Sashe 37
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Sosai jikina yayi sanyi da kalaman ummata haka mukai sallama ko waigaya banyiba na aje wayar a gefensa na juya na kifa kaina akasa ina sakin kuka ƙasa-ƙasa.
Duk abinda take gayawa mahaifiyarta yana jinta kuma duk abinda umman ta gaya mata yana ji sedai yadda ya basar ne baxaka taɓa cewa yaji mi sukace ɗinba.
Sosai maganganun umma suka birgesa nan ya kumajin kaunar matar da ƙimarta sun sake masa caa! acikin ranshi gakuma ɗunbin mamakin halin momyn wato seda dai ta azabtar da yarinyar ɗin kenan bayan fitarsa bayan dukkan magiyar daya gama mata kafin ya fita dazun.
Lumshe idanunshi yayi kafin kuma ya waresu akanta jin yadda take kuka! yasa ta karya masa dukkan wani lakar jikinsa shi mutumne mai tausayi baya kaunar yaga mutum ya shiga damuwa musamman kukan mace wanda bakaramin É—aga masa hankalinsa yake ba.
Tattausan hannunshi mai yalwar gargasa da santsi ya saka agadon bayanta tare da birkito da ita gabansa ya tsareta da manyan idanunshi yana binta dasu cikin wani irin yanayi.
Jin hannunshi abayana yasaka rawar jikina ta ƙaru ban jure yadda yake bina da kallo ba dan haka se kawai na rufe idanuna gam ina zubar da ƙwallah.
"Mi momy tayi maki ɗazu?" naji amon muryarshi akunnena. girgiza kaina nai alamun babu komai sabida nasihar umma gareni yakaɗani dambu taliya naƙi gaya masa komai daga karshema sena ƙara sautin kukan danakeyi.
Banyi auneba naji ya ɗagani cak! gami da ɗorani akan cinyarsa, abinda ya sakani a ɗimuwa yadda naji saukar hannunshi akan ƙuguna yana murzamin cikin wani irin salo mai wuyar misaltawa.....
Zullo nayi gami da ƙoƙarin dira daga kan cinyar tasa sakamakon wani irin bakon yanayi dana.....!!
60-61
ƙoƙarin sauka nakeyi daga kan cinyar tasa amman fafur yaƙi bani damar gudanar da hakan sema wani baƙon lamari dana tsinci kaina acikinsa mai wuyar misaltawa abinda yaya yake gudanarwa a ƙuguna baƙaramin ɗimuwa ya sakaniba wani irin abu yakemin mai kama da tafiyar tsutsa a daidai saitin ƙugun nawa seda yazo dai dai inda naji ciwon kuma kamar yasani naji yaɗan murza wajan da ƙarfi kaɗan, da hanzari na dafe masa ƙafarsa da dukkan ƙarfina, tare da furta "wayyo ALLAH nah yaya wallahi da zafi fa" naja maganar cikin wani irin salo wanda bansan inada shiba.
Dakatawa yayi da murzamin wajan tare da ɗan ranƙwafowa kaɗan yana huramin iskar cikin bakinsa idan ka dubi abinda yakemin a wannn lokaci zaka ɗauka kamar jaririya yake rarrashi lumshe idanuna nai tare da ɗan zubo da ruwan hawaye kaɗan ina mayar da numfashi sama-sama munkai kamar binti biyar ahakan kafin na kumajin dirar hannun nashi a ƙugun nawa amman awannan karon is different da wancan salon dan wannan zan iya ce maku its romantic styl, kamar yanayin tafiyar tsutsa haka yakebin fatar ƙugun nawa da hannunsa kafin kuma ya tattaroni baki ɗaya ya mayar dani saman katifar ya kwantar kamar wata ƴar beby, babu yadda na iya haka na bisa da ido ina kallonsa babu damar tsiwa a wannan karon sabida yadda ko ina na jikina kemin ciwo,bangama tsinkewa da lamarinsaba se sanda naji ɗirar hannayeshi akan ƙafata yana matsamin alamun tausa wata wawiyar ajiyar heart na sauke ina shi masa albarka a raina dan bakaramin taimakona yayiba daman haka yake da imani nake aiyana hakan acikin zuciyata.
Shikam from nasa side É—in bakaramin tausayi fatima tabasaba ganin yadda taxo dakin ta rabe tana faman kuka wanda yasan da cewa komai ya faru da ita a halin yanxu the first laifinshi za,a soma gani but sabida yanxu shine mijinta.
