Sashe 8
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su Ammy dake daga cikin parlor din ne ta tsaya kare ma kallo,cikin kitsa maganganu ganin wai duk wannan abin da ya faru babu wanda ya lura da ita kuma ba a aika a kirawo ta ba haka suka ci abincin su cikin farinciki,ita kadai ce ake wa wariyar launin fata dan bata cancanci kaunar kowa daga cikin family members din nata ba,wannan bakin ciki da me yayi kama...?
Fasa saukowar tayi kawai ta koma dakin ta duk da haka bata sami natsuwar zuci ba sai kai kawo take ta yi a karshe zuciyar ta ya saka mata ta tafi dakin fifi dan ganin ko nan ma an nuna bambancin kamar ko da yaushe..
Fitowa tayi ta nufi hanyar babbar balcony din dake upstairs da nufin tambayar ma'aikatan gidan dakin fifi..
Tana tafe ta ga gilmawar wata sai tayi saurin kiran ta ta tambaye ta dakin Mufida ai kuwa ta kai ta har dakin inda da shigar ta ta ga abin da ya girgiza mata z
uciya da ruhin ta dan in akwai aljannar duniya toh dakin fifi ya dace da wannan sunan...
Komai yayi ne kusan dukan abunda take muradi su aka zuba a dakin fifi abin nan ya sake tayar mata da hankali..
Danne damuwar ta tayi ta fita a dakin ta koma nata dakin,bata jin marmarin dandanar abincin gidan ma dan haka cookies din ta da ta zo da shi a jaka ta fiddo ta hau ci tana jin ciwo a zuciyar ta..
A haka tun tana dannewa kar tayi kukar bambancin da ake nuna mata har ta bar hawayen suka zubo,shaidan kam sai dada tunzira zuciyar ta yake yi ta rinka sa
e sa
e kala kala akan yar uwar nata daga baya ta dauko laptop din ta dan rage zugin da zuciyar ta ke mata dab wayar ta kam bai da amfanin komai dan in dai wai dan a kira ta ne dan jin ya take bayan ta bar kasar germany toh tasan yaudarar kan ta zata yi dan ba kiran nata za a yi ba
Ita kanta ta san izuwa yanzu favourite din kowa da kowa ta amsa kira ya fi sau a kirga daga saukar su hala har yanzu da suka fita da mutumin da take jin shi a zuciyar ta ma hakan ne...
Tunowa da yanayin farincikin da suka fita ciki dazu ya sa ta ji kamar ta masu mummunar addu'a amma haka ta daure ta maida idanun ta ga kallon da ba wani gane shi take yi ba dan hankalin nata ba a kan kallon yake ba...
#Mamuh*_Mamuhgee_*
*_zafafa biyar na kudine ka nemi wannan numbern ka biya kudinka ko katinka_*
07067124863
09032345899
fitar su agidan Khalid yafara tukinsa a hankali gudun kar ma wani ya gani aje a fadawa hajja,yana hawa kan titi ya kalli fifi ya ce da ita ta gyara zamanki da kyau yan mata zamu fara tukin mu ko?..
Murmushi suka maida ma juna
Ita a dadin ta dan dama hakan ta fi so,tun daga haka sai ya kara speed din motar yana tukin juye juye in yayi sai ya kalle ta ya ce speed din yayi sai ta girgiza kai suna dariya ahaka sai ya kara gudun,a haka a haka ya rinka kara speed har ya kure zuwa last speeding point din inda fifi sai ihun murna da dadi take ta yi dan tunowa takeyi da last drive din su a germany tare da kawayen ta.
Wurare da dama ya kai ta ya kuma bata dukkan lokacin sa cikin sukuni,bai yi rushing din ta ba komai a natse ya bar ta tayi,tun daga gidajen ganin kayan al'ajabi da aka bar su su bude a wannan lokacin dan har wuraren shakatawa sai da Khalid ya kai fifi kuma bai gajiya duk wani tambayar da zata mai akan abin da ta gani haka zai bata cikakkiyar amsa mai gamsarwa...
Su da suka ce zasu dawo kafin magrib sai gashi sai 7:24pm dai dai Khalid ya ja birkin motar da suka fita da shi.
Hannun sa cike da shopping bags da packaged eatery leathers duk na fifi Khalid dinne ya siyo mata dan kawai ya faranta mata..
Dawowar su yayi daidai da lekowar Hamida ta windown ta dan tun dazu ta damu tana ta duba lokaci tana leko window sabida bata ji muryar kowa cikin yan gidan ba,.
alama ne na cewa yar lelen tasu bata nan dan haka annurin gidan ma dole ya dauke na dan wucin gadi..
Tana kawo kan ta kuwa ta hango Khalid na bude ma fifi mota har fito tana mai dariya hannun sa ya saka a motar yana kwaso tsarabar outing din da suka futo..
