Sashe 33
Rawanin Zalinci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuyangar ta kasance babbar macece, dan zata iya kai 35 to 40 years a duniya, hakan yasa Gimbiya Zunaira take girmamata take ce mata Mama, duk cikin Æ´aÆ´an KING ZUHAIR babu wanda yake girmamata yake ce mata mama sai Zunaira, dama na gaya maku ita tana da saukin kai da kuma girmama na gaba da ita, sam bata É—auki duniya da zafi ba, kuma ita wannan Mama Haulat É—in ita ce kuyanga mafi matsayi a cikin kuyangun dake yi wa Momma wato mahaifiyar Zunaira É—in hidima, so a part É—in su Zunaira É—in take.
"Dama ranki ya daÉ—e Gimbiya Momma ce ta ce na kawo maki wannan abin Yah Omar yana son ya yi magana dake".
Ta kai karshen maganar tana miƙo mata laptop ɗin.
Kyawawan hannayenta dukka biyu tasa ta karɓi laptop ɗin, sannan ta juyo da screen ɗinta a dai'dai saitin fuskarta.
Wani kyakkyawan matashi ne yake a zaune a saman ɗaya daga cikin wasu shegun luntsuma luntsumar sofas masu bala'in kyau, zaune yake a cikin wata katafaren parlourn mafi haɗuwa da ƙawatuwa, ya ɗaura kafa ɗaya bisa ɗaya, kyawawan fararen halayensa ɗaya na rike da cup mai bala'in kyau, ɗayan hannun kuma yana rike da pen, sai tiriri ne yake tashi daga cikin cup ɗin, da alama abu mai zafi yake sha.
Kyakkyawa ne sosai, da ka gansa babu tambaya kasan yayan Zunairar ce, dan suna kama duk da ba sosai can can ba, fari tas da shi shi ma, gashin kansa baki siÉ—if, ga gashin nasa ya sauko mashi har gaban goshi, da alama kuma shi yake yanke baki bakin gashin yana dai'dai tasu, shiyasa suka yi mashi kamar wadda ya kifa hula a kan nasa, yana da dara daran idanuwa kamar na King Zuhair, farin idanun nasa ya yi tas da shi, kwayar idanun nasa kuma bai yi baki sosai ba, idan ka gansa ma zata zaci brown ne ba baki ba. A shekaru ba zai wuce 15 to 16 years ba, sanye yake da puma rigar da wandon dukka farare tas, bai sanya hular kayar a kansa ba.
"Yah Omar me kake yi ne?".
Ta faÉ—a tana kallon pen É—in hannunsa, ta yi maganar kuma cikin Dubai Arabic nata.
"Koyar da gaisuwa nake yi".
Ya baya amsa calmly, kamar mai ciwon baki, voice nasa yana kama da nata, ance blood is thicker than water!.
"Kash na manta ne ina wuni tom?".
Ta yi maganar a shagwaɓe.
Cup dake hannunsa ya kai saitin bakinsa ya ɗan kurɓi abin da yake ciki kafin ya amsa mata gaisuwar tata, sannan ya ce mata. "Ina Akka?".
"Tana part nata".
Ta bashi amsa tana mai cigaba da kallonsa.
"Ai na É—auka kina wajenta ne".
"A'a tun É—azun na baro wajenta, amma zan je anjuma kaÉ—an, yawwa Yah Omar kada ka dawo fa ka jirani sai na zo mu taho a tare".
Shiru ya É—an yi mata kafin ya ce. "Kin gayawa daddy aikar da na yi maki ne?".
"Laaaa wlh na manta, amma zan je na gaya mashi".
Guntun hararar wasa ya wurga mata kafin ya ce.
"Tun jiya fa na aikeki, Ina Omaid da Obaid?".
Shiru ta É—an yi kafin ta ce. "Kila suna part É—in Mommy, kasan yanzu basu cika zuwa part É—in Mama ba ai".
Kasancewar yasan matsalar gidan nasu sai bai tambayeta dalilin da yasa su Obaid basu zuwa part na Mama ba, sai ma ya kawar da zancen da cewa.
