← Book details Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 58

Sashe 17

Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Cikin minti tuna kaɗan Aliyu ya sauka daga cikin keke napep ɗin daya kaisa gidan abba gudar dubu ɗaya fara ƙall ya zaro ya miƙawa mai napep ɗin tare da juyawa cikin zafin nama ya nufi hanyar ƙofar gidan abba.
"Ranka ya dade ga canjinka".
Cewar mai napep ɗin daya biyo hydar har ƙofar gidan abba wanda yake kokarin tura ƙofar gidan ya shiga, cakk ya tsaya tare da juyowa ya kalli mai napep ɗin tare da ce masa.
"Nabaka duka ne ay"
FaÉ—aÉ—a far,arsa yayi tare da cewa.
"Kai amman nagode sosai yadda ka taimakamin kaima ubangiji ya taimaka maka ya duba ka ya duba lamarin ka amin.Nagode sosai".
Wata irin kunya ce ta kama Aliyu gami da mamakin wannan lamari, ace daga kyautar naira dubu amman yake masa wannan godiya haka shi se abun ma ya basa mamaki.shafa aljihunsa yayi tare da zaro wasu kuɗin waɗanda a ƙalla zasuyi 10k ya kuma miƙawa mai napep ɗin tare da cewa.
"Dan ALLAH kada ka kuma min godiya kaji abokina".
Cikin sauri mai napep É—in ya zaro idanunsa tare da mamakin alkairin wannan mutumin dake gabansa.
"ALLAH ya baka zuri,a ɗayyiba mai albarka ALLAH ya kareka daga dukkan abunƙi amin".
Lumshe idanunsa yayi batare daya ce komai ba amman kuma a ƙasan laɓɓansa ya furta.
"Ameen Ya Rabbil Alamina".
Ta yadda ko kana kusa dashi bazaka jiba bai kuma juyowa ba ya sa kai yayi cikin gidan abba.
Mamakine ya kama mai napep ɗin cikin murna da farin ciki yabar ƙofar gidan yana yiwa Aliyu fatan alkairi a rayuwarsa.
Cikin hankali gami da nutsuwa wadda ta zama É—abi,ar sa ya kai kansa cikin gidan bakinsa É—auke da Sallama.
Da Ummi yaci karo tana alwalar sallar magariba.
Cikin sauri ta yarfe hannunta sannan ta ƙaraso gabansa.
"Ya Hydar barka da yamma"
Bai kalli saitin datake ba sejin muryarsa tayi yana cewa.
"Waya gaya maki idan ana alwala ana katsewa?" Maza koma ki sauya wata shasha kawai".
Tura bakin tayi gaba batare data bari yagani ba.
"Shi wannan ya hydar É—in wallahi ba,ai masa gwaninta.yanzu inda ban kuma gaida shiba seya hau min bala'i".
Tafaɗa cikin ƙasa da murya batare data bari yajiba.
Wanda shi tuni ma yakai falon umma batare daya lura da shirmenta ba.
Aƙasan leɓansa yayi sallama wadda ba lallai mutum yajiba tare da ƙarasawa cikin falon ya zauna a ƙasan carpet ɗin umma yana kallonta wadda take zaune bisa sallaya tana lazumi.
Seda ta shafa sannan ya É—aga muryarsa kaÉ—an ta yadda ita kaÉ—ai ce zataji miya ce.
"Umma barka da dare dafatan na sameku lafiya?".
Cike da far,a umma ta kallesa.
"Lafiya Aliyu yaya gajiyar ka ta tafiya?".
Murmushi kawai yayi batare daya amsa mataba.
"Abba fa?".
"Yana sallah a masallaci amman nasan yana hanya yanxun haka".
Hannu yasa ya fiddo wayarsa yana dubawa batare daya cewa umma komai ba.
"Aliyu aka wo maka abinci nasan zakaci mutumin naka tuwon shin kafa".
Cewar umma wadda take kallon sa cike da mamakin halinsa na rashin son magana wanda bata kuma tabbatar da shiÉ—in muskili bane se yanzu.
"Yanzu dai zan jira abba amman idan muka gama se a kawomin tea ma is ok"
YafaÉ—a idanunsa kafe bisa wayarsa yana opperating É—inta cikin nutsuwa.
"Tom ba damuwa".
Umma ta faÉ—a tare dajan bakin ta tai gum amman kuma deaf down na zuciyarta tana maganar lallai batula taga ta kanta daman haka yake da sarauta da muskilanci ashe ita da zaman dayay dan ba zama suke kusa da juna ba shiyasa bata san halinsa ba lallai akwai jan aiki agaban É—iyar tata.
Sallamar abba itace ta katse tunanin Umma tana kuma amsa masa tabar É—akin baki É—aya tayi waje domin ta basu waje.
Seda abba ya zauna sannan Aliyu ya rissina ya gaida shi sannan yaja bakinsa yayi shuru.
"Aliyu kaga na kiraka daga sama ko?".
Murmushi yayi tare da waro manyan idanunsa waɗanda suke ƙara masa madarar kyansa ɗan asali sannan yace.
