Sashe 11
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
[10:26AM, 1/13/2018] A:
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
*(23-24)*...nazo kawai dan"na6atashi suna, agaban mutane saboda tayi2 yasota hakan yakasa samuwa shiyasa taga gara ta qullamishi sharrin da dik mutane duniya"xasu ringa kallonshi da abun" tayo hayata ne, tin,daga zariya saboda naxo nacika mata burin ta, na tozarta shi kamar yanda tamishi achan zariya, niko tin lkcn da nasan ko,waye take son nayi, aiki akan sa,, naji duk,,duniya komy xata iya, bane bazan ta6a, mata abinda take so ba, saboda yalla6ai yataimake ni, matuqa arayuwa, baxa a ta6a,,iya hada baki dani dan aci zarafin sa ba,
dan haka ina mai baki hnqr da, kijanye duk wani mumunan qudirinki akan sa, idan ba haka ba wllh zaman qasar nan, sai yamiki wuya dake har ,iyayinki,, mata nawa ke sonsa amma kikaga bai kulasu ba, koma basuyi yunqurin komy akansa ba,, saike, toh bari ingaya miki wllh dik abinda zakayi bazaki,ta6a samon ko kallon arziki daga gunsa ba, danke baki,koyi kalan,, masu aykin gidansa, ba ma,, bare harki kai,,matsayin da har, zay iya,kallon ki amatsayin cikakkiyar mace da har zay so,,
za6i 2
ne yanzu zanbaki, sabida, nawanki yalla6ai akan sharrin da kikayi masa na, qarya, a zariya da kuma wanda kikaso amasa, har cikin gidan su,, na farko! ko kije kidafa qafafuwansa, kibasa haquri,, wllh ko nasa 'yan median nan, suwatsa, dik zancin nan danayi a duk fadin duniya,,saboda kowa yasan mummunan halinki,,
wllh kinyi kyan dan maciji wace erin musuba ce wannan,,muke cikin ta, ayanxu ace,,qiri2 macce taneme 6atawa mutun suna dan kawai tace tana sonsa yaqi,,amsar soyayyar ta shike nan ta daurama sa, qazafi, kai duniya
tinda yafara wannan bayanin gurin dika akayi tsit ana saurarin sa, ana kuma kallon xee tin lkcn daya nunata,, yafara bada bayanin qarya akanta,, kanta yawani masifar juyawa kwata2 bata ko gani sosai, wanene wannan wanda yake mata wannan mumunar qaxafi haka me tamasa,, tinda take bata ta6a ganinsa ba idan ba yau ba,,
raliya ta dubi teema dikan su,, rasa abinda zasuce sukayi,, raliya tace,, wllh ninasan arina waton zee haka ta 6ata rayuwar ta da makirci jifa, abinda tawa bawan allah nan gurin kamu ashe dik qazafi ne,, tinda yaqale ta kuma yanxu tadawo wannan hanya yaushe zee tazama haka ne?? teema tace kodai tsanar sa datace tanayi ne tin kafin ta gansa,, yasa tamishi wannan abun? Hanan tace ko daya, bakiji shi wanda tasa yayi aikin ba, yace sonshi tace tanayi yaqi ko kallon ta, tinda kinsan halinta da zcy nasan bataji dadin rashin amsar soyayarta da bai yiba yasa tamishi haka,, amma gsky zee ta6ata rawarta da tsalle, idan ka ganta tamkar wata kamila,, ashe a zuciyar ba haka bane,, teema tace ji tym din danace wllh itama idan ta gansa dole tabi sahu, musa hakan tayi,, ashe2 ita tamafimu, muda munka,gani muka, hanqura,, itako nasan tinda tagansa gurin kamun nan ta kai kanta nasan by kulata ba, shiyasa, taga bari, tamishi wannan abun kamar yanda shi abokin aykinta yafada,, hakadai suke ta zancin su,, suna tirr da duk wata hallaya ta zee,, ace dik miskilancin nan nata da jinkan nan nata, dik yatafi abanza,,, *( _Hmmm rashin sani ankace...._*)
dik yan matan gurin mafi yawacin su maso qaunar emran ne,, kwarai zee tabasu mamaki akan abinda tayi,, tamatuqar basu haushe,, gawani kishi dayata sowa ko waccin su saboda tace tanason abinda sukadade suna so, tama mugun rainasu dube,tafa wata kucaka da ita,
tayama emran zai sota bayan mu by,somu ba,, aransu tsene mata suka dingayi,
Kamal yadube qasim yace kagani ko abokina daman" naga,,yama wannan yarinyar,, sharrine kawai ta qullawa guy nan dan taci zarafin sa,, ashema rashin amsatar soyayyar ta, da by, yiba ne,yasa tamishi haka,, shi,dai qasim byce komy ba,, kansa yamatuqar qullewa akan wannan lamari...
matashin"saurayin koma my2 ta abinda yace yayi,, yana kallon zee wacce edonta yafara zubar da qwallah wani erin tozarci ne, wannan,, tabbas tasan bakowa zai mata hakan ba sai mutumin datafi tsana aduniya,, meyasa yake son dole sai ya wulaqan ta ta,,ashe yanada qudurin da zai toxarta har haka? yasa, antozarta agaban amintattun qawayin ta wa'ada sukayi matuqar yarda da juna tun suna yara,, yanxu kokwanto zai shiga tsakanin su da ita,,
har gashi ana neman watsashi, adunya,, idan har ' batayi abinda, sukace ba, wanda ita kuma, takeji aranta ko yankata za ayi bazatayi hakan ba,, eyayinta ne suka, fado mata, ari da yayan ta datake matuqar so wanda kokadan batason 6acin ransa,, shin idan sukaga wannan qazafin da aka mata yazasuji,, tunowa tayi yayanta nada ciyon xuciya,, mamarta kuma tana fama da hawan jini,, ga Abban ta wanda take ganin idan yaga wannan abun wllh zai iya tsene mata saboda mutunne shi my matuqar fushi,, kokadan batason wani abu yafaru da family ta,, koma tasan wannan abin zai matuqar shafuwar itama kanta,,kar nan gaba ko mijin da zata aura tanema tarasa...
