Sashe 41
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Aliyu wanda rabuwarsa da abokan aikinsa kenan ze shiga gida ya É—ora hannunsa akan É—an dakin É—in dake qofar gidan nasa na barrack É—in tasu tare da lumshe manyan idanunsa yana sauraran daddaÉ—ar muryarta wadda ayanzu yake fatan ya kasance da ita har ransa.
Sannan yaÉ—an lashi qasan lip's É—insa cikin basar da feeling É—inshi akanta yace "ke kina miye to a falon dagajin sound É—innan ke kaÉ—ai ce?" naji dirin muryar wanda banyi zato ba, cike da jin haushi daman kuma a haushin nake nace "To ina ruwan bare acikin shiga cikin Ahali" nabasa amsar cike da baqar magana.
ÆŠan waro idanunsa yayi waje cike da mamaki daman ba sabga da yara ba rainin tsiya yanzu tunkafin ma taga girmanka harta fara gasa maka magana zuciyarsa ta karanta masa hakan amman seya basar tare da cewa.
"Ke malama kama bakinki tunkafin na bayyana gabanki na zubar maki da ruɓaɓɓun haqoranki wawiya ni zaki gayawa maganar banza i say me kike ke ɗaya anan?"!! ya bugamin wata iriyar tsawa.
Razana naÉ—anyi kaÉ—an tare da matse idanuna na rufesu ruf kamar yana gabana sama- sama nake mayar da numfashin tsoro batare dana ce masa komaiba.
DaÉ—a kara wayar yayi sosai acikin kunnensa yana jin yadda take saukar da numfashi kamar na mai cutar asma cikin murmushi kaÉ—an yace "farar kura kenan ga tsoro ga rashin kunya baxaki gayamin ba na kashe wayata ko kinga anata kiran sallah" naji saukar maganarsa wannan karon a hankali babu hayaniyar da.
BuÉ—e idanuna nai sannan na furta "kaine ai"
"Nine me" yayi saurin katseni tare da fiddo idanunsa waje.
Tura bakina nai kamar koda yaushe.
"Kaita min faÉ—a kana dakamin tsawa kaiko tausayina bakayi sannan kaje kayi zamanka kabarni anan anata bani wahala yanzuma fa momy cemin tai wai niba Æ´ar babanku bace kuma duk Æ´an gidannan babu mai baqar fuskata".cike da jin haushi da takaicin maganar wadda ta maqalen a makoshina nakai maganar.
Lasar qasan lip's É—inshi yayi kaÉ—an tare da furta "Ya ALLAH" aqasan maqoshinsa wai miyasa momy take hakane yatake qoqarin yada qimarta tare da tasa ne ga yarinyar nan yanzu dan ALLAH maye zata gayawa fati haka wannan ma ai salon raini ne.
"Fatie naji yaja sunana a hankali" share hawayena nai tare da furta "na,am" sanin baya son yay magana ai masa shuru.
"Kina jina kiyi haquri da momy nah dan ALLAH ki kwantar min da hankalin ki idan kuma baqar fuska ce ai yanzu zatai ta ganinta qarewa ma insha ALLAH se masu baqar fatar nan sunyi wasa a kan gadonta Æ´aÆ´an daxan haifa dake kuma ina roqon ALLAH ya É—ora mata mugun sansu fiye da wanda take man" yakai maganar cikin rashin jin daÉ—i wanda na lura kamar baiji daÉ—in abinda taimin É—inba.
Tura bakina nai gaba "ni wallahi yaya sakina zakai baxan haihu a inda ba,a sona ba nifa ba sonka nakeba kuma ai se da son juna ake zama" nakai maganar cike da jin haushinsu su duka.
Rintse idanunshi yayi tare da É—an shafa jijiyar kansa wadda ta miqe yanzu jin wannan mummunan furucin nata dayafi saukar dalma zafi acikin zuciyarsa.
"Wallahi fatie ki kama kanki aurena dake HAÆŠIN ALLAH ne babu saki babu yaji haka zakita zama momy na bautar dake da aiki ni kuma ina moreki agado kuma da izinin ALLAH duk shekara ki haifar min Æ´aÆ´a kinga baki da damar fita kenan" yakai maganar tare da datse kiran baki É—aya.
Wanda ina tunanin fushi yayi dani cike da mamaki da sanyin jiki nace "to maye abin jin haushi danna ce banayi dakai...."
Maganar ce ban gama kaiwa ba naji sakon kiran baban abuja daga wajan raudah wadda take tsaye akaina yanzu.....!
*66 - 67*
Numfasawa nai sannan na miqe nabi bayanta zuwa part ɗin baban abujan, falonsa cike yake da jama,a kota ina kuma kowanne ka duba fuskarsa cike take da farinciki baki ɗaya falon babu bare dukkan su ƴaƴansa ne da matansa da jikokinsa abin gwanin sha,awa cike da jin kunya na ƙarasa gabansa seda na fara gaisar dashi sannan na gaida su mama muna haɗa idanu da momy ta makamin harara wadda nasan bata komai bace ba seta gaisar dasu mama danai.
Juyawa nai na gaisar da sauran qannan ya hydar na sauran É—akunan waÉ—anda na girma kuma suka gaisar dani.
Cike da jin daÉ—i baban abuja ya kamo hannuna ya zaunar dani a gefensa sannan ya soma tambayata yaya nake dafatan ina nan lafiya babu wata damuwa cikin jin kunya nake basa amsa.
Mama ya kalla sannan yayi mata alama data miqo masa manyan jakunku nan gefensa cike da bin umarni ta miqe ta É—auko ta kawo gabansa..
Kallona yay tare da cemin nasa su rauda su É—aukarmin zuwa É—akina kayan lefena ne daba,ai minba ya haÉ—omin daga qasar daya dawo, cikin sauri na sauka daga inda nake na durqusa nai masa godiya sannan na miqe su hafiza Æ´aÆ´an mama cike da murna suka matso gareni suka tayani É—aukar kayan mukai part É—in momy sosai naga abin mamaki domin kana kallonsu kasan a tsorace suke da shigowar tasu dan baki É—aya gashi nan ya bayyana qarara akan fuskokinsu.
Haka mukai É—akina dasu da wayo da dibara najasu muka zauna nan muka haÉ—u mu wajan bakwai muna faman buÉ—e bags É—in waÉ—anda suka kasance guda huÉ—une se qarama guda É—aya kuma babu abinda babu aciki na kayan sakawa dana ado.
Bamu muka gama komai ba se wajan magariba sannan suka miqe zasu tafi part É—insu rauda ce tai kalar tausayi tare da ce masu dan ALLAH sisters muyi zamanmu anan wallahi momy bayanzu zata dawo ba.
Cike da tsoro kausar mai bin hafiza É—iyar mama tace a,a sudai tafiya zasuyi haka babu yadda muka iya muka rakasu daganan kuma hira ta qara riqemu anan mukai sallah mukaci tuwo seda mama ta dawo sannan mukai masu sallama muka bar part É—in.