← Book details Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 60

Sashe 44

Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(86-87)* jinta tayi tafada kan wani abu tindaga kan qafafuwan sa tafara bi da kallo har ezuwa kan fuskarsa qamshin sa duk ya ga
a cika mata hanci tako ena
rr,
a saka makon ganin wanda take kwance a
an jikin sa, kafin
wan
ureshi cike dajin
ace, malam lafiya kake kuwa? Ko baka hankali ne,
Meye haka? wannan wani erin eskanci ne, edonsa yarufe da qarfi saka makon yanda ya kejin sautin muryar ta nashiga a cikin jikin sa,
dik tsikar jikin sa jiyake, yagama tashi a zuciyar sa, yake cewa wai meke faruwa danine?
har tawuce tabarshi nan gurin atsaye bai sani ba, jiyake tamkar yamutu, saboda abunda yakeji game da eta,
fitarta keda wuya tasamu security's guda biyu takira su, sukazo atare koda tazo dai2 gurin da tabarshi bayanan wani tsaki taja aranta na takaicin sa da kuma abunda yamata, uwa uba dukan dayawa afra haka kawai,
cikin tsananin tashin hankali aka fita da afra zee sai kuka kwai take, har da mamy suka tafi dika a tare a can asibity,
fitar su, keda wuya qasim na esowa bai biya part din mamy ba kawai yawuce part din emran dan yafison sai yatafi yaga wancan tukunna cewa da emran kafin yatafi ya gaida mamy...
kamar dai kullum ne da wuya ya taddashi a parlour sa, a zaune, sai dai bedroom dinsa, kai tsaye kuwa yawuce cikin dakin, koda ya shiga bai taddashi acikin ba, alamun motsin ruwa yaji, nan ya tabbatar da cewa yana toilet
yana gurin wanka kenan qasim yafada afili kafin yasamu guri ya zauna kafin ya fito,
saida yadan jima a zaune saboda koda yashigo cikin dakin bai dade da shiga gurin wankan ba,
har qasim yayanke shawarar bari yaje part din mamy ya gaidata kafin sarkin mulki yafito,
yana cikin wannan tunanin yaji a murda qofa sai gashi yafito sanye yake da wata riga erin ta wankanan mai matuqar laushi erin wacce turawa kesawa edan zasu fito gurin wanka,,
Kallo daya yawa qasim ya dauke kansa yayi gurin wayoyinsa duka dake ta faman ringing dayar ma harta kusan tsinkewa, duka kiran na 'yan mata dake sonsa ne wani dan sirrin tsaki yaja wanda yasa dan qarami bakinsa motsawa kafin yayi gurin side drawer, din kayan sa..
qasim dai gajiya yayi da shirun da sukayi tunda wanda yazo gurinsa baiko kulasa ba, buda bakinshi yayi zai magana dai+2 shikuma ya juyo lokacin nan suka hada edo shi da shi, emran ganin da yayine bakin qasim na motsi yasa yayi saurin dakatar dashi, kafin yace..
pls dan Allah karka daman da surutun nan naka, wllh ina buqatar futu yafada baka kojin voice din sa, erin sosai dinnan,,
kallo daya qasim yayi masa kafin yace eta soyayyar yanzu har tafarasa ka, kana gudun mutane koda yake aykai daman haka halinka yake, amma ni ay bakaman _(hmm qasim kenan kadai manta)_
Tohh yanzu naga alamar hardani abun zata shafa kuma wllh bazata ta6ayuba, soyayya tayi kadan tarabani da kai emran saboda kafin ta wata tazo ta riskeka, tawace tatarar dan haka tayi kadan ta nisanta mu dai kai mu masoyan ka,
emran kasama sa tufafin sa yayi guri yanema cikin d'ai daga cikin kujerun dake cikin bedroom din dakin sa, yayi ya zauna, tare da daura kansa akan tafin hannun sa
ganin haka da qasim yayi yasa yace tohh bari naje na gaida mamy kafin ka shirya nadawo har yayi gurin qofar zai fita, can" ya tsinkaye muryar sa, yana cewa mamy fa basanan sunje asibity edo qasim ya zaro kafin yace waye kuma a bayada lafiya?
