tamkar ta fasa ehu, takeji, kafin Afra taja hannuta sufita cikin parlour kar kuma yakoma qaqaro wani abun daban dan tasan baqaramin aikinsa bane..
ywwa 'yar albarka bari nasa masu ayki sununa miki part dinsa,
tohm mamy ta amsa kafin ta haye sama don canza kayan dake jikin ta...
```KUYI HANQURI DA WANNAN PLS..```
*_KUMA INA MATUQAR NUNA GODIYA TA AGAREKU DA ERIN ADDU'AR DA KUKA TAYINI YIWA DAN UWANA ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI NAGODE SOSAI.. ANATARE!!
[10:39AM, 1/13/2018] A:
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*NA SADAUKAR DA WANNAN PAGE GA 'YAN QUNGIYA TA....*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION ...ALLAH YAQARA HADA KAWUNANMU, YA KAWAR DA DIK WANI EDON MAQIYA DAKE AKAN MU, DIK WANI MAI NIYAR MUMMUNAN ABU AKANMU ALLAH KAMAYAR MASA DA MUGUN NUFINSA DAN YA_~* _*RASULILLAH..((S.A.W.))*_
*ANATARE
* *4EVER
*(52-53)*....murada qofar parlour tayi a hankali tashiga da sallamar ta, dik da ba kowa amma tasan yana da kyau yin haka, ko a musulunci kayi sallama yayin da ka esa aguri koda ko ba kowa agurin,
wani daddadan qamshin ne ya xiyar ce hancin ta, wanda har cikin ranta tajin dadin qamshin, tsaye take a tsakiyar parlour tanabin ko ena da kallo, yanda aka tsara parlour tamkar baza'a mutuba, tsarinsa daban yake komy dake parlour red and blk ne, gurin tsaf2 yake tamkar ba'a dade da gyara parlour ba, arnta tace amma mutumin nan, mugun dan raini wayone, yanxu wannan dakin yake cewa yayi datti, tom wllh etakam bazatayi gyaran komy anan ba salon kawai ya wahalar da mutane ne,
motse taji alamar za'a shigo cikin part din da take, murdawar qofa taji, anbude masa, wani gefe tasamu daga cikin parlour tadan tsaya, jiran mai shigowa,
shine yashigo cikin taqon sa, yazo dai2 tsakiyar parlour yayi tsaye kafin ya zauna, tamkar bai san da mutun ba, adakin, kafin ya samu guri ya zauna, a hankali, security daya bude mishi qofa ne, ya shigo.dauke da memo guda 2, tare da pain, duqawa yayi yamiqa masa ya kar6a, sai da ya dan jima kafin ya dauke pain yafara rubutu kamar haka...
*_kya eya tafiyar ki, dan mamy kawai tace kizone, nayi shiru bance komy ba, amma kisani har yanzu ba'ayi maccin da zata shigo har cikin bedroom, nawa ba, taganammin gadon bacci na ba, bayan mutun 2 kwai mamy & Afra.. ke bakida wannan damar, kinzo kina wani rawar jiki, dan kawai ance kixo dakina kimin gyara, banaso shigowar ki ma acikin parlour kincan zamin yanayin qamshin sa, so plss... get out_*
ya miqawa security dinsa, shi kuma da hanzari ya rusuna ya kar6a,, ya bawa zee dake tsaye tana kallon ekon Allah, dan hartayi niyar fita kuma sai ta tsaya..
pepper daya rubuta dan note da eta, security ya miqo mata..
bayan ta kar6a takaranta wani murmushin takaici tayi..
kafin ta yaga note din tazubar dashi a tsakiyar parlour, edanun ta sun qanqance saboda tsananin 6acin rai
kallon sa tayi edo cikin edo kafin tafara mai da mishi da magana cikin jin zafi....
Affuwa...
banyi typing yauba wllh yanzun nan, nayi shi koshi ma dan Aunty fauza, tayi magana ne, insha Allah gobe zakusha karatu harku gaji... Lolz..