Sashe 57
Ko Ba So Akwai Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun sauka a qofar gida suka sallami mai napep É—in tare da É—aukar jakarsu suka kutsa kai gidan.
Da umma momy ta fara cin karo tana tsige alaiyahu, cikin sasarfa momy taje gaban umma ta rungumeta tare da sakin kuka.
Wanda ya qamar da hydar harma umma wadda momy taiwa rungumar cikin kuka take magana "Aisha kiyafen dan girman ALLAH nai nadamar abinda na maki dan ALLAH kiyafan" cike da sanyin jiki umma ta É—aga kai ganin hydar a tsaye da jaka a hannunshi yasa taja hannun momy sukai É—akinta.
Zama sukai akan carpert inda momy taki yarda ace komai illa hakurin datake bawa umma kamar ta ari baki. umma ce ta kalleta duk seta bata tausayi ganin yadda ta koma acikin Æ´an kwanakin nan sannan ta soma magana "wallahi yaya zainab nidaman can ban riqeki da komai ba ALLAH ya yafe mana baki É—aya" murmushin jin daÉ—i tai tare da tambayar batula cike da kunya.
Umma ta bata amsar ai batula tana can tana bacci sabida gudun illar tashin mai juna biyu daga bacci yasa momy ta gyara zama tana jan umma da hira cike da mutuntawa kamar ba itace ke kinta ada ba lallai rayuwa babu tabbas.
Ganin su momy sun manta dashi yakuma ji gidan shuru da alama yaran duk suna isalamiyya yasa yaja qafarsa a shahada ya nufi cikin É—akinsu batula nada.
Hamdala yaja aransa ganinta kwance asaman gado tai wani É—ai É—ai da ita kamar beby girl! aje jakarsa yayi tare da komawa da baya ya tura qofar É—akin ya datse cike da zaquwa yafara cire rigar shaddar dake jikinsa hatta ga singlet É—insa seda ya cire sannan ya cire wandon shaddar yarage daga shi se short haka ya haye saman gadon tare da jawota ya matse acikin faffaÉ—an kirjinsa yana jin yadda jikinta ya É—auki wani mugun zafi!
Sam ita baccinta take bata ma san wainar dayake soyawaba.
Jin É—umin jikinta da sautin fitar numfashinta shiya qara masa wutar sha,awarta da buqatuwa da ita cike da zalama ya kai fuskarsa dai-dai kan tata ya haÉ—e waje guda.
Sannan ya fito da harshensa waje yana zagaye idanunta dashi kafin ya saka tsinin hancinsa yana gogawa akan nata.
Cike da salo mai firgitarwa ya haÉ—e bakinsu waje guda yana sumbata cikin gwanancewa.
Idanunsa lumshe hannunsa zagaye da west É—inta yana É—an matsawa kaÉ—an kaÉ—an.
Cikin baccina naji kamar anasha min bakina tare da matsamin quguna, cike da sauri na buÉ—e idanuna abunda nagani shiya bani mamaki tabbas gaskene domin yaya ne riqe dani idanunsa lumshe yana shan bakina cikin mamakin ganinsa nake kokarin na cire bakina amman yaqi bani damar yin hakan sema wani salon dayafara na daban wanda ya saka nan danan na zauce na É—imauce.
Kokarin cire mata rigar jikinta ya somayi sanin batada wani qwarin kirki a yanxu baiwani sha wuyar rabata da rigar jikin nataba yay wurigi da ita can gefe tare da kai tafin hannunshi saman cikinta yana shafawa kamar mai tsoron kada wani abu ya samesa.
Yakai mintina wajan biyar yana aikin shafa cikin cike da farin ciki kafin ya mirginata qasanshi ya É—ora bakinsa acikin tsakiyar cibiyarta yana lasa....wannan salon bakaramin haukata batula yay ba tuni ta fara ficewa daga notice É—inta abinka da mace mai yaron ciki mai saurin buqata.kuka wiwi take masa tana kuma É—ora kansa akan cikin nata tana kuma shafa kwantacciyar sumar dake kansa jin bakinsa akan breast É—inta shiya kuma haukatata yasa tafara zuba masa kalamai masu rikitar dashi tare da qara masa qaimi wurin sucking breast É—in nata.
