Sashe 130
Rawanin Zalinci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sautin kukansa ya kara tare da cewa. "Yah Raj come and help me........ My". Sai kuma ya yi shiru yana goggoga kansa a jikin pillown da ya kwantar da kansa.
Sosai Leesharh ta tsorata lokacin da Dr Raj ya yi magana a karo na biyu. "Omar where are you?!".
Ya yi maganar ne cikin É—aga murya, hakan ne ya tsoratata, tamkar bashi ne ya yi magana cikin sanyin murya da farko ba.
"Yah Raj am in my room". Da kyar ya furta hakan.
Diff aka kashe kiran ba tare da an sake yin magana ba. Ajiye mashi wayar tasa ta yi a kusa da shi, a hankali ta lallaɓa ta nufi kofar fita daga cikin room ɗin.
Tana sanya kai zata fita suka yi karo da mutu, baya baya ta yi ta faɗi ƙasa. Shi kuwa shigowa ciki ya yi bai bi ta kanta ba, da alama ma bai san ya buge mutun ba, dan hankalinsa kacukam yana a saman bed ɗin guyson, tun da ya shigo waɗan nan eyes ɗin nasa irin na King Zuhair suna a saman bed ɗin kawai, sanye yake da wando three cuter milk color, sai t-shirt sky blue mai haske sosai, ƴaƴa King sun gado tsawo kam, dogaye da su, so shi ma Dr Raj yana da tsawo sosai, ga cikar halittar sai ka rantse da Allah renon commander ZAFAR ne shi ɗin, tsayayye ne sosai mai ji da lafiya, kyakkyawar gaske ne sosai, duk dai Akka suka ɗauko. Da alama yau bai je hospital ba, domin kayan shan iska ce ma a jikinsa, arab hairnsa ba dai kyau ba kam, ya sha gyara sai kyalli yake yi.
Bin shi da kallo Leesharh ta yi gabanta na dukan uku uku, tunani take yi kenan dama suna cikin gidan? Amma kuma shi ne ba'a taɓa ganinsu? To a ina suke zama kenan? Ita a tunaninta ai basa nan ne yasa ba'a ganinsu, bata san dukkansu wani lokaci ma a gidan suke wuni basa fita ba, kawai ganin nasu ne sai wane da wane, daga Abu Abdussalam sai Ummie, ita ma Ummie ba kullum ba, gara ma Sharifat tana zuwa ɓangarensu jefi jefi, musamman ma wajen Rizwan suna shiri da shi sosai, so tana yawan zuwa room ɗinsa, ita bata jimawa sosai bata gansu ba.
Kai tsaye wajen bed ɗin ya nufa. Yana zuwa ya janye duv ɗin da guyson yake lulluɓe, gabaɗaya ya cire duv ɗin. Hannu yasa ya tallabo kan Guyson ɗin.
Ƙanƙame shi guyson ɗin ya yi, hawaye suna bin kyakkyawar kumatunsa. "Omar did you take your drugs?". Ya tambaye shi cikin sanyin murya, yana magana yana goge mashi hawayen nasa da kyawawan fararen tafukan hannunsa.
Girgiza mashi kai ya yi, cikin raÉ—aÉ—in ciwo ya ce. "No Yah Raj".
"Why?". Ya jefa mashi tambayar tare da miƙewa tsaye ya saɓe shi a saman shoulder ɗinsa, ya wani saɓesa kamar baby, kamar ba shi ne mai kanne har uku ba, wato da twin's da auta Zunaira, dukka fa kannensa ne, amma da alama duk sun fi shi jarumta, dan dai shi kam ga shi yana ruwan hawaye abinsa, abin da kunsa Obaid and Omaid kam ba zasu aikata hakan ba, waɗan nan yara ma ai sai addu'a, dan abin da zai saka su yi kuka ba ƙaramin abu bane gaskiya............😅
Leesharh tana zube a kasa ta kasa motsawa daga in da ta faɗi ɗin har Dr Raj ya fice waje da guyson a saman shoulder ɗinsa, sai binsu da kallo take yi, sun yi matuƙar burgeta over, sai ta ji tana sha'awar da ace tana da ɗan uwa ita ma. Nan take kuma mood nata ya sauya, jiki ba kwari ta miƙe ta dawo cikin room ɗin ta fara aikin gyaranta kamar yadda ta saba, tana yi tunanin yadda ta kalli Dr Raj wanda yake a matsayin kanin Ramish, abubuwa da dama a tattare da shi sun rikitata, tunani take yi to shi kuma Ramish ya zai kasance kenan? Ace Dr Raj kaninsa ne haka ga shi kyakkyawa, to shi ya zan kasance kenan? Tunanuka sosai ne a cikin kanta har ta kammala aikinta ta fito ta nufi wajensu Radia.
Yau gabaɗaya sukuku ta wuni, sai tunanin ya jikin Omar take yi, idan ta rufe idanu sai ta rinƙa kallon fuskarsa a yayin da yake ruwan hawaye, tausayinsa ne sosai a ranta, da shi ta wuni, tsabar ƙoƙari irin tata har da yi mashi addu'a da ta yi sallah, ta yi mashi fatan Allah ya bashi lafiya.
