← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 62

Sashe 46

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shi ya kuma matsowa kusa da ita ya ru
o fuskar ta,
ar ta
aitacciyar murmushi ya mata murya
asa
asa ya ce da ita
"Am sorry for last night"lumshe idanun ta tayi tana tuno abinda ya farun a jiya ha
e da zafin ra
in dake ratsa ta a hnkl..
ago fuskar ta yayi da hannuwan sa biyu ya matso da fuskar sa kusa da nata ya ha
e..

Ba shiri ta bu
e idanun nata tana zazzaro idanu waje alamar tsorata da tayi da situation
in da suke ciki..

Murmushi ya mata yana kuma maimaita mata ha
urin sa da yake ganin kamar ya zalunce ta..

Kafe sa da ido tayi tana ta kallon sa,alarm
akin ya fara bugawa..

Da hanzari ya kai duban sa ga agogon bango ai ko ya ga har 6:30am ya yi..

Ajiyan zuciya yayi yana mai duban ta ha
e da
ago mata gira
aya yana girgiza kai itama sai ta ji kunya ya kama ta har asubahi ta wuce suna nan kwance..

"U caused this"!ya fa
a yana sauka daga gadon a hnkli,da mamaki ta bi shi da kallo yayin da yake shigewa bathroom a zuciyar ta take mamakin ta ina ta zama sanadiyar makarar su sallah alhalin shi ya mata wannan abin..
wafa tayi ta yun
ura itama zata tashi sai kawai ta ji zafin ya
aru take ta sake
ara tana kiran sunan Ammy..

Saheeb dake tsaftace kan sa ya jiyo
arar muryar ta sai ya
an dakata yana nazarin ta daga bisani kuma ya fito
aure da towel ya tsaya yana kallon ta.

Tunowa da abinda yayi a jiya ya saka sa saurin
arasowa yana tausaya mata dan kusan mantawa yayi da cewa jiyan budurwa ya ta
a ba matar sa Muhibba ba shi ya sa yau
in ya tafi ya bar ta..

Taimaka mata yayi ta tashi daga zaunen da take,yana kallon yanayin ta abin tausayi ya raka ta toilet
in..

Duk wani taimako na gaggawa da ya dace mace ta samu bayan irin hakan ta faru,Saheeb ya ba matar sa Mufida a wannan makararren subahi,sannan shima ya tsaftace kan sa ya fito bayan ta riga sa fita tun
azu..

Sauya kayan jikin sa yayi sannan ya dube ta yana mai matsowa kusa da ita ya zauna yana mai ri
o hannun ta cikin nasa yana murmushi ya ce
"Zaki iya sallar a tsaye ko sai dai a zaune"?
asa tayi da kan ta tana jin nauyin sa sosai..
ago kan ta yayi yana mamakin wai nauyin sa take ji akasin matarsa Muhibba halayyar Mufida a yanzu yana mai wani banbarakwai dan bai san da ita ba..

"Lkc na tafiya bamu yi sallah ba amsa min"sai kawai ta girgiza mai kai tabbacin a zaunen zata yi ba zata iya tashi ba..

Rabuwa da ita yayi ya tashi tsaye ya tada sallar sa ita kuma tayi a zaune har suka idar yayi adduo'in da ya dace ya shafa sannan ya dawo inda take.

Har ta fara baccin gajiya sai ya tsaya kallon ta bai san ya aka yi ba amma kawai yana jin nisha
i in yana kallon ta..

Kasa tada ta yayi daga baccin sai ya tsaya
are mata kallo ganin baccin na mata da
i in kuma ya tada ta maybe ta sami headache sai ya bar ta shima yayi joining nata a baccin ya kwanta kusa da ita bayan ya ha
a hannun sa da nata..

Peaceful sleep ya samu da ya jima bai yi irin ta ba a rayuwar sa abin ya mai da
i ba ka
an ba..
_2hours later_
Ita ka
ai ta farka ta ga kan ta saman gado sai ta fara tunanin ina ta kwanta last,a a hnkl ta juya ta ga ba kowa a
akin sai ita ka
ai.

Hamma tayi tana mi
a ha
e da tashi daga kwancen da take ta duba agogo ta ga
arfe tara har ya gota sai ta sauko daga gadon a sannu tunanin ta zafin na nan har yanzu,sai dai ta yi mamakin jin cikin kaso mai yawa zafin ya ragu sosai..

Hamdala tayi ta sauko daga gadon completely tana takawa a sannu har ta fito ta duba babbar parlorn babu kowa sai dai hancin ta na
an jiyo mata wata
amshi
amshi mai kama da girki.. .

Bata tsaya
atawa kan ta lkc ba ta nufi kitchen
in tana wondering wa ke girki a gidan dan ta san daga ita sai shi ba wasu..

Tsinkewa tayi ganin Marshall da apron har da hular apron
in a jikin sa hannun sa ri
e da babban serving spoon ga frying pan a hannun sa yana juye wani abu da bata san menene shi ba..

Bai san ta shigo ba sai jin mutum yayi kusa da shi dan haka ya juyo sai suka ha
a ido da ita..

