← Book details Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 60

Sashe 51

Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(98-99)* Dikansu su, su biyar d'innan ba wanda gabansa bai fad'i ba musamman ma Afra dan tafi kowa sanin halin Emran".
Tindaga nesa qamshin turarin sa ya esar da saqon zuwansa gurin ta, har cikin ranta taji dadin qamshin dik da bata dago kanta ba, amma tasan ko waye tun ma kafin ya shigo tasan da hakan saboda alokacin da sukazo harta gama abinda take zatafito ta tsinkaye qasim yana magana da dai daga cikin ma'aikatan dake gurin kuma sai taga wanda qasim kewa magana dashi yayo cikin supermarket d'in da saurin sa, jin datayi abinda shi wannan ma'aikacin ya fada ne shi yasa ta qara tabbatar wa kanta lallai wannan dan rainin hankalin ne acikin mota".
Tohhh shiyasa ta dage akan bazata fita ko ena ba yau sai taga qarshin eskancin sa, tana cikin wannan tunanin kenan harya zo daf da gurin da take harya wuce ta, sai koma yadawo baya ya tsaya amma kokusa bai kalle ko gurinda take atsaye ba."
Sosai yayi mamakin ganinta anan gurin dik da kallo daya yamata lokacin daya shigo amma yagane ta, kuma baiyi mamaki ba da yaganta a ciki eta kadai acikin mall d'innan bayan cewa yabada umarni kowa yafita daga cikin supermarket d'in amma eta taqi fita."
Ana cikin haka ma'aikatan gurin suka qaraso cikin su kuwa har da qasim wannan karon shigowa yayi dan tunanin da yayi abunda zaije yadawo shi yasa yashigo kuma sai yaga emran kusa da zee a tsaye tamkar wanda aka dasa eta kuwa aykin gabanta kawai take kamar da gaske saurin esa gurin sa qasim yayi tare da da fashi yace meye naga kayi tsaye anan tamkar wanda aka dasa agurin ko wani abu kake so?
tamkar bazaiyi magana ba can kuma sai qasim yaji yace masa meyasa za'a dinga barin kowa da kowa na shigomin acikin guri da wanda yadace da wanda bai dace ba hmmm, sai kuma yayi shiru sai da yaja numfashi kafin yaci gaba da cewa tohh gaskiya dauka ba, so kafada musu ni bazan eya magana dasu ba, amma kasanar musu cewa nadakatar da duk wani securities din dake gurin nan domin kuwa susuka bawa kowa damar shigowa gurin nan har marassa kunya dan haka umarni ne nabada sutafe sai annemesu dik da qasim sarai yagane nufin sa bai hanashi na tambayar sa meyasa yayi hakan ba qin bawa qasim amsar tambayar sa yayi cikin takun sa na esa yayi hanyar fita gabda zai fitar da qafarsa ta qarshe acikin mall din yajiyo wani dogon tsake bayan sa"
A hankali take wata tafiya harta rasta tagefin sa tafito waje tana magana yanda kowa zaiji, tace aikin banza aikin wofe tohhh sai me dan kadakatar da ma'aikatan ka saboda ni wannan shi yake dad'a nunawa mutane halinka tsantsa narashin ganin mutuncin d'an Adam wllh kaji haushi kai kan" erin rayuwar da keke ba tada amfani kokadan ninafi qarfinka wllh babu yanda zakayi dani kuma danka koresu ayki ay ba duniyar ka koresu ba dan haka Allah zaibasu wani guri enda za'asan darajar su,
banda lokaci na 6atawa amma kasani a kullum ena da'da tinama cewa d'an adam daraja ne keda shi amma kai....
