Sashe 26
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Cikin wata unguwa mai yalwar bishiyu gami da sanyi da nutsuwa motocin namu suka kutsa kai.
Babu wasu gine ginen kirki acikin unguwar se tsiraru waÉ—an da idan kaga wannan gidan anan tose kai tafiya mai tsayi kafin kaga wani gidan kuma mafi akasarin gidajan dik manyane masu É—an karen kyau da mahaukatan gate-gate.
Tuni na buɗe idanuna tarwai ina kallon tsarin gidajan waɗanda baƙaramin ƙayatar dani sukaiba.
Wayarsa wadda naga ya ciro a jikinsa mai É—an karan kyau da tsada itace ta hau ringing!!
Cikin azama naga ya danna wayar alamun katsewa sannan naga ya shiga kira wanda ina ɗan leƙensa ne daga gefen idanuna.
"Hellow hajiya ta barka da yamma".
Naji muryarsa ta daki dodon kunnena.
Ƙaro handsfree yayi sabida yadda muke tafiya may be ko muryar tata rawa take masane oho!
Daga nata side É—in naji tace.
"Baba tun É—azu nake try number ka swich off hala yanxu kuka iso ne?"
Lumshe idanunsa naga yayi alamun yana tare da damuwa sannan naji yace.
"Eh wallahi Yanzun haka ina hanyar gidana na gwarumfa zamu sauka, anan kafin mu shigo ko gobe karki damu hajiya da motar barrack muka taho".
Yakai maganar cikin kwantar da muryarsa.
Cikin wata iriyar murya mai cike da rikici naji momy tahau salati.
"Haka nai da kai? nace haka nai dakai baba?".
"Watakan tunma kafin aja lokaci mai tsaho kafara min wasa da magana ko? lallai sena tashi tsaye an haÉ—oka da Æ´ar gidan mai ganye, to ban lamunta ban kuma amince ba wallahi kuma juyo dakan motarku gida ita maryam a gyara mata part É—inka na da idan ta haihu ta koma ita kuma waccan Æ´ar gaba da fatihar ta zauna a B.Q......! da sauri naga ya cire handsfree É—in wayar yana sauraranta.
Ban samu naƙarasa jin mitake gaya masaba.
Nadaiga yana ta bata haƙuri sannan sukai sallama da ita.
Cikin harshen turanci naji yanawa kurtun sojan magana.
Da sauri naga kurtun ya juya da kan motar wanda naga ya baiwa sauran na bayanmu damar sauya akala suma suka mara mana baya.
Muka dauki wata hanya ta daban kuma.
Akaron farko tausayin halin dazan shiga da tausayin kaina naji ya kamani wannan shi ake cewa rana zafi inuwa ƙuna.
Ba uwa ba uba ba wa ba ƙani se dangi waɗanda ba ƙaunata sukeba.
Wata irin nadamace ta kamani tare da tausayin kaina da tausayin rayuwar dazan shiga wanda bantaɓa kawo hakan araina ba se yanzu.
Wama ze zaman katangata acikin gidan momy?
Maryam data kasance kishiyata da bata ƙaunata ko ya hydar da ko kallon kirki bana gani atare dashi?
Koko momy da yaranta waÉ—anda ko sunana basa kira dan tsabar kiyayya.
Baban abuja ba mazauni bane tunda yay ritaya seya koma harkokin business na ƙasashen waje wanda naji abba yana cewa seya shafe watanni baya ƙasar yanxun ma hakan ce dan kuwa bayan sun koma abuja da kwana biyu yabar ƙasar nan baya nan.
Gashi babu damar naje part ɗin su mama kishiyoyinta yanzu a laƙabamin tambarin yarkai rahoto.
Dannaji su yusra ƴaƴan alhaji ƙarami sunce momy idan tana sabga dakai bata ƙaunar ka kula su mama idan ba haka ba yanzu seta ce maka munafuki idan kuwa kana hurɗa dasu tosedai ita kudaina sabida macece ita marar yarda gata da zargin tsiya.
Ina gama wannan tunanin naji jikina yay wani irin sanyi har wani gumine ke zubomin ta ƙasana.
Ɗago kaina nazanyi naga ashema mun shigo unguwar tasu tunda na ɗan taɓa zuwa gidan sau ɗaya shiyasa bazan kasa gane hanyarba.
Kuma ita unguwarsu babu laifi akwai jama,a sosai dan harda Æ´ar kasuwa agefe da kuma kantina.
Cikin nutsuwa sojan ya cigaba da jammu izuwa cikin wani babban layi wanda gidaje biyar ne rak acikinsa gaskiya na manta yadda gidan baban abuja yake dan unguwarma dan inada hattarane na ganeta amman tabbas najima banzo garin ba.
Tun kafin tunanina ya katse naji ya danna horn abakin wani babban gida mai baƙin gate da sauri naga masu gati su uku sun bude ƴar ƙofar tare da fitowa.
Seda suka ƙaraso suka zube suna gaidashi sannan naga sun koma aguje tare da wangale ƙaton gate ɗin.....!!