Sashe 123
Rawanin Zalinci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai tsaye sai saman carpet dake a gaban bed ɗinsa ya sauketa, wani irin ɗaure fuska sosai ya yi kamar hadari, tamkar bai taɓa sanin me ake kira da murmushi ba. Tsawa ya daka mata a kan ta zube gwiwowinta a kasa ko kuka ya karairayata a cikin daren nan, ashe abin nata har ya kai haka? Dole ya yi mata hukunci mai zafi tun da rai'ni ya fara shiga tsakaninsu, irin wannan rai'nin yake gudu yasa yaki yarda da yana sonta yake kuma ƙoƙarin yin patali da soyayyar tata daga cikin zuciyarsa, sai ga shi tun ma bai bayyana mata yana son nata ba, tun bai bayyana wa kowa bama rainin ta fara shiga tsakaninsu, dole ya ɗauki mataki!.
Jikinta na kerma ta zube gwiwowinta a ƙasa tana mai cigaba da yin kukanta. Remote na door room ɗinsa ya ɗauka ya rufe kofar mai gabaɗaya, yau ba ita babu fita kenan, sannan ya wuce dressing room ɗinsa ya ɗauko ɗaya daga cikin belt ɗinsa mai mugun zafi yadda kuka san da gaske zai iya zaneta ɗin, ya wani ɗaure fuska irin babu wasan nan, bai san shi so ba'a kawo mashi wargi ba, ba ruwansa da shekaru ko girma, in dai ya shiga zuciya to sai ya yi pata pata da duk wasu dokoki ko matakan da mutun yasawa kansa, so ai bashi da adalci wani lokaci, sai ya kaika ga son wadda kai da kanka kasan ka kusa haifarta, dan bala'i ya barka ka yi ta fama kana ɗawainiya, to wannan irin shi ne a tsakanin Yah Jawad dan Aunty Chuchunmu fashion babynmu ƴar wanka.
Yo ko dan shegen iya ɗaukar wankarki da iya gayu, ki yi gayu ya zauna a jikinki kamar dan ke aka yi ba dole ma Yah Jawad ya sarara maki ba, dole ba zai iya jure wuni bai sanyaki a idanunsa ba, irin wannan haɗuwa da kike yi, ga zuba kamshi kamar me, duk wasu perfume na Momma ke da auta sai kun bi kun karar mata, ai dole ki sanya zuciyar bawan Allah cikin tunaninki kullum da ko yaushe, dole ya rinƙa fakewa da kwace maki waya dan ya rinƙa sami damar ganinki, shiyasa yake zuwa part na Akka wai ya je duba Akkar da ba shiri suke yi ba, ba wani nan mun san komai ke yake zuwa gani, me zai yi da ganin fuskar Akka da daddare fisabilillahi? Salon ya yi mafarkin wannan masifaffitar tsohuwar? Gimbiyarsa yake zuwa gani ya fake da Akka, to yanzu dai mu kam mu gano komai ato, sai dai ya ɓoyewa su daddy, Momma, mummy, Mammiensa, da kuma su Jaish, amma ba dai ya ɓoyewa PRINCESS TEEMA da tawagarta ba ko my people's? Ba zai ɓoye mana komai ba!.
A bakin bed ɗin ya dawo ya zauna ta yadda suna fuskantar juna. Ganin shi da belt a hannu yasa ta ƙara ruɗewa sosai, nan take jikinta ya kara tsananta kerman da yake yi. A hanzarce ta kai hannu ta riƙo kyawawan fararen tafukansa ta wajen gwiwowinsa, kuka mai sauti ta fashe mashi da shi tana faɗin.
"Dan girman Allah Yah Jawad kada ka dakeni, ba zan sake ba, wlh na duba, bana son duka, last week ma da uncle a school ya mun bulala ɗaya a hannu Allah sai da hannuna ya kumbura, wlh tsoron duka nake ji, ba zan sake ba, ka bani wani punishment ɗin amma banda duka, wayyo Allah Momma na na shiga uku, uncle Abbas kazo ka ceceni". Tana yin magana tare da ƙara ƙanƙame kafafun nasa sosai, tana kuma tsananta kukan da take yi.
Zafi sosai zuciyarsa take yi mashi na jin kukan nata, amma a maimakon ya rarrasheta ta yi shiru, sai ya jefa mata tambaya kamar haka. "Me kika yi wa uncle É—in naku ya dakeki? Kuma wani uncle É—in naku ne?".
Tana kuka sosai kamar ranta zai fita, dan ita harga Allah bata son zancen duka, tun da take ma a makaranta ne kawai aka taɓa dukanta, muguwar tsoron duka take ji,
"Babu abin da na yi mashi, Æ´an class ne suna ta surutu shi ne ya zo ya haÉ—e mu gabaÉ—aya ya yi mana bulala É—ai É—ai". Ta bashi amsa tana É—an kwantar da kanta a saman kafafun nasa, domin zafi wuyarta yake yi mata, ta ci kuka sosai, sannan ga jan mata gashi da ya yi yasa ta É—age wuyarsa sama da har ya kusa sagewa a haka, so zafi yake yi mata da ba zata iya jurar cigaba da É—aga shi ba.
Wani irin yanayi ya tsinci kansa a ciki, abubuwan sun haɗe mashi, ga kukanta da yake taɓa mashi zuciya, ga kishin ta fito da kayan barci a gefe, sannan ga ɓacin ran uncle nasu ya dakar mashi ita, ta wani bangaren kuma ba haushin abin da ta yi mashi na yana magana ta watsa a guje, yanzu kuma ta kwantar mashi da kanta a jikinsa, duk sai ya ji wasu damuwar sun ragun mashi ma.......🙄
Muryarta ne ya dagi dodan kunnuwarsa cikin kuka take faÉ—in. "Yah Jawad na tuba ba zan sake ba, dan Allah kada ka dakeni, na yi alkawarin ba zan sake É—in ba".
