Sashe 141
Rawanin Zalinci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana ɗan murmushi kaɗan kaɗan ya yi ƙasa da murya. "Sorry ki sha kaɗan ki ji". Ya yi maganar tare da ɗauko mata wani lemun, dan ta tufar da wancan da ya bata da farko. A bakin ya sake saka mata, bata yi musu ba ta karɓa.
Yana rumgume da shoulder É—inta auta ta dawo wajen ta same su.
"Yah Jawad babu ruwa fa a cikin mota". Ta faÉ—a tana komawa mazauninta ta zauna.
Dama yasan babu ruwa a motar, kawai ya aikata ne. Dan haka sai ya karɓi key ɗin motar kawai ya cigaba da lallaɓa Chuchun tana shan fruits ɗin dan ɗanɗanon gishirin ya bar bakinta.
Idan muka waiwaya kingdom kuwa.
Jaish yana zaune a saman ɗaya daga cikin haɗaɗɗun sofas da suke lambun King, ya miƙe kyawawan kafafunsa a saman throw pillow dake saman shinfiɗaɗiyar Turkey carpet dake gaban sofas set ɗin. Gabansa kayan cima ne kala kala, yana sanye da arab jallabiya launin sky blue, ya yi matuƙar kyau yau ɗin nan, har yanzu yana nan yana aikin bincike a kan wannan Company na haɗa magunguna, su ya sakawa ido yanzu. Wayarsa ce a gefensa, saman laps ɗinsa kuma laptop ɗinsa. Ya yi nisa cikin abinda yake yi. Ga wasu kuyangu biyu dake ɗan gefe nesa da shi kaɗan, aikinsu shi ne su tsaya kusa da shi ko zai buƙaci wani abin.
Gimbiya Fanan kanwar Jawad ce ta shigo wajen bakinta a É—auke da sallama.
Sallamar kawai ya amsa mata saboda sanin darajar sallamar, bayan haka ko in da take bai ɗago ya kallah ba. Ƙasa a gabansa ta durƙusa, cikin girmamawa ta ce. "Yah Jaish Mammiena ta ce in kiraka".
Kai kawai ya gyaÉ—a mata alamar ya ji ba tare da ya yi magana ba.
Jiki a sanyaye ta miƙe ta nufi hanyar fita, sai kallon shi take yi, suma kuyangun da suke a wajen sai kallonsa suke yi, shi kuwa sai kallon laptop yake yi yana aiki, ni kuma sai kallon ink ɗin bairona nake yi, ban anakara ba na ji ya kare ɗiff........🥱
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
Share fisabilillahi ðŸ‘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
ðŸ¤ðŸ”¥ð—¥ð—”ð—ªð—”ð—¡ð—œð—¡ 👑 ð—ð—”ð—Ÿð—œð—¡ð—–ð—œðŸ”¥ðŸ¤
🔥CROWN OF INJUSTICE🔥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
â¤ï¸â€ðŸ”¥FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
(â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥)
🔥ðŸ¤T🔥ðŸ¤T🔥ðŸ¤W🔥ðŸ¤......💻
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 30/8/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤ð‘ºð‘»ð‘¬ð‘· 1......âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E____________42🔥
Jiki a sanyaye ta miƙe ta nufi hanyar fita, sai kallon shi take yi, suma kuyangun da suke a wajen sai kallonsa suke yi, shi kuwa sai kallon laptop yake yi yana aiki.
Ya ɗauki a kallah 30 mins zaune a wajen yana ta aikinsa, tamkar bai san cewa Mammien Yah Jawad ta aika ya zo ba, dama shi sam sam jininsa bai haɗu da ita ba, shi fa Jaish bayan mommarsa wlh jininsa bai haɗu da kowa ba a cikin matan nan, harta mummy da take sonsu ɗin ma, shi kowa ma bai ishe shi kallo ba, yana dai kaunar Yah Jawad sun fi shaƙuwa, kuma yana kaunar uncle Abbas sosai kamar ransa, amma ya tsani Mammie, baya son haɗa hanya da ita da kuma Mamma and Mummy.
