Sashe 4
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asalin iyayenmu haifaffun garin kanon dabone, abbanmu sunansa alhaji kabir ummam'mu sunanta Aishatu kuma suɗin ƴan nan unguwar yakasai ne anan iyayensu suke harda danginsu da komai nasu...abbammu su biyar ne agidansu baban abuja shine na farko se kawu se alhaji ƙarami se baba saude da baba hanne kuma alhamdulillahi, duk ƴan gidansu abbammu ƴan boko ne na gasken gaske kuma kowannen su yana da rufin asirinsa dai dai gwargwado.
Abbanmu shine ɗa na uku agidansu kuma babu laifi yana da rufin asirin ALLAH yana aiki a makarantar fce kano yana lecturing kuma ikon ALLAH ummammu maƙotane dasu abbammu ahaka ƙaunarsu ta haɗu har sukai aure yanzu haka muna unguwar gadon ƙaya da zama.
Gaba É—aya Æ´an uwan abbammu suna nan garin kano da zama harma na umman tamu sedai kuma babban yayansu abba shine a abuja babban sojane yana da iyalai da yawa shiyasa tundaga aiki zamansa ya dore acan garin.
Yana da kudi sosai kuma yana da son zumunci hakama wasu daga cikin ƴaƴansa da matansa tunda matansa huɗu amman uwargidan sa itace matsalar domin bata ƙaunar dangin miji ko kaɗan musamman ma ummanmu kwata kwata hajiya zainab ( momy ) bata ƙaunar umma kuma wannan ƙiyayyar harta shafemu musamman ma ni.
Kuma itace mahaifiyyar ya haidar da sauran ƴan uwansa ko raɓarmu bata son suyi saɓanin sauran ƴan ɗakin damuke zumunci dasu. nifa ya haidar bantaɓa ganinsa ba tunda nake se wannan karon da aka turosa wani course shekara ɗaya shine baban abuja yace baya son zaman hotel gwara ya zauna a gidanmu.
Baƙaramin kai ruwa rana akaiba kafin momy ta barsa ya zauna a gidan namu.
Yanxu hakama ya kusan tafiya dan naji ana cewa ƙarshan wata mai zuwa ze gama course ɗin ya koma can sabida bikinsa daya matso wanda ze auri ƴar aminiyar momyn tasa kasance warsa babban ɗa awajan baban abujan duk ƙannan sa maza sunyi aure har matan shine kawai se yanzu ALLAH yayi kasan cewarsa ma'aikacin soja shiyasa bai fiye samun zama agariba se yanzu..
Kuma naji ancema yana auran zasu wuce kalaba da matar.
Ummammu kuwa su biyu ne daga ita se anty zee ƙanwarta dake aure a rijiyar zaki.
Nice ta farko a gidanmu se ƙanwata ummi se amira se amir da hanif nai candy a shekarar nan...yanxu ma haka fce abba ze samarmin ammman ni sam banso nafison ABDUL saurayina da muka hadu dashi a rijiyar zaki naje gidan anty zee tunda muma da a rijiyar zakin muke daga baya muka dawo nan gadon ƙayar.
Abdul yana sona ina sonshi kuma insha ALLAH wannan watan abbansa zezo wajan abbammu idan ya dawo daga kasar london zezo akan auranmu.
Duk da dai abdul bai taɓa zuwa gidammu zance ba amman dai mun shaƙu sosai kuma har ƴan gidansu sun sanni ma.
Su ummi da amira suna jss 3 su hanif kuma suna pri....
Kakan ninmu mata duk suna da rai tun daga kan babar abba ( iya ) Dakuma babar umma ( inna ) duk sunan daransu ragal da kuma ƙwarinsu mazan ne dai ALLAH yay musu rasuwa.
