Sashe 7
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi abba ya saki tare da cewa "batula sarkin riko watakan abinda hajiya zainab take makine yasa yarnan taki zuwa bikinnan ALLAH dai ya daidai tamu" amin umma ta faÉ—a anan sukai ta tattaunawa kafin kuma driver yaxo su wuce har abban tunda ze tsaya daurin aure.
Agidan anty zee bani da wata matsala sosai muke waya da ABDUL nan nake shaida masa da cewar abba baya gari su É—aga zuwan nasu se wani satin dagajin yadda ya amsamin nasan yaji babu dadi amman haka mukai sallama babu yadda zeyi.
Waya babu dare babu rana nida ummi dik abinda akai seta gayamun ta wayar umma.
Tace tunda sukaje ma sau É—aya sukaje part É—in momy su suna part.É—in mama hakama umma kuma tace tunda sukaje ake event kala kala banda zubar da nera da akeyi.
Ina ango na tambayeta hmm anty batula wlh seda yace mana kina ina wai mukace kina gida kince baxaki zoba.
Nanfa nahau bala,i haka nace muku salon yaji haushina, wlh kam yaji dan dana kallesa lokacin senaga yayi sakk takarasa fadan tana dariya.
Any batula bakiga amaryar ba ranar dinner wlh mai kyau kuma tana da kirki har wajan su umma tazo ta gaida su ga iyayenta masu kudi.
"Kuma anyi abubuwa masu birgewa sema kinga yadda abokansa sukai masa kara harda mata fa sojoji dik sunci uniform É—insu Æ´aÆ´an gidansu kuwa bakiga yadda suke rawa ba kai anty batula inama muma munada yawan nan gaskiya yawa da haÉ—in kai yayi arayuwa.
Hmm nace tare da katse wayata.
Kwanan su hudu suka dawo ranar talata nikam ban koma gidaba se ranar laraba ranar kwana mukai ana labarin bikin banda dukiyar da aka kashe agidan amaryar wanda aka ware mata acikin gidan su ya hydar É—in.
Tunda ya hydar yabar gidanmu ban sakejin duriyarsa ba bare labarin sa haka muke ta harkokinmu danni yanxu sangarta se wadda ta karu saboda babu mai takura min kamar da.
Ranar juma,a bayan an sakko daga masallaci dadyn su ABDUL ya turo ƙannensa guda biyu wajan abbanmu danshi yayi tafiya.
Lokacin da abba yay masu iso zuwa seatroom É—in gidanmu ba karamin mamaki abba yashaba da sukace wai sun xone akan neman auran batula.
Wace batulan?"
yaushe tafara ma zancen?"
Dawa kuma take?"
Duk wanna abun su suka tarar ma abba har hakan yasa ya shiga tamtama acikin zuciyarsa....!!
*12*
Nisawa Abba yay kaɗan tare da jan doguwar ajiyar zuciya batare daya kuma cewa baƙin nasa komai ba. amman cikin zuciyarsa cike ike da mamaki kala-kala gami da ɗumbin zulumi,shin yaushe ma batula tayi wani girman daza,azo neman auranta wai taka maimai ma yaushe aka taɓa yin haka shi tunda yakema baitaɓa sanin ƴar tasa tanada wani saurayi ba bare kuma har azo da wannan magana. shin hakama ake neman aure ai dafarko se saurayi yazo ya gabatar da kansa gaban iyayen yarinya kafin daga baya kuma dik wata mahimmiyar magana ta biyo baya.
Ɗaya daga cikin baƙinne ya katsewa abba tunaninshi da cewa,"Alhaji kai mana shuru,shin bakai bane Alhaji kabir uba yakasai ba?"da sauri abba ya ɗago dik hularsa ta jiƙe da zufa kafin yace,"eh nine wallahi".ɗayanne yakuma cewa."to masha ALLAH daman abin da yazo damu shine zancen ɗammu ABDULLAHI yaga ƴar wajanka yana nemanta da aure dafatan,za,abamu wani bai mana shigar sauriba".gaba ɗaya abba yagama sarewa da lamarin dan haka seya mike tare da cewa"ai ba wurina ya dace kuzo neman aurenta ba akwai ƴan uwana acan cikin garin danan kuka fara zuwa tukunna ai.amman yanzu tunda kunzo nan yakamata in fita in sanar musu abin da mukai zan sanar daku, bisimillah kusha ruwa ina zuwa"abba ya tura musu farantin da aka zubo musu ruwa akai sannan yabar wajan ya nufi cikin gida.
