← Book details Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 58

Sashe 23

Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

*40- 41*
Bacci mai daÉ—ine ya kwasheni mai cike da tunanin iskancin danaga ya hydar yanayi, haka na kwanta baccin da ban shirya masa ba.
Acan cikin falon umma kuwa hirace ta kaure a tsakanin umma da anty zee.
Anan umma ke bata labarin dukan data ma batula É—azu.
Cikin takaici umma tace.
"Ni wallahi zainab abin da yake sake firgitani kenan sam yarinyar nan bata san wata aba wai ita kirsaba bare azo ga jan hankali da sauran hidimar gidan miji".
Nisawa ta kumayi cikin jimami.
"Kinga ga yadda abun ya juya mana ne bamuyi tunanin auren ze koma kansa ba gashi kuma lokaci ya kure dole sedai wani abun ki nuna mata acan É—in idan kunje dan ALLAH".
Umma takai maganar tana mai duban Æ´ar uwar tata.
Murmushi anty zee ta sakarwa umma tare da cewa.
"Haba yaya Aisha ai wannan duty na ne kingafa yadda babansu shaheed ke gigita akaina habawa barewa ai batayi gudu É—anta ya rarafa ba".
Takai maganar tana dariya.
Umma ce ta kallo su ummi dasuke ta zabga hira da Æ´aÆ´an anty zee Æ´ammata guda biyu waÉ—anda basufi sa,anninsu ba sannan tace.
"Ummi wai har yanzu yarinyar nan tana can kai musu abincin ne kokuwa?".
Wata shegiyar dariya ummi tayi.
"Tab ai umma tuni É—iyar taki ta mutu.
Cikin sauri umma ta mike hartana kwance zaninta tare da nufar kan ummi takai mata duka!.
"Ki gani akanki dan ubanki mai bakin tsiya ina shirin ɗaukar jikan zaki min baƙin baki".
Gaba É—aya dariya aka dauka acikin É—akin gami da shewa.
Sannan amira tace.
"Umm hajiya umammu kenan ta anty batula kuyi tsiya ku shirya,É—azu kika gama makarta amman yanzu jibi yadda kika gigice.nifa wallahi umma gani nakema kinfi sonta damu".
Takai maganar tana dariya.
Komawa mazauninta umma tayi sannan ta dubi amira tare da cewa.
"babu wanda bana so acikinku kuma kowa naji irin wannan maganar akansa dole na gigice".
Takai maganar cikin raha tare da wasa da dariya.
Hirace ta kaure kamar babu gobe a tsakanin anty zee da umma da yaransu wadda rabinta ta zumunci ce da kuma yanayin rayuwar yau da kullum basu fargaba har kusan 12 dare wanda tuni abba harya dawo yama kullo musu gida.

Tana fita daga falon nasa yaja tsaki tare da mayar da kansa jikin maryam yana faman zuba mata romance ta ko ina wadda gabaki É—aya ya gama zautar da ita.
Cikin wani irin yanayin zaƙuwa yake sarrafa albarkatun kirjin maryam kasancewarsa mutum mai mugun son su shi akan su se maryam tai masa requesting na maƙudan kuɗin gyaransu kuma haka ze bata batare dayayi shakkaba.
Duk jikin mace babu abinda yake saurin jan hankalinsa kamar su shifa baiƙi ba ya kwana yana shansu tare da sarrafasu ba.
Da wani irin salo mai tsuma zuciya yake sarrafa jikin maryam harya gangaro ga babbar fadar wadda a lokacin idan banda sautin nishinsu babu abinda ke tashi acikin falon.
Bai samu gamsuwaba se wajan ƙarfe 11:30 na dare sannan ya janye jikinsa daga gareta yana faman mayar da numfashi.
Da ƙyar maryam take ɗaga hannunta sabida yadda wata iriyar kasala da gajiya suka lulluɓeta seda ya yunƙura sannan ya ɗagota cakk ya nufi bedroom da ita.
Direct bathroom ɗinsa ya kaita gami da direta acikin bathtap sannan ya tube kayan jikinsa shima ya rungume abarsa yana saɓata.
Ko anan ɗinma seda suka ɓata lokaci mai tsaho yana lalubeta sannan ya barta tai wankan tsarki shima yayi suka fito waje.
Wata iriyar kasala ce ke cinta wadda hatta ga É—an cikinta zullo yake mata aikuwa tana zira riga ta haye kan gado tare da jan blanket ta rufe jikinta se bacci.
Shikuwa yana bakin dressing mirrow yana faman sharce sumar kansa bayan ya gama ya fesa turare mai sassanyan ƙamshi sannan ya zura ɗan wando karami na shan iska.