sai kuma naga tayi shiru tare da yin wani murmushin erin nagefin bakin nan wanda eta kadai ce tasana ma'anar ta nayin sa, kafin ta juya tayi tafiyar ta, dika gurin cika sukayi da mamakin zee na yanda ta tsaya tagayawa babban mutun erin emran magana erin haka kuma btare da sunga anashirin yin komy ba,
Kokadan baiji haushin maganganun ta ba, kuma yaune karo na farko danaga emran yayi murmushi wanda yamatuqar qawatar da kyawun fuskarsa aransa kuwa sai yaune yaji lallai yanada buqatar ta amtsayin matarsa badan komy sai dan ta hakane zaya d'ebemata duk wannan abun da takeji acikin kanta takonsa yake harya esa gurin motarsa driver ne yayi saurin bude masa mota yashiga qasim ma haka yau duk dadi yagama cika mishi ransa addu'a yake tayi a zuciyar sa akan Allah ya nuna masa Ranar da wa'annan mutane zasu kasance ma'auratan juna enama ace tare dasu zai zauna tare da shi wllh kam daya sha kallo haka yayi ta tunanin sa har suka eso gida,
ko waccen su dauke take da kayan da sukayo siyayya dukan su suka nufo daki bayan da sunje sunsanar da mama dawowar su,
Wash kowa kakeji tana fada zee kuwa toilet ta wuce dan dauro alwala sallah magarib Hafsat ce tace nikuwa dazu naji kuna cewa cikin mota wai wannan had'add'in guy din shine angon mu kuma shine yayan Afra tohh nifa hankali na ya daure saboda naga Afra bataje gunsa ba kuma naga erin abinda yafaru tsakanin sa da Amaryar sa pls kumin bayani yanda zanfahimta kumfasan bansanshi ba, raliya ce ta dube Hafsat kafin tace wannan bayanin ki tambaye teema etada takeda uzurin sallah koda yake namanta duk kune ay kuwa zakifi jin dadin labarin ranar dai sai da hafsat ta matsawa teema saida tafada mata komy lokacin da aka gama bata labarin mamaki ne tayi sosai akan wannan lamari kuma badan tasan cin fuska baida dad'i ba da tace wani abu amma tasan dik yanda yake 'yar uwar sa zataji zafi edan ansoke sa, gashi kuma tana matuqar ganin girman afra saboda eta bata matsala jefa matsayin ta amma bata qyamace su ba amtsayin su na 'ya'yan talakawa, Amma afili cewa kawai tayi Allah ya kyau ta.
bayan su gama sallah ne sunci abinci suka shiga duba kayayyakin da suka siyo Afra ce tace wllh munyi arziki da muka gama siyayyar nan kafin yaya yazo dan da yanzu komy ba musiyo ba sakeenat ce tace wllh kuwa da munyi missing dan kayan mall dinnan daban yake ga kyau da tsare ko ba'a fad'a ba musamman na qasar waje ne, raliya ce tayi saurin amshe zance da cewa ay wllh ko ba'a fada ba gaskiyar ki kam munyi arziki,
raliya taci gaba da cewa a gaskiya zee bakida hanquri kidinga haquri akan abu musamman ma abinda kikayi dazu sam baki kyuta ba mijin fa da zaki aura ne zakiyi tsaye ki dinga gaggaya masa magana wllh kidaina bai dace b...
nayi tayi saurin katse raliya taci gaba da cewa duk wanda yake ganin banyi dai+2 ya dauke mataki kuma kad'an ya gani mitsanar ta hafsat ta shiga yi tana mata enkiya da Afra dake zaune tana maida kayansu cikin leda amma ko alama haka baisa bakin zee shiru ba dantafi ta sanin Afra na kusa tohh amma bazata eya 6oye jin haushin sa ako ena ba,
Hakadai sukayi ta cece-kuce dinsu har tym yad'an tafi, bayan sunyi sallar esha suka fara shirin kwanciya su sakeent kam yanzu safiya ta waye wasu na waya wasu ko hankalin su nakan chart anbar zee kawai sai Afra shiro suda basu da wayoyi em
ran ya kar6e.
```5 days later```
Mutane ne kinjim gidansu zee sai faman ayki aketa yi su mama dasu momy da gwago da dawowarsu yau kenan suka hau faman ayki ayki aketayi tuquri na tarbon lefen zee da za'a kawo gobe, dik wani abu na bajinta na tarbon 'yan kawo lefe ba wanda ba'ayi ba gwargwadon hali ankashi kuddi kam
su zee kuwa ana gurin qushi da kitso sun bar gidan d'aya tinda safe anacan gurin gyaran jiki
kwanan su Emran biyu da komawa Abuja saboda kiran mamy daya samesu fad'a take musu sunje sun maida guri nasu bayan ga biki yataso basuyi komy ba,
da maganar tsayawa jiran Affan da yayi tafiya suka toshe bakin ta ta qyalesu tare da basu umarni lallai su maida hankali sufara shirye+2 na musamman dan batason matsala kokadan,
saida ta tabbatar da sun gamsu da bayanin ta kuma sun dauka sannan tabarsu suka tashi dan zuwa part din emran danci gaba da tattaunawa
