← Book details Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 58

Sashe 29

Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Baƙaramin ransane yaɓaciba lokacin dayajewa momy dazancen ta bawa batula abinci wani kallo ta watsa masa kafin daga bisani taja tsaki tare da furta itakam bata ɗauki nauyin dafawa tabawa ƴar maƙiyantaba batare daya tankataba yabar ɗakin duk ransa ajagule haka ya nufi compound ɗin gidan tare da umartar driver dayaje N.S restuarent ya siyo masa abinci oderring ɗin abinda yake buƙata yayi masa sannan ya juya zuwa part ɗinsa, dawani kallo yabi maryam wadda ta baje a ƙasan tiles tana shan faten dankali,kafin yaja ƙafarsa ya nufi corridown daze sadashi da bedroom ɗinsa key ya sakama ɗakin sanin zata iya biyosa ta damesa wanda shi baya buƙatar haka a halin yanzu sabida yana da abinda zeyi.
Loptop ɗinsa ya ɗauka tare da ɗorata akan sopa ya tsugunna yana faman danne danne wanda seda yakai kusan awa guda ahaka sannan ya rufeta ya faɗa bathroom wanka yayi tare da saka jallabiya milk colour yana kammala shirinshi ya fita zuwa masallacin dake manne da gidan a hanyarsa ta dawowa ya gamu da driver yana kokarin gyara parking ɗan dakatawa yayi sannan ya karɓi saƙon nasa ya wuce zuwa part ɗin momy direct ɗakin da batula ke ciki ya tura bayan ya gaya mata abinda ze gaya mata ya nufi masallaci domin gudanar da sallar isha, bayan ya fito kuma ya faɗa part ɗinsu mama duk ya bisu yayi musu barka da gida sannan ya dawo part ɗinsa yatarar maryam tanata ƙorafi akan jinsa shurun datayi baima kulataba haka ya koma ɗakinsa sabida akwai abinda yake na tafiyarsa shiyasa ya maida hankalinsa akan hakan duk da tarin gajiyar dake tattare dashi.
Yanzu haka kallon agogon dake manne acikin ɗakin yayi tare da ɗan zaro idanunsa kaɗan sannan ya saka hannunshi ya shafa kwantacciyar sumar kansa yaɗanja tsaki!kaɗan har 10 tayi ashe batare daya saniba kashe loptop ɗin yayi tare da zaro rigarsa dake gefe ya ɗora akan ɗan guntun wondon jikinsa sannan ya fita falo abinda ya basa mamaki ganin maryam share aƙasa tana aikin bacci ƙarasawa gabanta yay tare da saɓeta a ƙafaɗarsa ya kaita bedroom ya kwantar da ita sannan ya zura slipers ya fita.
Tsit kakejin harabar gidan baki ɗaya sound ya ɗauke sabida yanayin sanyin da ake fama dashi idan banda hasken ƙwai ƙwayen daya haske gidan babu abinda kake gani kai tsaye part ɗin momy ya nufa tare da saka hannunshi ya bude ƙofar ya taka har zuwa bakin kofar datake babu kowa a falon se uwar t.v dataketa ƙara ita ɗaya haryaja handle ɗin ƙofar tata ze ɓuɗe seya fasa ya koma ga t.vn ya kashe sannan ya ƙarasa kofar ɗakin da batula ke ciki.
Ga mamakinsa yanakuwa jan handle ɗin ya bude hangota yayi kwance cikin hijabi ta cure kanta waje ɗaya ko ƙwai bata kasheba bare kuma ta tsaya rufe kofar ita ko gudun wani abun batayi tsaki yaɗanja tare da saka hannu ya kashe makunnin ƙwan sannan ya ƙarasa gaban katifar gami da saka hannunshi yaɗan dokata kaɗan amman batula ko gezau ganin zata ɓata masa lokaci yasa yaɗan ƙara sautin dukan katifar gudun kada momy tazo rufe ƙofar falo ta gansa dan yasan goma da rabi nayi momy zata fito rufe kofar yauma may be mantuwa sukai basu rufeba.
Cikin baccina naji kamar ana dokan katifar danake kwance nidaman duk a firgice nike sabida yadda É—akin yake gaf da kofar fita.
