Sashe 24
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shima anasa bangaren bakaramin ta maza yayiba daya iya barinta a wannan lokacin.
Domin jin yawunta yake har wani zuma yake masa.
Ga bakinta mai tsananin taushi da gardi lallai yayarda kowace mace akwai baiwarta.
Da haka ya karasa gaban maryam yaja abarsa ya rungume yana lalubarta amman zuciyarsa cike take da sake marmarin yawun fatie duk da dai shiba sonta yakeba ƙarewa ma tunanin gudun raini yake shiyasa yau yay kokarin control kansa dan kartaga girmansa.
Ahaka shima bacci ya kwashesa mai cike da mafarki mai dadi.
Suma su umma tun suna jiran batula har tacewa su ummi su leƙa ko ta dawone ummi dawowa tai tace mata ai gata can a gado tana bacci.
Ummace tace suje suma su kwanta domun anty zee tuni tai baccinta itama.
Haka suma su ummi sukai É—aki suka kwanta da shirinsu na nufar abuja gobe idan mai duka ya kaimu.....!!
*42 - 43*
Tun asuba naji ɓuruntun su ummi acikin ɗakinmu duk sun wani cika min kunne kamar zasu fasamin shi babu abinda ke tashi se dariyar humaira ƴar gidan anty zee mai sunan ummammu.
Tsaki naja tare da nufar bayi zubar da miyan bacci nayi sannan naja hijabin amira nabar É—akin.
Afalon umma na kwanta akan ɗaya daga cikin kujerunta na ƙudundune jikina tare da takurewa waje guda sabida yadda sanyin asubar ke ratsani.
Wani baccinne mai dadi ya kwasheni batare dana yi tsammani ba.
Dama bana sallah ina up shiyasa na baje ina shaƙar baccina batare dana tuna tafiya na gabammu ba.
Danni gani nake kamar ba tafiyar za,aiba
Tun ina jiyo maganar su umma waÉ—anda suke bedroom ita da anty zee nidai har baccina yayi nisa.
Daƙyar ya samu ya tashi maryam da asuba sannan ya wuce toilet yayi abinda ze yabar ɗakin ya nufi masallaci.
Jikinsa sanye da baƙar jallabiya wadda tai matuƙar haska masa farar fatar jikinsa.
Acikin masallaci suka haɗu da abba gaisawa sukai sannan suka miƙe suka jero domin zuwa cikin gida.
Abakin ƙofa suka rabu inda abba yayi falonsa shi kuma yayi falon umma domin ya gaisar da ita daman wannan tsarinsa ne tun kafin yay aure.
Ganin falon umma da duhu yasa ya nufi wajan makunnin ƙwan falon ya kunna sa dayake ƙwan mai haskene shiyasa nan danan ya haske falon baki ɗaya.
Cikin mamaki yake kallon wanda ya matse kansa acikin kujera kamar ze tsagata ya shiga.
Da sauri ya ƙarasa gaban wadda ya gani akan kujerar danshi dik tunaninsa ma bai basa batula bace.
Gyaran murya yayi kafin yaɗan leƙa yana son ganin wannan maiwa kan nasa azaba.
Da mamaki ya ƙara wara idanunsa yana kallon yadda ta wani matse kanta tanata sharar bacci batare data tashi tayi sallah ba.
Jin shuru yasan su umma sallah suke dan haka cikin azama.
Ya saka hannunsa yaɗan bigi gefen kujerar amman ko gezau batai ba sema sake ware ƙafa datai tana sharar baccinta.
Cikin zafin nama kaɗan ya kuma kai hannunsa gefenta yaja ƙafarta tare da mayar da hannunsa jikinsa yana kallonta.
Da masifa na farka tare da cewa.
"Wai dan ALLAH ke amira miye haka idan hijabinki zan baki basekimin magana ba shine dan raini zakina jamin ƙafana".
NafaÉ—a ina sosai idona batare dana kalli wanda nikewa maganar ba.
"Malama dallah miƙe kiyi sallah duba yanzu ƙarfe nawa banza ke ko kunyar ALLAH bakyaji bazaki sallaha akan lokaci ba".
Naji saukar muryarsa akaina.
Da sauri na buÉ—e idona tarwai ina kallonsa ina shafa fuskata alamun na watstsake baki É—aya.
"Fatie idan na sake magana wallahi zan mareki!.
Gunguni nahau yi tare da ƙoƙarin sakkowa daga kan kujerar.