wayar qasim har zafi tafara dauka saboda kiran mutane daga kan abokanin su har wa'anada basa qasar zuwa kan abokanin business din emran na gida dana waje yasanar musu duk da kuwa duk wanda yakira sai yace yanada labari saboda watsa labarin auren da ako ena shiyasa suka sani wasu kuma cemasa sukayi lokacin da sukaji labarin sunkira emran dansu tabbatar amma dasu kirasa ya dauka dasun tambaye sa dalilin kiransu sai yakashe musu waya batare da yace musu komy ba,
Tohhh fa gida biyu gaba daya ya dauka da gari gaba daya tako ena labarin auren ake mawaqa daban+2 sunfara kawo kansu tunkafin agayyace su
zee ce na hango anata zuba mata make up duk da ansha fama kafin ta yarda saida su mommy sukasa bakinsu kafin ta yarda duk tawani 6ata fuska kamar wacce bata ta6a dariya ba,
wani shegin less ne wanda mommy ta diko matashi tundaga Abuja shine tasa daurin nan kuwa anmatshi babu qarya ya xauna wata dakakiyar sarqace erin mai cika gaban nan aka daura mata awuya babu abinda ba asanya ba, kokadan bazaka gane zee ba edan ka ganta tasha qunshi harta gaji qawayin ta sunyi ta santin wannan kyau da tayi bama kamar Afra da take zolayar ta da cewa yayanta yayi dace,
dukan su gidan su raliya suka tare tare da sauran qawayin su da sukayi Invited sai raha suke ana daukar pic
har gurarin 12:56pm an kawo lefe basu zoba har wasu maqota da sukazo tarbon lefe sun fara tafiya gida su d'aura abincin rana kafin akawo
mommy ce da gwago sai mama da aminiyar mama maman Aysha matar qasim kenan, ke zaune cikin daki suna mamakin na rashin zuwan lefe tun dazu abinda akace qarfe 10am za'a kawoshi gashi yanzu har 12 tayi kuma edan sunkira wayar mamy bata shiga kuma etace kadai sukeda number ta, gashi Afra ko waya batada kuma number mamy kawai da daddyn ta takeda da kai kuma shi daddy ankira wayarsa baya dauka maybe ko baya kusa da etane
hankali fa yad'an fara tashi amma zee kam ko ajikin ta bata damu ba
har 2 tayi shiru kakeji mutane anfara 'yan maganganu wasu dake d'an nesa sunfara shirin tafiya sallama sukaji anyi qasaitaccin matane suka fara shigwa d'ai bayan d'aya nan fa gida yafara kacamewa baqi sun eso kasancewar wannan gidan dasu zee suka dawo babban gaske ne kuma ya had'u sosai shi yasa masu kawo lefen basu rainasu ba gaisawa aketa famanyi ana musu sannu da zuwa nan nefa edanu sukaa fara komawa sama kayane aketa shigowa dasu harana tashin hankali gaba daya mutanen gurin sun gama Yankewa da wannan lamarin jakunkunane sabbin fitowa wa'anda ba erin wa'annan da aka saniba, kusan set15 gawasu gana mazgo kusan 40 duk atamfofi ne na anko da aka kawo ararrabawa mutane 10 na ankon kamu, 20 na wunin biki 10 na ankon dinner sai 10 na salalle kayane wa'anda basuko lissafuwa wasu set ne na jakkuna 3 naga suma an saukesu gefe na uwar amarya sai kuma wata madaidai ciyar jaka danga anware tare da tambayar qanwar uwar amarya momy ce akakira datake can tana ta haba+2 da baqi dan qamata jakar wata mata tayi yare da fada mata wannan jakar gwalawalai ne kawai aciki shi yasa suka ware ta gurin su, nan aka dauke gud'a kafin wata mace tatashi tamiqa wani
kuddi ne kinjim aciki kuma tana mai cewa akwai kujerar makka 4 da aka bada koma ga key din mota na amarya ne.
saida momy tayi qwalla tsabar farin ciki motane da sukazo tarbar lefe kuwa nan fa magana ta dinga cinsu wasu najin baqin ciki inama 'yan'yansu ne suka same haka wasu ko har azuciyar su dad'i sukeji kafin kace me labarin lefen zee ya karad'e unguwa har unguwar su zee da suka taso unguwar su raliya kenan magana taje musu sunji ba yanda basuyi zee tabari suzo suga lefe ba amma taqi bari Afra ce kad'ai tatafi dan anzo ansanar mata wasu daga cikin matan na neman ta shiyasa ta tatafi
dik yanda aka so sutsaya suci abinci sunqi saboda sunason sukoma da wuri qarshin ta dai kayansu aka basu suma kam sun dauke kaya bana wasa ba tukuici ma da aka basu ba yanda ba ayi ba sukaqi kar6a haka akayi sallama cikin mutunci da girmamawa suka tafi,
ba enda zancin lefen zee bai zaga ba aqasar nan hatta da social media ko ena pist din lefen nan ake wasu ma harda qare dabadan kowa yasan waye emran ba tohh babu abinda zai hana ace zee d'an yankan kaine zata aura ba saboda riyar tayi yawa.
su sakeenat kam sunsha santi harsun gaji musamman had'add'iu Ankos din da suka gane sunji dadi matuqa kuddin su ya futa sai kai dinki
Lamari biki fa ya girma dan yau saura kwana biyar a fara biki Afra kuma ta koma gida etama da kintsawa acewar ta etakam tana cikin 'yan matan amarya.
[5:26PM, 2/15/2018] Official sa'adat Alkali:
Chapter 51 · 0% Book details