Ni fatima batula baƙace mai girman jiki kuma komai yaji ajikina masha ALLAH inada kyauna dai dai misali....shekaruna baxa su haye 17 ba kuma dik ƴan gidammu farare ne tass saɓanin ni danake baƙa....haka zalika family na duk farare ne suma musamman ƴan gidan su ya haidar duk sunfi kyau barinma ƴan ɗakinsu kasancewar momy babarsa yaran shuwa'arab ce.....kuma a iya sanina ya haidar shiya biyo kyan mamarsa kamar tai kaki ta zubar farinta manyan idonta kwantaccen gashin kanta hatta rashin maganar da masifar na momy mamarsa ce....shiyasa sam bana kaunarsa sabida bana son momy sam sabida kiyayyar datake nunawa uwata....kuma naga yadda yakeji da uwar tasa idan ta saka kara baya tsallakewa shiyasa bana kaunarsu....su duka domin duk haukana inason uwata kuma ina kin mai kinta...duk da dai shi lafiya suke da umma amman nikam bana sonsa dama sauran ƴaƴan momy....sabida yadda nake ganin ƙiyayyar umma a idon momy ɗin.
Ina da son Æ´an uwana amman idan ina cikinsu kamar jaka saboda tsokanata...bana son aiki haka ALLAH yayoni kuma sannan ni abin kuka baya min wahala...gani da zubar da girma dan haka hatta amir É—an autanmu ya rainani haka umma zatai min faÉ—a amman abanza.
Saboda son jikina shiyasa ko girki ban iyaba pant É—ina sena tara goma ban wankeba sedai nai ta É—auki É—ai É—ai a nasu amira.
Idan na zauna lissafa muku halina tofa tabbas zamu kwana ban gama...amman dai ga kaÉ—an nan daga cikin tarihina na gaya muku.
Firgigit na dawo daga duniyar tunanina jin muryar umma akaina.....!!
*9*
"Yanzu ke abinda kikai min kin kyauta min kenan?" tun yaushe nasaka ki aiki amman kika zonan kika kwanta har gashi nan tuwona ya ƙone" umma takai maganar cikin tsananin jin haushi.
         "Umma kiyi hakuri dan ALLAH wlh ɗakin ya haidar naje na gyara masa shine nazonan nake ɗan matse gajiyar jikina" cikin sauri umma takawomin wata wawiyar maka wadda ta sakani saurin dira daga kan gadon nayo tsakar gida aguje!
Biyoni tayi tana faman min faÉ—a kamar zata ari baki.
Nima kaina tsaye kicin É—in nai ina kunshe dariyata sabida yadda naga umma ta fusata sosai.
          "Ai wallahi yau sekin ci ubanki"cewar umma tare da nufo inda nake.
"Dan ALLAH umma kiyi hakuri"
"Hakuri na É—aya dake ki maza ki sake É—oramin wani tuwon"
"Tom umma insha ALLAH bara na ɗora amman dan ALLAH nayi na semo wlh ni ban iya tuƙa na shinkafar nan ba"  "Aikuwa na shinkafar zaki ke yanxu ko kunya bakya ji ace kamarki baki iya tuƙa tuwon shinkafa ba salon wani yajima azageni, to ALLAH yagani ina iya ƙarfina akanku kuma duk ƴan uwanki babu abin da basu iyaba amman ke se gandar tsiya, wlh ina tausaya miki watarana zaki nadamar hakan"  tura baki nai gaba tare da cewa....
      "haba umma kekam kusan kullum sekin baki akan wannan abun amman dai ai na iya abin da na iya dai ko?"
"Rufemin baki sakarar banza angaya miki yanzu maza suna son mace marar iya girkine?" idanma zaki tsaya ki koya ki tsaya idan baza kuma kiyi ba ke zakiji ciwon abun gaba"Â Â Ban kuma tanka mata ba nai cikin kicin É—in ina sabgar É—ora tuwan haka tagama faÉ—anta tai gaba.
Ina zuba ruwan sanwar ina mita haka nai nagama ina dorawa na koma É—aki na kwanta.
Ata ƙaice dai ban kwashe tuwon nan ba se ana sallar isha'i shima seda su ummi suka tayani kwashe wa sannan na gama.
