Sashe 49
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da tashin hankali ta miqe "yau naga takaina ni zainab baba! baba!! baba!!! ta fara kiran sunan sa tashi maza kagayamin mai tabaka É—azu a É—aki nace kota baka wani abun kacine kagayamin natafi tun wuri akarya maka kafin zuciyata ta buga!!!
Takai maganar tana É—agosa.
Kallonta ike da narkakkun idanunsa tare da kaÉ—asu kamar wani É—an maye sannan ya soma magana "momy ki yarda da ALLAH shine mai kumfayakun idan yace za,ai babu mai ja momy babu abinda tabani se martabarta da qimarta kuma ta kawomin mutuncinta kan gadona na karba cike da aminci sabida haka momy dan ALLAH kirabu damu muyi rayuwarmu cike da farin ciki ki yarda da tsarin ubangiji"
YafaÉ—i hakan cike da qwarin zuciya.
"Ah lallai kace seda ka kwanta da ita kawai lallai kayo gadon ubanka masu baqar jarabar tsiya yau ka nunan ni ba wata bace gareka lallai kacika ɗan halak saboda haka yau kaxaɓa koni ko ita sedai ka tantance!
Dafe kansa yay jin yana sara masa sannan ya dubeta "momy na zaɓeki sabida ke mahaifiyata ce zan maki biyayya koda zan rasa nawa farin cikin amman ki sani daga ranar dana saki fatima wallahi momy nima kin rasani kenan sabida haka zan saketa kamar yadda kika umarcan amman badan san rainaba......" kada kai sakin nan ALIYU"!!! sukaji dirin muryar baban abuja wanda zuhura kanwar hydar taje ta kirawo bayan taxo zata shiga ɗakin taji abinda momyn take faɗi shine ta ruga aguje! takirawo mahaifin nasu.
Qarasowa yay tsakiyar falon "ashe kai Aliyu ragon maza ne kai seka saki fatima wanda kasan hakan babban gangancine gareka kadafa ka manta kai namijin duniya ne kada ka ɗauki duk abinda mahaifiyarka zata ce maka domin ka saɓawa ubangijinka kasan saki yana ɗaya daga cikin abinda ALLAH baya so musamman irin wanda wannan takeson kayi wanda babu wani dalili ko hujja sabida haka koda wasa kada ka rabu da iyalinka" baban abuja yafaɗi hakan yana bin momy da harara!
Kamar wata sakarai ta fara kuka "ni wallahi alhaji na haqura da aurenka matuqar ze saketa tonima ka saken gwara na zauna nai zaman yarana danaga baba da wannan tsinan nan yarinyar" tafaÉ—a cike da gadara.
Dariya baban abuja ya sauke irin tasu ta manya sannan ya basar da abinda yake ransa dan baya don ya zubda girmansa gaban Æ´aÆ´ansa domin zuhura ta shigo É—akin ga hydar a tsaye a dashe a wajan dan haka sekawai yace mata.
"Allah sarki zainabu abu toni idan na sakeki ki sani na datse duk wata alaqa ta dake kuma gida sekin barmin shi babu wani zaman Æ´aÆ´a daxaki ni hakan ma yafimin sauqi ko banxa Æ´aÆ´ana sa haÉ—e kansu" amman fa ki sani ALIYU baxe saki fatima ba sedai ke kibar gidan amman fatima zama daram sabida ko babu auren É—anki akanta nan gidan ubanta ne domin da ubanta dani cikinmu guda yakamata ki lura da hakan ke zaki iya barmin gidana amman fatima baxata barmin gidaba.
Sannan ya dubi ALIYU "kaikuma wallahi! tallahi! idan ka sake ka saki yarinyar nan kasani babuni babu kai kuma ALLAH ya isa tsakanina dakai domin kasani naci amanar zumuncin ALLAH"
Yana faÉ—in haka yabar É—akin fuww!!! cikin fushin dasu kansu Æ´aÆ´an nasa basu san dashiba.
