Sashe 53
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ya mai girma mai shari,a sunana BR.SADDIQ A YUSUF! nine mai shigar da qarar maryam wadda taiwa kishiyarta fatima kabir uba! sharri akan ta kashe mata É—iyarta!.........yabada duk wani labari wanda ya gabata a shafukan mu na baya dangane da yadda akai batulan ta É—auki Æ´ar wanda ya samesu a wajanta ajiya bayan hydar yay masa jagora sannan ya É—ora da cewa" ko mai girma mai shari,a ze bawa wadda ake zargi damar muji ta bakinta?" gyaran murya mai shari,a yay kafin yace "kotu ta baka dama" murmushi br yay kafin yace "ina godiya" sannan ya juya gareta "malama muna son muji sunanki da tarihinki ataqaice sannan kuma munason ki gaya wa kotu yaya akai wannan lamarin ya faru har wannan kishiyar taki ta jefeki da wannan bakin qazafin"!
"objection my lord!! lauyan su momy ya miqe tsaye, "sunana br wada usman nine wanda nake kare maryam wadda wannan kishiyar tata ta kashe mata Æ´a ina son wannan kotu tamu mai adalci datai watsi da wannan qara da br saddiq ya shigar ta kuma bamu, tabamu damar É—aukaka qara zuwa mataki nagaba duba da yadda fatima ta zalunci maryam ta kashe mata jinjirarta da ganganci Æ´ar kwanaki biyu da haihuwa" sannan ya koma ya zauna.
ÆŠan rubutu mai shari,a yay kafin ya dubi br wada "kotu bata amince da wannan qorafin nakaba harse kun bamu manyan hujjoji da shaidu waÉ—anda zasu tabbatar mana da zarginku ga fatima gaskiyane" sannan ya juya ga br saddiq yace "kotu na sauraranka br" miqewa tsaye br.saddiq ya kumayi a karo na biyu sannan ya dubi batula wadda tunda aka soma take kuka! "malama fatima inason kiyi haquri ki fawwala ALLAH komai insha ALLAH inda muna da gaskiya ALLAH baxe bamu kunya ba, sannan ki É—ago kanki kiyiwa mai sharia bayani cikin nutsuwa wannan kotu mai adalci ce insha ALLAH zaki samu mai shari,a da maki adalci" yakai maganar yana kallonta
ÆŠago kaina nai ganin yawan muta nan cikin kotun su suka sake hargitsani dubana makai ga umma wadda ta kafeni da ido kamar zata aro bakina sannan na kalli ya Hydar wanda yaketamin alama da idanunsa akan nai magana!
"Sunana fatima kabi uba magini, amman ummammu nacemin batula inada shekara goma sha takwas da haihuwa,sannan naja numfashi na shaqi majina! kuma ina auren Aliyu muhd uba magini! wanda ina faɗin haka yaya ya ɗago yana min kallon tausayawa! nidai wallahi tallahi mai shari,a ban kashe masu ƴarsuba amman nasan munfaɗi lokacin danaga tana kuka a falo zata faɗo daga saman kujera naje danna bata taimako senaji kamar anjani da abu mai santsi wallahi ban kuma sanin komaiba seji nai momy na cewa ƴansanda su tafi dani" sannan na ɗago hannuna mai karayar na nuna masa"kalla kaga hannuna ya karye ta dalilin bata taimako amman duk da haka ban tsiraba seda aka jefeni da baqar lamba wadda zatai ta bina" kallon momy nai"mai yasa momy zaki zaɓi cimin mutunci da min qazafin kisan kai akan dalilin qin da kikemin? miyasa baxaki umarci ɗanki ya sakeni ba shine harsekin ɓatamin raina da sunana dana dangina wallahi tallahi momy ko duk duniya zaki haɗa akan na yafe maki wannan qazafin wallahi baxan yafe maki ba har abada" ina kai maganar naga kowa ya kalloni musamman shi wanda idan ba idona kemin gixoba kuka yake! watsar dashi nai na juya ga maryam"kekuma bakin haɗan sharriba akan mijina ya qini duniya ta zagen mizaki aduniyar ke! mi kike nema wanda yakaiki ga jefa ɗan uwanki musulmi a masifa to idan mijine gaki gashi amman kisani koda kotu ta yanken hukuncin kisa ina roqon ubangiji daya taramu agabansa domin ya bayyan mai gaskiya tsakaninmu kuma kije da yardar ALLAH yadda kika ɓatan rai kika ɓata na mijina dangina iyayena alfarmar annabi s.a.w kema sanaki yayi fiye da nawa" ina kai maganar na dubi alqali "yamai girma mai shari,a abinda zance maka bani na kashetaba amman dan ALLAH idan baku yarda ba bana son ku wahalar da iyayena kawai ku kasheni na huta da wannan rayuwa danni wannan masifar ta saka komai ya tsayamin akaina" nakai maganar cikin kuka!
