← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 62

Sashe 20

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wata ce cikin masu duba Hamidar ta ce
"Mama
azu fah tana nan ana mata kwaliyya muna selfie tare da ita ina ta shiga"?gya
a kai matar tayi tana jinjina lamarin sannan ta ce
"Hamida da Khalid sun gudu,ba su gidan nan,ba su cikin anguwar nan kuma babu trace
in su"..

Babu wanda ya lura sai jin
arar fa
uwar mutum suka yi nan take aka juyo dan ganin wa ya fa
i,ko da suka juyo Mufida ce kwance a
asa kamar marar rai ga kwalliyar ta da ya shimfi
u a saman fuskar ta ya mata kyau amma daga nesa kamar bata numfashi...
#Mamuh*_Mamuhgee_*
*14*
Rikicewa gidan biki yayi a nan waje maganganu aka rinka yi da masu tir da sigar da Hamida da Khalid suka
auka da masu tausayawa Mufida dan shagulgulan da aka yi a kwanakin bikin ya nuna irin
aunar da ke tsakanin Mufida da Khalid sai dai kuma yau da wannan abin ya faru,jama'a sun kasa bambance irin wannan lamari..

Kusan rabin
an biki sun fara tafiya saboda yadda bikin ya kasance akasin burin da aka dora a bikin amma yau da yake bikin ne sai abubuwa suka sauya.

An bar gidan biki da abubuwan al'ajabi wanda ake ganin ba a taba samin irin hakan a wuraren hausawa ba kamar yadda yake faruwa a wuraren kudu..

A sashen su Ammy kuwa haka Ammy ta rin
a ji kamar ta saka kuka ba dan komai ba sai dan irin wannan abin maganar da Khalid ya bar mata because ba ta kan Hamida take ba duk laifin a yau ta ala
anta sa ne da Khalid kuma abin na ran ta..

Hajja kan ta kasa ta
uka komai tayi murna ya koma ciki duk burin bikin takwarar tata kuma jikar ta abin ya wargaje,bambancin fushin ta da Ammy shine ita laifin Hamida take gani while Ammy ta
au zafi sosai akan Khalid kuma ta shirya mai..

Daddyn su fifi kuwa rasa abin fa
i yayi dan da a ce yau wata ce hakan ya faru da ita toh ba zai ji ciwo a ran sa kamar yadda yake tsananin jin
acin rai ba a yanzu da abin ya shafi rayuwar sa(Mufida kenan)..

Tun ana neman na ha
uri har aka zafafa abin tun safe har dare amma babu wani kyakyawar outcome.
an sanda da jami'an tsaro duk sun shigo lamarin amma babu wani sakamako mai da
i da aka samo..

Hankula duk sun tashi tsoron Ammy bai wuce kar wani abu ya faru da Hamida ba dan ita ce mace da ko da wani abin zai faru ita ce abin a tausayawa..

Matu
a Ammy ta
au zafi hakan ne ma ya sa daddyn su fifi bai nuna nashi
acin ran ba gudun kar abin ya fi haka amma ba dan baya jin zafin abin a ran shi ba..
ai dama aka bar gidan bikin gidan ya dawo shiru babu hayaniyar kowa kamar ba gidan biki ba abin dai abin ban mamaki da tausayi.

Misalin 10pm daddyn su fifi ya sa aka tafi dubo masa ita dan tun faruwar abin
ulle kan sa yayi a
aki yana ba kan sa laifin gazawar sa a uba,yana ganin kamar ya kasa samarwa
iyar sa rabin ran sa farincikin ta wanda tunda ta taso tun yarintar ta har kawo yanzu komai take nema sai ya tafi ya samo mata shi..

Sai dai abin mamaki yadda ya gaza wurin samo mata farinciki mai daweamuwa har
arshen rayuwar ta...

Yana zaune a
akin sa yana ta tunanin yadda duniyar ta sauya masu su duka a cikin
anin lokaci sai aka yi sallama wanda muryar Ammy ne.

Shigowa
akin tayi rungume da Mufida a jikin ta da duk ta fita hayyacin ta ta sauya kamanni kamar ba amaryar da few hours ta baza murmushi da annashuwa ba..

Kasa hada ido da ita daddyn su yayi sai kawar da kan sa gefe da yayi yana danne zuciyar sa dan kamar hawaye ne ke son ciko mai a idanun sa kuma ya san yana barin hawayen ya zubo toh fah zai kuma karyawa
iyar tasa gwiwa..

Suna
arasowa cikin
akin Ammy ta zaunar da ita sai ta bi Ammy da kallo idanun ta duk ya ko
r dan tun bayan fa
uwar da tayi aka yayyafa mata ruwa ta farka babu abin da ya mata da
i sama da yin kuka kuma shi ta rin
a yi har sai da ta ji kamar zuciyar ta na mata nauyi fiye da misali sannan ta
an sarara..

Girgiza mata kai Ammy tayi alamar ba tafiya zata yi ba tana nan tare da ita sannan ta saukar da kan ta
asa ta zauna shiru.

Zama kusa da ita Ammy tayi bata dai ta
a ta ba amma tana tsammanin fa
owar ta jikin ta da zarar hawayen ta sun fara zubowa..