Cike da salon soyayyarsa mai tsayawa arai yacigaba da ruÉ—a mata sassan jikinta wanda haryay nasarar faÉ—awa tafkin ta mai sakashi ya fita a hayyacinsa. sosai a wannan karon batula ta bada kai bori ya hau dan ta nuna masa yes itama tana sonshi tana qaunarsa dan kuwa ta basa gudun mawa yadda ya kamata haka suka shafe manyan lokuta suna gudanar da shagalinsu kafin kowannensu ya sami gamsuwa babu kunya ya É—agata yay bayinsu da ita ya wanketa tas sannan ya barta dantayi na tsarki ya fice.
Ina gama wankana na fito waje amman ban gansa ba tunani nai koyana part ɗinsa dan haka sena shirya cike da jin dadi nai ɗakin umma ina jina garau babu wannan shegen zazzaɓin.
Cikin mamaki naga momy zaune gefenta kayan abinci ne tana ci suna hira da umma tsayawa nai cak cikin alajabi ina kallonsu,kafin naga momy ta taso zuwa wajena ta kamani ta kaini inda take ta É—orani akan cinyarta tana roqar yafiyata cike da É—unbin mamaki nake binta da ido kamar amafarki waini yau momy ke É—orawa akan cinya lallai yau wace rana?
Mun dade ahaka kafin na zame na zauna ina ce mata ni babu komai araina aini daman can a uwa na É—auketa, haka taita jana ajiki wanda na lura hakan ba karamin bawa umma dadi yay ba kafin kuma can muji shigowar su ummi.
Suma duk sunyi mamaki da yadda sukaga momy tanayi haka ta jawosu jikinta tana tambayarsu ya makaranta dayake su basusan halinta sosai ba nan danan naga sun sake sunata hira cike da tarbiya.
Ana kiran sallar magariba kowa ya miqe yaje yay sallah kuma har yanxu banga shigowarsa ba haka na koma wajan momy muna É—an taba hira da ita wadda na lura duk hankalinta yana kaina.
Shigowarsa shida abba yasa muka fita daga É—akin sosai momy ta bawa abba hakuri sannan tace zata gidan iya ta kwana kafin gobe zasu wuce da batula wannan abu yay wa kowa dadi haka abba yaja momy har cikin gari anan taje gidansu umma ta bawa baba hakuri sannan ta nufi gidan iya sosai ta bawa iya tausayi ganin yadda tai nadama nan take haka yasa iya batai qasa a qwiwa wajan umartar alhaji karami daya kira mata baban abuja ba, bayan sun gaisa bata tsaya jin wani dalilinshiba tace ya mayar da momy É—akinta cikin Æ´aÆ´anta tunda daman bai qa'ide sakin daya mata ba.
Badan yasoba sedai dan biyayya ga uwa haka yace to ya janye zata iya dawowa cikin Æ´aÆ´anta ta zauna aiko yanxu ya nuna mata iyakarta.
Haka momy tai ta godiya wa ƴan uwan baban abuja waɗanda take ganin ada ta rainasu segashi ta dalilinsu ta koma ɗakin mijinta wannan ma ya nuna cewar kada kataɓa raina ɗan adam ayayin da kake ganin kana da wata dama domin ita rayuwa babu tabbas cikinta abinda kake ganin kan sama dashi nan gaba seka dawo qasansa yau gadai momy umma data tsana yau itace kurfane agabanta tana neman yafiyarta dangin mijinta data raina yau gasu su sukai mata gatan da duk danginta ta kasa samun mai mata suka mayar da ita gidan uban ƴaƴanta ɗan nata dake gadara dashi ya tare a gindin ƴar makiyanta kuma babu boka babu malam kawai soyayyace daga rabbil izzati.shiyasa haquri yake da amfani yau gadai ribar haqurin da umma tai da duk qiyayyar momy gareta yanzu at end itake gaba da momy nesa ba kusaba.
