Sashe 15
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*24 - 25*
Dasauri take nufar bakin gate ɗin babban hotel ɗin chilla dake cikin nasarawa g.r.a da ƙyar ta tsaya securtyn wajan suka bata tiket dan hartana yada poss ɗin ta,seda wani ya biyota ya bata tana ansa ta kuma jan kafafunta waɗan da duk sukai mata tsami saboda yadda cikin jikinta ya zama matashi.Wayarta take dannawa cikin sauri tana dialing number sa wadda tai mata seving da MY ONE da manyan harufan turanci, hartai ringing ta gama ba,a ɗauka ba still ƙara dialing tayi a karo na biyu tana mai dafe Zuciyanta kamar zata shiɗe nan ma ba,a ɗauka ba.Cikin sauri ta ƙarasa babban reciption ɗin wajan ta zauna a waiting chair tare da rafka tagumi duk hawaye sun jiƙa mata mayafinta haka taketa faman zabga masa kira amman ba,a ɗaukaba.
Secan wajan minti 30 sannan sega kiransa kuma. wata gwagwruwar ajiyar zuciya ta saki tare da picking cikin azama"hellow beby wai kana wani room ne tun ɗazu naketa kiranka amman baka ɗaukaba why?" ALIYU wanda fitowarsa daga wanka kenan yaga kiran matar tasa murmushi yaɗan saki kaɗan gami da shafa kwantaccen gashin dake lulluɓe akan kirjinsa sannan yace "afuwan madam daga wanka na fito yanxu, lafiya dai?" tura baki tayi gaba kamar wata beby sannan tace "hm watakan kai har kana da interrest ɗin shiga wanka kenan ni kabarni cikin tashin hankali shin kenan baka bakin ciki da wannan ƙaddararran AURAN ko?" murmushi ya kuma saki yana mai lumshe manyan idanunsa as usal tare da cewa "Cold mana my wife ban sanki da fushi ba"daga bangaren ta sake tura baki batai "kana wani room yanxun haka dan baxan iya bacci yau wallahi"mamakinta ne ya kamasa amman seya danne gami da cewa "Romm 003" yana gama faɗin haka ya yanke kiran.
Da zafin nama ta miƙe tana cije bakinta ta nufi upstair na hotel ɗin da ƙyar take taka ƙafarta har ta samu ta hau saman amman fa tasha ƴar wahalar hawan kaɗan.
Maryam bakaramin yawo tayi asaman ba kafin ALLAH yasa tasami wanda ya nuna mata ɗakin seda tai nocking sau uku sannan yazo ya buɗe mata.Jikinsa ɗauke yake da blue ɗin babban towel wanda ya ɗauro a iya ƙugunsa babu komai ajikin nasa se wannan towel ɗin wanda ya baiwa kwantacciyar sahihiyar baƙar sumar dake manne a fatar jikinsa damar bayyana musamman wajan tsakiyar kirjin nasa da kuma gefe da gefen nipples ɗinsa anan gashin yafi yawa kai masha ALLAH agaskiya ALIYU baƙaramin haɗaɗɗan namiji bane wanda tafarar ɗaya ze iya tafiya da zuciyar mace komai izzarta.
Cikin sauri maryam ta faÉ—a saman kirjinsa tana mai sakin wani irin firgitaccen kuka! mai tsuma zuciyar wanda ake yiwa shi.
"Wallahi beby wannan mafarkin danake mai tsayine pls dan ALLAH ka farkar dani wayyoni maryam"!! takai maganar tana sake kwanciya akan faffaɗan kirjinsa wanda ya jiƙu da ɗan danshi-dashin lemar ruwan wankan daya fito.
Babu abin da ALIYU keyi illah shafa mata gadon bayanta cikin wani irin birkitaccen salon daya saba mata dashi wanda da shi ya siye zuciyarta har take jin duk duniya babu wata macen dazata raɓesa idan ba ita ka ɗai ba domin ji take dan ita akai ALIYU kuma shima danshi aka yita su biyu zasuyi rayuwarsu daga su se ƴaƴansu bata tunanin zata ragawa kota bar dukkan wata ƴa mace a doron ƙasa mai shirin raɓarsa daga ciki kuwa harda mahaifiyarsa.
Babu wani abun da ke tashi acikin room ɗin illah sautin kukan! maryam wanda shi yake jinsa kamar saukar dalma acikin ƙahon zuciyarsa sabida yadda yake jin matar tasa acikin ransa bare kuma ga babbar kyautar da ilahu ya bashi kwance a ƙasan mararta wannan abubuwan shiyake sake dulmiyashi acikin tafkin kogin son matar tashi.
"Shiii!! my dear bana son wannan tashin hankalin naki" yafaÉ—a mata cikin raÉ—a dawata irin murya mai cike da salo kala-kala wanda zeyi saurin tsunduma mai sauraran hakan cikin tafkin son abinda yake tare dashi.
Janyota ya kumayi kirjinsa tare da saka ƙafarsa ya ƙara tura ƙofar sannan ya saƙalata a kafaɗarsa har zuwa cikin room ɗin, inda babban gado yake malale da farin bedshit se ƙaton mirrow da t.v tare da ɗan wani tebur wanda aka aje yar wata silver ƙarama akansa.
Abakin gadon ya sauketa bayan ya cire mata mayafin jikinta, saka hannunsa yayi guda ɗaya ya share mata hawayenta. sannan ya sunkunya ya cire mata takalmanta still hannunsa nakan ƙafarta yana ɗan yi mata tausa kaɗan kaɗan ganin yadda ƙafar tata ta tasa kaɗan.
