← Book details Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 58

Sashe 18

Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

*30 - 31*

Cikin wani irin yanayi wanda mai karatu baze iya fahimtar shiba Aliyu yasa kai yabar falon.
Abakin ƙofar falon ya tsaya tare da dai daita nutsuwarsa sannan ya ƙarasa falon abba.
Adaddafe yayiwa abba sallama baima ga umma ba dan haka yacewa abba ya gaya mata shiya tafi se ALLAH ya kaimu.
Seda ya ƙarasa bakin titi sannan ya samu mai napep kai tsaye hotel ɗin daya sauka yace ya kaisa.
Sabida baze iya zuwa wajan momy a wannan mode É—in dayake jin kansa ba danasani yake yafi cikin kwando babu abinda jikinsa yake bukata a yanzu kamar yajishi ajikin mace.
Da ƙyar ya bawa mai napep ɗin kuɗinsa batare daya tsaya karɓar canjinsa ba ya nufi cikin hotel ɗin.
Hannunsa dafe akan mararsa ya murɗa ƙofar room ɗinsa ya shiga.
Direct kan gado ya faɗa yana saka hannunsa yana ɗan daddanna marar tasa kaɗan kaɗan da ƙyar ya samu yaji relief sannan ya mirgina ya kwanta yana kallon rufin cikin ɗakin idanunsa a lumshe.
Yakai kusan minti goma a haka sannan ya miƙe tare da zame kayan jikinsa kallo yakai ga jikinsa baki ɗaya boxer ɗinsa ya ɓaci sabida reaction ɗin daya samu ɗazu seda ya shiga bathroom ya gyara jikinsa sannan ya ɗauro alwalar sallar isha'in dayay missing.
Baki ɗaya mamakin kansa yake shifa sam baya gajiya da mace shi abun har tsoro yake basa yadda ALLAH ya bashi ƙarfi fiye da xaton mai xato.
Jibafa ita wannan daba ma sonta yake ba amman yau daga kusancinsu ya haÉ—u harta saka ya shiga wani condition na daban.
Sallaya ya shimfiÉ—a sannan ya soma gudanar da sallar sa cikin nutsuwa.
Bayan ya idar ya gabatar da addu,oin sa sannan ya miƙe tare da nufar gaban coffee machine ɗin dake cikin ɗakin cup ya dauka tare da xuba kaɗan ya hau kan sopa tare da mike ƙafafunsa akan ɗan table ɗin wajan yana kai coffeen cikin bakinsa.
Idanunsa a lumshe babu abinda yake se furzar da huci a bakinsa tunda ya kafa coffen a bakinsa bai dire cup É—inba seda ya shanyesa tass sannan ya dire cup É—in yan É—an jin yadda marar tasa take tsarga mashi.
Wayarsa dake gefen gado a watse ita ke faman sakin ringing!
Bai kula wayar ba bare wanda yake kiran nasa yasa rai daze je ya ɗaga seda tayi ringing atlist 4 sannan ya miƙe da ƙyar.
Tare da nufar bakin gadon yana ɗan cije leɓensa kaɗan kaɗan.
Ganin momy ce ke masa kiran yasa ya É—an waro manyan idanunsa kaÉ—an.
WaÉ—an da suka É—an sauya kala.
Saka tattausan hannunsa yayi tare da danna wayar gami da neman layin momy.
Seda tai ring ta gama amman momy bata ɗauka ba still ƙara kiranta yayi a karo na biyu.
Sannan akaci sa,a ta É—auka cikin masifa.
"Baba se yanzu kayi lokacin mahaifiyar ka ko?"
Lumshe idanun sa yayi tare da dafe kansa wanda yake barazanar tarwatse mashi.
"Hajiyata".
Yafaɗa.muryarsa can ƙasa ta yadda ko ita datake can seda ta ɗan zaro idonta kaɗan tare da cewa.
"Kai mike damunka hala kana lafiya dai?"