A hankali ya miƙe tare da ɗaukar wayarsa, ya baro laptop ɗin a wajen bayan ya kashe wutar screen ɗinta, cikin gida ya nufa. Cikin nutsuwa yake tafiya. Kai tsaye part ɗin mommarsa ya nufa, da alama ba zai je kiran Mammie ɗin ba, dan ba part ɗin uncle Abbas ya nufa ba.
Zaune a parlourn ya isko mommar tasa tare da wasu kuyangunta guda biyu da suke zaune a gefe da gefenta, ga mama Haulat kuyanga ta musamman wadda momma ta aminta da ita, ita kaɗai take iya shiga har cikin bedroom ɗin momma, tana zaune a gaban mommar tana tsantsara mata zanen flowers lalle masu matuƙar kyau, zanen ya fita, abinku da farar fata ga zanen lallen baki da ja, sai ta yi wani irin kyau na musamman, ta fito a amaryar King ɗin da gaske.
Kusa da ita ya kariso saman sofar da take ya zauna, da yake a saman sofa mai zaman mutun uku take zaune, ta ɗaura kafafunta a saman throw pillows dake a gabansa, hannayenta da aka yi mata zanen flowers ɗin ta ɗaura su a saman wasu ƙananan throw pillows wadda kuyanga Mama Haulat ta ɗaura mata su a saman sofar da take zaune ɗin.
Zama ya yi ba tare da ya yi magana ba, cikin hanzari dukkan kuyangun har da Mama Haulat ɗin ma suka miƙe tsaye, a hanzarce suka nufi waje, dan su basu waje ita da ɗanta su tattauna.
"Jaish lafiya na ganka haka? Ko dai wani abin yana damunka ne?". Ta yi maganar tana dawo da kallonta a kansa.
"Momma lafiya lou, me kika gani?". ya yi maganar yana kamo hannunta dake ta kusa da shi.
"Momma waÉ—an nan flowers É—in sun yi maki kyau sosai da sosai". Ya faÉ—a yana kallon face É—inta.
"Na ganoka waskewa kake son yi, ba wani kyau da flowers suka yi, kana son ne ka mantar dani daga tambayar me yake damunka da na yi ko?".
"Kai momma ba haka bane, da gaske flowers É—in sun yi maki kyau, ayiwa auta ma zata yi kyau sosai, kuma da gaske babu wani abin da yake damuna, gajiya ce kawai, kuma nasan dana É—an huta zan wastsake".
Wani irin kallo ta wurga mashi wadda ya É—an sanya shi kajeriyar murmushi. "Kai momma da gaske fa nake yi, wai meyasa ke da daddy idan mutun ya yi maganar da baku gamsu da ita ba kuke yi mashi irin wannan kallon da sai kun saka shi murmushi ne?".
Haƙiƙa murmushi da ya yi a karon farko yau ta yi mashi kyau matuƙa, kyansa ta kara bayyana sosai, sai ya yi kama da ita mommar da ya yi wannan murmushin.
"Hakan zai tabbar mun da ba abin da ka faÉ—a bane yake damunka, idan da shi ne da gaske in na yi maka irin wannan kallo ba zaka yi murmushi ba, sai dai ka É—aure fuska, dan gaskiya ka faÉ—a". Ta bashi amsa tana murmushi.
"Oh momma dama wannan kallon tarko kenan kuke haÉ—a mana ko? Kusa mu faÉ—ar gaskiya ba shiri, to yau na gano sirrin, amma momma daddy ne ya koya maki ko? Dan nasan ke ba haka kike ba tun farko......"
Tarar numfashinsa ta yi da cewa. "A'a ni dai na koya mashi, kasan ai ni ta daban ce".
Shiru ya É—an yi kafin ya ce. "Kai momma daddynmu fa na daban ne, ni nasan shi ya koya maki".
