Sashe 54
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mahifin maryam shiya nemi baban abuja gefe suka tattauna sannan suka nufi cikin office ɗin alqalin sosai sukai magana dashi abisa adalcin kotun take aka rage mata yawan shekarun daxatai agidan kason sabida bata kai ga kisan kai ba illa dai data so ta haɗa muguntane sekuma ta faɗa mata, anbar ta zatai zaman shekara biyu da karɓar ayyuka masu wahala sannan zancen kuɗi ma ita batula tace ta yafe mata sabida duk wanda aka zalinta yay haquri karshensa ALLAH ya saka masa fiye da yadda akai masan dan haka batula tace ta yafe wannan ma hukuncin zaman kason na kotune sabida sanadin rashin rai datai.
ÆŠada mahaifi se ALLAH haka mamy taje gaban maryam yayin daxa,a tasa qeyarta zuwa gidan kaso kallonta tai tare da cewa "daman a kullum faÉ—an danake maki akan wannan halin naki kenan kinga ga yadda masu hali irin naki suke qarewa kije ALLAH ya tsareki yasa wannan hukunci yazama izina gareki dama sauran waÉ—anda suke da irin bakin kishinki.
Kuka maryam take tare da roqon akira mata hydar wanda se da qyar ya É—ago kafafunsa bayan ya gama cuku cukun belin momy yaxo wajanta yaja ya tsaya "Dan ALLAH Aliyu kai haquri da duk abinda ya faru tabbas sharrin shaiÉ—an ne kuma insha ALLAH wannan yazama darasi agareni sannan ka kara neman min yafiyar fatima sannan kace mata nagode da yafiyarta gareni ita kuma mahaifiyarka ina neman mata shiriyar ubangiji ALLAH yasa wannan abun yaxama silar nadamarta ga dik abinda taiwa batula" batare daya kalleta ba "Naji kuma na yafe maki amman ki sani aurena dake ya qare koda kin samu fitowa kya iya samun miji ki aurenki.
Abinda kuwa ya saka nai hakan sabida naga tunda kika haÉ—a mugunta da Æ´arki dan na saki fatima hartazo ta rasa ranta tofa tabbas watarana zaki iya É—aukar ran wani acikinmu dan haka kije na yafe maki kuma insha ALLAH idan kina neman taimako nan gaba kineman zan maki" yana gama faÉ—ar haka yay gaba.
Haka akaja maryam tana kuka aka shigar da ita cikin mota wanda Æ´an jarida suka soma baxawa qaiqayi ya koma kan masheqiya wadda take zargin kishiyarta da kisan Æ´arta ashe ita ta haÉ—a mugunta da Æ´ar tata domin mijinta ya saki kishiyar tata sedaga qarshe akai rashin sa,a Æ´ar tata ta mutu, inda aka yanke mata hukuncin zaman gidan kaso na shekara biyu, tare da aikin bauta mafi wahala daga qarshe anwanke kishiyar tata, ita kuma uwar mijin data shige gaba wajan kai zancen hukuma an yanke mata bulala tamanin ko tarar dubu É—ari na wannan shishshigi datai batare da bincikeba, inda atake anan É—anta yay belinta sedai muce ALLAH yasa wannan lamari yazama darasi ga Æ´an baya.
Cike da soyayya batula tayo wajan umma ta rungumeta tana kuka! "umma kinga tawa qaddarar ko umma ina zaman zamana abba ya haÉ—ani aure dashi kalla kika yadda na koma daga jiya zuwa yau" nakai maganar ina kuka,shafa bayanta umma take kamar zata mayar da ita ciki "kwantar da hankalin ki É—iyata muyiwa ALLAH godiya zancan aure kuma ki É—aukesa a qaddarar wannan abin ce tasaka kika auresa, kuma daga yau auren nan ya qare sakaki zan agaba muyi kano ki koma karatunki babu wani aure tunda qiyayyar harta kai ga ai maki qazafin kisa wanda bada ban ALLAH yay ikonsaba da sedai muji an yanke maki hukuncin kisa"
Tana gama faÉ—in haka nai saurin É—ago kaina fuska fal hawaye "Umma bafa shiyay haka ba qarewa ma jiyan kuka yakemin nidai umma kibarni na koma gidan mijina da wannan kadai zan saka masa halaccin daya mani" jada baya umma tai cikin tsananin fushi "nagode batula amman wallahi kika sake kika koma gidan wannan yaron vada yawuna ba" tana kai haka taja hannun ummi zasu bar wajan.
Abba da sauran Æ´an uwa suka iskemu ni ina kuka umma na bala,i kamar ba itaba, babu yadda su abba basuyi akan muwuce gidan baban abuja ba amman umma taqi tace itama tana da haqqi akaina lokacin dasukai son ransu batai magana ba sabida haka yazama dole abata haqqinta na uwa a yau.
Murmushi baban abuja yay irin nasu na manya sannan ya dubi umma "mun amince aisha da maganarki amman kije É—ana baxe saki Æ´arkuba amman zamu baki damarki kitafi da ita har zuwa ki huce" yana gama faÉ—in haka yaja numfashi aransa yace lallai zainab tabbas yanxu wasan ze soma alhaki ze fara aiki harna hangoki a kano kina roqon aisha alfarmar Æ´arta ta koma gidan É—anki alokacin dayake kokarin rasa ransa akanta.
Tattara kowa yay akan su nufi gida, nima muka shiga motar dasu umma sukazo muka wuce gidan qawarta acewarta gobe semu wuce kano, tun amotar nake kukan bakin cikin rashin ganin yaya da banyiba ina ya tsaya kodai ya tsaya wajan matarsa ne wanu mahaukacin kishi da sonsa wanda bantaɓa jinsaba naji ya kamani bamu ba je gidan qawar umman ba seda akai kaini asibiti aka gyaran hannuna aka naɗe wanda nai tsagewar qashi ashe ba karaya bace ba sannan mukai can ɗin ina kuka biyu.
