← Book details Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 58

Sashe 48

Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Seda nagama tas sannan ya É—agani yakaini bayi ya wankeni tass sannan ya gyara wajan.

Taɓa jikina yay wanda yake ɗauke da zafi rau kamar wuta.

Saurin sakin yay tare da ranqwaɓowa kaina idanunshi kamar ze kuka yafara bani haquri akan duk bai san haka abin yakeba seda yaga massege ɗina.

Ko kaÉ—an bani da qarfi kona sisin kwabo ajikina amman haka na É—ago na maka masa harara sannan na soma magana ina jan numfashina sama sama "yanzu inda ka kasheni ajiya mezaka cewa mahaifana?" kawai kahau buguna kamar Æ´arka batare daka tsaya kaji miya faru ba","inda ban san darajar aurenka ba ai baxan mari abdul ba amman haka na É—auki hannu na maresa duk dan na kare mutuncin aurena kawai kaikuma daga zuwanka zaka hauka makata kamar daman can kana da niyya ni kawai ka sauwakemin na hutawa raina" nakai maganar ina kuka.

Cikin sanyin jiki ya mikon belt É—in jikinsa "ki rama dukanki indai hakan ze saka ranyi yay sanyi" yafaÉ—an haka kamar zemin kuka.

Juya masa baya nai tare da jan blanket "ai kafi kowa sanin tarbiyata sabida haka wannan bay cikin tsarina" nafaÉ—i hakan ina rufe idanuna.

Ɗagoni yayi yana saka hannunshi a saman wuyana "fatie ni waye da baxanji kishin matata ba? naga qato yana taɓamin hannunki ai kinsan baxanji dadiba,wallahi lokacin jinai kamar na mutu jinai kamar na kasheshi shima kansa!! yafaɗi maganar idanunshi jajur!

Matso da bakinsa yay dai dai kan nawa tare da furta " I LOVE YOU FATIE NAH"!! yana mai haÉ—e bakina da nasa munkai kusan minti biyar a haka sannan ya É—ago idanunsa cike da maiqo.

"Ina sonki qanwata matata jinina ahalina soyayyarki ta shigeni lokaci guda dan ALLAH fati ki soni kidaina min wannan rashin kunyar dan ALLAH ki kasance dani idan kika barni zan mutu......!!!" yakai maganar a zauce acikin mayen so da É—imuwa tare da cakumoni ya matseni qam a kirjinsa.

Lalubo kunnena yay tare da fara magana qasa qasa "amaryata ina sonki ina qaunarki dan ALLAH kimin magana duk abinda nai akan sonki naisa kada kiga laifin mayenki! yakai maganar yana zira hannunshi acikin rigata cike da wani irin birkitaccen salo ya kamo dukiyar fulanina yana matsamin kamar zautacce.

Cikin azama na turesa aguje nai qofar bayi tare da cewa "wallahi har abada bana sonka kuma baxan soka ba mugu mai bakar zuciya mayen mata idan kai zuciya ka sakeni" ina gama faÉ—ar haka na faÉ—a bayi naja key..

*78 - 79*

Kamar mahaukacin zaki ya miqe yana harÉ—e hanya ya nufo bakin qofar bayin hannunshi duka biyun ya saka da qarfin gaske ya daki qofar da qarfin tsiya!!

"Kifito ki gayamin mai zanyi maki ki soni! kifito mana wallahi sena ɓalla qofar nan yafaɗa kamar wani zararre "fatima zan kasheki zan kashe kaina idan kika kuma cewa bakya sona! towama kike so!! yabuga wata mahaukaciyar tsawa tare da dukan qofar da qafarsa.

Wadda tai baya ta buÉ—e dan kanta da wani irin tsalle! yayo cikin bayin tare sa kamo hannunta wadda ta kwanta flate a qasa tana kuka.

Jawoni yayi ya fito dani waje ya watsar akan katifa.
Dawani irin kallo yabini kafin ya tsugunna agabana qafarsa akan tiles ya kamo qafata.

"Dan ALLAH fatima kada ki kuma gayamun kalmar qi gwara kowa yaqini matuqar zan rayu dake" ina sonki kiyiwa ALLAH ki soni.
Yakai maganar yana rungumoni ajikinshi.