Yakai at list mintuna biyar yana faman mata abu guda sannan ya ɗago kansa yana mai tsareta da narkakkun lulu eye's nasa farare ƙar waɗanda dan tsananin farinsu har wani ruwa-ruwane ya kwanta acikinsu, yaune kaɗai Hydar ya tsaya sosai yana mai tsare matar tasa da kallo tunda daman shi mostly kallonsa na ƙasan idone amman yau sosai yake kallonta yana kuma noticing ɗin yadda matar tasa ta shiga tsananin tashin hankalin kishinasa mai tarin yawa.
"Kiyi shuru madam kinga abinda ke cikin kima kukan yake" yafaÉ—a tare da kai tattausan hannunsa kan skirt É—in jikinta yana shafa saman cikinta dashi.
Ture hannunsa tayi "ni dan ALLAH ka rabu dani yaya za,ai nazo maka da damuwata amman ka ringa yawo da hankalina" mamakine ya kamasa jin yadda take son raina masa hankali amman tunawa dayay tana ɗauke da ajiyarsa a cikinta yasa yaɗan taune leɓensa kaɗan tare da mayar da fushinsa sannan yace "to shikenan idan na dawo miki da hankalin naki semuyi maganar" yafaɗa cikin miskilancinsa tare da mikewa ya nufi gaban mirrow seda ya gama shirinsa tsaff tana zaune sannan yazo gabanta ya saka hannu ya dauki wayoyinsa tare da nufar kofa ze bar mata ɗakin.
Sanin hali yafi sanin kama! tasan halinsa sarai baya daukar rainin mace bare iskancinta yanxuma tasan darajar cikin jikinta taci amman bada ban haka ba da tuni ya goge raininta domin tasan duk son dayake mata baya daukar rainin wayo shi sam arayuwarsa shiyasa duk Æ´an gidansu suke shakkarsa hatta ga ita momyn ba komai take masa ba sanin waye ALIYU muskili mai taurin kan tsiya da kafiya da saurin fushi kuma baya daukar raini ko dai dai dana minti É—aya.
Cije leɓenta tayi tare da miƙewa tsaye tasha gabansa "beby baka cemin komai ba wai shin kai zaka karɓi wannan rabi da rabin a matsayin mata?" tafaɗa masa cikin sigar rainin wayo. yatsina fuska yayi batare daya sakar mata fuska ko sau ɗaya ba sannan yace "menene rabi da rabi?" yafaɗa yana mai lumshe idanunsa tare da saka hannunsa guda a saman kirjinsa ya dafa yana son jin daga gareta.
"Ita batulan mana dan naji ance ba,asan tartibin tushen haihuwarta ba ko shegiyace......ko...." stop!! Maryam yafaÉ—a cikin wani irin fushi mai razanarwa. dasauri taja gefe ganin yadda idanunsa suka sauya kama zuwa jajur.
"This is the last worning da zanyi miki akan AHALINA kada ki kuma jifanta da wannan mummunar kalmar domin idan kikai mata tamkar ni kikaiwa ne.ki tuna da mahaifinta da nawa cikinsu guda ke ba namiji bace bazan iya nuna miki true fushina ba amman dayau sekinyi danasanin faÉ—in wannan maganar" yana gama faÉ—in haka ya nufi kofa cikin fushi.yakama ze futa ya kuma jin muryarta cikin kuka!
"Namiji kenan kana nufin kana sonta ka kuma karɓi auranta?"
Murmushin gefen baki ya saki tare da ayyana yadda zeci uwar batula agidansa sannan ya juyo tare da ce mata.
" *ƘAUNARTA* nake kinsan *KOBA SO* akwai sahihiyar *ƘAUNA* ta jini da ƴan uwantaka wadda tabi jini da ɓargo ta maƙale wadda babu mai iya yiwa wani se jini da jini waɗan da iya jinika ne kawai ze iya maka ita". yana kai maganar yayi saurin rintse manyan idanunsa yana sake danne abunda ke neman fasa masa zuciya tsantsar bakin cikin batula ne aransa sosai yakejin hakan amman gudun kada ya bada ita agaban matarsa wanda hakan har yajawo mata matsala yasa ya faɗawa maryam ɗin hakan amman bawai yafaɗa ne har cikin ransaba daman namiji idan yanason zaman lafiya to kada ka nuna wa matanka ɗaya tafi ɗaya kawai kabar hakan acikin ranka a iya kallonka ga itama mai hankali ze fahimta.
Tsintar muryarta yay tana cewa "amman kam anyi girman ƙwabo agaban kowa fa ta nuna bata ƙaunarka amman kai kazo nan kana wasa ta" dariya ya saki kaɗan ta mugunta tare da ce mata.
"Ita tata salon ƙaunar ce a haka nuna ƙi gaban wanda kakeso ki gane hakan" yana gama faɗa mata hakan ya bude kofar tare da cewa....
"idan kin gama haukan naki kya rufomun kofata ki tafi wajan momy batare dake nazoba wallahi bazan koma dakeba"
Dasauri yaja kofar yabar dakin yana saurin nufar ƙasa soyake yaje gidan abba can yaji kiran dayake masa shiyasa duk hankalin sa yayi gaba ga wannan banzar kuma taxo xata raina masa wayo wallahi yau bada ban cikin dake jikinta ba dase ya koya mata hankali da wannan tunanin ya futa daga hotel ɗin mai napep yatara tare da shiga ciki ya nufi gidansu batula......!!
*26 - 27*