Rubuce rubuce yay sannan ya dubi br wada "ko lauyan waÉ—anda ake qara yana da magana?" tsaye ya miqe "eh ina da ita, ina son kotu tabani dama domin ganawa da mahaifiyar wannan jaririya dakuma kakar jaririyar......!!
*94 - 95*
Cike da nutsuwa da kamala da haiba da tsari mai cike da birgewa mamy mahaifiyar maryam ta miqe tare da tsayar da maryam wadda take qoqarin nufar wajan shari,ar wadda mahaifin maryam É—in ya takura mata akan setazo shine suka taho baki É—ayansu.
Gaban mai shari,a taje tai magana dashi a nutse sannan ya É—an gyaÉ—a mata kanta.
Kallon kowa na kotun tai sannan ta soma magana.....cike da nutsuwa.
"Assalamu alaikum! tuni momy ta fara zare ido hatta maryam itama bayyanar mamy ya É—aga mata hankali, haka zalika kowa na wajan yay tsit hatta ga alqalin ya zira mata ido yana kallonta.
"Sunana fatima musa nice mahaifiyar wannan yarinya wadda take zargin kishiyarta da kisan Æ´arta wanda ni nina haifi maryam amman wallahi! tallahi banyarda da cewa kishiyarta ce tai wannan kisanba" sannan ta juya ga alqali "kayi haquri mai shari,a akan shishshigin danai amman ina son datse wannan masifar ne wadda tsananin tausayin wannan Æ´ar yarinyar yasa na fito gwara anyi ta qare kada aja da nisa.
Kowa zare ido yake yana kallon wannan wace irin uwace mai take qarya taÉ—auki gaskiya.
Sannan ta juyo ga maryam wadda jikinta ke faman rawa!
"Maryam! idan harni na haifeki na raineki na shayar dake ina son ki fito ki bayyanawa kotu gaskiyar wannan lamari nina haifeki nafi kowa sanin halinki maryam bakida gaskiya wallahi! ina son kiji tsoron ALLAH ki É—auka nan duniyar ba madauwa ma bace ba akwai lahira sabida haka ki faÉ—i gaskiya idan kuma har baki faÉ—a ba tofa kisani ni fatima nidake ALLAH ya......dagudu taxo gabanta ta durqusa "na tuba mamy nabi ALLAH na biki wallahi tun a maganar fatima gareni jikina yay sanyi"
Gaban kotun ta fito ta tsaya "ya mai shari,a wallahi zan faÉ—i gaskiyata amman nima ina son kotu taimin adalci kona sami nutsuwar zuciyata" kowa kallon mamaki yake mata hatta ga momy wadda take tsaye kamar rodi!
