Sashe 163
Rawanin Zalinci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A'a ba Jannat ba, cewa zaka yi dai ka gaji da kallona da mutunci ne kawai a cikin gidan nan, ai gara ka ja mutuncin nawa a kan titi sai ka fi jin daÉ—i, please get out from my side ma, am very very angry wlh, I don't want to talk to much, idan ka matsa mun kuma Allah you know the rest, i will make you regret". Yana magana yana banka mashi harara da waÉ—an nan idanun nasa na gado wadda da ka gansu kasan yes yaran Momma ne ba tambaya, dan ita idanun yaranta sun sha banban da na kowa a gidan, sun fi na kowa dara dara a gidan, saboda ita da King ban san waye za'a ce ya fi wani manyan manyan kyawawan ido ba, da yake dai shi da ita duk tushe É—aya ne sai suka gaji idon daga wajensu King Badeen.
Harararsa Jawad É—in ma ya fara yi kafin ya É—aura da cewa. "I can't go anywhere, wai da kake ce mun baka son yin magana sosai ni zaka yi wa iskanci? Kaga malam ni ka bar dukka wannan zance let's talk serious, bar wasa, what's going on? What's wrong with you? I know ban kyauta maka ba, amma ka sani jiya wlh naso zuwa mu yi magana, amma sai na sha'afa gabaÉ—aya da zancen kace nazo mu yi magana, am sorry about that..."
Wani irin kallo Jaish É—in ya wurga mashi kafin ya janyo zip É—in echolac É—in ya rufeta tare da cewa. "Bani da mahimmanci a gabanka ne yasa ma zaka sha'afa da zancena".
"Kai bro, ni ban san kalarka ba, gaka da saurin fushi, gaka kuma da balai'n kunya, sannan idan ka yi fushi baka sauƙowa da wuri, ayi ta yin magiya amma duk a banza sai time da ka ga dama kake saukowa, ga zuciyar bala'i, kuma a haka wai baka son haɗa ido da mutane saboda kunya, yanzu na gano ba kunya bane ne yake damunka tsantsar rashin kunya ne yake damunka, ni mu bar wasa please, a ƙage nake da na ji me yake damun ɗan uwana, if not zuciyata zata buga". Ya kai maganarsa ta karshen nan cikin serious babu wasa.
Bayan harara babu abin da Jaish É—in ya bisa da shi, sannan ya zauna a gefensa. In short ya bashi labarin abin da yake faruwa da kuma tafiyar da zai yi, daga karshe ya rufe mashi da cewa kada ya gayawa kowa ya yi wannan tafiya har da Momma, dan ba zai wuce kwana É—aya ba, gobe zai dawo.
Sosai Jawad É—in ya yi mashi fatan alkhari tare da addu'oi masu karfi. Cike da son É—an uwan nasa ya amsa da amin. Daga haka suka shiga hirar duniya har zuwa lokacin da jirgin Jaish É—in zai tashi. Kafin ya tafi zuwa airport sai da ya je cikin dabara ya ga Momma, sannan ya je wajen King, daga haka ya nufi in da Auta take, dan ba zai iya tafiya ba tare da ya sanyata a cikin idanunsa ba.
Sosai ya tsareta da idanu kamar wadda yake yi mata kallon bankwana, har sai da ta tambaye shi lafiya? A lokacin kuma Gimbiya Chuchu tana kwance ta shige cikin bargo tana waya da Yah Rizwan, Autar tana kwance tana fuskantar kofar shigowa tana latsa wayar Yah Jawad da ya bari a wajensu.
Lafiya lou ya amsa mata da shi kafin ya buɗe mata hannu a kan ta zo. Da sauri ta diro ƙasa daga saman gadon ta tafi ta faɗa jikinsa tana murmushi, duk wannan bidiri da ake yi Chuchun bata da labari, hira ya yi daɗi ga shi tana ƙule a cikin bargo ne yasa sam bata jiyo komai sai kalman yayan nata da yake zazzaga mata tana kara macewa haɗe da narke mashi.
Sosai ya rungumi Autar a jikinsa yana jin tsantsar kaunar Æ´ar uwar nan tasa, ita kaÉ—ai suke da shi mace a É—akinsu, suna ji da ita kamar me, da kyar ya iya raba jikinsa da nata sannan ya wuce ba tare da ya ce mata komai ba. Ta É—an yi mamakin ganin hakan da ya yi, amma bata kawo komai a ranta ba ta koma cikin É—akin tare da hayewa gado ta kwanta.
A wannan rana dai Jaish ya bar kasar ba tare da sanin kowa ba sai Jawad É—in da yake tamkar jinin jikinsa, kun san shakuwar da take a tsakaninsu tun suna yara. Ko airport ma Jawad É—in ne ya kaisa a sirrance, sun jima sosai a lokacin da suka yi hugged na juna kafin jirgin ya É—aga, ba yau bane farau na su yi tafiya ba tare da sanin kowa ba, su je su dawo, amma su kansu yau ji suke yi kamar waÉ—an da zasu yi rabuwa ta har abada.
Jiki ba kwari Jawad ya juya ya dawo gida, duk sai ya ji wani iri, yana tukin mota yana tunanin Jaish É—in kamar yau suka saba rabuwa.
Yana dawowa gida room É—insa ya shige ya yi kwanciyarsa dan ya É—an huta.