Nima kukan nake a wannan karon sabida yadda ya bani tausayi amman wallahi baxan amsa masa ba harse soyayyata ta saka hankalin momy ya tashi kamar yadda ta É—aga nawa dana mahaifana ta hanani zaman lafiya tunda aka auroni nake mata bauta wannan ma wata sakaiyarce.

Shafa kansa nake da tafin hannuna kamar É—an yaro tsintar bakina nai akan kunnensa ina rarrashinsa amman banyi gigin furta masa kalmar soba wannan se momy ta raina kanta sena yi mata nesa da É—anta wallahi sena zautar dashi sena rama duk wani cin zarafin da akai mana abaya.

"Kina sona beby?" yafaÉ—i maganar yana kuma lalubata kamar wani yaron goye.

Jim nai kafin na aro dubara ganin kamar baya hankalinsa nace "ina sonka mana ai koba so akwai kauna ta jini" nafaÉ—a ina danne abinda yaxomin wuyana.

Ina kallon yadda wayarsa take faman haske da wutsiyar idanuna na duba naga an saka my wife, cike da salo na saka bakina ana sa danna mantar dashi kiran da ake masan.

Kamar raqumi da akala haka ya biyemin duk seda ya batar da wani zafin jikina sannan ya É—agani yana kokarin yin bayi dani.

Rau rau nai da ido cikin shagwaɓa nace ni a part ɗinshi zamuyi wankan kuma ba komai yasa na faɗi hakan ba sedan jin sautin muryasu momy a falo sunyi baki.

Cike da rawar jiki ya jawoni jikinsa muka bar É—akin zuwa falo.

Idanunsa na kaina nikuwa nawa yana kansu momy dasu maryam dasukai mana caa cike da mamaki suna kallonmu sake nutso nai a kirjinsa muka bar falon.

Muna futa kuma na zame nai baya ina hade raina sannan nace masa ya shige mutafi.

Murza idanunta take cike da alajabi ta miqe tsaye...
"inalillahi wa'innah ilaihirraju'un!! ni zainab ko mafarki nake minake gani a gidana a falona.

TafaÉ—i hakan tana komawa kan kujera ta faÉ—a dabas! tana haki.

Murmushi zuhura tai maibin anty hafsa itama yar momyn ce tana aure anan abujan sannan tace "momy lafiya?"

Wata harara momy ta zabga mata "bakiga yadda É—an uwanki yake manne da Æ´arcan ba ko kunyarmu baijiba ya wuce" haba zuhura tun jiya ai maka haihuwa amman kaxama baka da lokacin matarka sena waccan tana can ta maquresa a É—aki to mema sukai a É—akin" tafaÉ—a tana sakin ajiyar zuciya.
"Hmm kema dai momy to mutum da matarsa ai se a hankali soyayya suke" takai maganar tana dariya.
wata maka momy takai mata cike da bala'i "wallahi bada ban nina haifeki ba dasena karyaki ALLAH ya kiyaye yay soyayya da Æ´ar aisha wallahi sena rabasu ayau ze saketa koni kosu!! tana faÉ—in haka tabar gun

Maryam wadda take kukan takaicin kiran data masa yaqi É—auka sannan ga wannan abin data gani itama tana haÉ—e hanya tabar wajan tai daki.

Dariya zuhura tai sannan ta nemawa mahaifiyar tasu sauqin wannan hali itama ta miqe tai part É—insu mama wajan Æ´an uwanta.

Muna shiga na soma hade raina cike da dari dari mukai wanka mukai sallah ya haÉ—o mana tea muna sha mukai part É—in baban abuja zama mukai tare dasu mama muka hau hira harshi É—in wanda na fuskanci hakan ba karami dadi yay musuba.

Sosai baban abuja yay murna da hakan kuma ya saka mana albarka sannan har kuÉ—i ya bani mukai sallama muka bar part É—in.