"Tabbas mai shari,a naji tsoron ALLAH zan faɗi komai wallahi nina aje ƴata da gayya a falo dan naga shigowar fatima falon kuma na santa da tausayi shine nasan yadda nai na haɗa yadda ƴar zatai kuka dan fatima ta ɗauke sena zuba musu ruwan omo akan tiles mai santsi suka faɗi ni harga ALLAH nufina ƴar tawa ta ji ciwo nasan ALIYU da sonɗa wannan abin ze iya sakawa ya saki fatima sabida nafara hango qaunarta a idanunsa, wallahi bantaɓa kawowa ƴata zata mutuba.
Ganin sun faÉ—in nai amfani da momy mahaifiyar mijinta ganin bata qaunar fatima wanda kafin na fito har momy ta kira police sejin labari nai Æ´ata ta rasu wanda haryau kukan wannan bakin cikin nake"
Takai maganar tana gunjin kuka! salati kowa ya É—auka kafin muryar momy ta karade wajan.
"Yanzu daman maryam duk abin nan daya faru ba gaskiya bane ba? nan taja salati kafin tace wallahi ni duk wannan abun mai shari,a ban san haka yakeba nadai fito na tarar daƴa yashe ganin mijina da ɗana zasu iya qaryata maganar yasa na shigar da hukuma ciki amman wallahi maryam ita taxo ta saman cikin kuka take shaidan ga fatima can zata kashe mata ƴa amman maryam kinci amanar son danake maki tunda kikai sanadin hargitsamin zuriya kika rabani da mijina na rantse dukkin danakewa fatima baxan taɓa mata sharriba maryam tai amfani da qiyayyata ne wajan tunzurani nakai batula ga hukuma kuma taji ribar hakan ALLAH ya isa" tafaɗa tana kuka!
Dira umma tai ta sujjada a qasa tana godiya ga ALLAH, Abba ma haka haka zalika hydar itakam batula kukanta ne yay tsanani dakuma jin wani irin tsoron ubangiji ya kamata.
Kotun ta hargitse da surutu kafin alqali ya buga table kowa ya nutsu sannan yafara magana.
"Masha ALLAH tabbas bantaɓa shari,a mai wuya mai kuma sauqi kamar wannan ba hakika a wannan shari,a ubangiji ya nuna mana ikonsa tabbas ke ƴar baiwace ya dubi batula kuma wannan sharri da akai maki ba da ban ikon ALLAH ba da ba lallai ki fita ba kasancewar baki da wata babbar sheda.
Sannan yay wa mutanan kotun nasiha sannan yay wa mamy godiya wadda ta koma ta zauna tana jin babu dadin halin Æ´ar tata.
"Duba da yadda wannan shari,a ta kama kotu taiwa maryam adalci sabida batai niyyar kashe É—iyarta ba ta yanke mata hukuncin zaman gidan kaso daurin rai da rai! ita kuma hajiya zainab Æ´ar shedar zir kotu ta yanke mata bulala É—ari ko tarar kuÉ—i kimanin naira dubu dari.....
yana gama faÉ—a ya juya ga batula "malama fatima kekuma kotu na baki haquri sannan kuma maryam zata biyaki naira miliyan goma na sharrin qazafin kisan data maki"hamdala batula tai tana kuka!
Miqewa yay inda duk jama,a suka miqe ana la,antar maryam.
Maryam kuka kamar dabba haka jami,an tsaro suka tasa keyarsu ita da momy wadda kamar bata hankalinta dan tsabar kaduwa...
*96*
Kowa ka duba yana murmushin jin daÉ—i amman banda hydar daman ance É—a da mahaifi se ALLAH tashi yay yabi alqalin office É—insa maganganu sukai sannan ya nemi ya biya tarar da kotun ke neman momy ta biya cikin qanqanin lokaci ya gama komai sannan akai mata free ta fito duk jikinta a sanyaye ko takan Æ´aÆ´anta dake kuka batabi ba haka tafita waje tahau abin hawa tai gida sabida gaba É—aya kanta a kulle yake ta ina zama ta fara, ga sasanta aurenta da alhaji koda bakin cikin rashin jikarta koda neman yafiyar wannan Æ´a?