Shikam hydar ganin komai ya dai dai ta yasa yay gida acan part É—insa ya sauka sannan ya kira hanif akan batula ta kai masa abinci.
Lokacin da hanif ya gayamin sakonsa miqewa nai cikin zumuÉ—i danni yanxu bana kunyar nuna masa so gaban kowa, amman banda iyayena!! sabida su ina kunyar su amman dan su hanif ai qannena ne, daman kuma ga murnar gobe zan bisa a yadda abba É—azu yake shaidamin.
Afalo na tarar dashi dagashi se dogon wondo babu riga ajikinsa zama nai agefensa tare da fara zuba masa abinci munayi muna hira har yafara ci bayan ya kammala mukai bayi nina masa wanka shima yay min sannan muka wuce bedroom muka haye kan gado anan yafara rudamin jikina da salonsa wanda tuni muka lula duniyarmu ta ma'aurata, bayan komai ya kammala na miqe nai bayi wanka nai inda shi har lokacin yana kwance kayana na É—auka nabar É—akin tare da nufar É—akinmu ALLLAH ya tai maken babu kowa aciki haka na sauya kayan jikina na kwanta.
Ban kuma farkawa se da safe agurguje nai sallah ganin na makara tashi nai naje dakin abba na gaidashi sannan na je dakin umma itama na gaida ita.
Kafinma su ummi su miqe harnai shara nai wanke wanke na ɗora abin karin kumallo, cike da mamakin sauyin da batula tai umma take kallon yadda take faman aiki agidan komawa tai da baya tana hamdala tare da godewa momy ta wani ɓangaren tabbas ta kawo gyara a rayuwar ɗiyar tasu domin inda dane sangarta ma baxata barta tai komai ba amman yanxu diba da ciki mafa ajikinta amman take wannan uban aikin gidan. lallai ta yarda rayuwa da yanayin rayuwa yakansa bawa ya sauya.
Ina gama komai naje nai wanka sannan na hada masa break na kai masa koda naje yanata kunci wai jiya na gudu bamu kwana tare ba haka na basa haquri tare da mamakin rashin kunyarsa tayaya nikam zan kwana dashi agidan iyayena nikam badani ba wannan ai abun kunya ne.
Qarfe 11 muka soma haÉ—a kayanmu wanda seda anty zee tazo ta kuma bani wasu kayan gyaran jikin sannan muka wuce cikin gari muka É—auki momy muka wuce airport.
Cikin jirgi na soma jin amai na tasomin kafin daga baya ya koma se zazzaɓi wanda nan da nan hankalinsu ya tashi kwantar dani yay ajikinsa yana faman zabgan sannu kamar zemin kuka.
Bamu saukaba se magariba su rauda da na'eem dasu anty hafsa muka tarar a airport da mota suna jiranmu cike da farin ciki suka taremu muka wuce gida koda mukaje can É—inma wani tattali momy take bani dan fafur tace baxan kwana part É—inshiba haka ta sakani akan gadonta ta rufeni da bargo tajamin qofa.
Abin mamaki haka duk tabi part É—in su mama ta basu haquri sannan ta jawosu falonta anan sukaci abinci da dik Æ´aÆ´an nasu aka baje ana hira baban abuja daya dawo yaga yadda matan sa da Æ´aÆ´ansa suke hira bakaramin jin dadi yay ba tare da godewa ubangiji daya ganar da matarsa akan hanya madai dai ciya.
Babu abinda zance da zamana da momy a sati gudan danai se godiya harma da sauran Æ´an gidan dan wani tattali na musamman suke bani musamman mai gayya mai aiki yaya hydar wanda hatta wanka da kansa yakemin.