Mirginawa yayi yana ɗan cije leɓensa kaɗan jin yadda marar tasa takeson ta dawo duk da coffen daya sha.
"Hajiya bana É—an jin dadi ina É—akin dana sauka, but gobe insha ALLAH zanxo kafin ki wuce".
Cikin firgita da tsananin son É—an nata wanda ya mantar da ita bala'in data shirya zata yi masa tace.
"Baba kodai nazone meke damun ka wai?"
Murmushin wahala yaÉ—an saki kaÉ—an sannan yace.
"Momy ciwon kaine amman zansha magani insha ALLAH base kinxo ba".
YafaÉ—a tare da jinjina irin son da mahaifiyar tasa take masa acikin zuciyarsa.
"Tom bara na turo maka matarka dan ALLAH nidai banda wannan baƙin ran kaga ba lafiya itma gareta ba, sannan kuma zanbar wayata a bude koda cikin dare duk abin da ya faru seka kirani kaji".
Momy takai maganar duk jikinta a sanyaye.
Wanda dan tsabar yadda cikinta ma ya kaÉ—a harta manta da wani masifatan data tanadar masa na zuwan dayay gidan abba.
Arayuwan momy tanada masifar son Æ´aÆ´anta musamman Aliyu wanda ko ciwo ya kwanta tofa momy seta fishi rama ita daba ta ciwon.
Da sauri ta dubi maryam tare da ce mata.
"Maza dauki bags É—inki kitafi wajansa ba mamaki kawai kwa wuce tare dashi kinga baijin daÉ—in jikinsa".
Tura baki tai gaba tare da cewa.
"Haba momy É—azufa koroni yayi amman shine zakice na koma".
Sakin baki momy tayi wadda idanunta ya rufe da son É—an nata sannan ta dubeta.
"Maryam umarni nake baki ba neman shawararki ba".
Afusace maryam ta dauki jakarta da mayafinta tai waje tana mai kunsa wani abu a ƙasan ranta na daban gami da momy.
Cikin fushi taje gaban motar ta tsaya seda momy ta taso drivern hajiya turai sannan ta saka sa agaba har wajan motar ya shiga suka wuce.
Ajiyar zuciyata ta sauke tare da nufar hanyar falon hajiya turai duk jikinta a sanyaye jitake kamar tabi maryam ta gano É—an nata.
Itama maryam duk wannan boren data kewa momy na bugene amman hankalinta yana kan mijinta jitake kamar tai tsuntsuwa taje garesa saboda tsabar son datake masa.
Tafiyar mintuna kaÉ—an yakaisu hotel É—in da sauri maryam ta bude marufin motar ta fuce kota tsaya taiwa baba driver godiyama batai ba haka ta fita fuww!!.
Mamakine ya kama baba driver na rashin ɗa,ar wannan yarinyar ganin ze ɓata lokacinsa ga dare yasa yaja motar yabar wajan yana cewa.
"ALLAH ya ganar dake girmama naga banki".
Cikin sauri take tafiya a compound ɗin chillah harta ƙarasa cikin wajan sannan ta taka ta nufi saman benen cikin tashin hankali.
Wannan karon babu duhun kai takai kanta bakin room É—in.
MurÉ—awa É—aya tai handle É—in ya bude ta kutsa kanta cikin É—akin.
Da sassarfa ta nufi gaban gadon tana faÉ—in.
"Beby ka É—agamin hankali jinake kamar nai tsuntsuwa nazo gareka mike damunka?".
TafaÉ—a lokacin datake takowa saman gadon.
Hannunta ta saka takai kan nasa wanda yaÉ—anyi É—umi kaÉ—an amman bawai irin high É—innan ba.
Tunda ta shigo ya kalleta sau É—aya takk!!.
Tare da mayar da idanunsa ya rufe batare daya ce mata ƙala ba.
"Beby magana nake maka fa".
TafaÉ—a muryarta kamar zata saki kuka!.
Sake kai hannun ta tayi kan nasa a karo na biyu.
"Beby kodai muje hospital".