"Haba Abba ya kafaÉ—i haka ai kamar yadda baba ya kirani nazo a yau to koda kai É—inne kaimin kiran hakan zanzo dan ALLAH kada ka kuma cewa haka please".
Cike da farin ciki abba ya dubi É—an yayan nasa tare da cewa.
"To Alhamdulillahi naji dadin bani matsayina dakai kuma nagode ALLAH yayi maka albarka".
"Amin"
Ya amsa a ƙasan murya.
"Aliyu sekuma kaji maganar auren wannan yarinyar ya sauya ko?"
Cikin kulawa tare da son kwantarwa da abba hankali yace.
"Abba daman ai sha,anin ALLAH haka yake mu muna tamune shi kuma yana tasa amman kuma tasan itace haqqun".
"Hakane Aliyu ALLAH yasa hakan zama alkairi gareku baki ɗaya.Sannan kuma dan ALLAH dan annabi fatima ƙanwarka ce nidai daga yanzu nabaka amanarta kazama mahaifinta kazama mahaifiyarta abun da tai na ba dai dai ba dan ALLAH ka hukuntata".
Wani irin nauyin abba ne ya kamasa nan danan tare da tausayin sa acikin ransa.
"Karka damu abba daman ko ba aure ma ai ƙanwata ce bare kuma tana da aurena insha ALLAH zan bata kulawa".
Dasauri ya cije leɓensa na ƙasa yana mayar da kansa jikin kujerar falon.
"To nagode Aliyu ALLAH yay maka albarka yadda ka karɓi auran nan batare dakai mana turjiya ba kaima ALLAH ya baka masu maka hakan".
"Amin abba nagode"
Tashi abba yayi tare da futa tsakar gida umma ya kirawo tare da cewa ta kira batula.
"Alhaji ai ina jin tana ma cikin É—akin amman bara na kirawota".
Komawa sukai ciki yadda abba ya barsa haka yazo ya sameshi yana zaune yaɗan miƙe ƙafafunsa a saman carpet ɗin.
"Aliyu nabarka ko kayi haƙuri batula za,a kirawo min".
Abba ya faÉ—a tare da zama ita kam umma wucewa tayi cikin bedroom É—inta.
Salati Umma ta saki lokacin data hango batula kwance kan gado tayi É—ai-É—ai da alamun ma batasan anyi sallah ba.
Dasauri takai mata duka.
"Ke dan ubanki baki san magariba tai bane!!".
Zumbur na miƙe tare da sakkowa aguje nai hanyar falo.
"Kai nina shiga uku haba umma wallahi dukan fa da zafi".
Nafaɗa dai dai sanda nake kaiwa wajen falon tare da ƙarasa maganar cikin kuka!.
Biyoni tayi tana cewa.
"Wuce malama kiyi sallah ga abbanki can yana kiranki".
"Umma fa yau banayi dama ni baki tasheni ba kinmanta ɗazu agidan iya fa na ɓule".
Kunyace ta kama Umma cikin sauri tayo waje tare da nufar wajan su abba ta zauna tana kallona wadda na juya bayana batare dana san waÉ—anda ma suke cikin falon a zaune ba.
Juyowar dazanyi domin nai magana karaf muka haÉ—a ido da Ya Hydar amman senaga kamar ma harara ta yake tare da kauda kansa gefe.
Nima juyawa nai ko ajikina na nufi komawa cikin É—akin umma.
"Jaririya kixo mana bakiga abbanki bane".
"Umma hijabi fa zan É—auko naga da Namiji a wajan".
NafaÉ—a cike da rainin wayon wanda na faÉ—i maganar dominsa.
Wani malolon takaici da baƙin cikine suka tokare Aliyu amman sam bazaka taɓa gane hakan ba sabida yadda fuskarsa take kamar yadda take a koda yaushe kadaran-kada hakan.
Seda na juya na ɗauko ƙaton hijabi na sallar umma sannan naxo na zauna tare da gaisar da abbanmu.
"Ya hydar ina yini?"
Bamma samu arzikin amsawa ba bare ya kalleni sema ƙasa dayayi da ƙwayar idanunsa yana duba wayarsa.
Cikin hikima abba yake mana nasiha nidashi wadda tunda aka somata nake zafga kuka! kamar babu gobe.
Abba yana direwa itama umma tasoma wanda anan naji ana zancan nan da kwana biyu zamu tafi abuja wata irin dira nayi tare da cakume umma.
"Ni wallahi umma bazani gidan mugayeba ni wallahi umma bana sonshi"
Dasauri naga ya É—ago idanunsa karaf kuma muka haÉ—a ido dashi sam baxaka fuskanci a wani hali yakeba sedai kana kallonsa kasan maganata ta basa haushi ba kaÉ—anba.
"Wai miyasa ke batula baki da kunya ne?" cewar umma.
"Dan ubanki shima aka ce maki yana sonkine batai maka miki yayi ze kwashekiba banza marar hankali yo idan bama ƙaddarar aureba kiga yaro fari tass jinin larabawa amman ki dinga iskanci wanda kinsan ko kama ƙafar matarsa bakiyiba".
