Sashe 13
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin sauri na ƙarasa gaban sa ganin yaddda ya kife yana faman kuka hannuna na saka tare da ɗagoshi senima nan danan na soma kuka ina tambayarsa meya sameshi? bai samu damar bani amsa illah hannuna daya dauka ya ɗora akan sirrin girmansa jinta kamar dutse yasa na saki aguje ina neman hanyar futa. sedai kash na makaro domin tuni kabiru ya jawoni tare da kare duk wata kofa dayasan zan nemi agaji fadin irin yadda kabiru yayi dani a wanan daran baxe faduba domin kuwa seda ya mayar dani cikakkar mace.
Iya kuka nayisa harta kai ga ko idona baya buduwa daƙyar ya lallaɓa ni ya kyarani shima yana kuka sosai tare da nadama, iya,kam jin shurun datayi yasa ta mike domin tajiyo awani hali muke ciki, amman seta tarar da abin da ya ɗaga mata hankali domin kuwa ance babba babbane nan danan iya ta gano halin da muke ciki, kuka iya tasaka tana face majinar takaicin abinda ɗanta yay min nan danan ta daukeni zuwa cikin ɗakinta ta gyaramin jikina wanda kafin wani lokaci tuni zazzaɓi ya rufeni.
FaÉ—in gagarumin tashin hankalin da baba mahaifiyata ta shigama bata bakine nan danan kuma se zance yafara fita cikin unguwa akan kabiru ya lalatani a wannan lokacin ALIYU yana shekara wajan goma da haihuwa kuma alokacin muhd ya samu aikin soja wannan daliline yasa zainab É—aga kai tana shewa tana ashe zamuga irin wannan ranar ta abun kunya babu irin cin mutuncin da zainab batai min ba har lokacin da muhd yaxo ya debeta suka wuce kaduna wajan daya samu aiki shima bakarami girgiza yay dajin wannan lamariba.
Cikin ƙanƙanin lokaci aka sayar da gidajanmu muka bar yakasai A muka koma yakasai B sabida wannan abun takaicin daya samemu wannan dalili yasa muka bar asalin yasaka san da muke muka koma wannan wadda gidan su iya yake saboda a wannan lokacin makota sun fara fuskantar lamarin da muke ciki.
An kirawo dangin mahaifina an gaya musu cewar za,amin aure sabida wannan lamarin daya faru gwara kawai an daura mana aure da kabiru
kowa ya huta zama sosai akai tare da tattaunawa akan lamarin nan dai aka yanke hukuncin daura mana aure dashi nan da wata uku masu zuwa sosai kabiru yayi nadamar wannan ƙaddara data faɗa mana haka zalika iya tai kukan wannan lamari sabida tun farko inda tasan ɗanta ze iya wannan aika aikan da baxata kai wannan lokacin batare data masa aure ba tunda ya fito ya nuna yana so amman tai burus da hakan.
Cikin ikon ALLAH wata uku na cika aka tabbatar da munyi duk wani abinda addini ya halarta mana na tuba sannan aka daura mana aure da kabiru wanda auran ya kasance kamar na bazzawara sabida yadda babu wani taro da akai.
Lokacin tuni iyali sun farawa iya yawa domin kuwa matar alhaji karami itama ta haihu itama kuma zainab( momy ) lokacin ta kuma haihuwa harma kuma baban abujan ya kara wani auren matarsa binta (mama) abubuwa duk sun kara yawa na cigaba shima kuma lokacin kabiru ya samu aikin gwammani shiyasa yana aurata muka tare arijiyar zaki cikin amincin ALLAH watanmu guda cif da auran na samu cikin ki".....tana zuwa nan ta kuma saka kuka mai karfi....sannan ta cigaba da cewa"wai amman dayake wasu mutanan marasa lissafine suke dangan taki da Æ´arda ba ta sunnah ba wannan lamarin shine dalilin rusa auranki nayau sabida ansamu wani munafikin yaje yakai sukar abinda aka bunneshi kusan shekara ashirin amman yau ansamu wani munafikin yaje ya zuga mahaifin abdul hartasa shikuma ya yanke hukunci cikin fushi batare daya yi bincikeba.
