Sashe 51
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana gama faÉ—in haka yabar wajan baki É—aya takalmi kawai ya É—auka da waya da key yabar gidan acikin baqar motarsa yanufi sitation É—in, tundaga bakin gate ya hango motar baban abuja kirjinsa ne ya É—auki bugu. cike da tashin hankali ya nufi ciki.
Da baya ya dawo ya É—auki id card É—inshi ya nufi ciki seda ya nuna musu sannan suka bar sa ya shiga wajan.
A office É—in babbansu ya sami baban abuja suna magana zama yay tare da bawa mutumin hannu suka gaisa sannan yacigaba da sauraran abinda officern yake gayawa baban abuja.
"Yallaɓai kai haquri wannan case ɗin is a criminal case but baxamu iya baku bellin taba harse munji daga sama sabida yadda ƴan jarida suka watsa abin yanxu haka commissioner of police yay mana waya akan cewa dole mu riqeta harse anga mi case ɗin ze kai nan gaba"
Qarar table É—in da hydar ya buga ita ta saka officern É—agowa haka ma baban abuja duk suka zuba masa idanu suna kallonshi.
Card É—inshi na wajan aiki ya miqawa officern tare da cewa "wallahi sekun buÉ—en naga halin da matata take ciki shi shugaban naku wani irin daqiqine marar tunani da babu wani evidance da ya nun matata tana da hannu akisan zece kuriqen ita idan bakai wasa ba wallahi sena É—aureku dukanku!! yakai maganar yana huci.
Dafa kafaɗarsa officern yay cikin lallami ganin alluran sojan zata motsa sannan yafara masa bayani cikin kwantar da murya"yes naga id ɗinka kuma koda baka nunan ba nasan kai waye kuma nasan matsayinka, wallahi muma bamuyi niyar kai mota gidanka domin muci zarafin iyalinka ba sedai kasani akwai kotu acikin sitation ɗinnan kuma duk rana irin tayau muna gayyato ƴan jarida domin su ɗauki rahoto akan irin shari,ar da aka yanke, to cikin haka bayan munkai record ɗin yau sega wata mata ta shigo mana a hargitse cikin tashin hankali anan tai mana bayanin cewa ita mahaifiyarka ce kuma matar wannan! yanuna baban abuja kuma duk tafaɗi sunayenku wanda ya kasance ku sanannu ne ba ɓoyayyuba tace tanason muzo muje gidanku mu shaida yadda matarka ta kashe ƴarka sabida baka nan kuma mahaifinka baya nan idan har bamu gani da idanunmu ba zaku musa idan tagaya maku, wannan dalilin yasa muka dauki mota da jami,anmu mata muka nufi gidan naku.
Wanda ita da kanta ta nemi ƴan jarida dasu biyomu dan a watsa labarin tokaji yadda abin yake kuma kasan tunda maganar daga tushenku ta fito dole a riqe case ɗin har agama bincike sabida asan gaskiyar abin, amman nikaina abin ya taɓani yadda naga mahaifiyarka tafi kowa zaqewa wanda ita yakama tafi kowa rufa wannan asiri koda kuwa wannan lamarin gaskene bare wallahi nima yadda naga ƴar yarinyar tana kuka kamar zata mutu nasan bata aikata hakanba andai yi mata ZARGE ne"
Officern yakai maganar yana dafa kafarÉ—ar hydar wanda yay star a wajan yana mamakin abinda mahaifiyarsa tayi.
Cikin ɓacin rai baban abuja ya kalli hydar "you see kana jin dai abinda mahaukaciyar uwarta tayi ko to wallahi wannan haukan akanta ze qare ai qiyayya ba hauka bace kuma wallahi ni yanxu babu wani aurena da ita" yakai maganar cike da ɓacin rai " kuma kaima seka sakarmin ƴata ayau bara dai agama wannan case ɗin setaje ta jiqaka tasha tunda duk akanka take wannan sakarcin" duk maganar da baban abuja yake bai ɗaga kansaba seda yaji zancan saki sannan ya ɗago.