Ta ƙara faɗa tana kokarin saka kuka!.
"Inata magana kaimin shuru please say some thing mana".
ÆŠago kansa tayi da tafin hannunta tare da É—orawa akan cinyarta tana shafa masa sumar kansa dashi.
Yana jin É—an tudun tsinin cikinta wanda yafara tasawa kaÉ—an.
Sekuma yaji wani mugun tausayin ta ya kamasa lallai ya yarda maryam baƙaramin sonsa takeba.
ÆŠazu ya gama yarfata amman yanzu duk tazo ta gigice dagajin ance baya da lafiya.
Shi mutum ne mai tsananin son yaga andamu dashi kuma yana da son abasa kulawa sabida hakama maryam tai saurin shiga zuciyarsa da waÉ—annan halayyan nata.
Da É—an zafin nama kaÉ—an ya mirgino gabanta yana kallonta da lumsassun idanunsa.
Hannu ya saka tare da kamo kanta ya haÉ—e fuskarsu waje guda.
Tausayi ta basa matuƙa duk da ba kuka take ba amman yadda ta ɗaga hankalinta shiyafi basa tausayin.
Leɓensa ya zaro kaɗan ya lashi bushashen leɓenta wanda tashin hankalin jin ciwonsa ya busar mata dashi.
"Ki daina damuwa ai na samu sauki".
Yafaɗa muryarsa can ƙasa.
Tashi yayi daga kan cinyar tata gami da saka hannunsa guda ya janyota jikinsa.
Kwantar da ita yayi akan faffaÉ—an kirjinsa tare da saka tattausan hannunsa yana shafa mata bayanta dashi.
Sunkai kusan minti goma a haka sannan ya ɗagota yana kallonta da manyan idanunsa yana kumajin yadda zuciyarta take harbawa wanda yasan tsananin ƙaunarsa ce tasaka ta hakan.
Matso da fuskarsa yayi dai dai kan tata tare da zaro harshansa yafara zagaye dashi agefan bakinta yana yi yana lasarshi kaÉ—an kaÉ—an cikin romantic style.
Da zafin nama ya haɗe bakinsu waje guda yana bata wani irin zazzafan kissing wanda tun auransu bai taɓa yi mata kamarsa ba.
Rungumeta yayi tsam a jikinsa yana shan bakinta cikin wani irin yanayi.
Tuni ya riga daya kwance mata notice ɗin kanta babu abinda take se futar da zazzafan numfashi na buƙatuwa.
Wani irin daÉ—i takeji marar misaltuwa tun kafin ma ya ratsata tafara jin dadin salon bare lokacin dataji ya kwantar da ita akan gadon.
Biyota yayi tare da mata rumfa da jikinsa yana fesa mata numfashin jarabar datake cinsa.
Sosai yake romantic ɗinta cikin yanayin buƙatuwa har ya samu ya gudanar da lamarinsa gareta ,iya gurzuwa ta gurxu awurinsa wanda yakai ga ko ɗaga hannunta ta kasa dan tsabar azabar data isheta.
Mirginawa yayi yana lumshe idanunsa jinsa sakayau ya futar da abinda ke jikinsa.
Jawota yayi ya rungumeta yana saka mata albarka.
Sannan ya miƙe tare da nufar bathroom ya haɗa ruwan wanka seda ya tsaftace jikinsa sannan itama ya haɗa mata nata ruwan tare da taimaka mata ya gyara mata jikinta ya ƙara taimakamata ya fito da ita tare da nufar kan gado ya kwantar da abarsa ya rungumeta babu jimawa wani daddaɗan barci yayi gaba dasu.
Kira duniya momy tai masa amman baima san tanayi ba haka ta hakura ta kwanta rabi da rabi.
Koda asuba ma bai bartaba seda ya ƙara second round wanda nan danan idon maryam ya raina fata tuni tahau masa kukan azaba.
Lallaɓata yayi tare da ƙara gasa mata jikinta sannan sukai sallah suka koma barci abinsu.
