Sashe 47
Kiran Rabo Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Ku ka sani ko na aikata ɗin ban san nayi ba?.” Jidda ta ce, “Rashin sani ne, in ma kin aikata ɗin baki sani ba Allah bazai kama ki da wannan laifin ba. Ki karɓi wannan jarabawarki sai ki ga abin yazo ya wuce inda mu ke tunani.” Knocking ƙofar aka yi tare da turowa, duk suka kalli ƙofar suka ga Jalila ce da wata mata a bayanta.
Jalila ta ce, “Ya Jidda Mama ce tace na rako ta ɗakin nan, wai mai ƙunshi vc.” Nayla duk suka kalla kafin su yi magana Nayla ta ce, “bana buƙatar komai, ki ƙyale ni kawai” ta faɗa tana tashi ta shiga banɗaki zuciyarta kamar zata fito. Jidda ce ta sallani mai ƙunshi dan basa tare da farin cikin yin wani abu ƙunshi. Gabaɗayan su suna cikin damuwa, ɓoyewa suke yi suna ƙoƙarin ganin sun fitar da ita daga damuwar.
••••••
Omar yana zaune da yaransa a falo ana tattaunawa akan sabon machine ɗin da suka siya. Bashir ya ce, “Tiger ana samun customers sosai daga Lagos, kuma alhamdulillah kaya in suka tafi basu taɓa dawowa ba.” Omar yayi ajiyar zuciya ya ce, “haka muke so.” Tk ya ce, “Amma Boss wannan couples design ɗin da za’a samu mace da namiji da zasu dinga sakawa a ƙafar su ana yin hoto ana watsawa a dnoya zai fi ɗaukar hankali. Haka naga anayi dana je Lagos kai kaya.”
Bashir ya ce, “Hakan zai yi kyau kuma zai ɗauki hankali, lokaci ɗaya za a fi fahimtar na mace da namiji ne iri ɗaya. Kuma Tiger da zaka amince ƙafarka ma zatayi kyau da hoton.” Kallon ƙafar tasa ya yi da take a bayyane dan three quater ne a jikinsa.
Omar ya ce, “kawo mu ga.” Yana faɗa ana miƙo masa takalmi guda ɗaya ya saka a ƙafarsa ta haggu wacce take ɗaure da baƙin abun da yake ƙarawa ƙafarsa kyau. Bashir ya ce, “na rantse da Allah Boss yayi maka bala’in kyau.” Cirewa yayi ya ce, “zamu san abinda zamu yi a akan hakan.”
“Allah ya biya Tiger na mu” ya faɗa yana duba wayarsa da take ƙara.
Ɗauka yayi suna magana akan takalman da ake so yana yanke wayar ya ce, “Tiger harkar social media ɗin nan tana yi sosai, yanzu haka daga Abuja ne ana son ƙafa ɗari biyu da hamsin. sun yi min magana a can ba kula ba sai aka kira ni.” Omar ya ɗaga kai kamar baya son magana ya ce, “ayi abinda ya kamata. Ina Goje?.”
Tk ya ce, “yana inda ka tura shi ƙaro ilimi akan harkar nan.”
“Yayi kyau, ku je a cigaba da aiki.” Tk ya miƙe ya ce, “Boss nan gaba fa shagon nan kaɗan zai yi mana wallahi, a haka ma shago uku aka haɗe amma kayan matsewa suke yi.” Bai kula shi ba sai ɗora ɗafa kan ɗaya da yayi bai ce komai ba.
“Assalamu alaikum” aka faɗa daga bakin ƙofa ana shigowa. Duk kallon ta suka yi suka haɗa biki wajan gaisheta ta amsa ta ce, “ya kasuwa?.” Suka amsa kafin su fita. Kallon ta Omar yayi ya ce, “kwana biyu me kike zuwa yi ne? Baki yi sati da zuwa ba fa.” Ta zauna tana kallon sa ta ce, “ana yiwa mutum iyaka da zuwa gidan su ne?.”