A falon umma ya zube tare da kiran sunan umma da ƙarfi "AISHATU! yaki nan kirawo min faɗima"cikin sauri umma ta fito daga cikin ɗakinta hannunta riƙe da carbi da alama lazumin juma,a take,"gani alhaji lafiya ?" "maza kirawo min faɗima nace maki aisha! abba ya kuma bawa umma wannan umarnin.
Da sauri umma ta miƙe zuciyarta fal mamaki haka ta nufi ɗakinsu batula.
Hangota tai kwance kan gado tana sana,ar tata watakan bacci da sauri umma ta ɗaka mata duka tare da cewa"ke tashi abbanku na kiranki maza miƙe" cikin sauri na tashi ina tura baki gaba tare da cewa "Tom umma bara na wanke fuskata" babu ruwana keda shi" tana gama faɗan haka tabar wajan.
Nima da sauri nabar kan gadon tare da wucewa bayi fuskana na wanko tare da saka hijabi na nufi É—akin abba abin mamaki baya ciki dan haka naja kafata nai É—akin umma.
Sallama nai a falon tare da shiga. cikin ɗimuwa na ƙarasa ciki sabida yadda naga umma tai tsuru agaban abban wanda da alama faɗa yake mata.
Zama nai a gefen ƙafar abba tare da cewa "abba gani" "hmmm naganki faɗima nutsu sosai na tambayeki domin ALLAH" Abba ya faɗan haka yana kallona.
Duk senaji tausayin abba ya kamani amman sena dake tare da cewa "to abba ina sauraranka" na mayar da hankalina kansa baki É—aya,ina kallon umma tana aikamin da harara nidai na kawar da kaina gefen da abba ike.
"Faɗima waye ABDULLAHI?kuma a ina kika sanshi shin kuma maye alaƙarki dashi?" abba ya jeramin wannan tambayar cikin tsarewa da ido.
Sunkuyar da kaina nai ƙasa batare dana ce komaiba amman gaba ɗaya jikina rawa yake.
"FaÉ—ima!!! dake nake magana" abba ya dakamin wata irin tsawa! wadda ta amsa dikkan falon.
Muryar umma ce ta biyo bayan tasa "hmm alhaji kenan kaima bata bakinka kake ai walllahi nina haifi yarinyar nan nafi kowa sanin halinta wallahi bazan kaffaraba fatima ita ta aiko wannan yaron kuma ba yau suke tare ba yanxu kawai abinda ya rage mana. seta gaya mana ta yaya ta haÉ—u dashi har wannan maganar ta haÉ—asu".
"Zaki bamu amsa kosena fasa maki fatar jikinki!!umma ta faÉ—i maganar tana mai kawomin duka.
Da sauri abba ya jawoni jikinsa tare da cewa "kull aishatu kada ki soma dukanta duka baya gyara ai" "faÉ—ima ki gayamin abin da ke tsakaninku da yaron nan kinga gaya nan har Æ´an uwansa sunxo wajena kiyi hakuri ki gayamin kinji Æ´ata"."karkiji tsoro ni bazan kuma tafka kuskure ba! gwara ki gayamin idan aure kikeso wallahi ko gobe ne zan daura maki aure kinji faÉ—imata"abba ya kare maganar yana share hawayensa.
Da sauri na kai kaina jikin abba na kwantar tare da fara labarta masa labarin haÉ—uwata da abdul har kawo yau ban boye masa komaiba.
"Alhamdulillahi ALLAH nagode maka Faɗima kinason shi?" girgiza kaina nai alamun eh" to masha ALLAH karki damu aure kike so ko to nikuma zan maki aure faɗima nan bada jimawa ba maza tashi kitafi ALLAH yay maki albarka ALLAH yaƙa shirya mana ku".
