Sashe 39
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin wannan tunanin baxe kainiba yasa na miqe nai bayi alwala na dauro tare da gabatar da sallar azahar bayan na idar na kammala addu,oina na ninke sallayar tare da cire hijabin sallar danai na fita.
Kai tsaye babban kicin na nufa cikin ikon ALLAH kuwa na haÉ—u da baba wadda nafara gani tun zuwanmu na farko cikin far,a ta nufoni tana cewa "a,a lale da jikata yaushe rabon dana ganki seyau", faÉ—aÉ—a far,ar fuskata nayi sannan na É—an jaho hannunta kaÉ—an zuwa wani É—an lungu "baba dan ALLAH kiÉ—an bani aron wayarki insha ALLAH zuwa anjima zan dawo maki da ita amman idan baxaki damuba" nakai maganar fuskata tana É—igar da hawaye.
Tsorone ya bayayana a fuskarta qarara kafin taÉ—anyi jim kana ta É—ora "a,a fa Æ´ar nan idan zamu tauna tofa mu gatsa karfa kije kijaho min wata fitinar ina neman abincina" takai maganar tana jan abun a ranta wanda ya bayya har kan fusakarta.
"Shikenan baba tunda baxaki aramin ba nagode" najuya zanbar wajan, karaf naji tajawo hannuna tare da damƙamin wayarta qirar beby nokia a hannuna sannan tace "amman idan zaki dawon da ita karki bani agaban sauran damuke aikin nan dasu kinji ɗiyata kinsan mutane da saka ido" mayarda qwallata nai tare da danne abinda yaxomin wuya wainike ƴar murya akan abani aron waya lallai rayuwa babu tabbas.
Qaqalo murmushin dole nai "baba karki damu zan kula sosai nagode ALLAH yasaka maki sa mafificin alkairi amin". nakai maganar ina zubar da hawaye.
Da sauri naja jikina har ina É—an gudu kaÉ—an nai wuf na faÉ—a falon momy tare da nufar É—akina sanin nagama mata aikinta baxata neman ba kuma su rauda suna airport É—auko baba nice kaÉ—ai ba,a tafi daniba wai acewarta tana gudun masifar ya hydar tunda wai daxe tafi yace mata kada tabari ko bakin gate na leqa.
Mayar da key nai na rufe tare da faÉ—awa kan katifa nai ruf da ciki lambar abba nakaina dan haka na zayyano ta tsaf acikin wayar tare da danna masa kira
Dayake yau week end ne babu aiki nasan insha ALLAH idan yaga kiran ze biyo shiyasa ina danna wa sau É—aya danaji ta shiga na katse kiran.
Minti biyu baya sega kiransa.
Ɗagawa nai tare da qarawa akunnena "hellow abbana barkanka da rana" ɗan mutstsuka fuskarsa yayi daga nasa ɓangaren tare da cewa."wanakeji kamar batulan abba" da kuka da dariya na haɗa duk alokaci guda "eh nice abban bayan kun manta dani kun barni cikin azaba da bauta" nakai maganar ina kuka! daga nasa bangaren ya karo sauti tare da taɓo umma wadda take kusa dashi tana hada masa abinci duk tsuru sukai suna jin yadda sautin kukan batula ke fita ta cikin wayar.
"Abba ni wallahi sena taho gida nagaji abba nagaji baxan iyaba idan ma nutsuwa kukeso kuga nayi wallahi abba nayi kullum bani da aiki sena bauta É—azu momy har dukana tai da ludayi" nakai maganar ina kuka, É—an jim abba yayi tare da cewa "to kiyi haquri batulan abba daman rayuwar aure haka ta gada kinga hajiya zainab daman koda bakya auren É—anta itaÉ—in mai tsawatar maki ce sabida haka ina son ki kwantar min da hankalin ki insha ALLAH zanwa Aliyu waya akan ya kawomin ke ko sati kiyi" yakai maganar cikin son ya kwantar min da hankalina, mayar da ajiyar zuciya nai sannan nace "to abba dan ALLAH kagaya masa hakan ni koda kaina yace nataho wallahi zanzone" cikin tsananin tsoro abba ya dakatar da ita sanin halinta na wautar tsiya tabbas kaÉ—an da aikinta ta taho kanon shiyasa ya taka mata burki tun wuri.
