Sashe 134
Rawanin Zalinci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da murna ta miƙe tsaye hannunta rike da wayar tasa, bin bayansa da kallo ta yi har ya fice hannunsa na rike da wayarta da ɗayar tasa. Yana fita ta dawo da kallonta a kan wayar tasa, kunna hasken screen ɗin wayar ta yi, a hankali ta kai hannu ta fara taɓa wayar, da alama sai da ya cire password ɗin wayar kafin ya bata, domin babu password.
Cikin wayar ta fara shiga kamar ya aiketa, dube dube ta rinƙa yi mashi har ta shiga cikin gallerynsa, ita da ya ce ta shirya da wuri.
Ta sha madarar mamakin ganin uban tulin pic's É—inta a cike a gallery É—in nasa, iya pic's É—inta da kuma design na gine gine da companynsa take fitarwa ne kawai suka cika galleryn nasa, sake baki ta yi tana kallon pic's É—in, mamaki take yi a ina ma ya samosu? Wasu pic's É—in ma bata sani ba aka É—auketa, wani suna saman dining table suna cin abinci tun bata kai shekarun haka ba, wani tana sanye da uniform zasu tafi school, wasu tana kwance a gadon Akka, wasu kuma a fada wajen King, hotuna ne dayawa iri daban daban da duk ba wanda ta san da su a cikinsu.
Ta jima a tsaye tana ta ganin hotunan, wani waje ita da kanta idan ta gani sai ta kwashe da dariya, dan duk hotunane da aka ɗaukesu a sace, so dole wani ya baka dariya. Ta ɓata lokaci sosai wajen ganin hotunan kafin ta tuna cewa yana jiranta, dan haka sai ta yi sauri ta wuce izuwa room nata da yake a ɓangaren Akka ɗin dan ta shirya.
🕊ï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸
ðŸžï¸FORESTðŸžï¸
Kamar yadda Kamran ya tsara hakan ya yi, ya yi tafiyarsa har sai da Mamma ta sauko daga dokin zuciya da ta hau ta bazama nemansa a cikin dajin, dama ashe yasan ba zata iya hakura ta share shi ba, shiyasa ya yi mata wannan tsiya, yasan halinta in and out.
Ai kuwa ko da ta je ta same shi kwance a saman irin bishiyoyin nan masu fitowa a kwance, cikin sanyin murya ta fara lallaɓa shi a kan ya tashi su koma.
Amma da yake ya san lagonta, yana fa jin yunwa kamar me, amma dan tsiya sai ya kafe mata a kan shi babu in da zai je ta kyalesa kawai a nan tun da bata sonsa, komai ya yi mata sai ta yi magana, yanzu ta dai'na sonsa, shi wai me ya yi mata ne da ko waje bata son ya rinƙa leƙawa? Shin ita bata son farincikinsa ne? Ba zata barshi ko ɗan yawon nan ya rinƙa zuwa yana rage kewa ba?!.
Lallaɓa shi dai ta cigaba da yi, tuni ta mance da batun kitson da Hajiya Pretty ikon Allah ta yi mashi, yanzu burinta kawai ya dawo gida, dan tasan shi da shegen zuciya, ba ƙaramin aikinsa bane ya kwana a wajen nan, tana matuƙar kaunarsa, dama annabi ya ce abin da kake so a nan jarabawarka take, duk abin da ka sanya a ranka kana son shi to wlh a nan Allah yake gwada imaninka, nan jarabawarka take, to ita ma dai Mamma Kamran shi ne rauninta gaskiya, bata iya jure ganinsa cikin ɓacin rai, dan dole take hakura idan ya yi fushi ta hau lallashinsa.
Yana jin yunwa kamar me, amma sai da ya tsaya ya ja mata rai sosai, sannan ya miƙe suka nufi gida. Yana zuwa bai tsaya yin wanka ba kawai ya fara neman abinci, dama a hannu yake, kawai juriya ce saboda ya waskewa mamma, amma yunwar tana nan.
Sai da ya ci ya ƙoshi sannan ne ya miƙe da nufin ya je ya yi wanka. Da ido kawai Mamma take binsa, sai dai ba irin kallon yau da kullum take yi mashi ba, wannan kallo akwai alamar tambaya sosai a cikinta.
Wanka ya yi ya wuce makwancinsa ya kwanta abinsa, zuciyarsa cike da tunanin su Pretty barci ta yi awon gaba da shi.
Can cikin barci da yamma sosai rugugi da tsawar ruwan sama suka tada shi daga barci, a hankali ya waro idanuwansa da suka yi mashi nauyi sosai saboda barci. Jin yadda garin yake ta famar haɗewa da hadari ga tsawa da walkiya ta ruwan sama yasa ya kara waro idanuwansa waje tare da miƙewa zaune, a hanzarce ya zuro kafafunsa ƙasa tare da miƙewa tsaye.
Kamar wadda ya yi wani ajiya a waje haka ya nufo wajen da zafinsa. Mamma tana barci, dan ta sha aiki ta gaji. Kai tsaye fita ya yi, gari ta yi bakinkirin da hadari, sai walkiya dake tashi, iska suna ta kaɗa manya da kananan bishiyoyi, ruwan ƙoramar na kaɗawa.
Da sauri ya sauko kasan tsaunin nasu, Rocky baya nan, da alama ya yi gaba abinsa, ya tafi yawo.
Kai tsaye wajensu Pretty ya nufa, dan da tunaninsu ya yi barci, da kuma su ya farka a ransa, yana son kafin ruwan saman nan ta sauƙo ya je ya duba su, dan yasan wannan ruwa idan ta zubo tofa takan iya kai cikin dare tana zuba, so gara mashi ya je wajensu in ya so ya dawo cikin ruwan ta jiƙa shi, amma dai ya je ya gansu kam.