Wallahi tallahi batula ke yace ta sunna sabida kafin a daura mana aure da mahifinkin seda aka tabbatar da cewar babu komai acikin mahaifata wanda daga ciki kuwa har al,adata nagani sosai a wannan lokacin kafin muyi aure da kabiru amman dan tsabar sharrin wasu marasa son zaman lafiyar suke liƙa miki mugun tabo shin daman antaba haifa ɗa wata goma sha uku? tunda seda nai wata uku sannan aka daura mana aure bayan naxo gidansa kuma nai wata ɗaya da wasu kwanakin koma nace wata biyu sannan na samu cikin ki, daga cikin mutanan dasuke jifanki da wannan sharrin harda hajiya zainab wadda tafi kowa tsanarki da ƙyamatarki har acikin mutane take jifanki da suna shegiya gefe guda kuma ga ƙiyayyar datakemin akan son da iya take mini kuma ba komai yaja iya take sona ba face biyayyata dakuma son ɗanta dana taso dashi amman amai makon hajiya zainab tai koyi da ni se hakan tasa takemin mugunƙi wanda har hakan yakai ga bata ƙaunar ƴaƴana.
Tayaya hankalina ze kwanta da auranki ga ɗanta tabbas hankalina ya tashi lokacin da aka ce wai hydar ne ya aureki,sabida yadda hajiya zainab bata sonki gakuma ƙyamatarki ta babu gaira bare dalili datakeyi ga kuma kishiyar dazaki zauna da ita dole hankalina ya tashi.
Amman ance ana barin halak dan kunya yau kodan sharemin hawayen da baban abuja yay agaban jama,a ya nuna shi jininkune ya nuna yaji ya gani ɗansa ya aureki wallahi ya wanken zuciyata na tabbata KOBA SO DA KWAI KAUNA ta ƴan uwantaka a jinin ku da ALIYU nasan baxai ƙikiba kodan darajar jini ɗaya kije ALLAH ya kareki wannan shine tarihin abin da ya shige muku duhu a yau.......!!
*22 - 23*
Umma taƙarasa maganar tana share hawayenta,babu wanda ya iya cewa komai acikin falon kowa ka duba yana share hawayensa ne a wannan lokacin seda aka dauki kusan minti biyar sannan mukaji muryar anty zee tana cewa"tabbas rayuwar yaya aisha a wannan lokacin. ta shiga cikin garari duk da ni a sannan ina ƴar ƙaramane amman har yau fuskata ta gaza manta yadda yaya aisha ta shiga ƙunciba sedai kuma, wani hanzari ba gudu ba shine.Tabbas kowani bawa da kuka gani acikin duniyar nan akwai ƙaddarar data faru dashi wanda daman tun asali rubutaccene daga ubangijinsa sedai mu mutane mukan manta da hakan a wasu lokuta da'dama, kokuma muyi watsi da abunda yake na dai dai muɗauki wanda bana dai dai ba daga ƙarshe idan wani mummunan lamari ya faru semu dangana shi da ƙaddara, wanda har yanzu ni ina mamakin mutanan da basa bam-bance ƙaddara da ganganci mafi akasarin mutane yanzu suna yin abune daka amman da zarar wani abu marar kyau ya afku sekiji ana cewa ai ƙaddarace.
Tabbas komai ya faru da bawa rubutaccene daga indallahi amman kuma muma bayin semu rage ganganci sannan kuma mutsaya akan turbar gaskiya muyi abinda ALLAH yace da manzon sa sannan mu gujewa abinda ALLAH ya hanamu,semuga komai yana tafiya cikin tsari ALLAH yasa mudace duniya da lahirarmu sannan ku kuma wannan labarin na mahaifiyarku yana da kyau kuyi koyi da darasin cikinsa koda ba,a kankuba wannan ma wata ishara ce daga ALLAH.