"Yah Jawad ya tafi office ne?".
"Ni ban sani ba, rabona da shi tun da safe".
"Tom ki je ki gayawa daddy saƙona kin ji ko?".
"To amma Yah Omar gaskiya sai anjuma zan je, yanzu fada tana da baki sosai, dan na kalli motocin dayawa sun zo".
Ta yi maganar tana ɗago da kallonta izuwa kan Hoorain dake tsaye tamkar saƙago.
"Ba wasu baki, uncle Abbas ne ya zo wajen daddy, ai Momma ta gaya mun, dan haka ki je ki gayawa daddy abin da na ce".
Miƙewa ta yi tsaye, cikin murna tare da bayyanar ƙayatattcen murmushi a saman fuskarta ta ce.
"Yah Omar da gaske uncle Abbas ne ya zo?".
Jinjina mata kai ya yi alamar e.
"Wayyo daÉ—i, yau su Aunty Sarina zasu ga daddynsu, ni ma bari na je na gansa".
"Bafa ganinsa na ce ki je ki yi ba, ki je kawai ki gayawa daddy saƙona, idan kin faɗa in ya so sai ki tsaya a wajen uncle Abbas ɗin".
Da okey ta amsa mashi tare da miƙewa wannan kuyangar wato mama Haulat laptop ɗin, cikin hanzari ta nufi hanyar fita daga wajen.
Cikin zafin nama da taku irin na jaruman maza Hoorain ya rufa mata baya, sai murna take yi a kan zata je ta ga uncle Abbas wanda ya kasance kani ne ga mahaifinta, shi ne yake bin King Zuhair a wajen haihuwa, cikakken ɗan siyasa ne mai faɗa aji a faɗin ƙasar, yana da aure, matarsa ɗaya da ƴaƴansa huɗu, maza biyu mata biyu, familynsa suna cikin KINGDOM ɗin, shi ne dai ba mazauni ba, time to time yake zuwa, mutun ne mai kirki da son ƴan uwansa, yana matuƙar kaunar King Zuhair da ƴaƴansa, sai dai ita kuma matarsa tana so ne yazama shi ne sarki ba King Zuhair ba, shi kuma sarauta ba ita ce a gabansa ba, siyasa yake da ra'ayi, ita kuma a haukarta cewa take yi kujerar siyasa ba'a gadarta, idan ya gama wa'adin mulkinsa sauka zai yi wani ya hau, amma ta sarauta kuma fa? Ba zai sauka ba sai lokacin da ya tsufa, sannan kuma ɗansa ne zai gaji kujerar idan ya sauƙa, wannan shi ne dalilin dayasa tafi son ya mulki KINGDOM OF POWER ba wai siyasa ba. Akwai case fa my people.
A can cikin gida kuwa, labari ya gama shiga ko'ina cewa uncle Abbas ya zo, sai murna kowa yake yi, dan har ga Allah gabaɗaya ƴaƴan KING ZUHAIR suna matuƙar kaunar uncle ɗin nasu, kun san kowace zuciya tana son mai kyautata mata, to shi gaskiya mutun ne mai faram faram ga jan ƴaƴan nasa a jiki, hakan yasa idan ya kawo masu ziyara sai ka ɗauka wani hamshakin biki ake yi, su yi ta murna suna farinciki.
Sai shirin zuwa wajensa gabaɗaya ƴaƴan king Zuhair suke yi, Gimbiya Chuchu da ta fi kowa zaƙuwa ta gansa sai ƙoƙarin shiri take yi, yanzu ta fito daga wanka, ɗaure take da ɗankaramin towel da bai gana rufe mata cinyoyinta ba, tana rike da haɗaɗɗiyar wayarta kirar iphone 15 pro max, sai ɗaukar hoton face nata take yi.