Bai san lokacin da ya sassauta muryarsa a gareta ƙasa ƙasa ya ce. "Sau nawa kike ce mun ba zaki sake ba kuma ki sake kara yin abin da na hanaki ɗin Jannat?".
Kara kwantar da kanta da kyau a saman kafafun nasa ta yi, tana shessheƙar kuka hawaye na zuba ta fara magana da kyar da kyar. "Yanzu da gaske nake yi ba zan sake ba, wlh na tuba......"
"Kenan da can baya duk ba da gaske kike yi ba ko?". Ya katseta ta hanyar jefa mata wannan tambayar.
Girgiza mashi kai ta shiga yi tare da kara ƙanƙame kafafun nasa ta shiga bashi hakuri. "A'a dukka da gaske nake yi, amma wannan shi ne babban da gaske, ba zan sake ba........". (Oho Allah Chuchu kenan, wai shi me babban da gaske 😅 to my people's kun dai ji babbar da gaske 😅)
"Kina saka mun ciwon kai sosai Jannat". Ya faÉ—a yana sauke ajiyar zuciya, zuciyar tasa ta É—an yi sanyi a yanzu.
"In Sha Allah ba zan sake saka maka ciwon kai ba, na tuba".
"Promise?". Ya faÉ—a kamar mai yi mata raÉ—a.
Da sauri ta gyara mashi kai alamar e ta yi alkawari.
(Ni dai na ce Allah yasa wannan alkawari ta É—aure, dan Chuchu da É—aukar hoto sai Allah, ga shegen mantuwa)
Hannu ya kai saman dark black arab hairnta, a hankali yake shafa kan nata ya furta. "My God bless you my lovely sister".
Ɗan ɗago kanta ta yi a hankali dan ta saci kallonsa, ta ji yadda ya yi maganar ne alamar ya huce, har wani sanyi ita ma ga ji a ranta na jin abin da ya faɗa na Allah ya yi mata albarka, yanzu kenan ba zai bugeta ba? Amma abin ya yi mata matuƙar daɗi sosai.
Shiru suka ɗan yi kowannensu da abin da yake tunani, sai shafa kyakkyawar arab hairnta yake yi. Kasancewar ta ci kuka sosai hakan yasa barci ya fara ƙoƙarin ɗaukarta a wajen, saboda sun yi shiru suna tunani, ita tana jiran ta ji me zai sake ce mata, shi kuma ya luluƙa wata duniya ta daban.
A haka har barci ya ɗauketa, bai ankara ba sai ji ya yi tana ƙoƙarin salalewa ƙasa saboda barci. Cikin hanzari yasa hannunsa dake saman gashin kanta ya tallabota tare da ɗan kura mata ido yana mamakin yadda barci ya ɗauketa cikin ƙanƙanin lokaci haka.
Ganin yadda face ɗinta ya yi jajir da shi, abin ku da farar fata, ta sha kuka fuska ya yi jaga jaga da hawaye ya kuma yi jajir da shi, duk sai ya ji babu daɗi, sai ya ji sam bai kyauta mata ba. Ƙasa ƙasa ya furta "Am so so sorry my sister". Ya yi maganar ta yadda koda idanunta biyu ma ba zata ji me ya faɗa ba, dan ƙasa ƙasa sosai ya yi ta.
Hannunsa ya kai saman ƙuncin nata ya ɗan shafo ruwan hawayen nata kaɗan a yatsunsa, nisawa ya yi tare da miƙewa tsaye, cak ya ɗauketa ya saɓa a shoulder ɗinsa.
Remote ya ɗauko ya buɗe kofar room ɗin. Mutsu mutsu ta fara yi mashi alamar tana son farkawa, amma da yake barci ya sha kanta sosai ga kuma kukan da ta sha hakan yasa ta saƙalo wuyarsa da hannunta ɗaya tare da kara kwantar da kanta a saman shoulders ɗin nasa.
Yana jinta a haka ya nufi room É—inta da ita. Babu kowa a room É—in, kuyangu sun gyare ko'ina tsab, da yake ita Æ´ar son kamshi ce over, sai ya zamana kamshin room É—inta ma ya fita daban da nasu Sarina, ita a wajen Mommar Zunaira take É—auko perfume na jiki da na É—aki, momma kuma kunsan daga Dubai ake kawo mata komai nata, so yana da daÉ—in kamshi sosai, shi kansa Jawad É—in da ya shaki kamshin sai da ya ji hankalinsa ta kara kwanciya ta wani fannin, ta wani fannin kuma hankalinsa a tashe yake, fannin kamshin room É—in dai lafiya lou ne, kamshin ta yi mashi daÉ—i over, sai dai sauran fannin kuma sai a hankali.
Ita fa Chuchu kullum kuyangun nan sai sun gyara mata room É—inta, su zuba turaruka kala kala, amma yarinyar nan sai ta fi kwana uku bata kwana a cikin room É—in, tana can wajen Akka, ko Momman Zunaira, ko kuma dai É—akin Zunairan, bata cika zuwa wajen mummynta bama sai jefi jefi, na gaya maku sun fi sabawa da Momman Zunaira dama, idan baka sani bama sai ka ce ai Momma ita ce ta haifeta ba mummy ba.