← Book details Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 58

Sashe 45

Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Wata iriyar zabura nai tare da zaman Æ´an bori a qasa na dafe kuncina da dukkan hannayena ga azabar da fuskata take man ga azabar da qasana yake haka na daddage na zunduma ihu! wanda seda ya amsa dukkan falon sannan na kwanta a qasa nai flate ina birgima yau a batular na fito da gaske ba wasaba.
Sosai nake kuka ina maganganu ganin duk sun tsaya suna kallona yasa na miqe tsaye idanuna jajur waÉ—anda suka koma kamar na mai iskoki na dubeshi tare da watsa masa harara sannan na juya kan maryam É—in wadda momy ta rungumeta tana kukan munafurci sannan na soma magana "wallahi yau hydar seka sakeni na rantse da ALLAH baxan kwana agidan nan ba nagaji nagaji!! ban kaiba yakuma kwasheni da maruka har biyu!!! yana dafe kansa yana sakin hucin bala'i matsawa nai sosai garesa tare da cewa" ai baxaka burgeniba harse ka kasheni sannan nasan ka haifu! dan ALLAH hydar ka kasheni ka kasheni nace!! nagaji daxaman bala'inku nagaji dazaman masifar gidanku tunda aka auroni bansan Æ´ancina ba babu abinda nake se bauta mahaifiyarka taimin kai kai min wannan duk zan jure amman wallahi baxan yarda wannan matar tazo har É—akina ta maran ba dan ubanta!!! nakai maganar a haukace tare da finciko maryam daga jikin momy na wanke shegiya da mari ina kuma sakin maganganu cikin sauri ya kamoni yajani yay É—aki dani ina turjewa ina dokeshi da qyar ya cillani cikin É—akin sannan ya saka key ta waje yabarni ina kuka!

Gabaki É—aya momy ta shiga tashin hankali ga maryam tana mata wani irin kuka kamar zata shiÉ—e ga yadda ta hango tashin hankalin ALIYU ga yadda batula ta koma kamar mai aljanu gaba É—ayama se abun ya tsorata ta haka taja maryam da qyar tai É—akinta da ita.
Zaunar da ita tai agabanta sannan ta dubeta "keme ya kaiki wajanta?" cikin kuka tace "momy nakasa jure abinda yay mana ne É—azu akanta shiyasa na bita nadaki abar banxa! cike dajin haushi momy tace"to ai gashinan kebaki dakaba ita taso ta illataki idan banda abinki inake ina wannan mai baqar fuskar ai baqaqen nan qarfi garesu aikoda wasa kada ki kuma bari ku haÉ—a qashi yanzu bada ban ALLAH ya kawomu ba da haka zata zaneki daga qarshema ta murje cikin jikinki abanxa" momy tafaÉ—i maganar tana mayar da ajiyar zuciya.
Itakam maryam kwanciya tai tana jaddada zafin hannun batula dakuma kiyayarta sannan kuma taji daÉ—in yadda ALIYU ya mari batula ko banxa ya nuna yafi sonta ita kam ayau ya biyata yakuma wanke kansa gaduk fushinta garesa.

Yana rufe dakin ya nufi part ɗinsa yana shafa fuskarsa cike da bakin cikin marin daya mata wanda furucinta shiya jamata yay mata wannan horon qiri qiri yake hango rikici acikin idanunta. babban abinda ya ɓata masa ransa yadda take furta kalmar sakinta qiri qiri babu ko shakka wallahi koxata mutu baxe taɓa sakintaba wannan shine qudurinsa akanta.
Shi abinda yabasa haushi haryasa ya mareta yadda yaga ta dage ta mari maryam aiko dan darajar cikinsa gareta aita saurara mata mai yasa idan ma wani abin maryam tai mata baxatazo ta gaya masa ba zata É—auki hannu ta zabga mata mari sa,arta ce shifa bayansa raini.
Yanzu misali idan wata matsalar ta shafi maryam ai sunanta za,a kama..haka yayta zancan zuci harya qarasa shiga part É—insa yana kuma shiga seya miqe wuf ya koma part É—in momyn kamar wanda aka tsikara.
ÆŠakinta ya murÉ—a ya shiga ya kuma mayar da keyn ya rufe tare da jingina akan qofar yana kallon yadda ta haÉ—e kanta da gwiwa tana kuka.
Cike da sanyin jiki yaja qafarsa ya nufeta yana nadamar abinda yay mata......!!