Dagudu na mike tare da barin falon ina doka tsalle.
Acan falo kuwa bala,ine ya kaure tsakanin umma da abba ita tace wlh baza,amin aure yanxuba shikuma abba yace se anyi shifa tinda na nuna aure nakeso to gwara ammin gudun fitina ai suma godewa ALLAH daba mayaudari na hadu dashiba.
"Haba alhaji yanxu daga zuwa se a fara maganar aure dika dika fatima nawa take ni wallahi bazan yardaba ainima inada hakki akanta". umma ta karasa maganar tana kuka kamar wata karamar yarinyar.
Seda abba ya sauko dan kansa nan ya dinga bawa umma manyan misalai wanda harya nusar da ita abin da ita ta manta dashi sannan ya samu ta saukko da gyar.
Ƙara sawa yay da cewa "ai mugodewa ALLAH ma dayasa abin yazo mana da sauƙi. kuskuren da faɗima tai shine da bata kawo mana yaron nan gida mun gansa ba amman nikam hakamma na godewa ALLAH kuma hakan ze ƙara sakani na saka ido akan ƙannenta domin yanzu zamani ya lalace sekaga yaro yafi iyayensa dubara ALLAH dai ya iyamana"
Ita dai umma bata ce komai ba sema tashi datai tayi cikin É—akinta aguje tana danne kukan daya tawo mata.
Murmushi abba yay tare da cewa "mata se abarku".
Wayarsa ya ciro tare da dannawa babban yayansu waya kuma uba agaresu wato *ALHAJI MUHAMMADU UBA YAKASAI TSOHON GENERAL ÆŠIN SOJA MAI RITAYA ( BABAN ABUJA )* Ringing! É—aya biyu baban abuja ya É—auki wayar cikin farin ciki suka gaisa da abba nan abba ya soma yi mashi bayanin dik halin da ake ciki da komai da komai.
Hatta kukan! da umma tai seda abba ya labarta wa baban abujan tare dayin shuru yana sauraran sa yaji mi zece dashi.
Dariya baban abuja ya saki irin tasu ta manya sannan yace "Alhamdulillahi ya ALLAH ai hakan mukeso yanxu idan banda abin aishatu ai setama godewa ALLAH yammata nawane yanzu gasunan agabammu babu mijin ita ƴar tamu ta samu shine take kuka! ai wannn ma kamar nuna butulcine. karka damu kabiru yanzu ka kira shi usman ( alhaji ƙarami) da umaru ( kawu ) sesu tattauna dasu ɗin yadda akai seka gaya min kaji ko ALLAH ya zartar da alkairi" baban abuja ya ƙarasa maganar cike da dattijantaka nagartacciya.
"Ameen Yaya" abba ya amsa cike da jin soyayyar babban yayan nasu aransa.
Katse wayar yayi tare da kiran su kawu nan ya sanar musu da halin da ake ciki suma fatan alkairi sukai tare da cewa insha ALLAH zasu shigo yanzunnan.
A mutunce abba ya koma wajan ba'kin tare da basu hakurin barinsun dayay su kaɗai sannan ya ƙara da cewa suyi hakuri ya sanar da ƴan uwansa ne amman insha ALLAH zasu zo suna hanya.
Minti arba'in da wani abun su alhaji ƙarami suka sauka gidan ɗan uwan nasu ƙarɓa ta mutunci sukaiwa iyayen abdul anan aka tsaida magana akan su bawa su abba sati ɗaya suyi bincike kafin a kawo kuɗi sannan abba ya bawa abdul damar fara xuwa zance.
An rabu cikin mutunci da girmama juna tare da barkwanci sannan su kawu suma suka wuce gida jensu.
Tunda abba ya koma gida yake fama da umma da ƙyar ya samu ta sakko sannan ya fita.
Cikin damuwa umma ta kira anty zee tana shaida mata yadda ake ciki buÉ—a anty zee ta saki tana faman farin ciki tare da fatan alkairi.
Se bayan magariba umma ta kirani tare da saukemin kwandon masifa tasff hatta ƙara da cemin munafuka mai fuskar kwaɗi!!