Sashe 13
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*2 DAYS LATER*
zee kwance take a cikin parlour ita kadai,,tana kallo amma sam hankalin ta ya karkata, gurin tunanin ta yanda zata rama abunda emran yamata.. toh ta inama zata fara, tinda ko yusra da suke gari daya, tace bata ta6a ganinsa ba, kuma gashi tace gidansu, akwai matakan tsaro sosai, bare ko tanan tasamu 'yar mafita,
toh kuma ay eta idan sun samunta ne gara tamishi abinda yamata, agaban, dubban jama'a, saydai tarasa ta wace hanyace zatara ma, yanda zata sashi, ya durqusa har qasa ya bata haquri kamar dai yanda yamata,, girgiza kanta tayi, da sauri,, wani tunani ne yazo mata, kafin ta ce bashi ne, yakamata namasa ba, ayanzu, sai next, yanzu kamata yayi, namasa abinda yafi wannan radadi,
yau saura kwana biyu zee takoma zariya, amma har yanxu takasa samu damar ganin emran, gaba daya cikin damuwa take, a kullum cikin tunani take, momy har talura da yanayin datake ciki ranan tambayr ta ke, ko akwai abinda ke damunta ne take 6oyewa aranta saboda ta lura da canjawara ta sosai, ansar bakomy tabata, taqi sanar da eta komy,
kwance take kan cinyar momy suna dan fira jefi2 sukaji anyo sallama, amsawa sukayi, gaba daya, kafi mai sallama tashigo, momy tace, a....a sakina ce yau a gidan? ehhh wllh kuwa momy,, ya Maman ki? tana gida tacema na gaydaki, eyyyah ina amsawa,,
momy yusra fa? yusra na kichin kije kisame ta tana ciki,, toh momy, meqewa tayi, tare da cewa momy baquwa kukayi ne,, ay sakina wannan ba baquwa bace dan kawai dai baku ta6a haduwa bane, lkcn baku dawo qasanan ba tazo,, toh fa tin lokacin bata qara zuwa ba sai kwananan da tazo, 'yar uwar yusra ce, 'yar yayata ce dake garin zariya, sunan ta zainab,
eyyah zainab sannu ko?
Ywwa sannu zee ta amsa mata..
kichin tanufa can ta tsnkaye yusra tana wanke2 eyepiece ne, maqale a kunnin ta tanjin waka,
ay ahankali sakinat ke tafiya har"ta isa gurin da take, hannu tasa agefin kafadun ta, da qarfi ta girgizata, ay tini yusra ta buga wata erin qallowa eya qarfinta,,a 360 su zee suka qaraso kichin itada momy, ganin da sunkayi sakinat a duqe tana dariya harda riqe ciki ne yasa sukayi turus". Eta kuma, yusra dafe take da gaba tana ta,mayda numfashi, saboda tsabar tsorata datayi..
tsaki mamy tayi tare da ficewa, tana cewa aykin ko kenan tadawa mutane hankali,,zee ce tace wllh yusra kinji haushi,jifa dan allah yanda kika tsoratar damu, qarasowa tayi cikin kiching, tana cewa sakinat, sis meyafaru ne wai?, da qyar sakinat ta tsayar da dariyar da take, tanafadawa zee yanda akayi,, tsaki takoma ja,,ay wllh maganin ki, kenan, tinda byaka barin jin kid'a..
dan allaha ni malama karki,cikani, da wata mgn dan bakiji yanda naji bane.. kinji yanda naji kuwa?
ke kuma wllh zamu hadu, ni da ke ne, tafada tana nuna sakinat da d'an yatsa.....
cikin daki suke dukkan su.a zaune, zee ce kawai agefe tayi shiru..sakinat ce take magana...yusra kinkuwa san,, mutumin nan dana baki labarin sa, mun ta6a haduwa supermarket?
ehhh natinashi salman kikace min sunan sa ko?