Cikin azama naja jikina daga kwancen danake nai baya kaɗan ina jin wani irin firgici yayimin dirar mikiya, "dallah malama mike ashema idanunki biyu kika tsaya batamin lokaci". naji saukar amon muryarsa akaina wadda tasaka nai hanzarin tashi nahau mistsike idanuna Nan danan kuma se hawaye suka fara bin kuncina, cikin shashsheƙar kuka nace"yaya nifa tsoro nakeji wallahi gakuma sanyi".nakai maganar ina kallonsa,ɗan sunkuyar dakansa naga yayi ƙasa harna tsahon wasu lokuta kafin naga ya ɗagosu ya kafeni dasu yana min kallo mai ɗauke da tausayi,tacikin ɗan hasken dake ratso ɗakin ta window nake kallon fuskar tasa, cikin ƙasan maƙoshi ya furta "Kiyi addu,a kafin wani baccin yazo sannan ki dinga saka key gaya can ajikin kofar kada ki kuma barin kofar abude dafatan kin fahimceni". ɗaga kai na nai sama alamun eh cikin wani ladabi wanda na arosa yanxunnan juyawa yayi ze tafi da sauri najawo hannunsa cikin kuka nafara magana "yaya dan ALLAH kowajan baba ƴar aikinan ka kaini ni wallahi tsoro nakeji".nakai maganar ina ɗora hannunshi akan kirjina "wallahi yaya kaji yadda zuciyata take harbawa.
Wani mahaukacin electric shork mai fitilane yaji ya shigesa lokacin data kai hannunsa kan kirjinta kawar dakansa yayi gefe yana fesar da hucin zafi kafin yasami zarafin juyowa ya kafeta da idonsa dasuka soma rinewa yana kallon ta dasu.
Cikin azama na miƙe tsaye kuma batare dana saki hannun nasaba nakai gabansa ina dira ƙafata a ƙasa kamar wata beby girl sannan na soma magana cikin kuka! "yaya maganafa nake maka dan ALLAH ka taimakamin wallahi baxan iya kwana anan ɗin bani koka kaini wajan mama"! nakai maganar kuka shaɓe shaɓe a idona.
Cikin wani mahaukacin zafin nama naji ya jawoni jikinsa akan faffaɗan kirjinsa yayimin shimfiɗa tare da mannani akan fatar jikinsa yasaka hannunsa ya zagaye ƙuguna yana shafamin gadon bayana kamar yana rarrashin yarinyar goye.
Babu abinda nake saukewa se tsabar ajiyar zuciya kumani harga ALLAH bawai sonshi nakeba kuma bawai dadin hakan nakejiba kawai dai ina samun nutsuwane ahakan saboda koba komai ai É—an uwa nane kuma bayan hakama motsin sa ayanzu garkuwane a gareni sabida tsananin tsoron danakeji.
Shikam anasa ɓangaren wani BAƘON YANAYI( My next book ) ne yaji yana ziyartar ilahirin jikinsa tunda yake baitaɓa kusantarta hakaba gaba ɗaya ta jagula masa lissafinsa babu abinda jikinsa yake sewani irin kaɗawa kamar mazari musamman yadda yaji tudun manyan albarkatun kirjinta a jikinsa hakan bakaramin ƙara hargitsa shi yayiba da azama naji ya ɗago kaina yana zamemin ɗankwalin kaina tare da kai hannunshi cikin gashina yana shafa yana kuma huromin iskar cikin bakinsa dama ta hucin numfashinsa cikin sauri da sauri.
Tsoron hakanne yafara kamani nan danan na soma danasanin rike masa hannun danayi kokarin zame jikina nake anasa amman hakan ya gagara sabida yadda yakuma mannani garesa yana kuma aikamin da hucin numfashinsa mai zafin gaske, fito da harshensa yayi yana lasar min fatar fuskata gabaki ɗaya ya rikiɗemin kamar bashiba babu abinda jikina yake se tsabar tsuma burina kawai na kauce daga wannan rungumar dayamin cikin ƙanƙanin lokaci ya kamomin leɓena na ƙasa ya zura acikin harshensa yasoma zuƙa kamar yasami cwt, mamaki tsoro sune suka ƙara yimin kamun kazar kuku ban kuma ɗaurewa da mamakinshiba seda naji saukar bakinsa akan nawa ya haɗesu gam yana faman shansa kamar ze ciremin harshena kuka nasomayi mai fitar sauti wanda har hawaye na yana sauka ajikin fuskarsa kafin na aro jarumtar turesa amma ina ko gezau sema ƙara matsemin ƙuguna dayake.
Da azama na saki jikina tare da yin ƙasa kamar zan faɗi jin yadda salon nasa yasoma sauyawa cikin zafin nama yabiyoni ƙasan bakinsa cikin nawa batare daya ciresaba kamar maye. da azama na tattaro ɗan ragowar ƙarfina na turesa tare da tashi aguje nai toilet na murza key na dafe kirjina ina kuka.....!

A
54 - 55
Chapter 29 · 0% Book details