"Yanzu in mijin naki bashi muyi magana dannaga ma sabon layine hala waya ya sauya?" abba ya jefomin wannan tambayar bayan ya gama tsoratar dani da yimin faÉ—an kada koda wasa nace zan taho gida.
Tura bakina nai gaba tare da ƴar shagwaɓar dabanyi ba kwana biyu sannan nace "nima nasan inda ya tafi yau wajan sati uku rabona dashi" nakai maganar batare dana taunata ba, zaro ido abba yayi tare da furta "akwai matsala aqasa" sannan yacemin "to wannan wayar tawa kika samu batula?" yakai maganar yana son taji gaskiyata, "abba ta rauda ce nakai maganar dason bagarar dashi, mayarda ajiyar zuciya yayi tare da sakemin nasiha sosai mai ratsa jiki sannan yay min fatan alkairi gami da yimin sallama ya katse wayar.
*********************
Cikin tausayin É—iyar tasa ya dubi umma wadda tai tagumi tana jimanta abin itama aranta"Aisha yanzu yaya kike ganin zamuyi kadafa zainab ta illata mana Æ´a munan kara zube" abba yakai maganar cikin wani yanayi murmushin dole umma tayi daman ita indai akan Æ´aÆ´ane akwai kawaici kuma tafi abba dangana sannan tafara masa magana cikin kwantar da hankali harta É—ora masa da misalin irin halaccin da baban abuja yay masu na sauya akalar auren da É—ansa.
Numfasawa yayi tare da cewa "ina zuwa Aisha nifa idan babu dama zan É—auko É—iyata dan tunda kikaga fatima tana min wannan kukan ba banxa ba kinsan ita barta da gandar ta amman batada yawan kuka koda ciwo take akwai dauriya nifa tunda naji tana min magiyar nan hankalina ya tashi" abba yakai maganar yana danna wayarsa ringing!! biyu aka daga wayar.
Aliyu wanda yake tare da wasu abokansa a barrack É—in da aka saukesu yayi saurin danna line busy tare da kiran abba cikin lokaci kaÉ—an.gefe yaÉ—an matsa daga wajan abokan aikin nasa sannan yasoma gaisar da abba cikin ladabi.
Daga bangaren abba ya numfasa tare da cewa "ashe kuma kai Aliyu baka ma garin dafatan to kana lafiya kaida iyalin naka?" sunne kansa yayi a qasa kamar yana gaban abba sannan yace"wallahi kam abba ai mana addu,a muna nan dai tafe insha ALLAH" yakai maganar cikin ladabi.
"To masha ALLAH ubangiji ya dafa maka ya tsareka kaji Aliyu, daman kiran dana maka wata alfarma zan nema gareka yanzu qanwar taka taimin waya wai ita gida to shine nace tunda bakwa nan meze hana kasa akawota nan É—in tunda daman akwai form É—inta na f.c.e a qasa idan yaso taÉ—an fara zuwa kafin komai ya kammala" abba yakai maganar tare da jiran tabakin Aliyun..
Wata zuface take karyo masa ta kowani sassa na jikinsa jiwani ganganci da abba yakeson yayi masa aikam fati ita da karatu har abada tunda ta riga ta shigo gidansa.babban ma abinda ya basa mamaki ina ta samu wayar data kira abban?
Yaja numfashi tare da cewa."Abba kayi haquri ban qi maganar kaba amman aÉ—an yimin haquri har nakoma tukunna sena kawota dakaina ta ganku amman makaranta kam abba banajin fatie zata qara yin wata gaskiya" yakai maganar adake batare da tsoro ko qaryaba.