Seda ya gama da komai sannan ya nufi motarsa yana jin wata iska na shigarsa.
.Kai tsaye gidan da momy ta koma ya nufa a yadda yaga mahaifiyar tasa ba qaramin taɓasa yay ba haka yayta bata baki akan tai haquri komai ze tafi dai dai domin yadda momy tai sanyi abin seya baka mamaki.
Haka ya gama da ita ya nufo gida cike da albarkar data saka masa tana kuka tare da yabon biyayya irin tasa.
Gakuma nadamar abinda tai yabi jikinta.
Yana parking ya nufi cikin falonsu anan yaga su abba zaune ana mayarda magana zama yay tare da qara gaidasu sannan suka shiada masa ayau zasu koma kano tunda da sauran lokaci.
Tashi yay yana son nufar part É—insa danyaga sanyin idaniyarsa sabida bai gantaba tunda aka tashi daga kotu yana can wajan cuku cukun momy.
*97*
Komawa yay da baya ya zauna kan carpet tare da mayar da hankalinsa ga mahaifin nashi.
Cikin lafazi mai daÉ—i baba ya fara magana "abinda nakeson gaya maka daman shine kasan halin iyayenku mata kayi haquri kaÉ—an saurarawa fatima sabida mahaifiyarta tace bazata komo É—akinka ba, amman mu baxamuyi hakaba mundai bartane muga gudun ruwansu kafin asan abinyi" jin maganar yay tamkar saukar aradu akansa rintse idanunsa yay waÉ—anda suka kaÉ—a jawur! tare da saka hannu ya dafe saitin zuciyarsa sannan ya dubi baba da rinannun idanunsa "baba daga nan har zuwa yaushe zanyi haqurin jiran nata?" yafaÉ—a yana kafe sa da ido.
Cike da kulawa baba yace "zamu basu lokaci mai tsaho har zuciyarta ta huce kasan mata" lumshe idanunshi yayi tare da fesar da iska acikin bakinsa sannan ya miqe tsaye "baba kai haquri bazan iya jiran ta har lokaci mai tsahoba miyasa taimin haka bata tausayina haba baba yaya zata biyewa umma har ta gujeni alokacin danafi buqatar kasantuwa da ita" kowa tsit yay yana jin kalaman hydar musammn abba wanda yafi kowa jin tausayin yaron tare da jin daÉ—in yadda ya nuna kulawa ga gudan jinin tasa.
Alhaji qaramine ya miqe tare da riqo hannun hydar sannan ya soma rarrashinsa "Haba Ali mazan fama Ali gadanga qusar yaqi Ali jijiya ba tsokaba Ali jarumin yaqi a fagen daga, kada ka bani kunyafa akan mace ka nuna rashin dauriya kayi haquri kabarsu nina gaya maka da kansu zasu nemaka" lumshe idanunsa yay tare dayiwa qannan mahaifin nasa sallama ya kama hanyar fita.
Uwa maba da mama koda uban yay sarki! kai tsaye a maimakon yay part É—insa seya futa yay gidan momy, afalo ya tarad da ita ta zabga tagumi faÉ—awa yay jikinta ya runguneta ya saka mata kuka! wiwi.
Kamar ba jarumi Ali ba, kamar ba soja mai riqe bindigaba.
Ajiyar zuciya yake sauke mata akai akai, sanin halin zuciyarsa yasa momy taqi magana illa itama qwallar datake tana shafa sumar kansa.
Seda yakai lokaci mai tsaho sannan ya É—ago ya dubeta "momy kije ki kawomin fatima wallahi momy ina gaf da rasa raina idan har fatima ta juyan baya"da sauri momy ta zamo daga kan kujerar tare da mayar dashi saman cinyarta.
Cike da tsoron yanayin É—an nata ta dubesa.
"Baba yimin dalla dalla miyake faruwa kuma?"
Kwashe yadda akai yay ya shaida mata cike da jin haushi sannan ya É—ora da wallahi momy idan bata dawoba nima zaku rasani kuma ba kowa yaja mana wannan masifar ba seke!
Cike da É—umbin nadama momy ta É—agosa "haqiqa Aliyu nayi sakaci wanda yakaini ga jin kunya haÉ—i da danasani marar amfani, wai mema aisha taimani dana tsaneta? dan ALLAH kai haquri É—ana wallahi nayi nadama amman a wannan karon zan gyara dukkan laifina zan nemi yafiyar aisha wallahi nai nadama! takai maganar tana kuka!
Sake matsowa yay yana share mata hawaye yana rarrashinta cikin jin daÉ—in yadda tai saurin yada makaman yaqinta.
Bai bar gidan ba se magariba bayan yaci abinci tare da qudurar share fatima aransa yaga kozata nemesa kamar yadda bai kawoba.
Yana shiga gida wanka yafara yi sai yay alwalar sallar isha sannan ya zira jallabiya marun kala yay masallaci yana idar da sallah yaji wayansa tana qara ganin new number seya share bai picking ba! still sake kira akai anan ya É—aga.
Zaro idanunsa waje yay jin muryar batula cikin kuka! "Hellow yaya hydar minai maka tun daga kotu ka shareni baka nemanba, ko haryanzu baka yarda da bani nai kisan kanba?" takai maganar tana jan majinsa sannan ta É—ora.
"Yaya ko abinci na kasaci yanzu ma da qyar na sami numberka wajan abba shine na ari waya na kiraka a boye umma bata sani ba gobe zamu wuce kano yaya bazakai wani abu akan auranmu ba?" takai maganar tana cigaba da kuka!