Daɓas ta zauna akan sopa jikinta yana zubar da zufa bata taɓa kawo wannan tunanin ba ita duk tunaninta zebarta agidansa ne koda ya saketa oh ita inataga ta tafiya gidansu tsofai tsofai da ita ina sam baxata iya wannan abin kunyar ba ita datake ɗaukar kai ko a danginta ita matar mai kuɗi uwar mai kuɗi ina baxata iya hakan ba.
Kallonsa tai da jajayen idanunta "Kaji dadi baba ka haɗani da ubanka yacimin mutunci! najanye qudirina na saki sabida abin kunyane gareni na koma gida da saki sama da shekara talatin ban taɓa hakan ba sannan ga kishiyoyi agefe sumun dariya uwa uba aisha zataga taci riba akaina an sakeni akan ƴarta amman kasani wallahi tallahi nasaka qafar wando ɗaya dakai kuma har abada babuni babu fatima baxan taɓa sontaba har qarshan numfashina"
Jin maganar yake kamar saukar aradu tana huda dukkan sassana jikinsa rintse idanunsa yay ya bude yau bada ban mahaifiyarsa ke faÉ—in haka ga fatima ba da bai son matakin daxe É—aukaba sedai kash abin yaxo ga inda baxe iya magana ba.
Hamdala yay a qasan ransa tare da godiya ga ALLAH daya kawo masa É—aukin babansa sannan ya tsugunna ya kuma bata haquri yaja jikinsa yabar É—akin.
Kiciɓus sukai da zuhura gefe tajasa tana basa haquri tare da gaya masa cewar ita ta gayawa baba komai.
Wata runguma ya bata tare da furta "i love you my sister" zakiji alert yau kije ki sai mota" tsalle tai ta kuma rungumesa sannan suka rabu yay waje yana da bako a wajen.
Tun ina jiransa nidai har naga dare yayi cikin bargo na koma na lumshe idanuna na soma bacci sabida jin gajiya ajikina ko sallar isha banyi ba
*82 - 83*
Cikin baccina naji yana tadani "beby wake up!! na tsinci bakinsa akunnena yana tashina.
Cike da gajiya na bude idanuna na zubesu akansa sanye yake da singlet da short a jikinsa iya giwa duk farare É—an yatsina face É—ina nai kaÉ—an tare da sauka daga gadon naje bayi nai alwala batare dana ce masa komai ba na tada sallah.
Harna ida yana zaune a gefen gado yayi tagumi da hannunshi daga ganinsa kamar yana cikin tension linke abin sallah nai tare da tube hijabina na raɓa gefensa na kwanta.
"Fatiemah" naji ya kira sunana murya shaqe! É—ago ido nai ina kallonshi batare dana tankaba "shin ke wace irin mata ce ne, bakisan sannu da zuwa ba bakinsa karantar yanayin mutum ba kodan kinga na damu dake to bara kiji wallahi ni baxan É—auki shirmenki ba malama"
Matsawa nai daga gefensa tare da cewa "ALLAH ya baka hakuri" na koma na kwanta nacigaba da baccina.
Cikin damuwa yaja pillown sa ya kwanta a gefe yana tausayawa kansa dan ya karanci kamar bata damu dashi ba shikaÉ—ai ike haukansa.
Wata qwalla ce tazo masa mai zafin gaske amman dayake namijin duniyane haka ya mayar da ita ya lumshe idanunsa yana hango rikicin É—azu duk akanta amman shine yanzu ya dawo take masa wannan halin.
Koda asuba yariga ta tashi seda yay nabila sannan ya tasheta shiya wuce masallaci.
Cike da bacci naje bayi nayo alwala naxo na tayar da sallah ko azkar ban ba kwanta akan sallayar ina bacci.
Bai shigoba se shidda saura jikinsa sanye da jallabiya fara, part É—in mahaifanshi yaje yagai dasu duk da momy bata amsa masaba amman haka ya gaidatan sannan ya nufo part É—inshi.
Zama yayi a falo ya kunna CNN yana kallon labaran qarfe bakwai yana gamawa ya koma kicin ya haÉ—o hot cofee mai zafin gaske ya zauna yana sha duk ransa babu daÉ—i.
