Sashe 138
Rawanin Zalinci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan shi ne saƙon da aka tura mata, shiru ta ɗan yi tana nazari a kan waɗan nan maganganu, ita sam ta ƙasa ganewa mutanen nan, addu'ar da yazo bakinta kawai ta karanta tare da miƙewa ta sauƙo kasan gadon, wajen drawer kayanta ta nufa ta ɗauki ɗan ƙaramin hijabi ta sanya a jiki, ta nufi waje, dan ta je wajen Sharifat su ɗan yi hira, dama tana son biye mata su yi hira saboda Sharifat ɗin ta nuna ra'ayin hakan, amma saboda dokar da take tafiya a kai yasa take shareta bata kulata, yanzu tun da ta samu dama ai shikenan kuma, yanzu ne zata shiga jikinsu da kyau ta samu ta yi aikinta da wuri ta bar gidan a cewarta. Ni kuwa na ce akwai cakwakiya kuma sosai. Wai ma ta ina mutanen nan suke sanin motsinta ne?........🤔
Muje dai zuwa.
🕊ï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸
KINGDOM OF POWER 💪🔥
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
Share fisabilillahi ðŸ‘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
ðŸ¤ðŸ”¥ð—¥ð—”ð—ªð—”ð—¡ð—œð—¡ 👑 ð—ð—”ð—Ÿð—œð—¡ð—–ð—œðŸ”¥ðŸ¤
🔥CROWN OF INJUSTICE🔥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
â¤ï¸â€ðŸ”¥FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
(â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥)
🔥ðŸ¤T🔥ðŸ¤T🔥ðŸ¤W🔥ðŸ¤......💻
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 29/8/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤ð‘ºð‘»ð‘¬ð‘· 1......âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E____________41🔥

Shiri sosai Chuchu ta yi, ta tsantsara kwalliya, kun san halinta dama da iya tsara shegen kyalliya kamar me, part É—in Momman Zunaira ma ta je ta kwaso wasu perfumes É—in masu zafi, ita da kanta ta yi wa kanta kyau, ta tsaya a gaban mirror tana ta kallon kanta, ta yi wa kanta kyau, sai murmushi take yi ta kasa dai'nawa, kamar wata wadda take ba ita kaÉ—ai ba.
Doguwar riga haɗaɗɗiya mai bala'in tsada na ƴaƴan manya manyan sarakuna ta sanya a jikinta, launin pink color ce rigar, sai dai akwai ratsin white color kaɗan, and kuma duwatsun jikin rigar ma white color ne, daga ta sama rigar ta kamata dai'dai da jikinta, daga ta wajen ƙugunta kuma zuwa ƙasa ya yi wani irin bala'in buɗewa sosai da sosai. Alkyabbarta mai bala'in kyau launin white color ta ɗaura a saman kayan tare da sanya hular alkyabbar a kanta, ta haɗu kam ba karya, ta gyara gashin kanta sannan ta cigaba da tsayuwa a gaban mirror tana ganin kanta, ta mance da cewa ya ce idan ta kammala shiri ta kirasa, ta tsaya kallon kanta.
Almost 10 mins tana tsaye shiru tana ta kallon kanta, sai kwashe kyan nata take yi da idanunta, ga wani ƙamshi da take zubawa mai kwantar da hankalin mai shaƙa.
"Ba sai kin kalla kin sake kallan kan naki ba, kin yi kyau sosai na wuce misali ai my sister" kamar daga sama ta jiyo voice É—insa ta bayanta.
A hanzarce ta kai kallonta a bakin kofar shigowa. Yana tsaye cikin shigar ƙananan kaya, da alama shi ma ya yi wanka ya shirya, ya yi kyau sosai. Murmushi ta yi tare da kai tafukan hannunta ta rufe face ɗinta.
"Ina auta?". Ya yi maganar hankalinsa na'a kan wayarsa dake hannunsa.
"Bata dawo ba tun da ta tafi shiryawa". Ta bashi amsa.
