Sashe 34
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Sosai jikina yayi sanyi da kalaman ummata haka mukai sallama ko waigaya banyiba na aje wayar a gefensa na juya na kifa kaina akasa ina sakin kuka ƙasa-ƙasa.
Duk abinda take gayawa mahaifiyarta yana jinta kuma duk abinda umman ta gaya mata yana ji sedai yadda ya basar ne baxaka taɓa cewa yaji mi sukace ɗinba.
Sosai maganganun umma suka birgesa nan ya kumajin kaunar matar da ƙimarta sun sake masa caa! acikin ranshi gakuma ɗunbin mamakin halin momyn wato seda dai ta azabtar da yarinyar ɗin kenan bayan fitarsa bayan dukkan magiyar daya gama mata kafin ya fita dazun.
Lumshe idanunshi yayi kafin kuma ya waresu akanta jin yadda take kuka! yasa ta karya masa dukkan wani lakar jikinsa shi mutumne mai tausayi baya kaunar yaga mutum ya shiga damuwa musamman kukan mace wanda bakaramin É—aga masa hankalinsa yake ba.
Tattausan hannunshi mai yalwar gargasa da santsi ya saka agadon bayanta tare da birkito da ita gabansa ya tsareta da manyan idanunshi yana binta dasu cikin wani irin yanayi.
Jin hannunshi abayana yasaka rawar jikina ta ƙaru ban jure yadda yake bina da kallo ba dan haka se kawai na rufe idanuna gam ina zubar da ƙwallah.
"Mi momy tayi maki ɗazu?" naji amon muryarshi akunnena. girgiza kaina nai alamun babu komai sabida nasihar umma gareni yakaɗani dambu taliya naƙi gaya masa komai daga karshema sena ƙara sautin kukan danakeyi.
Banyi auneba naji ya ɗagani cak! gami da ɗorani akan cinyarsa, abinda ya sakani a ɗimuwa yadda naji saukar hannunshi akan ƙuguna yana murzamin cikin wani irin salo mai wuyar misaltawa.....
Zullo nayi gami da ƙoƙarin dira daga kan cinyar tasa sakamakon wani irin bakon yanayi dana.....!!