ywwa ashe baki manta ba, infad'a miki mundai riga, munfahimce juna, kuma mun, amincewa juna, zancin ma danke miki, jiya ya turo eyayin sa gidan mu kuma har"angama magana nan da 4 months.. Yarinya ina daki...kinanan zaune
tohhh abin harda gori? dadinta dai har yanzu bankai shekarun da za'aman guri ba, sydai kiwa su o...o tafada tana kallon zee ciki da tsokana
dariya sukayi su biyu,,zee kam tayi nisa cikin tunani..batamaji firar da suke ba gaba daya,
sakinat takoma cewa, wai kinma san wani abu kuwa?
sykin fada qawata ta kaina...
yaceman wai shi abokin *emran Yusuf usman ne....*
qarar jin faduwar abu su yusra sukaji wai gawar da zasuyi wazasu gani?zee ce a tsaye cup din data dauko dan tasha ruwa ne,ya su6uce mata yafadi saka makon jin an ambace, sunan mutumin datake ta dakon sa tsawon kwana da kwanakki...
sakinat ce tace sis lpy kuwa?
aaaaaa..a bakomy tafada bakinta na rawa, gurinsu sakinat tanufa tare da zaunawa kusada sakinat,,
etadai yusra bakin magana ma nema tayi, tarasa, wai daman har yanzu, zee nanan kan bakanta da,gajin an ambace sunan mutun kawai shikenan, harda sakin cup..magnar zee ce tadawo da ita, daga tunanin da tatafi
sis da gaske kike kuwa?
allah da gaske dan kone, banyarda ba, da yaga alamar banyar da ba, yace toh nashirya dani da wata qawata wai zayzo ya dauke mu, dik ranar da za'ayi birthday din emran...nace mishi insha allah ni kuma zanzo dan na tabbatar,, ay wllh ko? idan da gaskeni haka d'inne, wllh ni gaba ta kai ni, ace gudan"abokin emran zan aura? ay wllh nagama bud'awa acikin qawaye na, sakinat tafada tanayin, shewa tareda jin dadi
shiyasa ma,, nace bari nazo nafadawa yusra, ta shirya dan tare zamu tafi, kema idan kina zuwa, nayi invite dinki kishirya mutafi tare,, amma fa dole ne muyi shiri na musamman kayane za'asa nake ce raini, saboda nasan gurin zaydauke manya2 'yan mata... da manya2 mutane, dan salman yace dik wani abu da za'ayi amfani dashi gurin birthday dinnan,komy aqasar waje akayo oder sa kinga ko wannan bikin girma ne....
ahankali bakin,zee ya furta _*ANZO GURIN*_
YAUCE TAKAMA RANAR
BIRTHDAY
[10:28AM, 1/13/2018] A:
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
```NASADAUKAR DA WANNANN PAGE GAREKU``` 'YAN GROUP DIN _*( WANI SALO)*_
*(29-30)*...kallon ta sakinat tayi tace bangane anxo gurin ba? kardai kina d'ai daga cikin masu haukar sonsa,, wllh 'yar uwa shawarar da zanbaki karki kuskura ki wahalar da kanki akan emran dan bazaki ta6a samonsa ba, muma munyi haukar nan munbari tin lkcn danaga an nunashi acikin tv na neme dik wata na tsuwata narasa.....
kai! kai!! kai!!!- kai sakinat dan allah kiyi shiru haka
wai meyasa kowa zancinsa daya ne dik maccin da kaji ta bude bakinta zatace tayi sonsa kunyi haukane? da zaku zibar da qimar ku tare da kunyar ku,, ku so namijin da bayma, cancance asoshi ba, dan allah kidai na man wannan zancin, har" zakice wai ko ina dai daga cikin wa'anda suke haukar sonsa? allah kiyayi, bana fatan har abada ko kallon arziki yashiga tsakanina dashi bari har takai dawani zancin so,,gsky karki koma man wanan zancin dan gsky zamu 6ata..