Nan fa umma tahau zazzagan masifa "Kuma wallahi gashi nan keda shi kije can kice zaki wannan tsiwar taki ya bubbugeki.kuma kinsan daga ranar dakika barmin gida koda wuni bana nemanki bare da sunan yaji"..
Ta inda umma ta shiga bata nan take futa ba seda.abba ya dinga bata hakuri sannan ta miƙe tai waje shima abban binta yayi cikin bakin cikin abunda batula tayi.
Babu abinda falon yake se sautin kuka na wanda na cure waje É—aya ina kukan bakin cikin babu mai goyan baya agidanmu.
ÆŠiff falon ya dauka kamar babu É—an adam acikinsa.
Hmm shikuwa miskili kafi mahaukaci ban haushi yana daga zaune a kishingiÉ—e yana jin zuciyarsa tana masa wani irin tafarfasa kamar zata huda masa kirji har wani irin dishi-dishi ike gani.
"Why ni ALIYU kamarni wannan jaririyar Æ´ar wadda inda nai auran wuri xan iya haifar kamarta amman tazo tana gayamin magana wadda bada ban darajar biyayyar mahaifiba da ko kallo bata isheni ba".
YafaÉ—i hakan cikin ransa tare da furzar da huci mai xafin gaske a bakinsa.
Cike da ɗumbin fushi na miƙe tare da son nufar ɗakin umma ina ayya cewar umma tafi sonshi akaina ma.
"Ke kada ki kuskura kije É—akinnan Xonan"!
Ya É—an faÉ—a cikin faÉ—a-faÉ—a cakk na tsaya ina share majina da gefen hijabin umma batare dana je garesa ba.
"Fatie!! yafaÉ—a cikin tsawa kaÉ—an.
"kada na kuma maki magana dan ubanki!".
Tura bakina nayi gaba cikin shagwaɓata dana sabawa umma sannan na nufi gabansa dai dai saitin ƙafarsa na tsugunna ina mai cigaba da kukana!
"Mi kike taƙama dashi?"
Na tsinci muryarsa ta daki dodon kunnena.
Duk iskanci da rashin mutuncina ina mugun tsoron duka kuma nasan ya hydar aminin dukane shiyasa naja bakina nai gumm kirjina yana faman bugawa.
"Dan ubanki ina maki magana kina min shuru sena ɓata maki ranki"!!.
Ya faÉ—amin cikin tsawa tare da zaromin manyan idanunsa duka waje yana kallona dasu.
"ALLAH ya baka hakuri".
NafaÉ—a tare da ja baya kaÉ—an sabida yadda kusancinmu yayi kusa sosai dashi.
"Cire min wannan banzan hijabin jikin naki kafin nataso na ɓallaki"
YafaÉ—a min muryarsa a dake.
ganin bani da mafaka yasa nafara jan hijabin ina kare jikina dashi.
"I say kicire man wannan hijab nace ko fatie!!".
Ya kuma bugamin wata razananniyar tsawar data kaÉ—amin Æ´aÆ´an hanjina.
Da sauri naja hijabin na ajesa gefe tare da saka hannu na nakare kirjina dashi domin rigar jikina show me your breast ce.
"Matsomin nan".
Yafaɗamin idonsa akan kirjina tsam ko ƙiftawa baya yi.
Duk jikina yana rawa haka naja jikina zuwa gabansa kamar ma zan hau cinyarsa haka kusancin namu yake dashi.
Wani irin mayen kallo ya bini dashi tare da kai hannunsa cikin rigata da sauri nafara turewa ina kokarin saka kuka sejin muryarsa nai yana.
"Shii!! wallahi kina min kuka zan zaneki"
Sosai nakejin hannunsa akan albarkatun kirjina yana yawo dashi wanda babu abinda jikina yake se rawa gabaki É—aya wani irin zafi ke kawowa kirjina cafka kasancewa ta farin shiga.
Gakuma hawaye amman badamar zubo dasu.
Seda yadauki kusan minti biyar yana faman lugwigwitamin na shanuna sannan ya É—ago idanunsa a lumshe tare da.
Jan tsaki kaÉ—an.
"Dallah ja rigarki ki barmin nan wurin ko kinyi tunanin zanyi wani abu dakene.wannan banzan nonon naki kamar na ɓera daman kike boyewa to sha kuruminki har yanxu bakida abinda xaki rudi Aliyu dashi tafi ki bani wuri kafin wannan baƙar fuskan naki ta sakani nai amai mummuna kawai mai fuskan jaɓa".
Yana gama faÉ—amin hakan ya tashi yabar falon cikin sauri.
Gabaki ɗaya nagama ƙamewa a wajan sedai nai minti biyar kafin na dawo hayyacina.
"Wayyo ni batula tinda umma ta haifeni ba,a taɓa min rashin mutunci irin wanda yay min yanxu ba gawata kunya data rufeni cikin wani irin fushi na saka hannuna na mayar da rigata yadda take tare da miƙewa nai daki aguje ina sakin wani azababban kuka mai cin rai......!!
Chapter 17 · 0% Book details