ÆŠan murmushi abba yayi tare da gano wani boyayyen al,amari dangane da Aliyun tare da cewa" to karka damu Aliyu hakan ma nagode ALLAH yabaka ikon kula da qanwar taka ka gaisar min da maryam É—in" can qasan maqoshi ya furta amin sannan cikin sigar siyasa yace"abba kadan turon da number da fatie ta kiraka daman tun safe nake kiran gida babu network" batare da abba ya kawo komi aransa ba yacewa Aliyu to tare da katse wayar cikin minti É—aya ya tura masa da number.
Shikam Aliyu yayi hakane dan yagane dawata number fatima take waya dan yasan yanzu rauda babu waya a hannunta na'eem kuma yana da numberta toyana tunanin kota na'eem É—ince tunda yasan kotasha giyar wake momy baxata bata wayarta ba.
Baisha É—umbin mamaki ba seda aka tura masa da number yaga bai santaba koda da kama jikinsa har rawa ike ya shiga neman number.
********************
Ringing É—aya na É—aga wayar ina cewa "bara na kaiwa baba wayar naÉ—an arane" firgitacciyar tsawar danaji ita tasaka na yada wayar qasa kafin naji dirin muryar wanda banyi zato ko tsammaniba kamar dirar mikiya.
"Fatie waya baki waya wallahi idan baki bani amsata ba yau zan taho komai dare naga uban daya baki waya!!!! yakai maganar cikin hargaginsu na sojoji,hannuna har yana rawa wajan kara wayar a kunnena gawani tsoro daya kamani sannan na soma masa magana"ni wallahi ta baba cefa wannan matar wadda tarakoni wajanka shine fa na ara na kira abbana" nakai maganar cikin wawanci inajin saukar ajiyar zuciyarsa wadda ta bayyana qarara tare da cewa "mi kika cewa abba ce mai kikai natafi nabarki komi?" wannan karon muryarsa taÉ—an kwanta ba kamar waccanba.
"Nifa ba haka nace mashi ba" nakai maganar cikin kuka!
Can ciki ya kwantar da muryarsa sosai tare da cewa.
"To gayamin ni kinga banison wannan kukan muyi magana mikika ce mashi"yakai maganar yana jan numfashi kamar mai cutar asma.
Seda na goge hawayena kamar yana gabana sannan nace......
"Yaya kaima fa kai tafiyar ka kullum momyn ka bata da aiki se zagina sakani aiki É—azufa akan na gaisa sa mama harda kwaÉ—amin ludayi ni wallahi sena gudu"!!!
Nakai maganar ina sakin wani irin marayan kuka mai shiga zuciya.
Daga nasa ɓangaren shafa kwantacciyar sumar kansa yake yana runtse idanunshi waɗanda zallar ɓacin rai sukaiwa caa!! can cikin qasan maqoshin sa ya furta.
"Fatie kina son nazo yau na ɗaukeki mutaho nan?" ya tambayeni muryarsa kamar ze zubda hawaye😳 tura bakina nai gaba.
"A,a base kazoba ni kawai gida zan tafi wallahi ni ummatah" nakai maganar ina kuka!!
Cikin takaicin abinda tace masa ya fara magana cikin faÉ—a-faÉ—a kamar bashi yagama rarrashiba.
"Kekinga kirufamin wannan wawan bakin naki wallahi tunda baxaki zo wajenaba ni babu ruwana kita zama idan yaso ta dakaki ma kuma wannan shine last naga kin kuma karɓar wayan wani agidanan idan kuwa naji labari sena ɓallaki wawiya kawai...!! qitt naji ya datse kiran wanda yayi dai dai da jiyo muryar momy danai tana kwaɗomin kira wanda da alama tana ma tsayene ajikin qofar ɗakin nawa........!!!
*64 - 65*