Tun goman safiya momy take faman zuba idon ganinsu amman taji shuru ga baban abuja yana ta mata waya wadda ta saka babu shiri ta nufi airport bayan ta tura masu da sakon ita tagaji da jira sa taho goben tare da maryam É—in.
Basu suka tashiba se wajan 12 da sauri yaje yayi brush tare da watsa ruwa yana ƙoƙarin kintsa jinkinsa seda ya gama shirinsa tsaff babu abinda jikinsa yake face tashin ƙamshi sannan yazo ya tasheta yana ce mata ta miƙe kada momy tayi latti fa.
Itama a gurguje taje ta gyara jikinta sannan tazo ta bude bag É—inta ta É—auki kaya ta shirya.
Wayarsa ya dauka tare da budeta ze nemi layin momy.
Waro idanunsa yayi ganin shigowar saƙonta.
Kiran maryam yayi akan tazo ta gani itama dariya ta saki tare da mayar da mayafinta ta koma gadon ta kwanta.
Yayi kokarin kiranta amman layinta akashe saboda tana cikin jirgi a lokacin.
Babu kunya shima ya koma ya rage kayansa tare da nufar maryam yana neman daÉ—i a karo na barkatai.
******************
Tunda na shiga É—aki nake kukan takaicin abinda yay min har zuwa sanda umma ta shigo cikin É—akin tare da zama tana kallona.
"Kin zageshi ne ya tafi?"
Zaro idona nayi ina kallonta cikin mamaki.
"Umma na zagesa kamar ya aida baki saman a haka ba da tuni ya kasheni".
"Ai zaki iya ne rasa kunya. to wallahi bari kiji idan ma zaki sauya ki sauya na gaya maki agaban babanki yanzuma zan ƙara gaya maki, akaro na biyu.wallahi! tallahi daga jibi idan kika barmin gidana koda kwana bana nemanki bare da saki ko yaji sabida haka idan zaki yiwa kanki faɗa kiyi idan bazaki ba to kinemi wata uwar ba aishatu ba.
Umma ta ƙarasa faɗar maganar tana mai zafgamin wata muguwar harara.
"Umma nifa ba rashin kunya nai masa ba. dan ALLAH umma kidaina min haka addu,a fa zakimin".
Naƙarasa maganar ina kuka!
Abunka ga É—a da mahaifi se ALLAH nan da nan kuma se jikinta yay sanyi tasowa tai ta matsoni takai hannunta ta rungumeni.
Cikin kuka na fara magana.
'Umma kimin addu,a zan shiga cikin mugaye umma nifa bana sonshi xandai zauna da shi sabida ALLAH amman wallahi umma bana sonsa".
Shafa bayana take itama zuciyarta babu dadi.
"Kull jaririya koda wasa kada na kuma jin wannan maganar a bakinki, koba a gabana ba kinji Æ´ar albarkata".
Cikin hikima da manyantaka umma takewa batula nasiha akan zaman takewar aure da biyayyar aure da yadda aure yake.
Sosai umma ta zauna tana bawa batula shawara kala-kala har zuwa tsahon wani lokaci.
Ta fuskanci batula har yau da ƙuruciya ajikinta wanda faɗa baze mata ba sedai da nasiha kuma cikin ikon ALLAH taga jikin batular yay sanyi wata nutsuwa ta kamata nan take.
Gaba É—aya jikina yayi sanyi wani irin sassanyen kuka nake saki ajikin umma tare dajin wata kewarta ta shiga jikina.
Ban saketaba har seda bacci yay gaba dani batare dana shiryaba.
Jin jikin batula ya saki ya tabbatarwa da umma cewar tayi baccine dan haka ta kwantar da ita tare da gyara mata kwanciyarta itama tai É—akin abba.
Ban farkaba se da safe sabida ina fashin sallah miƙewa nai tare da nufar cikin bayin umma na gyara jikina sannan na fita tsakar gida.
Chapter 18 · 0% Book details