Batare daya saka koda vest ba haka ya nufi gadon datake a kwance sunkuyowa yayi kanta yana hura mata iskar cikin bakinsa.
Tare da cewa tazo suje ya bata abinci taci cikin wata iriyar kasalalliyar murya yake mata maganar.
Mayar da kanta tayi gefe tana mai ce masa.
"Beby ka barni na huta wallahi nagaji bazan iya komai ba yanzu".
TafaÉ—a cikin magagin bacci.
Murmushi yayi na gefen baki tare da sauka daga kan gadon bayan ya shafa cikinta kaÉ—an.
Kansa tsaye falo ya koma tare da zama akan center carpet remote ya dauka yana neman tashar kallon ƙwallon ƙafa.
Ko kallon kayan abincin gabansa baiyiba sabida shidaman ba ma,abocin cin abincin dare bane ba gwarama idan da tea ko coffee to ya wadatar dashi kawai.
Kallo yakai kan flaks ɗin shayin dake gabansa a yashe yake ya faɗi. saka hannu yayi tare da ɗagosa sedai kash ya riga daya zube ko kaɗan babu aciki harma carpet ya zuƙe ruwan tea ɗin.
Tsaki yaÉ—an ja kaÉ—an sannan ya shafa kansa kaÉ—an tare da É—aukar wayarsa yana wani tunani acikin zuciyarsa.
Ayanzu babu abinda yake son sha kamar ruwan É—umi gashi kuma baya son fita acikin wannan yanayin sabida game hankali kallo guda ze masa yasan cewa daga kan network ya sauka.
Cikin wani irin yanayi zuciyarsa take basa umarnin abinda tai niyya.
Batare da jinkirtawaba kuma yabi umarninta.
Number umma ya lalubo cikin dauriya ya shiga kira.
Ringing! biyu tayi amira ta miƙo mata ita sabida duk suna falon suna hira.
Ganin numbersa yasa umma É—agawa cikin nutsuwa.
Barka da dare yay mata sannan ya shigar da buƙatar abinda yake nema daga wajanta.
Murmushi umma tayi bayan ya aje wayar sannan ta dubi ummi.
"maza jeki duba flaks É—in tean abbanku kiga koda akwai idan da akwai kizo amira ta rakaki ku kaiwa yayanku yana part É—insa.
Da sauri anty zee wadda ta soma gyan-gyaÉ—i ta watstsake gami da duban umma.
"Haba yaya Aisha ai wannan dutyn matarsa ne, ke ummi maza tasomin batula yanzu".
TafaÉ—a cikin bata umarni.
Da,azama ummi ta fita zuwa cikin ɗakinsu tana murnar yadda anty zee ta ƙwacesu.
Babu ji babu gani naji saukar duka agadon bayana cikin baccina kafin naji muryar ummi.
"Kasa miƙe ibada ta sameki neman aljanna ba wasa ba".
Cikin masifa na miƙe ko ganin gabana banayi na kai mata wani shegen duka a fuskarta.
Ganin ta zuciyo zatayo kaina nai wani tsalle na fuce zuwa falon umma ina mayar da numfashi domin dacan ma ummi tafini ƙarfi bare yanzu dana tashi daga bacci.
Ina mayar da numfashi na nufi gaban umma na buya.
"Umma kinga Æ´arcan ina baccina ta tasoni ko".
NafaÉ—a ina jan numfashina sama-sama.
Muryar anty zee ce ta katseni cikin bada umarni ta ce wai naje falon abba na É—auki kayan tea na kaiwa ya hydar.
Kallonta nayi tare da cewa.
"ÆŠazufa seda nakai musu dayawa mafa"
NafaÉ—a kamar zan zunduma ihu!
"Batula ba maganarki nake sonjiba umarni na baki idan na isa".
Tafaɗa cikin haɗe rai ganin yadda umma tai da fuskarta yasa nai wuf na miƙe ina zubda hawayen takaici.
Cikin tura baki na nufi falon abba ina daukar kayan nai hanyar falon nasa ina faman gunguni.
Ko gabana bana gani ashe ni ban saniba har na shiga falon nasa.
"Ni wallahi banso aka aikoni wajan Æ´an iskaba".
NafaÉ—a afili batare dana san akwai mutum a falon ba jin yanayin sound É—in falon tsitt.
Seda na sunkuyo zan aje farantin sannan na lura ashe da mutum..
Cikin daburcewa na aje ina kokarin miƙewa na gudu.
Ganin sa kwance a ƙasan carpet ɗin dagashi se wani ɗan ƙaramin wando ko riga babu ga wani kwantaccen gashi daya kwanta akan kirjinsa.
Cikin furgicin yadda nagansa nake kokarin barin falon.
Sejin amon muryar sanai.
"Fatie! zonan".