Kuma yasan baba laifinshi ze soma gani more especially idan yaji labarin halin da momyn takeson jefata amman tabbas a halin yanzu a yadda yake tare da ita bakaramin ta maza yayiba wajan danne fitinar sa dan wannan kusancin nasu bakaramin kara masa wata muguwar wutar sha,awarta takeyiba
Shikadai yasan a halin dayake ciki kuma shi kadai yasan yadda yakejin fatarta malam mai É—an karan laushi kamar attufa.
Cije lips ɗinshi yake yana wani jan numfashi kamar wanda yaci yaji idanunshi a lumshe yake baki ɗaya jinsa yake kamar yayi losing control ganinta yake ta rikiɗa ta koma masa wata zubin halittar daban ba batulan umman daya saniba sabida yadda anty zee ta dage wajan gyara batula dolene koma waye ya gigita da ita musamman idan yaci karo da lallausar fatar jikinta mai ɗan karen laushi da sulɓi.
Babu yadda ya iya haka yabi umarnin da zuciyarsa take basa akan yaɗan rage zafi da ita tunda daman yanzu maryam tazama se a hankali harya ɗan sunkuyo yana shirin gudanar da abinda zuciyar tashi take ƙudurtarsa dashi sekuma ya tsaya cak! kadafa ta rainani acewarsa cikin zuciyarsa wata kuma zuciyar tace masa to seme ai matarkace halalinka duk da ba sonta kakeba amman abun da kake shirin farawa da ita ayanzu shize ƙara maku kusanci da ita da shakuwa har hakan yasa ku dai daita kanku ku zauna lafiya ku faranta ran mahaifanku yana gama wannan tunanin yafara gudanar da abinda zuciyar tashi takeso.
Jin yadakata da tausar dayakemin É—inne nasaki hammadala ina kokarin na mike na gyara jikina amman senaji wani salon daban wanda ya É—agamin hankalina nan take gaskiya nidai baxan iyaba aiwannan ma iskancinne ko angaya masa ni sonsa nikeyi daxexo yana min wannan abin.
Ban gama tunanin abinda nakeba naji saukar bakinsa akan ƙuguna dai dai wajan danaji ciwon yakama fatar wajan da hakorinsa yana ɗan gogawa kaɗan kaɗan.
Wani irin numfashi naja tare da fesar da iska mai karfi kana na mirgina kaina gefe ina fesar da numfashi mai hade da nishi.
Hannunsa yasaka ya juyo dakaina yana mai tsareni da manyan idanunshi waÉ—anda suka koma kamar gauta dan tsabar jaan! su ni har mamaki abin yabani still kuma bakin nasa na west É—in nawa batare daya cireba, harseda naji na daina jin wannan azababban zafin kuma kamar shima ya kula haka ya zare bakin nasa akai ya tallafo kaina da hannunshi ya tsirani da idanun nashi yana kallona.
Tsintar muryarsa nai akasan makoshinsa yana cewa.
"Fatie ahalin yanzu bazance ina sonki ko in ƙinkiba wanda daman can ni ban taɓa nuna maki ƙiyayyaba amman inason muhaɗe kammu ko ALLAH zesaka mana son junanmu kodan mu kwantarwa da mahaifanmu raia" yakai maganar yana mai kara kusanto da kanshi gareni.
Tura bakina nai gaba duk da banga sakin fuskar daxan kawo masa rainiba sabida ahalin yanxunma dukda kusancin dake tsakaninmu bai saki face É—inshiba.
"Nifa yaya bana sonka dan ALLAH kada kaimin komai wallahi na yarda naitawa momy bauta daga nan har iya raina akan nikazo ka takuramin" nakai maganar cikin tsananin jin haushinsa.
Tabe bakinsa yayi tare da makamin wata katuwar harara batare dayace min komaiba, sejin bakinsa nayi akan bakina yana sakarmin wani irin mahaukacin kiss mai zafin gaske.
Seda ya zuƙe duk wani miyau na bakina tas kamar maye sannan yasoma bin fuskar tawa da lasa kuma duk abinda yake idanunshi arufe suke ruf seda ya gama bin fuskata da lasar sannan ya matseni a kirjinsa yana mayar da numfashi baki ɗaya ya sakarmin numfashinsa da nauyinsa ajikina.
Idan ka dubeni wallahi seka tausayamin sabida yadda nake faman raba idanu danni wannan abun walaha kawai nasha bawani abuba dan tsabar mugunta anwani zo an danneni wallahi se ALLAH yasakamin nakai maganar cikin zuciyata.