Ina ɗago idanuna nagansa akaina cike da masifa na miqe tsaye sam wannan tsoron babu araina "ALIYU kasakeni dan ALLAH idan kana da zuciya yau kada na kwana acikin gidan nan badai abinda kake buqata ka samuba shine zaka sakamin da maruka har uku sabida matsiyaciyar matarka tazo har ɗakina ta bugamin ina fita ta mareni dan na rama shine zakumin taron dangi batare dakunji mai yahaɗani da itaba aidai kasan duk haukana baxan taɓata haka kawai ba...." nakai maganar ina jada baya ina sakin kuka!
"Wallahi nayi nadamar marinki fatie kiyi haquri bansan haka abin yake ba" na tsinci muryarsa acikin kunnena cike da mamaki na É—ago na kallesa tare da mamakin yauni yake bawa haquri duk atunanina wani dukan zekuma min senaji akasin hakan gaba É—aya sena shiga mugun mamaki dajin hakan daga garesa.

Qarasowa yay gaban tare da É—ora hannunsa akan kafaÉ—ata da sauri na doke ina jada baya "ni ka matsamin malam wallahi ni seka sakeni tunda ka nuna daman can ni matar cushe ce wadda bata daraja ai gashi nan agaban kowa ka wulaqantani bayan É—azu ka gama sumbatu akaina" nakai maganar cike da jin haushinsa.
DaÉ—a matseni yayi da jikin bangon danake sannan ya sunkuyo gabana ya fito da harshensa yana lashe hawayen dake fitowa daga cikin idanuna batare daya tankaniba.
Jana yay na faÉ—a kansa shikuma ya zube akan katifar sannan ya gyaran zama akan cinyarsa yana bubbuga bayana da hannunshi.

Babu abinda ɗakin yake karɓa a wannan lokacin se sautin kuka! na wanda nake haɗasa guda biyu dana zugi dana mari.

"Shiii!!! naji saukar bakinsa acikin kunnena yana yimin hakan kamar da gayya zillo nai tare da tashi daga jikinsa na juya masa baya ina cigaba da kukan danakeyi.
Shiba ma,abocin magana ba kuma bai saba rarrashin mace ba haka ya saka tagumi yana kallonta da idanunsa waÉ—anda suke gab suma da zubar da hawayen danji ike kamar shima yayi kukan! kozeji dadin ransa.
Juyo dani yayi idanunsa cike da ruwa gasu sunyi jaa sosai ....

cikin azabtuwa da soyayyarta wadda take wahalar da duk wata kafa ta jikinsa ya furta kalmar "fatie ya kikeso ayi ne nabaki haquri amman kinki hakura kuma abinda kike zargi ba haka bane qarewa ma ki qaddara É—azu kusantar danai maki wallahi ba,a son rainaba wani abune daban daya shigo damu bamu sanshi ba" yakai maganar yana É—agoni tare da tsareni da idanunsa yana bina da kallo.
"Ita kuma maryam kibarni da ita zan tsawatar mata amman zancen wulaqanci ni ba halina bane kuma ban maki ba ke matsalarki guda rashin kunya"! yafaÉ—a batare daya sakarmin fuskaba.
"Waini yau fatie kike cewa idan na haifu yauni kike cewa bani da zuciya yakamata kina control na maganarki kafin ki faÉ—eta ni danna kusanceki yau baxe hana na hukuntaki ba idan kinmin ba dai dai ba" yakai maganar yana huci kaÉ—an.
Tura bakina nai cike dajin haushin sa batare dana ce mata komai ba secan kuma nace, "toni kasheni kukeso kuyi bakaji yadda qasana ke zugiba sannn kazo ka mareni akan waccan jaka....." ban kaiba yaÉ—ora hannunsa akan bakina ya haÉ—e ransa kata mau!

"Kada na kuma jin wani abu ya haÉ—aki da matata duk abinki ya tsaya iya kaina"
"Ni ai ba mata bace baiwa ce"
Nakai maganar inajin zafinsu araina.
"Hmm kema mata ce mana yau ni akewa rashin kunya harda ALIYU direct babu yayan yau ko?! yakai maganar yana lalubar cikin zanina.
"Bara na duba wajane konai ɓarna idan babu dama muje hospital"
Yakai maganar yana dire hannunsa acikin jikina yana qoqarin taɓa tashar....tuni nai zillo na miqe "ni wallahi baxan iyaba kawai katafi daman abinda kaxoyi kenan"! nafaɗa ina kuka!
Kamoni yay ya rungume akirjinsa tare da lashe hawayena yana gayamun maganganu masu daÉ—in rai wanda seda ya wanken duk haushinsa na É—azu ni wallahi har tausayi ma yabani.
Sannan yajani ya ɗorani akan ruwan cikinsa yana lallaɓani kamar qwai batare dayamin komaiba....

*72 - 73*
Chapter 45 · 0% Book details