Kusan mintuna goma suna zaune shiru,babu wanda ya tanka ko motsawa,sai chan daga bisani daddyn ya kira sunan ta a hankali.

"Mufida"!!kan ta na
asa amma sai da ta ji sunan har cikin zuciyar ta,take taji zuciyar ta ta karaya sabuwar kuka na son kufce mata amma dai ta danne ta amsa mai.

"Na'am daddy"!.shiru ya biyo baya sannan daddyn nasu ya daure ya hau yi mata nasiha akan yanayin rayuwa da yadda Allah ke tsarawa bawan sa rayuwar sa,duk tana sauraron sa tana tan
wara zuciyar ta dan kar hawayen ta ya fito,amma maganar sa ta
arshe sai da ta karya mata zuciya har ta kasa ha
uri ta saki marayan kuka..

"Kuma ki sani matar mutum
abarin sa,dan kin rasa Khalid ba kin rasa miji bane hakan na maki nuni ne da ba alkhairi bane a gare ki kuma wani wanda shine mafi alkhairi a gare ki na nan Allah zai ha
a ku"..

Kuka sosai take yi bayan sauraron wannan kalamai nasa,bata san ta fa
o mai ba har tana maganganu cikin kukan nata ba sai da Ammy ta zo ta
aga ta ta rungume ta ai kuwa ta dam
e Ammy gam gam tana ta kuka yanzu ne ma take asalin kukan daga zuciyar ta sanin ta rasa Khalid kenan har abada dan ko bata san dalilin sa na gudun ta ba ta san tunda tare suka
ace da Hamida a rana
aya toh ba
aramin abu bane kuma a ran ta bata jin son da yake mata na da
arfi because da yana da shi toh da ba zai
ace a neme sa a rasa ba a rana mai albarka irin wannan ranar da ita da shi suka
au lokaci suna tsara sa ba...

Lura da daddyn su fifi da Ammy tayi kamar kuka zai yi sai ta janye ta suka bar
akin dan ita kan ta jarumtar ta ya
are
iris ya rage ta saki nata kukan dan wannan irin babbar embracement da Khalid ya saka ta ciki bata ta
a fuskantar sa ba..
akin Ammy haka fifi ta bu
e sabon babin kuka gwanin tausayi dan duk wanda ya kalle ta sai ya tausaya mata..

A haka tana kukan Ammy na rarrashi Hajja na zaune gefe rungume da ita bata sani ba bacci ya sace ta..

The next morning wuraren
arfen goma na safe sai ga mai gadin gidan ya shigo a guje kamar ya ga abin
i yana haki yana kallon Ammy dake zaune a kujerar dinning ita
aya tana tunanin fifi da kusan sau uku tana zabura cikin baccin ta jiya
arshe sai da aka kirawo family doctor ya zo ya duba ta cikin daren ya mata abin da ya dace sannan aka sami sukuni..

Kallon sa Ammy tayi ta tambayi lafiya,sai a sannan ya iya bu
e baki ya fa
a mata ai Khalid ne ya dawo yanzu tare da Hamida..

Rass gaban Ammy ya bayar dan haka ta tashi ta wuce mai gadin ta nufi hanyar
ofa ta le
a ta ga su
in ne abin su..

Dawowa ciki tayi da sauri ta nufi sashen Hajja ta fa
a mata abinda ke faruwa itama Hajja cikin tsinkewar zuciya ta tashi ta fito zuwa parlor..

Daga
akin Hajja Ammy ta nufi
akin
anin ta daddyn su fifi ta ce da shi ya sauko zuwa parlorn
asa ga su Khalid nan sun dawo..

Tashi yayi ya fito tana gaba yana bayan ta suka sauko
asan,step
in daddy na
arshe yayi daidai da shigowar su parlorn..

Sai bai
arasa saukowa ba ya tsaya a nan last step
in ya
urawa Hamida ido yana nazarin ta yadda ta zamo so selfish..

Ammy kuwa bin su da ido kawai tayi tana jinjina kai dan ko
azu sai da aka kawo masu feedback akan fah ba a gan su ba ashe suna hanya...

Tsayawa suma suka yi a tsakar parlorn ganin all eyes on them sai ya ja hannun Hamida ya maida ta bayan sa shi kuma ya fuskanci iyayen nasu..
e hannun ta da yayi a idon Ammy da daddy sai gaban Ammy ya fa
i tsoro ya shige ta firgici ya rin
a ziyartar ta akai akai..

Suna tsaye kamar an dasa su Hamida na a bayan sa kan ta
asa shi kuma ya bu
i baki direct babu
uya ya ce
"Ku yafe mana"!!wani dum gaban Ammy ya bayar dan bata yi tunanin abu mai kyau bane ya faru a tsakanin su ba..

Babu wanda ya tanka masu sai Hajja dake zaune ce ta dube su ta ce
"Na me"!?sai ya kuma ha
o jarumta da tattaro qarfin hali da zare tsoro da kunyarsa sbd shine namiji Kuma shugaba sunyi alqawarin shine zaiyi bayani ba wani kwana kwana tunda dai sungama komadai menene. amsa kakar ta su yayi
"Na gudun da muka yi,ku yafe mana"!!sai Hajja ta ji ran ta na kuma
aci a ce a shashancin namiji mace ta saka kan ta ciki..
Chapter 20 · 0% Book details