Sashe 2
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Batare daya kalleniba ya haye kan kujerar royal ɗin dake falon nasa tare da ɗaukar remote control yana sarching chanel, banyi gigin koda ƙara kallonshiba domin nikam sam bana ko son in kalli ya hydar duk da kasancewarsa yaya agareni amman sam ni bana ƙaunarsa bana sonshi ko wajan dayake bana nufa kuma batun yauba tun ina ƙaramata haka nakeji araina game dashi kuma har yanzu bata sauya zaniba.
Wallahi! Tallahi! bazan kaffara ba tunda nake bantaɓa son hydar ba ko ƙaunar ganinsa banayi wannan dalilin yasa nakejin haushinsa duk da kasancewarsa yayana ɗan uwana na jini.
Kuma ni ba tsoron ya hydar nakeji ba kawai ni ALLAH yayoni mutum marar son duka ne, to shikuma ALLAH ya yosa masoyin duka shiyasa nake mugun tsoronsa tanan ɓangaren amman bawai dan tsoro normal irin na mutum ba sannan ni bana son faɗa kuma bana son takura shikuma akwaisa da faɗan tsiya dason takura mana....kuma na tabbata koshi yasan bana ƘAUNARSA sam arayuwata.
Cikin kakkausar murya ya kira sunana....."Ke! dan ubanki daga ina kike ɗazu?"........dum dum gabana ya bada sauti!.........✊
*4*
Dum-dum gabana yabada wani irin sauti mai fitar amo!batare dana ce mai komi ba na sunkuyar dakaina ƙasa ina faman taune leɓena as usual cikin tsananin tsoro nake raba ido kamar farar kura.
                "Magana nake maki Wallahi! idan kika yarda na kuma mai-maita wannan maganar sena ɓalla miki ƙashin bayanki!" yaƙarasa maganar a kausashe tamkar anyi mashi dole.
   Ƙifta idanuna na somayi waɗan da suka cika taff da ruwa jira kawai suke su soma zuba.
Sallamar ya najeeb abokinsa ita ta katsemin rawar jikin danake hamdala nai ga ALLAH dan nasan yanxu ya najeeb ze ƙwaceni, nina amsa masa sallamar amman shi ya hydar ko kallon inda ya najeeb yake baiba sanin yanzu zezo yayta basa haƙuri akaina.
Da murmushi ya najeeb yace "a,a batulan umma yauma wani laifin akaima Ogah kenan?" ƙif-ƙif nasomayi da idona cikin muryar kuka nace" Yawwa dan ALLAH ya najeeb kabasa haƙuri Wlh ALLAH gidan anty zee naje dana dawo kuma go slow ya tsaidani amman wlh babu inda naje....naƙarasa faɗin maganar ina sakin wani shegen kuka!!
    Cikin masifa ya zaro belt ɗin dake gefen kujerarsa bai tsaya wata-wata ba yayo kaina aguje kamar wani kumurcin zaki.
 "Dan ubanki ban hanaki yawan rantsuwa ba?" shegiya mai baƙar fuska ɗazu waye naga ya saukeki a mota?" yafaɗa yana sake yowa kaina kamar ze shureni.
Wata wawuyar turewa yayma ya najeeb zuwa waje kofar falon ya jawo da ƙarfi ya rufeta tare da yowa kaina aguje. wata irin damƙa yay min yafara aikamin da wani irin duka tun ina tsugunne har nasoma gajiya da sauri na miƙe tare da ƙamƙameshi ina faman sakin ihu!
     "Kaiwa ALLAH ya hydar kadaina dukana haka wallahi zan mutu" nafaɗa cikin kuka! hankaɗani yay akan kujera tare da saka hannun sa ya turani na faɗa da baya yacigaba da jibgata tamkar ALLAH ya aikosa.
Kuka nake ina masa magiya amman y hydar bai sakeni ba seda yay min lilis duk magiyar da ya najeeb keyi bai saka ya hydar daina dukana ba seda yaga na kasa tashi sannan ya jawoni ƙuww zuwa bakin ƙofarsa ya bude tare da hankaɗani waje.
Cikin jimami ya najeeb yace "ALLAH ya isanta mugun banza ai ba,akan ƴar mutane alluran sojan naka zata motsa idan zaka burgeni katafi sansani...ko arziƙin kallo ya najeeb baici ba haka ya koma cikin falon yana faman huci kamar wani zaki dan tsabar masifar dakecin ransa.
Jan mazaunaina nai da ƙyar na miƙe ko kallon ya najeeb ban ba dan tsabar haushin daya bani haka naja jikina nai cikin gida ina jamasa ALLAH ya isa tafi cikin kwando.
Da abba naci karo ze shiga nasa bangaren da gudu nai cikin sashen mu batare dana bar abba ya kalleni ba dan shima nasan sauran.
Tundaga bakin ƙofar ɗakinmu nake jiyo sautin ƙarar su hanif ƙanina da alama wani abun suke.
Abinda ya ƙonamin rai shine yadda na shiga cikin ɗakin na gansu zaune akan gadona sun wani baje suna buga game ɗin lido, dawani irin hamzari naja jikina nai kansu da masifa....ƙarfin namiji da mace ba ɗaya ba kafin kice me har hanif da amir sunmin lis...kuka kawai nake ina neman mafaka kafin wani lokacin ɗakinmu ya kaure da dariyar muguntar da suke man, har wani kifewa suke.
Ihu na saka ina faman birgima aƙasa kamar wata yarinyar goye da gudu umma da abbanmu sukayo ɗakin cikin tashin hankali suna tambayar su ummi meya faru?
Tiryen-tiryen ummi ta zayyane wa su abba abinda ya faru.