"Okey ku sameni a wajen Aunty MieMie idan kun kammala, ta ce nazo yanzu". Yana kai karshen maganar ya juya ya nufi wajen elevator dan ya yi ƙasa ya je ɓangaren Gimbiya Aunty MieMie wato first born na King Zuhair kena, yar mummyn Gimbiya Chuchu ce kada ku manta, yayar Chuchun kenan.
Da kallo ta bishi da shi har ya ƙurewa ganinta, Yah Jawad ɗin nan yana yi mata kyau, ta faɗa a cikin zuciyarta tare da sauke nannauyar ajiyar, sannan ta nufi bakin bed ɗinta domin ta ɗauki ɗayar wayar tasa.
Auta ce ta shigo cikin ɗakin bakinta a ɗauke da sallama tana rike da wayar mommanta a hannunta, da alama video call take yi da wani daga cikin ƴan uwanta. Ta yi kyau sosai cikin shigar riga da sket Indian dressing, da wani katon mayafinta da yafi karfinta har yana jan ƙasa, kayanma gabaɗaya kamar sun ɗan yi mata yawa, dan sket ɗin ma yana jan ƙasa, amma ta yi kyau matuƙa, kamar ka saceta ka je ka ajiye ka yi ta kallonta kawai.
A kusa da chuchun ta zo ta zauna tana faÉ—in. "Ai Yah Jaish ne ya hanani zuwa da fa zan zo, nima na yi kewarku sosai Allah kuma".
Daga ta cikin wayar ya ce. "To yanzu ai baki gaya mun ina zaki je ba da kika yi wannan kwalliya haka? Kin yi kyau sosai".
Ƴar dariya ta yi kafin ta ce. "Yah Rizwan kai da ka ce aiki kake yi kuma ka biye mun ko? Ni kam dai babu ruwana ga shi ma Yah Omar ɗin ya gudu ya haɗamu ya dakatar maka da aikinka".
"Omar bai gudu ba, ga shi can a kwance a gadon Raj, ya barmu ne mu yi hira".
Ya yi maganar tare da É—an juya mata wayar izuwa kan Guyson dake kwance a saman katafaren bed É—in Dr Raj ya yi ruf da ciki tare da sanya pillow a wajen kirjinsa yana danna laptop É—in Dr dake a saman bed É—in, shi kuma Rizwan yana zaune ne a saman sofa set dake a cikin room É—in na Dr Raj É—in, gabansa shi ma laptop É—insa ne yana aiki yana kuma shan cappuccino mai zafi dake cikin wani haÉ—aÉ—É—en cup dake a gabansa. Su dai a duniyarsu suna kaunar coffee da cappuccino, sun ma fi son cappuccino a kan coffee gaskiya.
GabaÉ—aya su Rizwan sun san auta, kuma suna kaunarta kamar yadda suke son Omar, su chuchu ne dai basu sani ba, domin idan baku manta ba ita fa auta tana zuwa Dubai sosai, kuma Abu Abdussalam bin Badeen uncle nata yayan mommanta, duk idan aka yi hutun school a can wajen dangin mommanta take hutu har sai an buÉ—e makaranta, wannan karon ne kawai aka hanata zuwa, su Chuchu kuwa dama basa zuwa sai jefi jefi, ko sun je kuma a gidan kakansu King Badeen suke zama, basu cika zuwa wajen sauran Æ´an uwa ba, ko sun je ma basa wuce su wuni su koma gidan kakansu, ko kwana basa yi bare har su saba da sauran Æ´an uwan nasu, so su gaskiya su Rizwan basu wani sansu sosai ba, ko shi Bilal da yake uwa É—aya uba É—aya da Chuchun ba wani saninta sosai ya yi ba, rabonsa da ita ya kai shekaru 10, Gimbiya Aunty MieMie kawai suka yi wa farin sani kuma suke waya da ita a koda yaushe, dan ita É—in babbar yarsu ce, ta girmesu dukka, kuma tana yawan zuwa Dubai wajensu, su Chuchu kam shiru ne, kunga kuwa ai ko Bilal É—in ba ya shaidata ba, auta kam ai dole ma su santa, ita take zuwa har in da suke ko basu nemeta ba.