Sosai hamida take ganin cikakken view din na duk abunda dake faruwa a nan farfajiyar gidan sakamakon hasken kwayayen lantarkin da ya dallare gidan ya haska ko ina..
Tsaye take tana kallon su wayar dake hannun ta ta dada damkewa dan saura kiris ya fado daga sama zuwa kasa kasa rike hawayen ta tayi kawai ta bar su suka rinka fitowa,babu murya bare wani reaction da tayi,wannan tsantsar hawayen bakin ciki da takaici ne ke bin fuskar ta wanda ya samo asali ne daga ciki cikin zuciyar ta..
Kasa cigaba tayi da kallon nasu kawai ta koma ciki hade da buga kofar window din wanda su kuma daga kasan suka ji karar bugun dan da karfi tayi kuma dama windown asalin metal ne mai kyaun gani da tsada..
A hanzarce duka suka dago kai suka dubi windown wanda babu alaman kowa,Kallon junan su suka yi suna mamakin wa zai aikata hakan?amma da yake abin dake gaban su ya fi karfin wannan yar hayaniyar sai suka cigaba da hirar su kamar ba gida daya zasu kwana su tashi ba..
"...Sai da aka fara kiran sallar isha'i sannan suka karasa ciki inda suka tarar da abinci shake saman dinning table alamar ba a ma ci abincin ba dan komai a shirye yake neat babu kowa,aranta tace kenan sun shiga yin sallar isha'i .
Murmushi tayi tana mai karbar wasu daga cikin kayayyakin nata shi kuma yana rike da wasu,haka ya raka ta har dakin ta ya ajiye mata kayan yana mai nuna mata kar tayi lattin fitowa dinner ta amsa ta hanyar gyada mai kai...
Bayan fitar sa ne ta sakawa kofar lock tawani daka tsalle da dariya dan yau is one of the best day da zata iya kirgawa na sakawa har cikin tarihin rayuwar ta
"kusan duk abubuwan da take bukatar sani a rayuwar Khalid din nata yau ta san kaso tamanin kuma ta san da sannu zata gama sanin sauran halayyar sa..
A tunanin ta da nazarin ta gaba kadan ita da Khalid din zasu yi sabon da ba a yi zato ba dan hallayar su kusan iri daya ne yadda take son morewa ta ji dadin rayuwa haka shima yake,ire iren suturun da take sha'awar sakawa shima haka ne..
Bata san ina zata saka kan ta dan tsananin farinciki da annashuwar da Khalid din ya saka ta ciki yau ba,mannewa tayi da jikin wardrobe din ta tana ta yiwa kan ta murmushi tana kara tuno awannin da suka gabata kafin yanzu..
Jin ana sallame salla ya sa tayi wuf ta shige toilet dan yin alwala dan dama ko magrib bata yi ba ga isha'i tayi har an idar...
Sai da tayi wanka ta kimtsa kan ta tayi sallolin nan ta fito ta nufi hanyar sashen yar uwar ta hamida dan ganin ya lafiyar ta yake dan a dazu da suka fita rabin hankalin ta na ga tunanin yar uwar tawainiyar ta
ganin yadda duk ta bi ta kasa sake jikin ta kamar ba cikin family din ta take ba abun na matukar damun fifi..
"....Tsayuwar ta da sallamar ta a bakin kofar dakin Hamida ya kai kusan mintuna biyar tana ta sallama da dan bubbuga kofar dakin amma ba a bude ba kuma ba wai dan ba a ji bane a'a kawai jin budewar ne kawai mai dakin bata jin yi..
Har fifi tagaji ta dubo number din Hamidar da zumar kiran ta aganin ta ko bacci take yi amma in ta ji karar wayar kila ta farka,sai kuma ta ga wani kiran ya shigo wayar ta,duba numbern tayi ta ga daddyn su ne dan haka cikin sauri ta daga kiran kuma a dai dai wannan lokacin ne aka bude kofar..
Ta karasa shiga dakin ne wayar na sagale a kunnen ta tana gaida daddyn nasu cikin shagwaba.
Ita dai Hamida tun da ta bude mata kofar ta koma ta zauna bisa sofa dake dakin bata kuma dago kan ta ta kalli Mufidar ba dan ta san wanda take wayar da shi ba kowa bane face daddyn su wanda ita ko digon missed call din sa bata sami arzikin samu ba..
Dadin mamakin Hamida shine lokacin da ta ji fifi tana cewa"Daddy ai gashi yanzu na daga kiran,dazu ma da ka kira muna tare ne da Khalid ya kai ni zagayan gari kuma ma ai daddy tun bayan saukowar mu in ban manta ba maganar mu da juna sau takwas fa ka kirani kenan and i have been ok tun dazu har yanz kadena damuwa kaji daddyna am fine wallhy...,ko ka manta tare da Ammy da Hajja da Khalid nake?duk fah cikin family nake sannan ga yar uwa ta abin alfahari na Hamida"
..dan shiru ne ya biyo bayan maganar da fifi tayi..