Kamar wata sokuwa na mayar da mazaunaina daɓas na zauna jikina yana faman ɗaukar mazari.
Addu,ata É—ayace kada ALLAH yasa yaji FURUCINA na É—azu.
"Fatie Zonan!!
YafaÉ—a da É—an tsawa tsawa kaÉ—an.
Da sauri na saka hannuna na toshe kunnena sabida yadda ya tsoratani ba kaÉ—anba.
Dabaya da baya naja jikina na nufi inda yake.
Ɗan nesa kaɗan dashi naja na raɓe ina faman kawar da fuskata gefe domin ni wannan yanayin nasa tsoro yake bani.
"Matso ki gayamin suwaye Æ´an iska".
Naji saukar muryarsa acikin kunnena.
Da sauri na ɗago na kuma kallonsa tare da saurin mayar da kaina ƙasa ganin yadda nipple ɗinsa suke a bayyane.
"Kada fa na kuma maki magana".
Nakuma jin vioce É—insa cikin wani yanayi.
Kamar wadda ƙwai ya fashewa aciki haka naja jikina na matsa gaf da ƙafarsa tare da kawar dakaina gefe.
Cikin wauta da sokonci nace.
"Nifa bada kai nake ba, kawai dai É—azune naga ana iskanci amman wallahi laifin anty maryam ne tunda ai babu kyau".
NafaÉ—a cikin tsananin sokonci.
Mamaki yarinyar ta basa ba kaÉ—an ba amman seya basar.
"To mikika gani?".
Naji ya kuma jehon tambayar.
Ban bashi amsaba ganin yadda ya miƙe zaune ya tsiramin mayun idanunsa yana bina dasu.
Ga wondon jikinsa ya É—amesa har ana iya hango abarsa.
Da azama nakuma ƙasa dakaina cikin tsoron ganin abin danai.
"Ki buÉ—e kunnenki da kyau kijini fatie"!
"Abinda mukai ba iskanci bane domin matata ce ko bakuyi a islamiyya bane?"
Ya jefomin tambayar.
Da sauri na É—aga masa kaina alamun "eh"
Danni se yanzufa tunanin hakan ya faÉ—on É—azu wato tsabar kiÉ—imace ta saka na mance karatun nawa.
"Dafatan kin fahimceni ".
Yafaɗamin muryarsa can ƙasa.
ÆŠaga kaina sama nai alamun gamsuwa.
"Fatie da baki nake magana ya kamata kema ki bani amsata da baki"!
YafaÉ—amin da É—an sautin faÉ—a kaÉ—an.
"Eh na gane yaya".
Nai saurin faÉ—a cikin rawar murya.
Bai cemin komai ya koma kan pillow ya kwanta yana lumshe idonsa.
"Yaya zan iya tafiya bacci ne a idona".
"Zubamin tea a cup seki wuce". ya faÉ—i maganar idonsa a kulle.
Tura bakina nayi gaba cikin ƙasa da murya yadda a tunanina baxe jiba nace.
"Ni wallahi nagaji da jegon jaka wadda aka gama iskanci da ita daban mai wahala daban".
NafaÉ—i maganar yadda baxe iya jina ba.
Sedai kash na makaro ashe yariga daya ji minace.
Nidai banyi zatoba sejina nai akan kirjinsa ya wani matse ni ƙam daga kwancen dayake.
Bakinsa yakai cikin kunnena kamar yana min raÉ—a.
"Dan ubanki waye yake iskancin to bara kema na gwada maki tunda haka kike bukata mayyar maza kada naje kafin ki tare ki jawomin magana".
YafaÉ—a tare da sauke bakinsa cikin kunnena.
Cikin wani irin yanayi naji yana faman tsotsarmin kunne kamar maye.
Babu abinda jikina yake se wata iriyar rawa.
Kokarin ƙwatar kaina nake cikin tsananin tashin hankali gami da kuka nake basa hakuri.
Amman kamar dutse daga karshema sejin saukar bakinsa nai cikin nawa yana zuƙemin harshena wallahi yadda yakemin kamar ze ciren harshe danni ko sau ɗaya bana jin dadin abun se ma zafin da harshena kemin.
Da zafi zafi yake shan bakina babu ji babu gani yawani rungumeni akirjinsa yana faman yimin kiss.
Yakai kusan minti goma yanamin haka kafin kuma naga yay saurin tureni daga jikin nasa ya tashi kamar kububuwa yay cikin dakinsa.
Nima aguje nai waje ko falon umma ban nufa ba nai É—akinmu ina faman sosa harshena ina kuka.
FaÉ—awa kan gadonmu nayi ina sakin kukan takaici nidai ahaka bacci ya kuma yin gaba dani ina mamakin iskancin dayamin.
Chapter 23 · 0% Book details