Da daddare misalin karfe 9 na dare, ta fito daga room É—inta ta nufi kitchen, dan ta É—an sha wani abin, yunwa take ji, sam ta kasa iya cin abincin dare ne, saboda tunani da ya taru ya yi mata yawa, na farko tana tunanin in dai Dr Raj haka yake to ya Ramish kuma yake? Na biyu kuma tunani a kan me yake damun Omar? Yanayin yadda yake cikin ciwo ya tsaya mata a rai, waÉ—an nan tunane tunane ne suka hanata cin abinci, so shi kuwa yunwa ai bai da sabo, ta fara jin ana yaki a cikinta, haka yasa ta yi maza ta fito nemanwa kanta mafita.
Elevator ta hau zuwa ƙasa, ta sanya ɗan hijabinta a kanta, riga da wando na barci ne a jikinta, farare tas masu laushi sosai.
Kai tsaye kitchen ta nufa, tana tafiya tamkar wadda kwai ya fashewa a cikin ciki, kamar wadda aka zarewa laka. Ko da ta shiga cikin kitchen ɗin pina colada kawai ta ɗauko daga cikin fridge, sannan ta ɗauki glass cup guda ɗaya ta fito. Sama ta koma, kamar zata wuce part ɗinsu, sai kuma ta ce bari ta leƙa living room ta gani ko Sharifat tana ciki su ɗan gaisa, yau throughout basu haɗu ba.
A hankali ta nufi parlourn, da alama ma a tsorace take. Ƙasa ƙasa ta yi sallama. Shiru ba'a amsa ba, parlourn tsit, da alama babu kowa, sai daddaɗar kamshin da yake tashi ga sanyin Ac. Shigowa ciki kaɗan ta yi, ganin babu kowa yasa ta juya da nufin ta koma, kamar daga sama ta ji ance. "Hey come here".
Da sauri ta juyo da kallonta izuwa in da ta ji sautin muryar, tun bata juyo ba tasan wanene, saboda duk da yana cikin ciwo ya yi mata magana a É—azun to ta rike voice É—in nasa.
Zaune yake a saman ɗaya daga cikin wasu haɗaɗɗun sofa set kanana marasa girma da suke ta can gefe guda, sai ka yi zaton ma ba'a parlourn suke ba, saboda girman parlourn kuma su suna ta can gefe ne, set ɗin suna da kyau, kanana haka aka yi su gwanin birgewa, ga decoration na flowers masu kyau da ɗaukar hankali da aka ƙawata wajen da su.
Zaune yake, daga shi sai wata ƴar riga mai karamar hannu ƴar shara shara fara tas da ita, daga kasa wando ce three cuter ita ma fara tas, kafafunsa suna cikin wasu kyawawan slippers sky blue masu laushi sosai, arab hairn nan nasa dai tana nan kamar wadda aka kifawa hula, bakinkirin da shi har gaban goshinsa, sai kyalle yake yi. Ƴar ƙaramar haɗaɗɗiyar cup ce mai ɗauke da capacino a hannunsa, a hankali yake sha ga laptop a gabansa yana yin video call da auta, a duniyarsa bayan iyayensa babu wanda yake so biyun gimbiya Zunaira, sai Sharifat kawarsa ɗaya tilo........😅
Ita ma auta kun san tana son shi sosai ai.
Gabansa Leesharh ta ƙariso tare da yunƙurawa zata tsugunna, da hannu ya nuna mata saman sofa dake fuskantar tasa a kan ta zauna ba tare da ya yi magana ba. Ba musu ta zauna a in da ya nuna mata, domin Fadila ta gaya mata cewa su ƴan gidan nan basa son ayi masu musu, komai suka ce kawai ace masu to, idan ka yi masu musu yanzun nan zasu hau su fara faɗa kamar wasu mayunwatan zakuna dake jiran a taɓosu dama, amma idan baka yi masu musu ba lafiya lou zaku zauna.
Daga cikin laptop É—in auta ta ce mashi. "Yah Omar kai da waye kuma a daren nan? Ko dai Aunty Sharif ce?".
Girgiza mata kai ya yi tare da juya mata laptop É—in izuwa saman fuskar Leesharh. "I don't know her kawai she is the one who helped me in the morning, that's why I called her now domin in tambayeta ya sunanta".
Sai satar kallonsa Leesharh take yi, kamar shi ya yi kansa, yana da kyau sosai, sai ma idan yana magana, lips É—insa suna da kyau sosai, ga yadda gashin gerarsa suka zauna sosai a face nasa, bakinkirin da su a kan farar fata kamar madara.
Ɗan zaro idanu auta ta yi tana kallon Leesharh ɗin, kwance take a saman gadon mommanta, da alama mommar bata nan. "Sannunki". Auta ta faɗa tana sakar mata murmushi, har ta ji tana son Leesharh ɗin tun da ta taimaki yayanta, kun san halin auta dama da son mutane, ita bata da walaƙanci ko kaɗan.
Juyo da laptop É—in ya yi ta saitinsa yana tambayar Leesharh menene sunanta kuma wacece ita?. Sake maimaita mashi wacece ita ta yi kamar yadda ta gaya mashi É—azun da yake a halin ciwo.
Guntun murmushi ya sakar mata kafin ya ce mata shi kuma sunansa Omar kuma ya gode da taimakon da ta yi mashi É—azun, ta gaya mashi me take son ya bata a matsayin gift na taimakon da ta yi mashi.
Girgiza mashi kai ta yi tare da ce mashi ita bata son komai, dan Allah ta yi. Kara ɗan sakin murmushi kaɗan ya yi kafin ya miƙa mata cup ɗin da yake a hannunsa. "To karɓi wannan ki sha, good night zaki iya tafiya".