"Kai Yah Omar har da tafiya ya kwanta, tom muma dai unguwa zamu je". Ta faɗa tana bin Chuchu dake ƙoƙarin kwanciya a saman bed ɗin da kallo.
"Ina zaku je?". Rizwan É—in ya tambayeta.
"Nima ban sani ba, Aunty Chuchu ce ta ce na shirya Yah Jawad zai kai mu wani waje".
Jin ta ambaci sunan Chuchu yasa ya kawar da kallonsa daga kan laptop dake a gabansa izuwa kan wayar da kyau, shiru ya ɗan yi yana tunanin sunan Chuchu, can ya ɗan tuna ashe ita ce wadda Mammie ta zaɓa mashi.
"Ina Chuchun take?". Ya tambaya tare da zame farar glass da yake face ɗinsa, dama ɗazun bai wani duba hotunanta da Mammie ta turo mashi da kyau ba, aiki yake ta fama da shi, yanzu ma dan auta ce yasa ya tsaya yake hira da ita, video call Omar ya shigo yana yi da ita, shi ne ya zauna kusa da Rizwan ɗin, da ta gansa kuma sai ta ce. "Yah Rizwan inawuni". Daga haka suka fara hira ya karɓi wayar daga hannun Omar ɗin, shi ne yasa kuka ga suna waya, amma hankalinsa dukka yana a kan aikin da yake yi.
Juyar da wayar ta yi izuwa kan Chuchu dake kwance tana cigaba da yi wa Yah Jawad bincike a cikin wayarsa kamar ya aiketa. "Aunty Chuchu ga Yah Rizwan yana magana".
Da sauri ta juyo da fararen idanun nan nata tare da miƙewa zaune. "Ina wuni Yah Rizwan". Ta faɗa tana kashe wutar screen ɗin wayar Yah Jawad.
Shiru ya É—an zuba mata idanu kamar mai tunanin wani abin, ta yi mashi kyau sosai, ga shi kuma ya yi sa'a gani ta ci kwalliya zasu fita, ai dole nema kowa ya ganta ya ji yana sha'awar cigaba da kallonta.
Sai da ta sake maimaita mashi kalmar inawun sannan ne ya É—an kawar da kallonsa daga kanta tare da amsa mata da lafiya lou Alhdulillah. Sannan ya É—aura mata da tambayar cewa ita ce Chuchu daman?.
E ta bashi amsa da shi. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya tambaye ya school da kowa da kowa?.
Miƙa mata wayar auta ta yi tare da miƙewa ta koma gaban mirror ta zauna, kwalliyar face ɗinta ta fara gyarawa, dan Omar ya ce mata da ta sanya janbaki bata yi kyau ba, ta bar launin kalar lips ɗinta haka sun fi kyau, ta sanya lips balm kawai, to shi ne ta je gyarawa.
Ita kuwa Chuchu karɓar wayar ta yi suka cigaba da yin hira da Rizwan, dan shi dama yana da saukin kai sosai ba kaman su Dr Raj ba, shiyasa ma Sharifat take zuwa wajensa suke shiri, dan bashi da zafi sosai. Dan haka sai ya biyewa chuchu suka shiga hira, har da tambayarta ya yi ina wayarta, ta ce mashi yana hannun Yah Jawad.
"Me ya kai wayarki hannunsa kuma?". Ya yi tambayar yana matsar da laptop dake a gabansa ya miƙe tsaye.
"Kwace wayar ya yi dan na cika ɗaukar hoto dayawa". Ta bashi amsa tana ɗan turo baki, domin ta tuna da abin da Yah Jawad ɗin ya rinƙa yi mata a kan ɗaukar hoto.