Sashe 25
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tun ina jin wani irin tsoro acikin raina kasancewar wannan karon shine na farkon hawa jirgina har kuma nazo na maze nacigaba da sabgar gabana.
Tun ina tunani acikin zuciyata har wani bacci mai daÉ—i ya sureni.
Ban kuma farkaba seda naji tafin hannunsa akan fuskata.
Da sauri na buÉ—e idona cikin haÉ—e rai naga yana kallona.
"Malama mi zakici?"
YafaÉ—a batare daya saki fuskarshi ba nima ban masa far,arba sabida wani haushi dayake bani.
"Bana buƙatar komai".
NafaÉ—a cikin basarwa tare da kawar da kaina gefen window ina kallon hazo.
Cikin rashin damuwa da lamarina naga ya kaÉ—a kafaÉ—arsa alamun ko ajikinsa.
Juyawa yayi wajan matarsa yana kai mata cup cikin bakinta.
Ita kuma se wani langwaɓewa take tana yatsina fuska.
Nidai abin dariyama ya bani amman ganin ni kaÉ—aice gefensa kada ya kawaÉ—amin mari yasa nabarta cikin raina.
Juyawa na kumayi nan da nan bacci ya kuma kamani cike da jin yunwa.
Shikam aliyu mamaki yarinyar take basa ace ita bacci baya mata wuya komai bacci komai bacci.
Ya ƙarasa tunanin cikin ransa bayan ya ɗan kalleta ta gefen idanunsa ya watsar.
Nidai ban farkaba seda naji yunwa tamin tsaye acikina har wani jiri nake gani.nidaman gani gwanar ci gashi kuma yau tun abincin daren jiya ban kai koda ruwa cikin bakina ba.
BuÉ—e idona nayi tarwai tare da matso da hawaye.
"Yaya zanci abinci yunwa nakeji".
Najuya ina kallonsa.
Ina jiran naji kuma mai zece min.
Fuskarsa É—aure ya juyo yana kallona.
"Seki bari kuma mu sauka nan da 30mnt bawani abinci dazaki ci yanzu".
Tsintar muryar anty maryam nai cikin wani iri salo tana cewa.
"haba beby kayi magana a kawo mata abincin mana ai tamayi ƙoƙari kasanfa muntaho da gara so dole seda zuri".
Takai maganar tana yin wata sakarar dariya.
Batare daya fuskanci mitake nufi ba yahau faÉ—an nasa kamar ko yaushe.
"Haba maryam kina kallofa ɗazu nace mizataci tace ta ƙoshi sabida haka sedai yunwar ya kasheta amman babu abinda zan bata".
Yakai maganar cikin sautin zafi.
Dariya taɗanyi ƙasa ƙasa.
"pls beby....."shii!! yafaÉ—a mata tare da saka hannunsa akan lip's É—inta.
Cikin takaicin jin maganar datai min mai kama da jirwaye mai kamar wanka nace.
"A,a ba gara ba sedai kaza, yataho da ita ƙarewar gara kuma nagodewa ALLAH tunda badaga yunwa na fitoba, dan ALLAH daga yau har abada kada yabani abincin yaga kozan mut......."!! bankai ƙarsheba naji saukar hannunsa akan bakina ya dokemin baki dashi.
Cikin jin haushi na É—ago tare da toshe bakin nawa jin wani irin zafi ya ratsani sannan nace.
"Wallahi se ALLAH ya sakamin wayyo umma kina ina mugu ze cirewa ƴarki haƙori"!!
Nakai maganar ina sakin wani irin kuka mai tsuma zuciya.
Da sauri maryam ta É—ago tana kallon batula jin yadda takewa hydar rashin kunya tana kuma jiran taji wani taking action ze akan hakan.
Amman ga mamakinta setaga ya sunkuyar da kansa ƙasa yana shafa sumar kan nashi.
Cikin takaici ta juya masa baya tana mamakin shurun daya yi wanda inda itace tasan da yanzu wani zancen ake ba wannan ba danseya bata kashi.
Shikam sunkuyar da kansa ƙasa yayi ganin idan yace ze biye mata ze ɓata lokacinsa ne sannan kuma ya bawa kansa kunya a gaban jama,ar cikin jirgin.
ƙasa-ƙasa nake sakin kukana mai ɗauke da ma,ana biyu na farko yunwa na biyu dukan daya kawomin agaban matarsa salon ta rainani.
Tsintar muryarsa nayi a dake yana cewa.
"Wallahi idan baki rufemin wannan ƙazamin bakin nakiba ALLAH zan ƙara maki wani".
Ɗago da kaina nai na kallesa har yanzu kansa a ƙasa yake kuma idonsa a lumshe yake.
Sedai salon yadda yay maganar tasa dagaji kasan da abinda yake damunshi domin ga vioce ɗinshi nan tai ƙasa sosai.
Tura bakina nayi gaba.
"Ni wallahi bazanyi shurun ba yaya za,a dakeni a hanani kuka! dan anga babu iyayena a wajannan".
Nakai maganar cikin rashin kunyar dana saba.
Da sauri naga ya É—ago kansa baki É—aya tare da zubamin idanunsa.
Cikin sauri na mayar da kaina cikin Tsakanin cinyoyina ina boyewa sabida yadda naga idanun nashi wanda bani ba koma waye baze jure kallonsu ba.
Ban kuma É—agoba seda naji ana sanarwar jirgi ze sauka.