A duniya Chuchu tana kaunar hoto, ko barci ta tashi sai ta É—auki kanta a hoto, ita bata da wata matsala a rayuwarta, bata bi da kan kowa, gata da shegen son gayu, ga bala'in son jiki, kamar mage haka take, komai da kuka sani kuyankunta suke yi mata, wanka da saka kaya ne take yi da kanta, sai sallah da cin abinci, banda haka tsabar son jikinta bata son É—aga koda tsinke, sai dai ta cancaÉ—a kwalliya ta haye saman bed abinta, gimbiya Chuchu Æ´a ce ga Mummy, wato uwar gida kenan, kanwar Jaruma Gimbiya Raseesa ce, sai dai ita Chuchu bata da jarumtar, sai lalaci da son jiki, bata gado Æ´aÆ´arta da mahaifinta king Zuhair ba, raguwa ce mayyar son jiki.
Sai kashewa kanta hoto take yi abinta, a ɓangaren Akka take, dan ta fi yawan zama a wajen, part na mamanta ma idan kun ganta a wajen to wani abin ta je ɗauka, kullum tana part na kakarta abinta. Hakan yasa kayayyakinta da sauran abubuwanta suka yawaita a part na kakar tata.
Sai da ta ɗauki hotunanta kala kala wajen kala goma, a haka ma wai tana sauri zata je wajen uncle Abbas ne, badan haka ba da dani da ku ba zamu iya kirga hoton da ƴar tahaliƙarnan zata ɗauka ba, dan mayyar hoto ce.
Wasu irin shegun tsadaddun lotions ta shafa a jikinta, tana shafawa tamkar bata son taɓa skin ɗin nata, saboda shegen son jiki, bata son wahala yarinyar nan sam, bata son abin da zai taɓa wannan kyakkyawar jikin nata.
Wasu tsala tsala kaya ta É—auko, doguwar riga ce wadda ta sha kwalliya na wuce misali, kasancewar ba wata babba bace sai bata sa breaziya ba, dan bata wuce 14 years ba a yanzu, bata saka bra, haka take tsara kwalliyarta abinta, sai dai fa da yake akwai ta da halittar jiki mai kyau, idan ka kalleta sai ka yi tsammanin 16 years take da shi, tula tulanta suna cike fam da su, ga shape sosai tana da shi.
Tana ƙoƙarin zura rigar a jikinta bayan ta zuge zip ɗin kasa ne karfen bayan wuyar rigar ya maƙale mata a gashin kanta, da yake babu ɗankwali a kan nata, ta tara wannan gashin nasu na larabawar ta ɗaure a tsakiya, ta zuba jelar a bayanta, hakan yasa karfen rigar ta iya kama gashin nata.
Ƙoƙarin cirewa ta fara yi, amma ina ta kasa, ga rigar ta rufe mata fuska. Sunan Gimbiya Zunaira ta fara kira, dan tasan ita ce kawai za'a samu a part na Akkar by this time around.
Tana ta ƙoƙarin cire karfen tana kuma kiran sunan Zunaira. Shiru Auta bata amsa mata ba, bata ma san cewa auta kam tana fada a halin yanzu ba, tana can ta haye jikin uncle Abbas tana zuba shagwaɓa abinta.
Ƙoƙarin jan rigar ta yi ta cire shi daga saka shi da ta fara yi, a tunaninta idan ta cire rigar zata iya cire karfen daga gashin kanta.
Bata kai ga cire rigar ba ta ji an sanya hannu ana ƙoƙarin cire mata karfen da ya kama gashin nata, rigar ta rufe mata idanu, bata iya ganin wanene?.
"Auta tun ɗazun ina ta kiran sunanki sai yanzu zaki zo ba? Da na faɗi fa? Kina ganin sai da na fara zura rigar a jikina karfen ta saƙalomin gashina, rigar ta ki wucewa ta karisa shiga jikina, ta tsaya ni baga saka riga ba ba kuma ga iya cireta ba, idan nace zan tafi izuwa wajen Akka kuma faɗuwa zan yi".
Tana maganar ne ba tare da ta san wanene a wajen ba, a duk tunainta auta ce.