Amman ga mamakina senaga abba yace "ni wallahi uwata nasara yadda zanyi dake duk waɗannan yaran fa ƙannene agareki amman sam kin kasa kama girmanki!
      "Ace kamarke kina dambe da hanif da amir?" shekara nawa kika basu? bama da ummita ba a,a yanzu abin yay tsaho kin koma kan har auta amir haba uwata kecefa babba kece mahaifiyarsu nan gaba amman ace sam ke bakida wani girma sena jikinki"  "gaya mata dai abbansu ni wallahi idan batula tana wani abun jinake kamar na shaƙeta, haba ayi yarinya kamar mai iskoki sam bata jin magana ƙannenki duk sun rainaki"umma ta kai zancen fuskarta a tsuke.
"Haba umma ni wai dami zanji kallafa duk sun lalatamin gadona, sannan kuma ya hydar ban masa komi ba shima tsohon mugu ya hau jibgata kuma Wlh.......
Ban ƙarasa faɗin maganar ba abba yayo kaina yana cewa "dan ubanki baban nawa ne tsohon mugu to wallahi gwara na illataki tunda ke bakyajin magana" aguje yayo kaina ze kawon duka dawani irin sufa nai banɗaki tare da danna key ajikin ƙofar ina faman zare ido kamar zan shiɗe.
Zaman dirshan nai acikin banɗakin ina faman sakin kukan! takaici.....😢
*5*
Zaman dirshan nai acikin banɗakin ina cigaba da kukan! takaicin abinda akaimin acikin gidanmu yau, ganin babu sarki se ALLAH yasa na ja jikina da ƙyar zuwa bakin famfo dake cikin banɗakin ɗauraye jikina nai tare da ɗauro alwala na fito ina ɗingishi kaɗan-kaɗan.
            Gabaki ɗaya su Ummi suna wajan t.v suna kallonsu wasu nayi home work da alama ma su sun manta dani yau sam.
Wani takaicine ya kwasheni ina faman kukan!zuci nabar wajansu tare da nufar wadrov ɗinmu ta kaya, doguwar riga na ɗauka zan saka babu dama tunda duk suna wajan a zaune haka naja jikina zuwa bakin makunnin ƙwai na danna kashewa domin na samu damar zira rigan nawa.
      Ga mamakina naga ummi ta taso cikin ƙufula "haba anty batula yaza,ai muna harkanmu zaki kashe mana ƙwai, ko angaya maki  mu bacci zamuyi yanzu?" wani haushine ya kamani amman ban kulata ba haka na kammala tube rigata tare da kunna musu ƙwan nakoma kan sallaya na tayar da sallah.
Abun takaicin shine ko sallar magariba banyi ba haka na tayar nafara jerasu daki-daki.
     Ina idarwa naja jikina nai kan gado na kwanta sabida yadda bayana yake wani irin zafin dukan azabar ya hydar, kaɗan-kaɗan nasoma lumshe idona batare da jimawa bacci ya cim mani nan danan nasoma baccina cike da gajiya ajikina.
 Sama-sama nakejin muryar amir yana faman yimin magana akaina cikin barcina, "anty kizo inji abbanmu wai kici abinci" juyawa nai tare da danna filo akaina na toshe kunnena, "anty" yakuma kiran sunana a karo na biyu.
                   Dawani irin sauri na mike tare da turasa ya faɗi nan nacigaba da barcina ina jinsa yana min ALLAH ya isa, cikin takaici na juya azuciya nake cewa keki ka jama kanki gaya nan duk ƙannan ki sun rainaki abanza.
Daman babban inda baya jan ƙimarsa ai dole naƙasa dashi ya rainasa, musamman ni da bani da hakuri sannan bana raina abokin faɗa ko magen gidanmu ce ta hau kaina tofa semun yi faɗa in daketa ta saka ƙafa ta yaƙushen kuma ba kunya zan kwanta a ƙasa ina kuka!😜😜.
Nidai ban kuma sake wani motsiba bacci mai nauyi yay gaba dani cike da mafarkin habibina ABDUL, koda asuba babu yadda umma batai dani akan na tashi nai sallah ba amman ina sam bacci bai barni nayi koda motsiba, Cikin takaici umma ta juya tana mai jimamin halin Æ´ar ta'ta na wannan wautar darashin mutunci kamar Æ´ar da kaka ta raineta.
     Ban farkaba se wajan taran safe shima dan najiyo sautin muryar garba mai gogewa ya hydar motarsa ne suna gaisawa da umma, wanda nasan tabbas yanzu ya hydar ze fita office kuma dole umma zata gaya masa daga ƙarshe nasan kwanan zance shiyasa nai wunzur na mike cike da gajiya.
Banɗaki na faɗa nai alwala ko brush banyi ba nafara tayar da sallah ban zauna azkar ba, na mike cike da wauta nai waje ina faman zabga miƙa!!.
      Da umma naci karo zata shiga falon abbanmu "umma barka da asuba"......."barkanku dai cima zaune" umma tabani wannan amsar tare da nufar ɗakin abba tabarni a wajan.
Takaicine ya kwasheni haka nai kicin ina faman tura baki gaba su ummi duk suna kicin suna faman haɗa break fast, tunda yau bazasu school ba ana musu gyara, nida ya dace nai wannan aikin ƙarshe dani aka soma hayaniya akan zan ɗibi fanke sukuma sunce ban isaba se sungama rabonsu haka muka hau dambe kici kici dasu babu ji babu gani.
Naja flate É—in fanken zanbar wajan karaf naci karo da ya hydar sanye yake cikin kayansa na kakin soja army green, bakaramin kyau yay a wannan shiga ta kayan nan ba.
Cakk!! na tsaya riƙe da flate ɗin ƙyam a hannuna ina faman raba ido ganin irin kallon da ya hydar yake aikamin...