Sosai yake zuba sauri cikin takun jarumta, babu tsoro ko É—igo a ransa. Yana zuwa ya yi maza ya afka cikin ramin nasu.
Sweetie ce kawai zaune a saman wani dutse hannunta na rike da wannan abin mai haske da suke farfasa abu da shi ko su daka wani abin da shi, ɗayan hannunta na rike da wani irin nau'in fruits mai kama da ruman tana sha. Baiwar Allah tana sanye da kayan da Kamran ɗin ya kawo masu na sakar audiga, ta yi matuƙar kyau sosai da sosai, kayan suna yi masu kyau, ga idanunta tas, wlh sai ka rantse da Allah tana gani, gasu tankar da su a buɗe, amma ba abin da take iya gani face duhu, yana ya rufe idon daga ta ciki.
Jin motsi yasa ta fara faɗin. "Kin dawo kenan? Dama na gaya maki ba zaki iya zuwa in da Kamran yake ba, ke da bama kisan daga ta ina yake zuwa ba, kawai ki ce ke kina kewarsa zaki je ki kirasa, Allah Pretty baki jin magana, wai da can kece kike kiransa ya zo ne? Ba shi da kansa yake zuwa ba? Sai kin je kin ɓata hanya ai zaki yi bayani".
Zaro idanu waje sosai ya yi tare da faÉ—in. "Sweetie ina Pretty É—in ta tafi?".
Ita ma É—an zaro ido ta yi kafin ta ce. "Kamran kai ne?".
E ya amsa mata tare da sake tambayarta ina Pretty É—in ta je?.
"Wai ta tafi nemanka dan tana kewarka sosai, tun É—azun da ka tafi baka dawo ba shi ne wai ba zata iya hakura ba ta je nemanka".
Dafe kansa ya yi tare da juyawa a guje domin ya bi bayanta.
"Kamran! Kamran!". Sweetie ta fara kiran sunansa. Ina ai tuni ya fice, bai sake bi ta kanta ba, dan kada ma ya biye mata Pretty ta je ta faÉ—a wani wajen.
Yana fitowa ya fara Æ´an waige waige yana tunanin to shi yanzu ta wani hanya zai bi ya je ya nemo wannan rigimammiyar yarinyar?.
Fara nemanta a É—an kewayen wajen ya yi ko Allah zai sa ya ganta bata yi nisa ba, har haÉ—a zufar dole ya fara yi, damuwarsa É—aya shi ne kada ta je a garin nemansa ta isa ga in da Mamma take.
Sosai ya fara nemanta ta yankin waje, ya je ya dawo ya je ya dawo, duk ya wahala ya galabaita, ya kuma shiga cikin tsananin tashin hankali da damuwa, duk ya ruÉ—e, har idanuwansa sun yi jajir saboda shiga damuwa, ga hadarin ruwan sama yana ta kara tsananta.
Idan ka gansa sai ya baka tausayi, sai ka rantse an raba shi da Pretty É—in kenan, wannan ya kenan idan aka ce za'a rabasu? Ya zai yi da ransa? Ina zai sa kansa? Sun rigada sun zama jinin jikinsa, suma ba zasu iya rabuwa da shi ba, kunga dai bai wani jima sosai da barin wajen nasu ba, barci ne ya dauke shi har lokacin da yake dawowa ya yi bai dawowa ba, amma Pretty ta kasa iya hakura har ta tafi nemansa, hakan zai kara tabbatar maku da suma ba zasu iya rabuwa da shi ba, dukkansu biyu suna kaunarsa sosai. Babbar magana akwai case ranar da Kamran ya bayyana da gaske waye yake so a cikinsu tab!!.
Sosai ya galabaita sai haki yake yi, amma babu ita babu alamarta, kai kamar ma ba'a taɓa yin mai kama da ita ba a duniya. Har kusa da gidansu ya je nemanta, amma shiru. Nufar wajen ƙoramar da suke zama ya yi yana ta mayar da numfashi tare da sauke ajiyar zuciya.
Tun daga nesa ya hangota kamar wata macijiya tana tsaye a samar dutse kamar ƴar tsana tana aikin data saba, wato dai tana sanya hannunta a cikin ruwan koramar ruwan yana fallatsuwa mata a saman fuskarta, hakan ba ƙaramin daɗi yake yi mata ba, mayyar son ruwa ce sosai, ko da yake dama dole ai su so ruwa sosai, duba da in da suka taso. Ita ma Sweetie ba baya ba wajen shegen son ruwa, shi ne abin wasansu da kuma ɗebe masu kewa, idan suna jin kewa cikin ruwan ƙoramar suke zuwa su shiga yana jiƙasu suna jindaɗi.
A dubu ɗari ya ƙariso wajen yana sauke numfashi dan ya tabbatar da cewa ita ɗin ce ko ba ita ba.
Wani irin daddaÉ—ar ajiyar zuciya ya sauke lokacin da ya kalli cewa ita É—in ce, tana sanye da riga da sket wanda ya fara ganinta da shi, ta É—aure gashin kanta kamar dai ranar da suka fara haÉ—uwa.
Cikin wani irin farinciki ya ambaci sunanta tare da ƙarisowa wajen yana murmushin da shi kansa bai san yana yi ba, ya ji daɗin ganinta, da bai ganta ba yau ina zai sa kansa? Ta wahalar da shi ashe tana nan tana aikin da ta saba.
Jin voice É—insa yasa ta juyo tare da dirowa kasa, da gudu ta faÉ—a jikinsa tana dariya tare da gaya mashi ta yi kewarsa sosai.