"Baba ni miye laifina anan idan har daman can bada target ɗinka na insaketa aranka ba, baba koso kake na rasa raina da baqin cikin rashin ƴata zanji koda wannan bala,in da aka kunnomin dan ALLAH baba ka sauke zancen sakin nan ni zan nuna maka ɗan halak ne na haifu insha ALLAH zan tsaya tsayin daka akan zumuncinmu baxan saki fatima ba kuma zanyi yadda zan komai yatafi da sauqi baba idan har na saketa wallahi har abada abba baxe taɓa ganin farinmu ba" yakai maganar yana sauke numfashinsa.
Sosai shima officern yay na,am da maganar hydar anan shima ya taushi baban abuja harya samu ya ganar dashi sannan suka É—unguma suka fita daga office É—in da ya kaisu wajan fatiman..
*88 - 89*
Tafiya miqaqqa sukai kafin suje section É—in da ake aje masu laifi irin na batula ma,ana criminal section tunda suka soma tafiya hydar yake jin wani iri aransa sabida yadda yaga yanayin wajan baqaramin tsaro aka zuba ba.
Wata qoface mai qarafa wadda aka rufeta da ankwa abakinta akwai security's wajan guda 10 dukkansu É—auke da bindigogi a hannunsu ganin ogansu yasa suka bude masu qofar
batare da jinkiri ba, sosai yanayin wajan da yadda aka bawa wajan tsaro ya firgita hydar amman dayake yasaba ganin irin hakan bai nuna aransa ba.
Sun wuce qofofi da dama kafin aqara buÉ—e masu wata qofar daban wadda tafi sauran faÉ—i babban wajene se Æ´an bancina da aka warewa masu ziyara, seda officern ya dakatar dasu a wajan sannan yaje office É—in mai kula da section É—in sukai magana tare da neman alfarmar ganinta sannan ya dawo yana shaida musu cewar anbasu damar ganinta.
Cike da bakin ciki duk suka nufi É—akin da aka kulleta, nanma seda aka bi diddigi sannan aka barsu suka shiga wanda hydar jiran qiris yake ya fashe!
Buɗe masu ɗakin akai wanda ya kasance bakikkirin babu kyan gani duk da rana ce amman bai hana sauro kawowa fuskokinsu hariba, seda officern ya buɗe window sannan suka samu damar zarafin hango batula wadda take tsugunne daga ita se doguwar rigar jiya data saka se hijabi wanda yakasance fari amman duk yama ɓaci da datti da ruwan hawaye.
Cike da tausayi suka nufeta batare da sun iya magana ba, baban abuja shinema yay qarfin halin kiran sunanta "FaÉ—imata zonan ALLAH ze fitar dake alfarmar annabi duk wanda yay maki wannan sharrin seya koma masa" cikin tashin hankali ta É—ago fuskarta ta dubesu batare datai motsiba sekuma can taja hannunta mai lafiyar ta miqe sannan ta tallafi wanda tai karayar ta nufi baban abuja aguje!
"Na shiga uku baba innalillahi wainnah ilaihirraju,un, yauni batula ake zargi da kisan kai kisanma na Æ´ar É—an uwana mijina wallahi tallahi baba bani na kasheta ba,wallahi baba faÉ—uwa mukai dukkanmu naxo É—aukarta baba ka fuskanceni tayaya za,ai na kasheta babaaaa!!! takai maganar tana faÉ—uwa luww tai qasa sakamakon rashin cin abincin datai ga tashin hankali seda aka zuba mata ruwa sannan taja numfashinta cike da tashin hankali ta rarumi hydar wanda yazama fasta a wajan.
"Yaya ka fitar dani anan ban saba ba tunda nazo nakejin tsoro yaya bani na kashe maka Æ´arkaba wallahi baxan iya kashe mutum ba, yaya na yarda zan zauna dakai ina sonka matuqar ka fitar dani daganan wayyo zuciyata zan mutu......!! takai maganar kamar mahaukaciya.
