Sashe 14
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Dan Wallahi koshi Hydar yay min babu sauki dan gwara naje na girgiɗe auran na dawo gidanmu na zauna oh! ni batula sauran kaɗan ashe a haifoni a shegiya ALLAH ya rufan asiri.lumshe idona nayi tare da cewa "ALLAH ka yafewa iyayena" afili na furta hakan tare da ƙara rufe idona ruf se barci ya kwasheni mai cike da tarin gajiya da tunani kala-kala.
A falo kam suma su amira da ummi duk jikinsu yayi sanyi da jin labarin mahaifiyar tasu amman dayake da ƙarancin shekaru ajikinsu basu kai batula hankaliba shiyasa anty zee tana sako wata hirar suka watsar da maganar suka koma kanta. kuma basu suka mike ba secan wani lokaci sannan anty zee ta haɗa kayanta suka rakata tai gida suna dawowa suka saka umma agaba da murnar sufa wannan haɗi na ya hydar da batula.yay musu daɗi wai yanzu zasu dinga zuwa abuja babu takura.
Murmushi umma tayi gami da tashi tabar wajan tare da ce musu suje kicin su haÉ—awa abba abinci dan yace mata gashinan yana hanya.itama tashi tayi tare da nufar É—akinta ganin batula kwance tana sharar baccinta yasa umma sakin baki tare da cewa "lallai mai hali baya fasa halinsa ALLAH ya kawo miki mafuta" tare da shigewa toilet abinta.
***************************
Momy tana gama waya da hydar bayan ta saka driver yakai maryam hotel ɗin da hydar ya kama, shigowa cikin falon hajiya turai ƙawarta tayi tare da zama akan ɗaya daga cikin kujerun falon tare da kallon hajiya turai aminiyarta sannan tace "wallahi hajiya jinake yau kamar nai hauka tuburan wannan wani irin tashin hankaline, kinsan ALLAH turai bana ƙaunar zuriyar Aisha wallahi! bantaba jin tsanar wani bawa kamar Aisha ba tun asali yarinyar batai min ba yanzu kuma kiji wata ƙaddarar Alhaji ya dauki ɗana wanda yafi soyuwa araina ya aurawa ƴarta kinsan ALLAH kozanyi yawo tsirara sena ɓata auran nan wallahi ni zainab bazan haɗa iri da ragowar zina ba wadda babu tartibin ƴar sunna ce ko ƴar soyayya" taƙarasa maganar tana jan numfashi tare da miƙa hannunta gefen kujerar ta ɗauki ruwa a roba ta hau sha.
Seda hajiya turai ta bari ta shanye ruwan tass sannan ta dubeta tare da cewa "Ke yanzu zainab naga har yanzu bakisan kankiba keko kinata lahirarki mai ya kaiki ɓata sunnar ma'aiki s.a.w baki san aure yana daga cikin manyan sunnonin ma'aiki s.a.w ba wallahi.dik wanda yaja da lamarin aure ƙarshan sa a ƙasa dan kuwa haɗuwar bazatayi kyauba.
Nidai ina mai baki shawara da ki zauna ki nutsu kikuma zubar da makaman yaƙinki tunda kikaga andaura wannan aure toki barwa ALLAH ikonsa kar ayi babu ke".
Tsaki momy taja tare da cewa "nifa daman tsiyata dake kenan wannan wa'azin haba turai anfa yimin yankan ƙauna kiduba fa duk ƴaƴan Alhaji yarasa da wa ze haɗa se Aliyu! wanda yasan shine garkuwata agidan amman shine ya daukesa ya haɗasu shin dawama nake taƙamane idan ba dashi ɗinba kina kallon yanzu gidan namu ba kamar daba wallahi ɗannan shiyake mana komai hatta ga ƙannan sa na ɗaki karatun su da komai hatta ƴan sauran ɗakin sannan kuma ze wani zo ya haɗashi da wannan masifar salon yanzu suma ya dinga musu"
Dariya hajiya turai tai tare da cewa "dadina dake zainab wauta to maye dan Aliyu yaywa danginsa abu? shin wannan matar tasa ba bare bace? maye baya musu ita da iyayenta mai ya shafeki ai dadin arzikin kenan ALLAH ya baka wani yaci, dan ALLAH ki saki wannan makaman naki ki rungumi surukanki dukkanmu bamu san mai ALLAH ya boye ba babu mamaki ma da rabon Æ´aÆ´a masu yawa a tsakaninsu".
Da sauri momy tai wata irin dirowa tare da saurin kallon hajiya turai sannan tace " ALLAH ya kiyaye ai wallahi ko kusantar ta baxan bari yayi ba bare wani zancen ciki ya shiga dan ALLAH kada ki ƙaramin wannan fatan tsiyar.
"Zainab kada ki zama marar ilimi mana idan ALLAH yayi kefa baki isaba' ina gaya miki izzar ALLAH da girman sa da buwayarsa ga bayinsa ne wallahi idan ALLAH yacewa bawa ji! ƙaryar wani yace a,a kuma idan ALLAH yacewa bawa gashi ƙaryar wani bawa ya ƙwace shiyasa kumfa yakun ɗin ubangiji da bawansa take da matuƙar tasiri sabida haka ki kiyayi kanki kada ki zama baiwa mai butulci da hassada ga abinda ALLAH ya tsarawa bawansa ina gaya miki hakan ki kuma lura da hakan kodan gudun faɗuwar baƙar tasa a gaba.
"Naji turai kuma na san da haka amman a gaskiya bana fatan ma Aliyu ya kusanci wannan yarinyar barema wata alaqa ta haɗasu ta aure sabida nafi kowa sanin halin ɗana wallahi muddin Aliyu yaywa wannan ƴar ciki tofa ni tawa ta ƙare sabida yadda yake da masifar son ƴaƴa tofa wannan cikin shi ze saka komai ya dai daita dan ALLAH turai daina gayamin wannan bakar ranar bana fatan tazomin" tafaɗa cikin sauri tare da tashi tabar falon ta nufi ɗakin hajiya turai.
Da kallo hajiya turai tabi momy tana mai mata fatan ALLAH ya ganar da ita hanyar dai dai.
**********************
Tun a hanya maryam take faman zuba kuka hankalin ta idan yay miliyan tofa ya tashi da wannan auran na mijinta burinta kawai taje ta keɓe dashi domin ya farkar da ita daga mummunan mafarkin data keyi wayarta ma mamy mahaifiyarta tana ta uban kiranta amman sam bata da damar dagawa domin kota dauka ma batada hankalin dazata iya mata wata magana.
Drivern yana parkin a bakin babban hotel É—in chilla dake a nasarawa gra da sauri ta bude motar aguje ko takan drivern bata bi ba tai cikin hotel É—in tana matsa wayarta domin nemansa ya gaya mata a wani room yake......!
MANAGE PLS.