Sannan kuma ke batula! ta juyo kaina tare da cewa "yanzu ke kin shiga sahun manya bayan haka kuma yakamata ki nutsu ki saita rayuwarki, da kina gaban mahaifanki ne baki san komai na rayuwaba da abinda ke cikinta amman yanzu ALLAH yasa da aure akanki kuma gidan daza,a kaiki babban gidane, gidane daya tara mutane ƴaƴa da jikoki gakuma kishiya sannan kuma ga uwar miji tabbas gamai hankali wannan ma kamar wani gwajine da ubangiji ze miki akan gyara rayuwarki, abin da nakeso dake.kizama mai hakuri kizama mai tsafta kizama mai juriya duk abinda za,ai miki agidannan dan ALLAH ki kauda kanki kada ki tanka domin acan ɗin kamar bare ce ke a wurinsu kada ki nufi kowa da sharri domin mu ƴan alkairine kuma insha ALLAH zamuga alkairi kowa yace sharri ya koma masa kansa daga ƙarshe ina maki fatan alkairi ALLAH kuma ya baku zaman lafiya amin".
Cikin kuka! umma ta tace "Amin zainab wallahi ni abinda yafi komai ɗagamin hankali kenan' Batula! da kika ganta ƴace marar kazar kazar burinta a kullum taci ta kwanta ga sakarci ga rashin kunya uwa uba son jiki to tsakani ga ALLAH da haka zataje gidan kishiya? ga kuma ƙiyayyar uwar miji? uwa uba kuma gashi shi kansa Alin bawani damuwa yay da lamarinta ba.wannan fa kamar wata gasa ce zata shigeta domin kuwa se ta gyara sannan har hankalin Alin ze dawo kanta..nifa zainab a wannan lamarin addu,ar kawai danake ALLAH ya dawo da hankalinsa kanta idan har shi muka samu yana kula da lamuran ta tofa wannan duk abun mai sauƙine domin nasan baze bari a taka taba.sedai kuma wani hanzari ba gudu ba wallahi dole ki sauya duk wannan sakarcin naki sekin daina daman faɗan danake miki kenan Akullum kina ganin kamar bana sonki ga darasin nan kin gani tun kafin ai nisa abin takaici yau ko tuwo baki iya tukawa ba to da wannan halin zaki gidan kishiya?"
"Allah ze gyara ta insha ALLAH kedai yaya aisha addu,a zaki mata kawai, kinga inda da lokacima da an siyo mata litattafan girki da wasu abubuwan amman ba matsala idan zamuje daga baya se mutafi mata dashi"cewar anty zee kenan tare da kallon umma tana son jin mi zata ce kuma.
"Hakane kam zainab ALLAH ya shirya mana alkairi ALLAH kuma yasa wannan abun ya zama alkairi garemu baki ɗaya" cewar umma kenan tana ƙara goge hawayen dake xubo mata.
Shuru falon namu ya kuma É—auka babu abin da ke tashi se sautin ajiyar zuciyata wadda nakeyin ta da sauri da sauri ban iya cewa komai ba illa tashi danai aguje nai cikin É—akin umma, kwanciya nayi akan gadonta ina mai dafe saitin zuciyata jin yadda take kokarin fasowa ta fito dan tsabar rudanin data shiga.
Wai ni yau batula rayuwa taiwa haka tabbas wannama wata makaranta ta musamman ALLAH ya sakani fata dai ubangiji ya sa nashiga a sa,a abinda yake kuma bani tsoro da wannan lamarin shine yadda zan shiga gidan baban abuja amatsayin matar hydar tabbas akwai gagarumin lamari agaba mai firgitarwa.
Yaya Ali baya sona nima bana sonshi momy bata sona nima bana sonta! anty maryam taimin wallahi bazan bartaba wadda nasan zan ragawa É—aya agidan momy itama dan taci darajar auran yayan mahaifina datakene amman bawai darajar auran É—anta danake ba.