"To duk dai ba wannan ba, gaya mun menene yake damunka kada ka mantar da ni?". Ta yi maganar tana ƙoƙari janye hannunta daga riƙon da ya yi mata, dan ta lura suna hirar nan zai iya kyaɓe mata flowers ɗinta, saboda yana magana yana mancewa da cewa hannunta ya rike.
"Kai momma keko? Ba zaki bar mutun ba sai dai ya gaya maki É—in, wai ma ni ya aka yi kika gane cewa ina da damuwa ne?".
"Saboda ni na haifeka mana, kuma ba zan bari ba sai na ji me yake damun mun kai".
Shiru ya É—an yi yana jin kaunar mahaifiyar nan tasu, tun jiya yake fama da damuwa a kan aikinsa, ya so su zauna da Jawad su yi magana, amma ina bai samu dama ba, Jawad yana can yana soyayya, babu wanda ya iya gane cewa yana a cikin damuwa sai mommarsa, ya je wajen King almost sau uku, amma King bai iya gane yana cikin damuwa ba, ita kuma da kallo É—aya ta yi mashi ta harbo jirginsa.
"Tunanin me kake yi?". Ta katse shi.
ÆŠago da kallonsa ya yi izuwa saman face É—inta, ba zai iya gaya mata abin da yake bincike a kai ba, saboda yasan halinta da zafin zuciya, yanzun nan sai ta ce da King dole a rufe wannan Company kuma dole a kama masu haÉ—a magunguna da kayan mayen nan, momma fa bata da sauki ko kaÉ—an wani lokaci, ko da yake su dama modarawa ina suka ga sauki? Ai da manya da yara duk a jininsu abin yake, akwai su da É—aukar zafi ba wasa.
"Momma wani bincike nake yi yake saka mun zafin kai, ina ganin ma zan yi tafiya na Æ´an kwanaki".
"Dubai zaka je?". Girgiza kai ya yi alamar a'a. Baya son gaya mata in da zai je, sannan kuma baya son ya yi mata karya, domin bai san me zai je ya dawo ba, saboda Company ne da suke da haɗaka da manyan campanoni daga ƙasashen turawan yamma, reshe suka zo suka kafa a nan, amma ainahin daga waje ake shigo da duk wasu gurɓatattun kayan aikin da sauransu, to idan ya banƙaɗo sirrin bai san a iya ina rigimar zata tsaya ba, dan abu ne na manyan kai, baya son ɗagawa mahaifiyar tasa hankali.
"Brazil zaka je?". Ta sake jefo mashi tambayar.
"Momma ban fa tabbatar da zan yi tafiyar ko ba zan yi ba, ina tunani ne kawai, sai na tabbatar". Ya faɗa a fili, a cikin zuciyarsa kuma ƙudurin tafiya binciken daga wani kamfani ne na waje ke turo waɗan nan kayayyakin, zai yi hakance kuma domin ƙara samun hujja, kunsan cikakken ɗan jarida komai da hujja yake yi, sai ya riƙe hujjoji masu zafi yake fasa kwai, to shi ma hakance.
Sallamar Obaid and Omaid ne ya katse masu hirar ta su. Ji suka yi tamkar su juya su koma na ganin Jaish a parlourn da suka yi, sam basu son haɗuwa da yayan nasu inuwa guda, domin kuwa ya rinƙa tuhumansu kenan, kuma ya rinƙa yi masu nasiha kenan, su kuma basu so. Amma da yake sun rigada sun shigo, sai suka ƙariso ciki kawai.
A kusa da mommar tasu suka zo suka zauna, sai dai a ƙasa saman carpet, sun wani nutsu tamkar wasu alaranmomi daga babban masallacin Madina, irin Jaish ya ce yanzu suna da nutsuwar nan, waɗan nan ƴaƴa sun san kan duniya.
Cikin girmamawa suka ce. "Yah Jaish ina wuni?".