Da misalin karfe 8 na dare gabaɗayansu sun haɗu a saman table a dining room domin cin abinci, Mama dai tana can room nata ta sha allurar barci, saboda azaban da take ji a jikinta na raɗaɗɗin cizon kwarin nan da kuma tsakanin kaikayi da wajen yake yi mata, ga shi babu halin sosawa, hakan yasa da kanta ta buƙaci ayi mata alluran barci ko zata huta da azaban!.
Kasancewar yau Jaish baya nan sai Jawad ya halarci dining room É—in, ba zai iya cin abinci shi kaÉ—ai ba, dama kun san a tare da Jaish ake kai masu nasu part É—in É—aya daga cikinsu, so yau baya nan sai ya ji gara mashi ya fito su haÉ—u a dining room É—in ko ya rage kewar É—an uwan nasa.
Sosai King ya yi mamakin ganinsa a room É—in, bai yi nauyin bakin tambayarsa yau kuma a nan ya ga damar cin abincin ne? Da e kawai ya amsa mashi. Sosai King ya lura da yadda jikinsa yake a mace, ya yi wani sukuku da shi, nan ma bai yi nauyin bakin tambayarsa ko bashi da lafiya bane yake yi kamar wani mai jin barci?. Sam basu kawo a ransu cewa Jaish baya gidan ba, dan kowa yana da ra'ayin zuwa in da yake so ya ci abinci, sun yi zaton Jaish É—in yana É—akinsa.
A'a lafiyarsa lou ya amsa da shi. Shiru King ya kyalesa da nufin idan sun gama cin abinci sai ya tasashi gaba ya gaya mashi me yake damunsa? Dan dai ga damuwa kam nan karara a saman fuskarsa.
Kowa ya hallara a room É—in ban da Gimbiya Chuchu dake cikin room É—inta tana ta aikin zuba soyayya da Yah Rizwan, waya suke ta yi ba kakkautawa, ya gaya mata gobe zai biyo su Ramish domin kawai ya zo ya ganta, sai daÉ—i take ji. Da alama Rizwan ya iya soyayya sosai, sai zuba uban murmushi take yi fuska cike fal da annuri. Allah sarki shi kuma Yah Jawad yana can daning room yana tura abinci kamar dole yana fama da kewarta da kuma tunanin Jaish. Da dai ya gaji sai ya ce da Auta.
"Auta ina Jannat ne?". Ya tambayi in da take ne kuma domin yana da buƙatar ta zo nan ko zai rage kewa da tsananin tunanin ɗan uwan nasa da ya tsaya mashi a rai sosai, bai san meyasa ya damu har haka ba.
"Aunty Chuchu tana É—akinta". Auta ta bashi amsa.
King ne ya ce. "Meyasa bata fito cin abinci ba?".
Still dai Autar ce ta bashi amsa, domin babu wanda zai iya ce maka yasan halin da Chuchu take ciki a gidan biyun Autar. "Daddy nima ban sani ba, ina ganin kamar bata jin yunwa ne ko kila sai ta yi shirin kwanciya zata sha wani abin mara nauyi kamar shekaran jiya da jiya".
Jawad ne ya ce. "Go and call her for me". Ya yi maganar ba zato ba tsammani yana kawar da kallonsa daga kan Autar suka haÉ—a ido da King.
Wani irin kallo King É—in ya jefa mashi wanda ya É—an sanya shi sakin siririn murmushi. Hannunsa É—aya ya kai ya É—an shafa sumar kansa yana cigaba da É—an murmushi. Hararar wasa King ya wurga mashi yana mai cigaba da kai abinci bakinsa.
Sai kallonsu a sace momma take yi, ta fahimci akwai wani abin dai da King bai gaya mata ba dan gane da Jawad, dan yadda yake binsa da irin wannan kallo akwai wata a ƙasa.
Shi kuma Yah Jawad sai ya kawar da kallonsa daga kan King É—in ya cigaba da cusa abincinsa cikin baki wanda yake jinsa kamar magani saboda rashin daÉ—i.
Miƙewa Auta ta yi ta nufi fita daga room ɗin. Ko da ta je manne da waya ta isko Chuchu, sai zuba hira suke yi, tana ta kashe Yah Rizwan da shagwaɓa, soyayya ta yi daɗi tama mance da abinci. Kiranta Autar ta yi sannan ta juya bata tsaya ta jirata ba, dan yunwa take ji Allah ya gani.
"Yah Rizwan daddy na kirana in je in ci abinci, ka bari sai na dawo ko?".
Daga other side É—in ya amsa mata da. "Bari na zo to na baki a baki ko? Dan bana son ki sha wahala, da akwai yadda zan yi in tauna maki ma sai na tauna maki".
Wani irin sihirtatcen murmushi ta saki kafin ta bashi amsa da. "Kai Yah Rizwan, ai zan ji kunyar su daddy idan ka ce zaka bani abinci a baki, ba zan iya ci ba, har da Akka fa da su Mummy dukka a wajen, kuma sai ka iya bani a baki ba zaka ji kunyarsu ba?".
Nisawa ya É—an yi. "Wacece kuma Akka? Ina ruwana da ita? Zan dai É—an ji kunyar Mummy, amma banda daddy".
(Da alama Akka fa dukka jikokinta ne basu kaunarta 😅 kun ji Rizwan da walaÆ™anci wai wacece kuma Akka😅 ko da yake wannan tsohuwa zama da ita sai irinsu Guyson ne za su iya, wato masu mugu mugun hakuri sosai kenan 😅 babu ruwana dai ni kam kada ace na ce, to ban ce ba.ðŸŒ)