Ko kallon side É—in momy banyi ba haka nai cikin part É—insa, nabarsa shikuma yayi part É—in momy domin zuwa yaga Æ´arsa.....!!
*80 - 81*

Cike da kuzari da qarfin jiki dana zuciya yana jinsa awani irin farin ciki ya murÉ—a handle É—in kofar falon momy kafin ya saka qafafunshi acikin falon da sassarfa ya shiga cikin centre falon ganin babu kowa yaja qafafunsa izuwa cikin bedroom É—in momy wanda ta warewa maryam tai jego acikinsa.

Sallama a qasan maqoshin sa sannan ya taka lallausan carpert É—in dakin ya karasa shiga ciki.

Akan sopa yay masauki tare da É—an zamewa kaÉ—an yana gaida momy.

ÆŠaure fuska tai sosai kamar wadda akaiwa saqon rasuwan wani.sannan ta dubesa.

"Seyanzu kai lokacinmu?" nace seyanzu kai lokacin namu?" takuma kawo masa wannan tambayar! da kallo yabi maryam sannan ya haÉ—e ransa cikin isa da izza wadda kamar ba yanzu ya gamawa batula kuka ba yace.
"Malama bawa mutane waje" yafaÉ—a mata hakan in serious anger!!

"Dakata dakata malam babu inda zataje agabanta za,ai komai kaji wani son kai kagama shiga haqqin Æ´ar mutane sannan kawani zo kana muzurai tabar waje to bara kaji babu inda zata kamajini da kyau"! takai zancan tana muzurai.

Tunda ta soma maganar ya mayar da kansa qasa yana danna wayar hannunshi harta ida sannan ya É—ago "momy kimin gafara baxan iya magana da mahaifiyata agaban matata ba wadda maganar ta kasance ta sirri ce pls momy kotabar nan kona bar nan"! yakai maganar yana fesar da huci!

"Ke maryam bamu waje" ta dubi maryam É—in wadda ta cika tai tam!

Sakar masa jaririyar tai ajikinsa tabar ɗakin baki ɗaya cike dajin haushin sa shikam ɗaukar bebynshi yay yana jin sonta har ɓargonshi tare da ɗorata akan kafaɗunshi yana jijjigata hartai shuru a kukan datake wanda da alama maryam ta bugeta ne sannan ya dubi momy yana mayar da ilahirin hankalinsa kanta.

Daure fuska tai "ALIYU" takira complete sunanshi "ina son ka saki waccan mai baqar fuskar dan baxan iya zama inuwa guda da itaba" takai maganar cike da gadara.

ÆŠan murmushin kasan rai yay gami da furta "momy na mutu kenan" amman a fili seya dubeta cike da nutsuwa.

"Hajiya dan ALLAH kiyi haquri kinga ran baba baxe daɗiba, and kuma ni banga wata matsalar yarinyar ba" wata shakirar dariya tai sannan ta dubesa fuskarta wasai tace "kana hauka kenan baba! wazaka mayar sakarai daga ganin yanayin ka kana cikin mayen sone miyasa kai ganganci da zuciyarka harta kaika ga son wadda bazan taɓa barin ku rayu tare ba" takai maganar tana tsaresa da idanunta...

Kwantar da Æ´arsa yay akan kujera tare da sakkowa gabanta ya tsugunna akan gwiwoyinsa tare da kamo hannunta ya É—ora akan saitin zuciyarsa cikin sauri ta janye sabida yadda zuciyar tasa take faman dokawa very fast.

Arauna ne ya dubeta "momy zaki kasheni momy ayanzu kina tare da copy É—in Aliyun kine amman complt original one É—insa yana ga fatimah ne! wallahi! tallahi! momy ina son fatima bada wasaba soyayyarta zata iya zautar dani zata iya sakawa ki rasani kiduba yadda zuciyata take faman bugu! duk asanadin soyayyarta ne momy!!!!

Yakai maganar yana kwanciya akan cinyarta yana sakar mata kuka kamar wani sakarai.
Shafa idanunta tai in suprise sannan ta qara shafa shi yes Aliyunta hydar ɗinta mai sonta marar son ɓacin ranta mai gudun fushinta yaushi ke faɗar yana son ƴar wadda tafi kowa tsana tafi kowaqi.
Chapter 48 · 0% Book details