Zuciyarsa ce ta karye batare dayaji kunyar mahaifinsaba ya haÉ—eta da jikinsa ya manneta a faffaÉ—an kirjinshi,yana shafa bayanta. cikin tausayi baban abuja yabar wajan hakama officer suka watse tare da karo masu qofar.
Ya É—auki tsahon mintina yana shafa mata bayanta, ya lura kamar taÉ—an sami matsalar gushewar tunani cikin lallami yadinga tofa mata addu,a cikin kunnenta daya gama ya É—agota ya shafe mata jikinta da addu,ar daya mata sannan ya zira harshansa yana laso hawayenta yana haÉ—iyewa abakinsa zaunar da ita yay ajikinsa sannan shima ya zauna duk da dattin dake wajan.
Matseta yay sosai a jikinsa yana fesar da numfashi.
Zira harshensa yay yana laso cikin kunnenta kafin ya soma magana cikin rawar murya kamar ze mata kuka!!
"Fatimah! zahara'u batula sayyida ina sonki matata wallahi bana zarginki da kashemin Æ´ata domin nasan wacece ke dan ALLAH dan son ma,aiki ki kwantar min da hankalinki ina tare dake babu abinda ze sauyani idanma sunyi hakane dansu rabani dake toni wannan qarin igiyoyin aurenmu ne, zan miki halacci zan nuna miki ni mai sonkine a kowani yanayi zanyi iya yina da kuÉ—ina da lafiya da duk abinda na mallaka domin ganin kinyi free matata! yakai maganar yana sake rungumeta tare da fashewa da kuka wiwi kamar mace "fatima ina tausayinki kin karyan zuciya wallahi daga yau naita maki kuka kenan harse ALLAH ya wankeki daga wannan sarqar" yakarasa yana zubar da hawaye masu gudu.
Cikin mamaki na É—ago kaina ina kallon yaya hydar tare da mamakin wannan lamari lallai na yarda so ba qarya ba tabbas yaya hydar masoyine na rantse duk duniya babu mai sona seshi Æ´arsafa ake zargin na kashe amman yaxo yana min kuka! nikam dame zan saka masa a rayuwa na rantse koda wannan kaÉ—ai ya barni wallahi ya nuna qololuwar so.
Wata irin kunyarsa ce ta kamani nan da nan rashin mutuncin dana masa jiya ya faÉ—omin, janye jikina nai anasa ina cigaba da gunji kukan bakin ciki.
"Yaya kaimin halacci kai kam wani irin mutum ne ana zargin na kashe maka É—iya amman kana nan kanamun kuka!" nakai maganar ina kallonsa da jajayen idanuna.
Jawoni ya kuma yi tare da bani amsa da cewa "so dan ALLAH kenan yanzu muna fita zan nema mana lauya insha ALLAH, cikin lafazi mai daÉ—i yadinga kwantarmin da hankalina tare da gayamin manyan musalai na É—aukar qaddara sannan ya janyeni ya miqe sabida maganar da akai masa lokacin ganina ya cika.
Koda wasa banyi gigin nuna masa naji ciwo a hannuna ba haka mukai sallama yabar É—akin.
Komawa da baya nai ina kuka "YA ALLAH KABANI IKON YIWA YAYA HYDAR HALACCI KAMAR YADDA YAMIN ALLAH KADA KASAKA NA JUYA MASA BAYA INA SONKA MIJINA...."
*90 -91*
Cikin sanyin jiki ya qarasa wajansu baba sannan suka fita daga section É—in tunda yabar É—akin datake yakejin zuciyarsa babu daÉ—i sosai batula ta basa tausayi ba É—an kaÉ—anba da haka sukai sallama da officern sannan suka nufi gida.
Cirko-cirko suka tarar da kowa na gidan sabida tashin hankalin abinda ke faruwa, a tsakiyar farfajiyar gidan suka rabu da baba inda shikuma ya nufi part É—insa.
Cike da sanyin jiki yake taka qafafunshi koda yazo dai dai bakin part É—insa yaji sakon kiran momy daga wajan na'eem qanwarsa wadda kallo guda zakai mata kasan taci kuka ta qoshi.