Shi ya riga ta mgn ta hanyar tmbyr ta ya jikin ta,sai tayi shiru tana cigaba da kallon aikin sa da yake yi na girkin,a matse take da son sanin ko me yake girkawan amma bai bari ta fahimta ba dan yana gama juyewa ya rufe ya juyo gare ta gaba
aya..

Ja da baya tayi ka
an tana gaida sa sai bai amsa ba yayi shiru ya juya ya kashe gas cooker
in ha
e da juye ruwan zafin dake tukunyar cikin kofuna biyu madaidaita..

Duk tana kallon sa kamar tana kallon abin al'ajabi wai dama ya Iya girki ne ko dai yi mai aka yi ne shi kuma yake wani
aga kafa
ar shi yayi..

Out of blue ta mai wata tmbyr da sai da ya
an dakata daga abinda yake yi ya kalle ta sannan yayi wani murmushin dole kafin ya amsa ta..

"Can u cook"?sai ya kalle ta na wasu seconds sannan ya amsa mata da
"Uhmm"bata gamsu ba sai ta kuma tmbyr sa
"I don't understand uhmm"!!kallon ta yayi sai ya bar abinda yake yi ya tako har dab da ita ya ja ya tsaya kamar gunki..

Tsoron sa ta fara ji yana shigar ta sai ta
ago kan ta ta kuma kallon sa da kyau nan take ya mata
warjini sai ta kasa cigaba da kallon sa dole ta sunkuyar da kai
asa..

Tana ta wasi wasi a zuciyar ta sai ta ji numfashin mutum kusa da fuskar ta,
agowar da zata yi kuwa ta gan sa kamar zai shige fuskar ta.. .

Kallon
wayar idanun sa tayi a tsorace sai ya sakar mata da wani lafiyayyen murmushi da ya ratsa ta sannan ya ri
o kafa
un ta a sanyi ya ce
"Eh...,na iya girki,are u satisfied"?saurin gya
a mai kai tayi tana kawar da fuskar ta gefe..

Murmushi yayi yana ri
o hannun ta cikin nashi ha
e da da jan ta zuwa kan kujerar kitchen
in yana mata tayin abincin.. .

Bata mai yanga ko jan aji ba ta amsa tayin nasa ta hanyar farawa da tea
in da ya ha
a masu sannan ta
au spoons ta fara cin abincin wanda frayed plantain ne da aka yi sa da
wai kamar balls aka yi scrambling aka soye sa..

Matu
a ta ji da
in wannan breakfast
in dan har cinyewa tayi bata sani ba sai da ta saka spoon
in ta ji babu komai sannan ta
ago ta kalle sa shi da kwata kwata bai fi spoons hu
u da yayi ba yana da kallon yadda take cin nata.. .

Turo mata plate
in sa yayi ya mata alamar ta ci da ido sai kuwa ta ja gaban ta ta fara ci tana murmushi..

Tagumi yayi yana kallon ta tana bashi dariya sai dai ba girman sa bane yin dariya anyhow ba sai kawai ya murmusa yana cigaba da kallon ta har ta gama sannan ta dube sa ta tmby sa..

"Kai fah?me zaka ci"?
age kafa
u yayi yana mata alamar bai sani ba,
an bu
e baki tayi da mamaki ta ce
"Da fatar ba ni na hana ka cin naka ba"?girgiza mata kai yayi ya ce
"Kin
oshi"?kallon sa tayi da murmushi shimfi
e a fuskar ta ta amsa mai da eh..

Tashi yayi yana ri
o hannun ta suka bar kitchen
in zuwa bedroom
in su sai ya bar ta a nan ya shige toilet yana mai ce mata yana zuwa..

Zama tayi a wurin har ya fito da bathrobe a jikin sa ya nufi wardrobe ya nemo kayan sa as usual kaftan da hula..

Tana kallon sa yana dressing har ya gama wani sabon
aunar sa na fizgar ta a ran ta da hankalin ta..
amshin turaren sa ne ya ankarar da ita ya zo kusa da ita sai ta
are mai kallo sama sama sannan ta sunkuyar da kai
asa tana jin
amshin nasa na shigar ta..

"Zan
an fita i have a meeting to attaind misalin 4 zan dawo InshaAllah and don't bother to stress ur self akwai lunch
in ki a warmer
in nan a kitchen and about dinner,i will make a takeaway for us ok"!!gya
a mai kai kawai tayi tana yaba manly attitude
in sa,bata yi zaton hakan ba daga gare sa,tunanin ta na ta bashi ba zai wani bata muhimmanci ba amma yanzu ta
aryata tunanin nata dan ta ga zahiri...

Juyawa yayi zai tafi sai ya ga bata biyo sa ba sai ya ja ya tsaya yana kallon ta,bata san dalilin sa na tsayuwar ba sai dai ta
ura mai ido har ya ce wani abin
"Babu rakiya"!?a
an kunyace ta tashi ta biyo bayan sa ta raka sa har bakin motar sa tana
an takawan a sannu dan tana jin zafin na bijiro mata..

Bayan tafiyar sa ta dawo ciki ta kwanta a parlor saman kujera,tuni kewar sa ya fara mamaye ta da sabon feelings
in da take ji game da shi..

A haka nan ta
annata ranar cikin kewa da begen sa har sai da ya dawo sannan ta ji da
in gidan..
Chapter 46 · 0% Book details