Sashe 124
Rawanin Zalinci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saman haɗaɗɗen bed ɗinta dake shinfiɗe da shinfiɗa ta alfarma ya shinfiɗeta, sai sauke ajiyar zuciya take yi, ƴar kaniya ta ci kuka har ta ƙoshi. Zuba mata idanu sosai ya yi yana kare mata kallo from head to toe. A nan ne ya kalli ta yi mashi girma da yake renata kullum, kawar da kallonsa daga jikinta ya yi izuwa saman kyakkyawar face ɗinta. Shi kaɗai kome ya tuna sai ya ɗan yi wani guntun murmushi tare da kai hannu ya janyo duv ya lulluɓeta da shi, sannan ya ɗan duƙo da jikinsa izuwa dai'dai saitin face ɗinta.
Can kasan maƙoshinsa ya furta. "You're so cute, very very beautiful my sister and my wife to be In Sha Allah".
(Wato shi Yah Jawad ya mance da cewa Mammiensa ta daka mashi warning a kan babu shi babu Chuchu ko?🤔 Har da wani cewa my wife to be In Sha Allah, zaka ga wife kuwa, dan Mammie dai ta fika bala'i ato, ga shi ita ma Chuchun ba sonka take yi ba, hasalima duk cikin brothers ɗinta kai ta tsana bata so sosai, mu dai ana yi muna shan Maltina mai sanyi.)
Ya kai karshen maganar tasa tare da kai hannu ya goge mata hawayen da yake a saman face ɗinta, ji yake yi mamar ya sumbaci lallausan kumatun nan nata, amma kuma ba zai iya yin hakan ba, yana cikin yanayi haka ya miƙe tsaye tare da ɗaukar remote ya rage mata gudun Ac sosai, sannan ya zauna a saman bedside drawer ya hau kwaranyo mata karatun addu'oin barci da bata samu damar yi ba barci ya yi mata shigar sauri.
Tsab ya kammala addu'ar ya tofa a hannunsa, lokacin da ya zo zai shafa mata addu'ar a jikinta sai hannunsa ta fara kerma, kamar mai tsoron taɓata, kamar kuma wadda yake tsoron wani abin a jikinta. Haka dai ya kai hannu ya shafa mata addu'ar from head to toe, amma fa ya ji a jikinsa kam.
Miƙewa ya yi da sauri ya nufi wajen switch, kashe wutar room ɗin ya yi tare da nufar waje ya janyo mata ƙofa.
Yana É—an matsawa daga saitin kofar tata da nufin ya tafi part É—insa sai ga King sun ci karo, yana sanye da farar jallabiya mai bala'in kyau sosai, ga arab hairn nan nasa ba'a magana, tana kwance har gaban goshinsa, sai sheki wannan kyakkyawar gemu da sajen nasa suke yi.
Dama idan baku manta ba King fa kafin ya kwanta ya yi barci sai ya bi Æ´an'matan nan nasa dukka ya duba ya suka kwanta? Ya tabbatar da suna cikin aminci, sannan ya yi masu addu'a ya koma part É—insa.
Zubawa Yah Jawad waÉ—an nan idanuwan nasa King É—in ya yi, bai ce da shi ko uppan ba, shi kuwa Yah Jawad sai ya wani sunkuyar da kai yana Æ´an kame kame kamar wani mara gaskiya.
A hankali ya É—ago ido dan ya saci kallon King É—in, sai ya kalli still dai kallonsa King yake yi, da suka haÉ—a ido ma sai King ya É—aga mashi gera guda alama ya aka yi ne, abin gwanin ban dariya.
"Kai daddy to me kuma na yi?". Ya faÉ—a yana É—an murmushi.
"Ashe kenan ka yi laifin tun da har kake tambayar me ka yi, me ka zo yi a room É—in Æ´ata cikin daren nan?". Ya yi maganar yana É—aga mashi gera guda.
"Kai daddy wai ba sisters ta bace ba? Ni fa kun saka mun ido a gidan nan". Yana kai karshen maganar yasa kai yana son zullewa King ɗin. Yasan halin daddyn nasu sarai, yanzu zai saka shi faɗar abin da bai yi niya ba, King ya iya basaja sosai, ya fi uncle Abbas kaifin ƙwaƙwalwa, yanzu zai yi maka dabara ka faɗi magana ba tare da kasan ka faɗeta ba, yanzu dai kunga da ido kawai ya tsare Yah Jawad amma har ya ruɗe ta yadda ya ce shi bai yi laifin komai ba, kunga kuwa babu rami me ya kawo maganar rami? Ya yi laifin kenan, shiyasa dukkansu basu cika son yin doguwar hira da King ɗin ba sam sam, cikin ruwan sanyi yake kamasu a hannu, bare ma Jaish da yake shiru shiru, duk shiru shirunsa King yana iya buga cikinsa yasa shi yin magana ba tare da yasan ya yi ba.
"Zonan, ai ban sallameka ba". King ya faÉ—a.
"Kai daddy barci fa nake ji, Allah kafara ko? To ni yanzu ma wai me na yi?".
"Sai ka gaya mun me ya kawoka room É—in Æ´ata, and kuma ka gaya mun wai ma a naira nawa ne kullum kake kalle mun yarinya? Ka biya Abbas sadakinta ne? Ko dai kawai a free kake kalle mun ita?".
"Kai daddy kai daddy kai ko, zaka fara kenan ko?, to ni yanzu yaushe ma na kalleta? Ni ina ga zuwa zan yi na koma Dubai, kawai kun saka mun ido a gidan nan". Yana magana kuma yana ɓoye fuska, dan baya son su haɗa ido da King ɗin, yasan idan suka haɗa ido sai ya yi dariya.