Cikin tsoro na É—aga kaina ina kallonsa wanda shi sam hankalinsa ma ba,a kaina yakeba yana can sunkuye da kai gefen anty maryam suna magana.
"Yaya ka gyaramin belt ɗina kada na faɗo ƙasa".
NafaÉ—a ina kai hannuna kan cinyarsa.
Cikin mamakin furucinta ya ɗago batare daya kalleta ba amman kuma mamaki ta bashi matuƙa na yadda take maganarta kai tsaye.
"Maganin marar kunya kenan ALLAH yasa ki faÉ—a".
Batare daya kalleniba yacemin hakan.
Ban basa amsaba na sunkuya ina matsar ƙwallata.
Jin saukar hannunsa a ƙuguna yasakani dawowa daga tunanin dana ɗan faɗa.
Kamar yanamin tafiyar tsutsa ajikina haka nakeji har wani ranƙwaɓowa yayi yana gyaramin belt ɗin yana gama saitawa naji saukar muryarsa.
"Kinci darajar umma mayyar maza"!
Wata harara na zabga masa nima na mayar masa da amsa.
"Nida kai aga waye maye nidai nagode ALLAH tunda bana shan....!
Ban ƙarasa faɗa ba na kunshe magana acikina ganin yadda ya waromin ido yana hararata tare da jan ƙwafar zamu haɗune.
Cikin amincin ALLAH jirgi yafara landing zuwa ƙasa nima kuma nai landing jikinsa domin cikin furgici na rungumesa tsaff ina sakin numfashin tsoro.
Seda ya daidaita tsayuwa sannan naji ya tureni daga jikinsa nan fa jama,ar suka fara futa daga cikin jirgin.
Ganin sun tashi yasa nima na tashi tsaye muka fara sauka daga step É—in jirgin.
Seda komai ya kammala sannan muka fita zuwa harabar airport É—in garin abujan.
Wasu manyan motocine jere kusan guda uku naga wasu ƙartin sojoji sun fito daga cikinsu sun nufo inda muke salute naga sun masa tare da ɗora hannunsu akan goshinsu sannan suka ɗauki bags ɗinsa shida maryam suka nufi cikin motar dasu.
Motar farko naga wani soja ya buÉ—e masa sannan ta biyun aka zuba kaya.
Ta ukun naga ya nufa riƙe da hannun matarsa nima kuwa na mara musu baya.
Seda ya bude mata murfin motar baya ta shiga sannan shima naga sojan ya bude masa ya shiga.
Da sauri nima nai kokarin budewa na shiga seji nai yace.
"Bose kaita motarsu musa tabisu nan zamu takura madam ne".
Wani bakincikine ya kamani jin yarfin daya min kamar zan kuka.
Haka na zabga masa harara mai zafin gaske sannan naja musu mugun tsaki nabar wajan.
Ko kallon inda bosen yake banyi ba haka naja ƙafata na nufi vakin gate batare dana san inda zan nufa ba......!!
*46 - 47*
Kuka kawai nake gawani baƙin ciki daya min tsaye acikin zuciyata har wani duhu nike gani acikin idanuna dan tsabar takaici.
Ina jiyo ihun bose yake ko waye yanata min magana cikin gwaranci dan naji hausarsa ba kamar tamu ba.
Seda nakai ga bakin gate ɗin wanda zan fita waje sannan najiyo muryasa "Fatie!Fatie! wallahi idan kika fita daga gate ɗinnan sena cire ƙashin cinyarki da belt".
Cak na tsaya ina jan numfashi batare dana juyo na kallesaba sema ƙara bashi bayan danayi.
Hucin numfashinsa a saman wuyana danaji shine ya bani tabbacin dayana bayana kenan.
Cikin zafin nama ya juyo dani tare da kamo tsintsiyar hannuna yajani zuwa cikin gate É—in.
Bakin motar daya bada damar na shiga ya tsaya tare da kokarin bude murfin motar ya sakani.
Da sauri naga bosen ya taho tare da kai hannunsa jikina ze shigar dani cikin motar.
Wani banzan kallo naga ya watsawa bose din tare da cewa.
"Bose are you in sense!!" kana cikin hankalin ka,!!
Yafaɗa cikin tsawa kaɗan da sauri naga bosen ya mayar da hannunsa ya ƙame jikinsa har rawa yake sannan naji yace.
"Sorry sir"!
Tare da ƙara ƙamewa waje guda.
Tsaki naji yaja tare da fusgoni ya daki murfin motar da ƙarfi yabar wajan dani.
Azuciye ya wurgani gefen anty maryam sannan shima ya shiga ta É—aya side É—in ya zauna muka sakata a tsakiyarmu.
Tsaki naji ya kuma ja da ƙarfi sannan naji ya dakawa kurtun sojan daze jamu tsawa!!
Cikin sauri kurtun sojan yaja motar muka bar wajan.
Titi motocin suka hau a jere kuma tunda muka hau titin tsitt garin yake kamar babu biladama a kan titin.
Nidai tunda ya wurgani cikin motar na raɓe a gefe ban kuma motsin kirkiba dan gano rikicin danai a cikin idanunsa wanda tunda nake bantaɓa ganin tamkarsaba tabbas yau KUSAR YAƘIN ne akusa sosai dan naga tunda yayi ƙasa da kansa har yanxu bai ɗagoba maganar duniya matarsa tai masa amman yay mata banxa.
Ƙarshe ma data kuma masa maganar daya ɗago ya watsa mata wani kallo ni kaina seda na tsorata da ganin idanun nasa.