allah ya huce zuciyar ki,, sis ban dauka abun zai miki zafi bane naga kamar kindamu ne tin lkcn da nayi maganar sa shiyasa kika ga namiki magana..amma tinda ba kyaso angama,,
'dan murmushi zee tayi, tace yawwa sis gsky naji dadi dakika fahimce ni,, yaushe ne birthday din?
gobe ne insha allah koni salman sai jiya yake fada man
eyya ai bakomy sai muje gobe din idan allah yakai mu
tohm yanzu kamar wani kayane zamuyi amfani dasu, sai yanzu yusra tasamu damar magana dan tun dazu saurarin su kawai take tana bin ko waccen su da ido...
ay kayan dasukafi ko wa'anne acikin kayanku kyau da tsada zaku sanya, danma lokaci yaqure ne, allah da dinki xamu na musamman dan kawai wanan rana,
hakane amma ko yanzu inada sababin dinkuna wa'anda bansa ba,, zamuyi amfani dasu aci birthday party damu inji yusra..
Ywwa 'yar gari daman nasan baki da wasa, bari nima natashi natafi gida, nasoma shiri, atare suka miqe, tana yafa mayafin ta, suka fita taje tawa momy sallama suka rakata har gurin motar ta...
Asslamau alaikum- tayi sallama tashigo cikin dakin tamkar mai sand'a
zaune ta taddashi akan wata tattausar abun sallah yana riqe da alqur'ani yana karatu akan kujirar madubi taja ta, zaune tana jiran ya edar da karatun da yake dan ta fada mishi saqon mamyn su,
tashafe kusan 40 mnt a zaune tana jiransa, qoqarin tashi takeyi taga yarufe alqur'anin tare da daga hannusa sama
yana addu'a kafin ya shafa...
jiyowa yayi yadubi gurin da take zaune, dan 6ata fuskar sa yayi daya jiyo yaga tana kallon sa, kafin yace,,lpy? am...yaya daman mamy ce ke kiranka...
get out.. yafada adan hasale..kinwani zo kin zauna kin tsare mutane da ido yafada aransa..
ay a 360 tafita jikin ta sai rawa yake,, oh"ni afrah wllh halin yaya sai shi toh ni meye nawa aciki,,idan na kallesa, ya allah ka canjawa yaya wanan rayuwa tasa,,
tanufe part din mamyn su tace mata yace gashi nan zuwa daga haka ta fita daga dakin dan kada ya iskota,,
zaune ya taddata a bakin gado tanata dudu ba kayayaki dake kan gadon kayane birjik..
har qasa ya duqa ya gydata fuskarta dauke da murmushi ta amsami shi,, kafin tace na ayka aki rawo kane,, kazo kaga kayafa sun iso..ga wa'annan ka dudu ba, kafin akawo sauran kaza6e wa'anda zakayi afani dasu idan allah yakai mu gobe..
azan kansa yad'ayi akan saman cinyarta, a hankali yace, mamyna ko wa'anne kika za6a min dai2 ne aguri na, za6inki nake so ba nawa ba,
sosai taji dadin kalaman sa shiyasa, akullum takejin shi aranta, emran yarone natsatse mai matuqar biyayya agare su, ita dai addu'arta kullum allah ya canja mishi rayuwa, ta yanda zai samu mata yayi aure,,shine burin su...
shafa kansa tayi tace toh shikenan yarona, allah yayimaka albarka..ahankali yace ameen...nan dai mamy taci gaba da janshi da 'yar fira..mafi yawancin ma shi, magnar sa, d'aga kansa kawai da yake alamar ehh ko a..a...
shi a duniya by san yanda za ayi yayi mgn mai tsayi ba, dan harga allah aranshi kwarai yake son yayi mgn da mamy sa amma sai yaji kwata2 baya eyawa....
_*RANAR
BIRTHDAY*_
```
GURI KAM YASHA
*DECORATION*