Shi kuwa King ya tsaresa da kallo sosai yana faÉ—in. "A'a ba abin da ya haÉ—aka da ita, ai kasan yanzu ma ba kai na kama a room É—inta ba, kai Jawad Allah ku kuyayeni".
"To shikenan daddy na yarda ni aka kama a room É—inta, amma to ni da sister ta? Dan nazo wajenta kawai sai ace mun wani abu, addu'ar barci to na zo yi mata ba shikenan ba?". Yana kai karshen maganar ya É—ago ido tare da sauke kallonsa a kan King É—in.
Wani irin kallo da King ke wurga mashi ne yasa bai san lokacin da murmushi ta kubce mashi ba, dama yasan sai dai idan ba su haÉ—a ido ba, sai ya saka shi dariya, irin kallon da King É—in yake yi mashi irin kallo ne na e ba shakka addu'a kam ka yi mata naga zahiriyya.
"Kai daddy wai kallon fa?". Yana magana yana murmushi. "Kai daddy haka kake yi, sai ka tsare mutun da kallo har kasa ya yi karya".
Ko sannu dai King bai sake cewa ba bayan ido da ya tsare shi da shi tare da É—aga mashi gera guda sama.
"To ni yanzu daddy in tafi tun da na gaya maka gaskiyar abin da ya kawoni, addu'a nazo na yi mata, kuma yanzu ma room É—in auta zan je na yi mata nata addu'ar kafin na wuce nawa room É—in na kwanta".
Shi da kansa fa yasan maganar da ya faɗa ɗin nan ba yarda da shi King ya yi ba, amma ya zage sai ƙoƙarin yiwa maganar tasa kwaskwarima yake yi.
"Ba shakka Jawad da kai da Jaish na kusa aurar da ku a gidan nan, dan na gaji da ganin abubuwa kala kala". King ya faÉ—a yana karewa Jawad É—in kallo from head to toe, dama da kallo É—aya zaka yi mashi idan kana da hankali zaka faminci yana cikin yanayi, bare kuma shi King da dama already dole ya gane cewa Yah Jawad fa to sai dai shiru.
"To wai daddy fisabilillahi me muka yi kuma? Shi Jaish ma yana da budurwa ce da zaka yi mashi aure? Allah daddy mu fa......" Sai kuma ya yi shiru.
"Idan Jaish bashi da budurwa kai kam ba kana da ita ba? Shi ma kuma kwanan nan zan je Dubai na samo mashi mata, na gaji da ganinku tsakar dare kuna yi mun yawo kun kasa barci".
"Wai daddy ko su Yah Rizwan fa basu yi aure ba sai mu? Gaskiya a'a ka bari dai idan suka yi aure sai mu duba mu gani idan zamu iya, kuma ma wai daddy mu munce maka rashin samun barci ne yake fito damu tsakar dare? Kawai fa shan iska muke fitowa yi, sai mu ɗan lelleƙa mu gani ko akwai wanda bai yi barci ba a gidan, kaga tsaron kannanmu muke yi".
"E haka ne babu shakka, to zo ka wuce na ji bayananka, ka jira nawa kuma, yanzu zaku yi tsaro da tushe". King ya faÉ—a tare da wucewa zai shiga room É—in Chuchu.
"Daddy to wani mataki zaka ɗauka ne wai?". Ya tambayesa a ƙage, dan yasan halin King ƙaramin aikinsa ne da safe suji wata zancen da basu yi tsammani ba.
"Good night son ka yi addu'a kafin ka kwanta, babu ruwan ka da matakin da zan É—auka". Yana kai karshen maganar ya shige cikin room É—in.
"Kai daddy Allah ka iya jefa mutun cikin tunani, to yanzu wai wani mataki zaka É—auka a kan mu kuma?". Ya tambayi kansa tare da sa kai ya wuce izuwa nasa part É—in. Yana shiga ya haye saman bed É—insa tare da jawo bargo mai laushi ya shige ciki, sannan ya kashe wutar É—akin ta hanyar amfani da remote, ya É—aura hannayensa É—aya a saman cikinsa, É—ayan kuma a saman fuskarsa, nan take tunanin Gimbiya Chuchu ya faÉ—o mashi cikin ransa, yadda take kwance take sharara barcin nan kawai yake hangowa, da alama dai yanzu ma sai ya yi mafarkinta, dama yaya lafiyar kura bare ace ta yi zawo?.
🕊ï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸
Idan kuma koma ɓangaren su Kamran kuwa wato Forest.
ðŸžï¸FORESTðŸžï¸
"Kamran me nake ganin a kan nan naka haka?". Mamma ta faɗa tana ɗaure fuska sosai, domin bata taɓa zaton ganin kitso a kansa ba.
Shiru ya É—an yi yana tunanin me zai ce mata ya tsira? Yau dai bashi da mafita gaskiya.
"Kamran am i not talking to you? What's this I said?".
Kame kame ya fara yi, tsabar ruɗewa ma har in'ina ya fara yi a magana. "Mamma i don't know, kuma ni ban san ta ya aka yi ya zo kai'na ba, and Mamma please don't ash me any questions again now, am feeling to much of hungry, and my Head is penning me". Yadda yake maganar rashin gaskiya ce ƙarara ta bayyana a tattare da shi, ya yi wani tsuru tsuru da shi.
"Kamran am i your mate?".
Girgiza mata kai ya yi alamar a'a yana faÉ—in. "Sorry Mamma".
"Na yi maka kalar wadda zaka yi wasa da hankalinta?".
Nan ma girgiza mata kai ya yi alamar a'a.
"Okey now tell me who did this thing to you? Dan nasan dai kai kam baka iya ba".