Shikam anasa bangaren hakan dayay mata shine kawai mafitarsa sabida idan har yacika romance da ita tofa tabbas zeyi aika aika kumashi sam bai shirya hakan a halin yanzuba impact bamaya kawo wannan lamarin a halin yanzu wannan reason yasa ya hadeta da jikinsa koya samu yaÉ—an samu nutsuwa a hakan.
Luff yayi asaman yana sakarmin numfashi kamar yasami wata kayan wanki.
Cikin azaba na ɗago kain ina kallonsa murya can ƙasa nace"yaya dan ALLAH ka ɗagani wallahi kamar zan mutu" nakai maganar ina kuka kaɗan kaɗan.
Gogamin kwantaccen sajen fuskarshi yake ahankali ahakali yana É—an saka harshenshi yana lasar fatar wuyana batare daya tankaniba.
Seda yaji ana kiran sallah sannan ya É—agani cak ya nufi kofa seda yakai bakin kofa sannan naji muryarsa can qololin qasa yana cewa "kitashi kiyi wanka kiyi sallah sauran indawo baki tashiba raguwar mata kawai"yafaÉ—i maganar yana danne dariyar data zo masa sabida yadda idanunta suka basa dariya tawani zarosu kamar taiwa sarki qarya ga ragwanci nan qarara yana kallo acikin idanun nata gami da firgici da É—imuwa kala kala.
Haka ya bude kofar ya fice yana cigaba da dariyarsa aishikam yaga hanya dan daga yanxu ta wannan salon zedinga hukuntata tunda ya hango tsoron hakan acikin idanunta.
Yana fita na mayar da idanuna na kulle gam in jan tsaki sannan na tattre towel É—in jikina nayi bayi seda na fara wanka sannan na É—auro alwala na fito na tayar da sallah ina zune akan sallaya segasu rauda sun faÉ—omin waÉ—anda suketa raba idanunsu wanda kana ganinsu kasan fakar idanun momy suki suka shigomin.
Na'eem ce ta dire dan kwanon silvern hannunta agabana tare da cewa "sis yaufa samuwa mukai,wallahi mamace ta aiko mana da fara tokinsan momy tagani baxata barmu mu ansaba shiyasa mukazo nana muci",takai maganar tana min dariya nima dariyar nai tare da cewa"wallahi aje mana muci nikam ina mugun son fara ba kaÉ—anba" aikuwa haka muka saka kwanon a gabanmu muka zagayesa muka haucin farar babuji babu gani da wannan É—an yayume yayumen nidai naji naqoshi.
Hira muka kaure da ita kuma duk rabi akan yadda momy ke hanasu hulÉ—a da Æ´an uwansu sukemin complain anan na fuskanci cewar ashe duk laifin momyne ita ke hanasu hulÉ—a da family É—insu na uba hatta ga Æ´an gidan Æ´aÆ´ansu mama momy wai ba,ason ranta take barinsu suke harkaba dan dai baba ya tsawatar ne.
Sosai na zauna na dinga basu shawara akan suna É—anyi mata wa,azi kaÉ—an kaÉ—an sannan suna sakata acikin addu,arsu akan ALLAH yadawo da ita hanya madai dai ciya.
Anan kiran sallar isha mukaji turowar qofa shine ya shigo fuskarsa adaure ganina dasu rauda nan ma naga ya kuma hade ran fiye dana da, nidai kallo guda nai masa na dauke kaina ganin yana makomin harara ko dasu rauda suna gaidashi haka naji ya amsa masu murya can ciki nidaman banyi karan bani ba.
Diremin katuwar ledar hannunshi yayi agabana batare daya cemin komai ba ya juya yabar dakin.
Jikinsa sanye yake da wani dark blue din yadi mai É—aukar idanu kansa babu hula amman kallo guda zakai masa ya burgeka da kallo na bisa ina ayya miskilanci irin nasa sannan na juya wajansu rauda mukacigaba da hirarmu.
Seda naga zasu tafi sannan na jawo ledar kayan makulashe ne acikinta rabawa biyu nai na nasu kaso daya sannan mukai sallama suka bar dakin inata mamakin yadda sukacemin wai duk Æ´aÆ´an momy sunyi farin cikin aurena da yaya sabida wai tanan suke tunanin momy zata aje makaman yakinta.
Tashi nai na mayar da sallar isha sannan naje na saka key sabida tsaro naxo na baje naci abinda zanci sannan nai brush na kwanta.