“Shi mijin naki ne yaga zai iya da yake barin ki yawo a kan titi.”
“Laifi ne hakan?.”
Bai ce komai ta kalle shi ta ce, “Magana nazo mu yi.” Ya sauke ƙafa ya kalleta ya ce, “maganar meye da ta saka ki fitowa yanzu?.” Didi tayi ajiyar zuciya ta ce, “magana ce mai mahimmaci Omar.”
“Ina ji.” Ta kalle shi ta ce, “Akwai abinda zai faru gobe, don girman Allah Omar kar ka bani kunya, don girman Allah, dan darajar iyayenmu kar kayi abinda zai ɓata min rai.”
Jin yadda take masa magiya ya ɗaga idanunsa ya kalle ta ya ce, “meye shi?.” Didi ta ce, “ko meye zaka ji goben, amma don Allah kayi min alqawarin duk abinda zai faru zaka tsaya ka fahimta baza ka yanke hukunci cikin fushi ba.” Da mamaki yake binta da kallo yana girgiza kai ya ce, “to akan me zanyi alqawari akan abinda ban sani ba Didi?.” Didi ta ce, “Baka yarda dani ba ne?.” Bai amsa mata ba dan a ganinsa ta san amsar basai ya faɗa ba.
Didi ta ce, “ka san bazan cutar dakai ba, bazan yi abinda rayuwarka zata shiga wani hali ba, haka zalika bazan yi abinda zai taɓa zuciyarka ba.” Ya jingina da kujera ya ce, “shiyasa nace me ye ya faru? Tunda har kike min wannan magiyar kin san abinda ya faru, meye shi to?.” Didi tayi ajiyar zuciya tana kallon sa kamar yadda yake yawo da idanunsa akanta ta ce, “eh na sani, amma kai bana so ka sani sai a goben. Kayi min alqawari baza kace komai ba, sannan kuma duk abinda nace maka zaka yi, koda gidan nan nace ka bari ka koma wani zaka koma.”
Ɗan taɓe baki yayi dan maganar bata wani ratsa shi ba ya ce, “Didi bazan iya alqawari akan abinda ban san meye ba.” Didi ta ce, “amma ai na faɗa maka bazan cuce ka ba ko?.”
“Nima ban ce zaki cuce ni ba, amma bazan iya yi miki alqawari akan abinda ban san meye ba. Wataƙila bazan iya cika miki shi ba, tunda naji kina yi min magiya akan yarda na tabbatar da ko meye kin san bai yi daidai da ra’ayina ba. Sannan meye ya kawo maganar barin gidan nan?.”
Wallahi kamar tsoro yake bata, har fargabar gobe take yi da abinda zata haifar, hakan ya saka ta kafa masa idanu sai da ya kai ƙarshen maganarsa sannan ta ce, “Omar don Allah ka amince da ni, bazan cuce ka ba ai ko?.”
Ya dafe kai ya ce, “Sai maimaita magana ɗaya kike yi, na ce eh nasan baza ki cuce ni ba amma meye na maimaita min hakan?. Wanne abu ki ka shirya ban sani ba?.” Didi ta ce, “ban shirya komai ba, in na na shirya ɗin ma gobe zaka gani.”
“To nidai bazan iya yin alƙawari ba gaskiya, ki jira zuwa goben ki gani, in zan iya shikenan in bazan iya ba ma kin san sauran.”
Didi a sanyaye ta ce, “Omar….!” Dakatar da ita yayi ya ce, “Didi don Allah! Bazan yi alqawari akan abinda ban sani ba, ki jira Allah ya kaimu goben mu ga ni, in zan iya to in bazan iya ba shikenan. Akan me zaki turke ni akan sai nayi miki alqawari a kan abinda ban san meye?.” Didi ta sauke numfashi ta ce, “Shikenan naji, kayi min alqawarin baza ka bani kunya ba.”