Bai tashiba se qarfe takwas sannan ya nufi bathroom yay wanka ya fito É—aure da towel a west É—inshi.
Gabanta yaje yafara tashinta.
Cike da bacci na farka na dubesa ya juya baya yana drying gashinsa cikin sanyin jiki na nufi bayi na wanke fuskata sannan nazo na tsugunna na gaidashi har qasa.
Babu walwala akan fuskarshi ya amsamin sannan yace." naje na gaida maryam" saboda tunda akai haihuwar banga beby ba.
Amsa masa nai cikin sanyin jiki sannan na nufi qofar fita.
Acikin falon momy nagasu rauda zuwansu kenan da bags a hannunsu suna ganina suka rungumeni "i miss you sis wallahi irin sosai É—innan bara muje muyi taking showwer muzo akwai labarifa"
Nima cikin farin ciki nace "babu damuwa ina jiranku anan É—in nima naxo ganin bebyn mune" nafaÉ—a tare da nufar É—akina.
Gyara katifata nai sannan na zauna duk naji bana jin dadin ganinsa danai a haka cike da alwashin baxan koma part É—inshiba na kwanta kamar daga sama naji kukan jaririyar a falo kamar wadda aka mintsina na miqe har ina harÉ—ewa na nufi falon.
Cike da sasaarfa na qarasa wajan jaririyar wadda take gab da faÉ—owa daga kan kujera cikin jin haushin abinda akaiwa yarinya na saka hannu na É—auketa ina mitar dan hauka anbar Æ´ar beby anan ita É—aya ai dole tai kuka!.
Rungumeta nai ajikina ina zagayen cikin falon da ita
Ina gab dazan É—aga qafata daga gefen carpet naji wani mugun santsi kamar na karkashi yayi gaba dani cike da azama na qamqame bebyn ina kuka!! tana kuka!!
Amman kash ta zame daga hannun nawa inda ita ta bugu da qasa nikuma nai baya na kifa, hannuna yace qas!!! sau uku.
Cikin wani irin qaraji naji saukar muryar maryam "wayyo jama,a kuzo takashen beby shikenan ta kashan Æ´ata!! taja maganar tana wani irin kuka!!
Momy hartana harÉ—ewa tafito waje tayo kaina da duka nima gwara na kasheki matsiyaciya tunda kika kashemin jikata.
Banida bakin magana se kuka sabida nasan karaya nai a hannuna haka suka taran jama,a cikin minti goma kowa na gidan ya hallara awajan idan ka cire uban Æ´ar!
Kowa ka gani yana yanayin ɓacin rai sabida yadda momy take faman soki burutsu ita da maryam yar yarinyar aka ɗago wadda kanta ya fashe hancinta ya tsage.
Salati kowa yake yana al,ajabi cikin minti biyar ALLAH ya karɓi ran abasar bata ko motsi.
Cike da hauka maryam tasoma birgima ita an cuceta na kashe mata Æ´a!! babu momy babu dalilinta a falon.
Tsahon minti goma ina jikin mama bansan inda kaina yakeba sabida yadda komai ya tsayamin cak!!
Waini ake zargi da kisan kai "inalillahi wa'inna'ilaihirraju'un" na furta a bayyane cike da tashin hankali araina.
Bayyanar Æ´an sanda mata a falon ita ta qamar da kowa bayansu momy ce nuna tai tare da umartarsu akan sutafi dani domin kamani da akai dumu dumu da gangancin sakin jikarta a qasa Æ´ar kwana biyu da haihuwa har hakan yakai data rasa ranta.
Ganin sunyo kaina da sauri zasu kamani yasa nai saurin ɓuya abayan mama ina kuka"wallahi mama ko kiyashi ban kasheba bare mutum" nakai maganar ina sakin kuka.
Su mama babu abinda suke se salati wannan wace irin qaddarace ta saukarwa Æ´ar mutane!
Gashi babu ALIYU babu baban abuja duk maxan gidan babu kowa haka Æ´an sandan suka saka batula agaba suna janta suka fita da ita momy na bin bayansu.