Aikuwa ina yin sallar isha na make na kwanta bani na farkaba se asuba shima dai seda abba yazo dakansa kaina sannan na iya tashi.
Abun takaici duk su ummi zasu school dole nina kuma haÉ—a abun break fast É—in gidan ina gamawa nai wanke-wanke wallahi dan azaba ina wanka ina kukan gajiya.
Karfe goma saura na kammala komai na kwanta sejin muryar umma nayi tana cewa....wai na fito na É—ora sanwar rana ita futa zatayi.
Ban gama jin meta ceba naji muryar ya haidar shima yana sauri ze futa...ina jin sanda yake gaya ma umma wai naje na wanke masa toilet nai masa gyaran falo.
Wata hantsu lowa nai daga kan gadon a gicciye dan tsabar yadda naji tashin hankali ya ziyarceni.
Ko kaÉ—an bana son aiki yaya ake min haka agidammu ne dame zanji da aikin nan na girki koda wahalar gyaran É—akin ya hydar.
Tsintar muryar umma nakuma ji tana cewa.....
"To ba matsala bara ta fara yi maka gyaran idan yaso seta zo ta ɗora mana girkin......banji abinda yace mata sedai kawai naji ƙarar buɗe ƙofar sa alamun yafita daga cikin gidan.
Ɗan ƙara ɗaga murya umma tayi kaɗan tare da cewa "jaririya kina dai jin abun da yayanku ya gaya miki ko?" to maza kije ki kammala masa gyaran ɗakin seki abun da nasaka ki" tana gama faɗar hakan ta juya tayi cikin ɗakinta.
Komawa nai da baya naÉ—an kishingi É—a da gefen gadona ina mayar da numfashi.
Can kuma na mike na nufi É—akin umma a kofar falo muka haÉ—u da ita da mayafi a hannunta tana warwaresa zata yafa "a,a umma har kin shirya É—in?"
"Eh na shirya zan fara wucewa gidan iya ne sannan muje can unguwar da zamuyi gaisuwar rasuwar, nidai kije kiyi abinda nasaka ki sabida yarana sun kusan dawowa bana son su dawo suyita faman jin yunwa"........tura baki nai gaba tare da cewa "kai umma sekace wasu ƙananun yara" dariya tayi batare data kuma cemin komai ba ta juya tare da futa.
Nina ɗaukar mata jakarta har zuwa ƙofar gida.
Seda naga ƙulewarta sannan na koma gidan duk kuma se tsoro ya cikani anbarni a wannan ƙaton gidan nini ɗaya.
ÆŠakin umma na wuce direct wajan kilishin rannan na wuce sabida naga tunda batai maganar ba may be ta manta dashine.
Sanina da halin umma na mantuwa amman kuma nasan tabbas zata tuna ne to amman kafin ta tuna ɗin bara na ƙara gyarasa tukunna.
Dafe ƙirji nayi lokacin dana hau kan gadonta na taka na ɗauko ragowarsa, tunawar danai da ɓarnar madarar danayi wa ya haidar sanyi ɗaya danaji shine har yanzu bai maganarba kuma nasan bazeyin ba tunda shi bamai saka ido sosai bane.
Ina É—aukowa na wuce É—akinmu dashi a hannuna tare da zama akan gado.
Wayata wadda takasance fara ce ƙirar tecno da abbanmu ya bani a matsayin gift ɗina na candy ita na ɗauka na shiga countact ɗina.
My love na nemo tare da shiga dialing...ringing! É—aya tayi naji yayi rejecting ba,afi minti É—ayaba sejin kiransa nayi na shigowa wayar tawa.
Cikin azama nai picking tare da cewa "hellow ABDUL kai yanzu hakan shine dai-dai ace tun rannan da muka rabu baka ƙara kirana kaji yanake cikiba wannan ce taka kalar ƙaunar kai?" naƙarasa maganar cikin fushi.