“Shima bazan yi ba, tunda baza ki faɗa min abinda ya faru ba ki bar maganar kawai” ya faɗa yana fashi tsaye ya bar mata wajan.
Didi ta bishi da kallo zuciyar ta cike da matsanin tsoro akan abinda gobe zata haifar, taya zata ce masa ai gobe matarka zata tare an ɗaura maka aure? Ita kanta ta san ta taro aradu da ka indai Omar ne, baya ɗaga ƙafa akan ra’ayinsa, ko ita ɗin ce baya sassauta mata sai ya kai aya yake tsayawa ya lura da itace a gabansa. Tabbas ta san kafin ya amince da yaji maganar ya gama ɓata mata rai da maganganunsa mara control ta yadda bazata iya kuma cewa komai ba. To yanzu ya zata yi? Ta faɗa masa ko kuma ta ƙyale shi?.
Motsin fitarsa daga falon taji ta sake kallonsa taga har ya fice ta kawar da kai tana jin zuciyarta gabaɗaya babu daɗi, ji take kamar ta yiwa Nayla kuka, dan wallahi zama da Omar a wannan yanayi zata sha matuƙar wahala dashi kafin ya saba.
Fans Omar zai karbi auren nan kuwa?.🤔[25/09, 11:34 am] +234 810 686 6659: KRB2P026
ArewaBooks@nanahaleema11.
Narma tana zaune a ɗaki kwana biyu da su Mum suka zo ta sake sosai suna yawo a ƙasar, amma tunda suka wuce gabaɗaya komai ya fitar mata daga rai. Tana zaune a agefen gado tana shan tea a nutse Ashraf ya shigo yana binta da mayen kallon da ya saba. Kallonsa tayi suka haɗa ido ta ɗauke kai ya zauna a kusa da ita ya ce, "Haba my baby, meyasa ki ke min haka ne?. Yanzu saboda Mum ta tafi shine ki ka shiga damuwa haka?."
Bata ce masa komai ba ta miƙe ta shiga bathroom ya bita da kallo. Numfashi ya sauke yana jan tsaki, ya gaji da iskancinta wallahi, ya gaji da pretending yana lallaɓata, ubanta zai fara ci ya lura bata da kirki zuma ce sai da wuta. Yana nan zaune ta fito ɗaure da towel da alama wanka tayi fuskarta a ɗaure tamau. Yawu ya haɗdɗye ganin kyawawan kafafunta a bayanne har cinyiyonta. Sannan daga saman towel ɗin ya ɗan zame ana iya hango saman kirjinta.
Muguwar sha'awarta da yake dannewa kwana biyu yaji tana fizgar sa gareta, miƙewa yayi ya tako ya zo inda take ya tsaya a bayanta yana kallo ta ta madubi. Haɗa ido suka yi ta ɗauke kai ta ɗauki body lotion zata shafa ya karɓa daga hannunta. Yunƙurawa tayi zata bar wajan ya riƙe ƙugunta ya haɗa da jikinsa ya ce, "Easy my Baby, Zan shafa miki man ne." Ya faɗa yana matsa man a hannunsa ya fara shafa mata daga wuyanta zuwa ƙirjinta da kafaɗunta.
Yadda yake shafa mata man sai da ta lumshe idanu ta buɗe suka hada ido ya ɗaga mata gira, gabaɗaya fuskarsa sai ta koma mata ta Omar, tunda shima ɗaga gira sararsa ce sosai, bai cika bata amsa in tayi magana ba sai dai ya ɗaga gira. Ganin ga koma mata masoyinta ya saka ta sakin murmushi tana sake ƙarewa fuskar kallo cikin so da shauƙi. Ganin tayi murmushi ya saka Ashraf jin daɗi a zuciyarsa, ya fara zame towel ɗin zuwa ƙasa yana cigaba da sha mata man cikin salon da zai zautar da ita lokaci ɗaya.