Banyi aune ba sejin saukar yatsunsa nai biyar akan fuskata.
Da sauri na koma saman kujerar ina toshe bakina.
"Dan ubanki ni sa,anki ne daxaki na min ƙunƙuni wannan yazama na farko yazama na ƙarshe usless kawai".
YafaÉ—a tare da barin falon a fusace.
Sosa wajan nai ina maijin zafin marin tare da jinjina muguntar ya hydar wallahi se ALLAH ya sakamin nafaÉ—a tare da mayar da kaina na kwanata kamar dole.
Gari na ƙarasa wayewa su anty zee suka hau shirinsu sabida motar drivern sa zatazone wajan ƙarfe goman safiya wadda su zasu shiga shikuma zebi jirgi tare da matarsa amman sunji ma ance harda batula yace wai zasu tafi ajirgin.
Umma ce ta dubi amira wadda take faman loda kaya a bag tare da ce mata ina batula ne?
Cemata tai ai tun asuba sudai sukaga tai cikin falon umma amman sunsan bacci take may be.
Cikin jin haushi umma tacewa ummi ta tasota aikuwa koda ummi taje taso batula nan ma seda akai faɗan da aka saba sannan ta miƙe tayo ɗakin umma tana faman tura baki.
"Umma gani"
NafaÉ—a ina kokarin zama akan gadonta.
Cikin masifa anty zee tayomin ka.
"Kekam batula wacce irin sokuwar Æ´acene yanzu dan ubanki kinsan yau zamuyi tafiya amman kiketa sharan bacci".
"To idanma zaki sauya ki sauya dan wallahi maza basa son mace mai son jiki bareke mijinki É—an gayu mai tsafta".
"Idan kuwa baki sauyawa ba wallahi kya dawwama a ƙasan matarsa dan kada kiga kunada alaƙa dashi koze raga maki".
Nanfa taketa faÉ—a ta inda ta shiga bata nan take futa ba.
Babu shiri nai bayin umma har ina tuntube.
Ruwa mai É—umi na haÉ—a na cuÉ—e jikina sosai sannan na fito waje.
ÆŠakinmu na koma na sauya pant da pad sannan na saka atamfar dana ware zan sakata wadda nai mata marching da mayafi mai kyau.
Nidai ina wannan shirin naji umma na kirana.
Ina fita kuma abinda ya bani mamaki yadda naga ana fita da kayana waje wai har motar tazo.
Falon umma na ƙarasa cikin mutuwar jiki.
Zaune na iskesu jikinsa sanye da wani ruwan madarar yadi ɗan gaske tsayawama faɗin yadda yay masa kyau ɓata bakine.
Itama anty maryam taci ado na futar hankali tana gefensa danni se anan ma naga yadda cikin jikin nata ya ƙara girma masha ALLAH.
Abbanmu dake zaune na ƙarasa na gaisar sannan na gaisar da umma.
Shima na gaisar dashi wanda ya amsamin a daƙile kamar nai masa dole.
Ko kallon matarsa banyi ba bare ta saka ran xan gaida ita haka na mayar da hankalina kan abba wanda ya fara bude taron da addu,a sannan ya dora mana da nasiha musamman ni dayafi jan kunnena sosai.
Babu abinda naga anty maryam nayi se hararata nidai na sunkuyar da kaina ƙasa ina faman kuka!
Seda abba ya gama sannan naga sun miƙe alamun tafiya zamuyi tunda su daman su anty zee sunama cikin mota a waje.
Fafur umma taki yarda ta rakamu airport haka na rungumeta ina kukan kewarta.
Daƙyar ya cireni daga jikinta yaja hannuna har mota ya cillani ciki sannan suma suka shiga driver ya jamu zuwa airport.
Baƙaramin kuka naciba wanda seda ya zageni sannan naja bakina nai tsit.
Ko acan airport seda akai da gaske san nan na iya shiga jirgi.
Da kansa ya sakamin belt sannnan ya sakamu a tsakiyarsa ganin yadda duk na furgice haka jirgin ya É—aga damu.
Wanda lokacin daxe tashi seda nai ihun tsoro harar daya sakarmin ce ta saitani.
Daman su su ummi motarsu ta riga data É—auki hanya acan zamu haÉ—u.
Haka jirgin ya cigaba da tafiya cikin keta hazo izuwa garin abuja.......!!
*44 - 45*