Sashe 42
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*[Eheesan beauty]*
*Enayin ki, mai sunan mama na, erin seriously dinnan*
~{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}{}~
*(82-83)* bayan tashin su emaran da qasim, da kamar 2 mint Afra ta dube mamy takira sunan ta,
kallon ta mamy tayi kafin tace enajinki meya faru kuma?
am mamy nikuwa ganin nake kamar yaya emran na a cikin damuwa, dik da erin yanda yanayin sa yake shiru+2 yana da wuya a fahimce matsalar sa,
Amma wllh mamy fuskarsa ta nuna mamy kina kuwa kallon fuskar yaya emran kuwa Allah dik yafad'a ba kamar erin da ba,
mamy da kin tinti6e ya qasim kiji koda Allah yasa yasan abunda ke damunsa, dan ni dai gaskiya mamy wllh banason ganin yanayin nan da yaya emran yake ciki dik da, dawowar shi normal bai qarar dani komy, amma ina matuqar son nagansa ya kasance a cikin natsuwa da kuma walwala...
sosai mamy ke saurarin ta tare da nazarin ta, tabbas Afra wani lokacin akwai ta da fahimta dik da yawan surutun ta, da rawar kanta amma tanada tunani sosai,
maganganun Afra sun ratsa mamy matuqa kuma taji dadi sosai da erin yanda take da kulawa da 'yan uwan ta, tana da wannan sosai gaskiya,,, eta dai haka Allah yayi yaranta,, kowa da erin yanda kalar rayuwar shi take,
cikin kulawa mamy tace wa, Afra naji dik abunda kika fada, lallai nima ena lura da hakan kuma karki damu ensha Allah zan zauna da qasim muyi magana zuwa nan da kwana biyu, amma sai na sallame 'yata dan gara nafara kula da eta kafin nakoma takan shi, mamy tafada tare da dafa kan zee dake a rako6e a kusa da eta,
kafin tace kutashi kushiga ciki ku shirya saboda zaku rakani gidan abokin daddyn ku, dan tayasu murnan dawowar telon yaron su, daga turai, bayan daya gama kammala karatunshi yadawo gida,
shine aka shirya mishi walima ta mussamman dan haka shiri sosai zakuyi,,
tsalle afra ketayi tana qarawa, tanajin dadi zasu fita...
zainab kam banda murmushi ba abunda take,, kafin Afra taja hannuta su fita zuwa part dinsu Afra tamkar zata kada zee tsabar zumudin da take,,,
dikan su zaune suke emran na a gefen gado laptop ce a gaba yana faman latse+2 sa, qasim kuwa a kan 'yar qaramar kujerar madubi yana fuskantar emran dake ta faman aykin sa,
kafin yace mishi, ku manya ne aykin office dinku a laptop kuke yinshi saboda tsabar qin son fita ko ence son jiki,, kana zama a cikin gida tamkar wata mace,,
wllh kadai canza hali dan kagani tin yanzu Allah yafara kamaka,
cask" yatsaya daga aikin sa, da yake amma bai dago ba,
shima qasim shiru yayi daya ga ya tsaya,,
sai kuma yaci gaba da abunda yake, shi kuma qasim da yaga haka shima sai yaci gaba da zancin sa da yake,,
malam ka aje girman kan nan naka kabada kai kawai buri yahau asamu ashawo kan yarinyar nan aganganda agama komy mu kaika dan mungaji da zaman gwairancin da kake mana acikin gida,,
wannan karon kasa jurewa yayi saida yadago kansa sukayi edo hudu da qasim, kafin ya janye kallonsa yakoma cigaba da abunda yake,,
qasim bai daddara ba dan yau son yake yakaishi qul,,
qasim yaci gaba da cewa, dan
yaka mata kam mulallashe ta, dan naga alama sai munkai gwaiwarmu har qasa kafin musamu cikun burin mu,
dan naga alama etama 'yar zafin kaice erin ka, kamar ma kannata yafi naka hayaqi....
sai kuma yayi shiru daya ga baice masa komy ba,
sai ya canza *WANI SALO* zancin sa, da cewa, mts koda yake maybe bamuda rabo samun ta, tinda takusan zama amarya kamar yanda a kace man kwannaki ne kadan suka rage a daura mata aure,
a razane ya dago kansa dik da erin hasken da edonsa suke dauke dashi sai da suka canza kala,
qasim ba qaramar razana yayi ba, da ganin yanayin sa, kafin ya tsinkaye muryar sa yana cewa,
cin zarafin naka harya kai da hakan qasim? yafada cikin wata yanayin muryar sa data mugun cazawa taqara yin sanyi sosai...
kafi kowa sanin erin damuwar danake ciki shine zakazo kasani agaba kana qara muzgunawa zuciya ta, bazan hanaka fadin dik abunda kayi niyar fada ba, amma fa kasani wllh dik abunda yafaru dani etace sila kai kuma kaine sanadi,
naji dik abunda kafada amma akan mace bazaka zo ka dinga gayamin dik maganar daka ga dama ba,
kuma enason kasani har duniya ta nade bazan ta6a kai gwaiwata aqasa akan mace ba, edan ba mahaifiya ta ba, ko ace na lallashi mace dan kawai ta amshe soyayyata wllh sai dai na mutu da sonta arai na, dan hakama nake son kasan da wannan...
kuma dan Allah ni surutun nan naka ya esar dani, katashi katafi can gidan ka kaci gaba da yinshi, wllh kafara saman ciyon kai,,,
wani murmushi qasim yayi na takaici, kafin yace su emran manaya ance hali zanin dutse, hausawa sunce mai hali baya fasa halinsa ko??