saida yashaqe qamshin sa kafin yace oho, meya faru ne, qasim yasake tambaya, wannan karon bai bashi amsa ba, ringing din wayar qasim ce ta katse musu shirun da sukayi, kafin ya dauka, mamy ce take sanar dashi cewa suna asibity, cikin girmamawa yace meya faru mamy, kwashe komy tayi tasanar da qasim kafin tace ni qasim nafa rasa abunda ke damun dan uwanka anya lafiyar sa qlw kuwa?
numfasawa qasim yayi kafin yace kiyi haquri mamy dan allah- kuma ensa Allah enanan zuwa yanzun nan, gamaninan gidan amma yanzu zantafu asibityn, gaskiya bai kyauta ba, kuma nima banji dadi ba wllh matuqa,
hakadai suka danyi maganganun su mai dan tsayi shida mamy kafin su katse wayar su,
kallo daya qasim yamasa ya dauke kansa kafin yace tabbas kuwa ashe da gaskene da akace soyayya shu'uma ce, mai sanya mutun yarasa hankalin sa da tunanin sa, mai jefa ma'abocin yinta cikin wani hali, mai kuma shiryar da mutun edan Allah yasa tanan ne allah yayi mutun zai shiryu, mai kuma, susuta mutun duk hankali sa, yakoma marar shi, mai mayda mai edo yazama makaho, haka kuma tamaida maiji yazama kurma,,
tabbas ba abunda bata sakaka kaba kai, ena kakai hankalin ka da tunanin ka zaka yiwa 'yar uwarka wannan mugun duka dahar saida aka kwantar da eta a asibity saboda tsananin kishinka, kamar yanda na fahimta akan abunda mamy tafada man, da duk maganganun da kayi a lokacin daka shigo cikin dakin ta duk tafadaman, kuma na fahimce komy, shi yasa ma mamy ke zargin da wuya ne, edan aljana ba shiga jikin ka tayi ba, eta ace da bakin ka kake fadar kanason wata, tana tantama da edan lafiyar ka qlw take, qari kuma eta abinda yabata tsoro shine, rashin fada mata wacce kace kana so da bakayi ba,, shi yasa tashiga cikin rudani,
emran kana gab da rasa duk wani hankalin ka da tunanin ka da natsuwar ka edan bakayi a hankali ba,
nasani qasim ya amshi zancin da cewa tohhh amma kuma yazanyi ena cikin wani tsanani tashin hankali fiye da tunanin ka, dazu nayi abunda ko ama farki banta6a yinsa ba, balle harna aykata shi saboda wannan abubuwan basa gabana, babu abunda nake tunawa yatada man hankali qasim erin yanda na janyo yarinyar nan acikin jikina tafad'a, wllh qasim alokacin sai da narasa duk wani tunanina gaba daya, nibako dukan Afra danayi ke damuna ba sai erin wannan abun, dan wllh duk natuna sai raina yamugun 6aci, yanda nasanya qazamar yarinyar ajikina,,
haka
qasim yayi yana sauraren ekon Allah, kafin yaci gaba da saurarin emran
qasim ne ya katsar dashi da cewa lallai abok
sauran ka wllh qaryar so kake,
wai kai yaushe ne zakayi qoqari kayi maganani abunnan wllh kana dab da rasa farin cikin ka muma murasa namu, nafada ma yarinyar nan aure za'a mata wllh duk yau bai wuce kwana biyu ba,
kansa yadago edanun sa sunyi matuqar ja, kafin yace a hankali, qasim bazan eya auren ta ba, saboda sam ba class dina bace,,
*DOLE KO SAI KA AURETA KO KANASO KO BAKASO* suka tsinkayo muryar daddy daya dade da shigowa cikin parlour yaji suna maganganun su, shine ya tsaya yaji, yanzu haka saukar sa kenan, bayan yashigo gidan ne, ake shaida masa cewa mutanin gidan suna asibiti, a zatun daddy ma , emran ne a bayada lpy saida securitys suka fada mishi yalla6ai she yananan ciki,, Afra dai ce akakai, tohh shiyasa ma yayo part din emran ya tambayeshi halin da ake ciki, ashe da rabon zaiji abunda yadade yana damun danshi har na tsawun wani lokaci daya 6oye musu yakasa sanar dasu har gashi yanzu yana neman yasa surasashi sabida tsabar miskilancin sa...
********************
da wannan
a erin na
war nan yanzu na
e da e
a, saboda
ina da
ayada la
iya pl
anya
n add
'ar
da alla
[8:30PM, 1/29/2018] Official sa'adat Alkali:
Chapter 44 · 0% Book details