wllh hubby na wannan abun bahaka bane narantse, ninasan"zee bazata ta6a yin abinda mutumin nan yafad'a ba,, ta fada hawaye nazuba a idonta,, nasan dai abinda tamishi a zariya tayine kawai saboda abunda yamata zan fada maka idan mun koma gida,, amma wannan kam wllh harga alla plan ne,, aysha nafada tana xubda hawaye,
zuciyar zee tagama yanke mata shawara gara fa tayi yanda suke so" matuqar tanason farin cikin ta dana iyayin ta toh tayi yanda akace... tashi tayi ahankali iska na kad'ata bata ko, ganin gabanta haka ta isa gabansa tareda duqawa, har qasan kafafuwansa, lspk matashin nan,, yakara mata abaki ta,, ahankali ta furata *{KAYI HAKURI}* matashin yakoma cewa kiqara fada yalla6ai baiji ba,, *[KAYI HAKURI]* inbanda abinki boyar allah anaba mutun haquri ba dan allah. idanunta ta dago dasuka riga suka rine saboda sunyi matuqar ja, akan kuka,, bata musa ba takoma cewa *_{ DAN ALLAH KAYI HAKURI}_*
kamar jira yake, tana cewa hakan byce komy ba,yamiqe yayi 6angarin sa securitys dinsa suka rufamasa, baya syda yashige part dinsa sannan sukayi, tsayuwar su, tamkar 'yan dasasu agurin....
wani erin kukane yazo mata zuciyar ta, ji take tamkar ta fito aysha ma,, kukan take,, su raliya ma tabasu tausayi sosy,, dik da wani gefin basuji dadin abinda tayi ba,,
tatashi kenan wani duhu taga yaratsa, ta gaban ta nan gurin,tayanke jiki tafadi somammiya.......
ay da gudu akayo kanta su raliya suka dauke ta sai asibity matashin kuwa hanyarsa yakama yayi tpyr sa bayan yaji,,alert yashigo wayar sa ya sallame 'yan median daya dauko daman komy basu dauka ba, yi sukayi tamkar suna dauka ne,,,
zee ita, a bata farfado ba,, sai da safe, gurarin 12: 17 pm gaba daya tafita hayyacin ta, wani zafi takeje aranta,, wutar fansa ne kawai"keta ruruwa azuciyar ta,, su raliya ta duba gwanin tausayi tace,, dan allah kuyarda dani aminnayna kusan abinda nake iyayi da wanda bana iyawa,, naratse muku da allah qazafi ne akaman,, ramuwane yayi wllh ni bance ina sonshi qazafi ne kawai,,
teema ce ta d'an nisa tace munyarda dake zee,, kinga tun farko shi muka gudar miki,,jafa da erin wa'annan manyan mutanin wllh ba alkhairi bane gareki damu kanmu kanmu baki daya,,dan allah kisawa rayuwarki salama.....
aysha ce tayi sallama tashigo da itada qasim suka mata yajiki? qasim ya dube zee yace dan allah kiyi hnqr da abinda yafaru,, gsky banji dadi ba,, kokadan banyi tunanin emran zai rama abinda kikai masa saboda yanda yanuna min abin by dameshi ba,, toh nasan abinda yasa yaqi sanar dani saboda yasan zan hanashi, ne shiyasa,, banta6a ganin emran yarama abunda aka masa ba,sai wannan karon,, kema zee baki kyauta abunda, ki"kai masa ba dik,da aysha jiya tasanar dani,, abinda ya hadaku, tin gurin kamu, bydace ki,mishi abunda ki,kay masaba, tinda kinga babar mutun ne shi, abu kadan zaki fada ya6ata sunan sa, inda, a lkcn anyi day2 da 'yan media nakusa kinga abun zai watsu aduniya, yadace kidinga afuwa idan aka miki abu, haka,dai-qasim yayi ta tausar zee yana bata hnqr akan komy yawuce dan allah
,, syda yaga tad'a dauke, kamar shawarorin sa, sannan yace bari yaje yawa doctor mgn asallame su tinda yaga kamar jikin ya,danyi kyau..
bayan fitar qasim, hanan tace, gsky mungode wa qasim daya tausar mana da wanna marar daukar shawar tana nuna zee, cikin tsokana tafad'i, magana suka,danyi 'yar dariya dukan su,,
hmm.. hanan kenan har yanzu bakusan ko wacece zee ba,,
aysha ta duba tace qanwar mamana anan abuja take aure zangayawa mama zanyi kwana biyu gurinta sannan nakoma, nasan zataji dadi sosay,,
narantse da wanda rai,na ke hannunsa, abinda yaman byci bulus ba,yanda yasa nazubar da hawaye na harya kaini da kwanciya, a hospital,, wllh sayna sashi yayi duk wa'annan danayi" sai ya durqusa shima yadafa qafufuwana,, yaban hqr har sau ukku" tamkar yanda yasa nayi agaban sa" idan har ban aykata hakan agare sa ba, toh tabbas ni ba 'yar halak bace!...
*_BBABBAR MAGANA_*