Hmmm- tohh wllh dole wannan halin naka da duk wani abu da kakeji dashi ka sauke shi ko kanaso ko ba kaso, saboda mu muna buqatar ka araye, kai har edan rayuwar ka ba tada amfani a gunka mu tanada,,
*EMRAN*= qasim yafada cikin kakkausar murya wllh matuqar kanan kan ba kan ka na wannan hali naka tohhh wllh zaka kashe kanka abanza, wani erin abune haka, ace kana fama da ciyo a zuciyar ka tin kafin kasan meye matsalar ka,har yakawo yanzu anfahimtar da kai matsalar ka tinda kakasa fahimta ka, kuma kasan lallai abunnan shine matsalar ka, why note daba zakayi qoqari kasamarwa zuciyar ka maganin abunda yake matsalar ta ba,
enason kasani wllh dama daya ce tak" yanzu ke gare ka, wllh kaji rantsuwar musulmi ko? yau ba dai muna juma'at ba? toh rana wata gobe ewar haka zainab tazama matar wani, wanda eta kanta ba tasan da hakan ba, babanta duk yatsara wannan abun dik da maman ta da yayan ta suna cikin rashin son auren amma ya dage sai anyishi, dika abakin aysha matata, take fadaman haka sabida tanada labarin komy ta gefen qawayin ta da kuma gefen eta mamar zainab din,
dan haka edan ka zauna kaci gaba da bin ra'ayin ka wllh zaka cutar da kanka kawai ka cutar damu,
nidai nafada ma gaskiya kaga tafiya ta...
bai jira cewar emran ba yaficewar shi yabarshi nan, ya dulmuya cikin kogin tunanin,,
*2 days later*
~______________~
zainab kam yanzu tasha gyara harta gaji duk ramar nan da tayi duka ta 6ata, taqara wani erin kyau naban mamaki, dikkan wata kulawa ta musamman tana samunta, ta6angarin mamy da kuma Afra, hankalin ta kwance, ba abunda ke damunta yanzu, sai kewar eyayin ta da 'yan uwan ta,
Afra ce tashigo cikin daki da shirin ta tsab" tasha kwalliya harta gaji kafin tacewa zee, sisi ya haka kinsa tufafi amma ba wani dan makeup a fuskar ki,
bayan kuma kinsan erin manya+2 baqin dake gare mu, kinma sanma me? tunanin nake yanda Nazir ya ganki lokacin walima nan tasa, shida yake da baqi sosai a lokacin, kai wllh maza akwaisu da qoqwanto yanzu harya eya gano zara a cikin dubban taurari,
lallai kam ya kasance mai sa'a shikam,, Afra keta wanan zubar,
zee ce ta kauda kanta daga kallon afra da take erin yanda ta katse sai surutu take abun na matuqar bata mamaki,
hmm afra kenan allah kincika zolaya, nidai tohh bari na qarasa kintsawa karki cinyeni da surutu nafara jin kina qorafi...
tabbb yarinya nan, ni xaki cewa kada na cinyeki da surutu yamiki kyau...
da misalin *2:30 pm*
baqi sun eso Afra ce kawai keta faman surutu sukuma suna biye mata eta kam zee shiru tayi ba tace komy ba, bayan gaisuwar da sukayi...
eta haka kawai nazir dinnan bai kwanta mata ba, allah dan ba kyau wulaqanta mutun ne, dan yace yana sonka amma eta gaskiya bahar a cikin ranta taso zuwan nan nashi ba,
zance yayi nisa daman a garden suke saboda qayatuwar gurin daya musu yasa baqin sukace abarsu anan basai sun shiga dasu ciki ba,,
kokadan basu ankara da motocin da sukayi parking a gurin ba, kusan mota 5 ce, da wowarshi daga office kenan edunsa yagane masa wannan abun,,
wani dan guntun littafi dake cikin mota ya dauko daman an,ajeshi ne, edan yana buqatar wani abu ya rubuta yayi gyaran murya security dake zaune agaba shike saurin waiwayowa ya kar6a ya karanta nan take acika umarni, saboda baya musu magana tohh ko yanzu hakan ce, tafaru rubutu yayi, tare da yin gyaran murya security yayi sauri juyowa ya kar6a kafin ya fita,
shi kuma driver yajashi sukatafi, umarni yabada akan a kore mazan nan, daya gani a gurin subar gidannan ko 'yan gidan waye,
hakan kuwa akayi suka cika ayki babu 6ata lokaci,
yana shigowa cikin parlour bai ga mamy ba, har cikin bedroom din ta yawuce,
da kaga yanayin sa kasan cewa ba lafiya ba, koda ya shiga ya taddata tana waya, ganinsa da tayi ne, a yanayin daba tasaba ganin sa ba, yasa ta tsinke wayar da take,
bai jira cewar taba yafara magana tamkar zayayi kuka, haba! haba!! mamy yakuke sun man wasa da rayuwa ta ne, mamy da hadin gwaiwar ki za'a ellatani mamy kin daina sona ko? meyasa! meyasa kuka kasa gane damuwa tane, ```WALLAHI WALLAHI MAMY``` ~*INA SONTA*~ *_FIYE DA YANDA NAKE SON NUMFASHI NA..._*
[11:26AM, 1/26/2018] Official sa'adat Alkali: