Sashe 40
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ranar dai ta
auracewa su Ammy a nan part
in ta kwana dan bashi kula ta musamman kamar yadda doctor yayi ta nanatawa wanda tun su Ammy na damuwa har suka daina suka ha
ura suka zuba mata ido.
Chan cikin dare tana kwance a parlor kamar jiya sai ta rin
a tunanin rayuwar ta da na
ar uwar ta Hamida numfasawa tayi ta juya tana mai cigaba da tunanin ta,rasa yadda aka yi ta kasa fahimtar halin kuci da zafi da Hamida ta shiga ciki tun yarintar su tayi har kawo girman su..
Ji tayi kwata kwata bata kyautawa kan ta ba ita tana ta kwace soyayya Hamida na can cikin damuwa da rashin kulawa wai amma bata taba sani ba,a duk lkcn da ta tuno wannan abin ran ta kan sosu ba ka
an ba..
Daga wannan ranan Ta ma kan ta al
awarin safiyar gobe a sashen Hamida zai mata tunani tayi da hala halin da take ciki rashin sauraron ta da Hamida bata yi ne ya sa take fuskantar wannan abin hakan ya sa ta yanke zuwa duba ta gobe ita ko zagin ta Hamidar zata yi ta yi in dai zata furta mata kalmar yafiya toh ita tayi al
awarin cike mata gurbobin da ta rasa na soyayya a rayuwar ta..
*****
Da safe bayan ta gama abinda zata yiwa Marshall ta ce mai tana zuwa sai bai ce mata komai ba dan sabbin
abi'un nata na mai shammaki..
Gaban ta na fa
uwa ta iso part
in su Hamida ta tsaya ta rasa ya zata yi sai dai ta
an natsu ta yi sallama a hankali,sau uku tana yin sallama sannan aka zo aka bu
ofar wanda fuskar Khalid ne ya bayyana..
Da mamaki ya gaida ta sai itama ta gaida sa tana tmbyr sa ko Hamida na ciki,cikin tausayin ta ya amsa mata da eh..
Hamida dake tsaye bakin kitchen tana rige rigen
ora breakfast ita da Khalid da kamar competition ne sai kawai ta gan sa tare da fifi..
Take ta
aure fuska ta ha
e rai,yana kallon sauyin yanayin ta fifi kuwa da zuwa tayi saurin
arasawa gare ta murya na rawa ta bu
e baki zata yi mgn sai Hamida ta kawar da kan ta gefe..
Kallon ta fifi tayi
sai ta ha
iye wani abu mai
aci ta kuma yun
ura ta ce
"Ina kwana Hamee"!wani kallon
iyayya Hamida ta watso mata ta ja tsaki ta juya zata tafi sai muryar fifi ya mata amo a kunne da
arfi
Tace "Hamida kiyi hakuri ki sassauta min dan Allah am sorry,am deeply sorry ki yafe min,wlhy wlhy ban san ya zan hukunta kai na akan laifin da na maki ba,na kasa samin sukuni a zuciya ta am deeply blaming myself for this mistake and i swear i want to make it up to u am ready to make u happy just listen to me ko da sau
aya ne"!!
juyowa Hamida tayi ta kalle ta ranta na
aci ba ka
an ba sai ta watsawa Khalid
in kallo shima sannan ta ja doguwar tsaki tayi wucewar ta..
Gwiwar fifi ne yayi sanyi nan da nan hawaye ya kawo mata sai ta dubi Khalid da idanun ta dake cike taf da hawaye ta ce mai
"Am sorry,,i truly am"...!!duk tausayin ta ya ishe sa ya san abin na damin ta sannan ba laifin ta bane laifin iyayen su ne but da alama Hamida ta gaji, wa ke da laifi waye baida shi bata dubawa for all she cares shine tana jin mummunar kishin Mufida kuma kishin nata ya fara riki
ewa zuwa
iyayya...
Fita fifi tayi ta koma sashen Marshall inda a nan ta ri
irjin ta ta fara zubar da hawaye a hankali ko da Marshall ya fito a bazata dan ha
awa kan sa tea ganin bata dawo da wuri ba sai ya gan ta tana kuka..
Kallon ta yake yi daga bisani ta ji muryar sa a kan ta sai tayi saurin
agowa ta dube sa,da sauri ta goge hawayen ta tana tmbyr sa me yake so..
Da kamar ya kuma tmbyr ta me ke damin ta amma sai kawai ya fa
a mata abinda yake bu
ata haka ta je ta ha
o mai ta dawo da shi ta bashi.
Yana ankare da ita through out yau bata da walwala duk da dai ba sanin halayyar ta yayi ba amma daga shekaranjiya zuwa yau ya
an karance ta..
Da damuwar Hamida Mufida tayi bacci yau kuka kam kamar yau ya fara bijiro mata dan sosai ta yi sa tana yi tana tunano lifetime
in su a baya,ta dai san ko dukan ta Hamida zata yi ba zata daina bibiyar ta da nemar yafiyar ta ba har sai ta yafe mata dan ita ka
ai ta san irin halin damuwar da zuciyar ta ke ciki ha
e da nauyin da zuciyar nata ke mata akan rashin kula ta da Hamida ke yi..
#Mamuh*25*
Da safiyar washegari fifi ta kuma maimaita abinda ta yi a safiyar jiya na yau ma Marshall bai da masaniya a kai ta tafi sashen su Hamida,har Khalid ya bu
e mata
ofa sai ya tuno abinda ya faru a jiya da irin rarrashin da ya rin
a yi wa Hamida akan ta saurari fifi ko da sau daya ne amma ta rufe idon ta ta nuna mai bata jin zata iya yin hakan duk kuwa da shi kan sa ya san abin na ta
a ta kawai rinjayar ta da kishin yayi ne ya sa take
auke kan ta akan abubuwan..
"Ina kwana Khalid"ta gaida sa ya amsa sai ta tmby sa lfyr Hamida nan ya
an yi shiru wanda ya bata amsar ta akan ba lfy ba kuma har yanzu fushi Hamida ke yi da ita..
Hawaye ne ya cicciko mata a idanun ta na tausayin kan ta da fushin da
ar uwar ta ke yi da ita..
Kallon Khalid tayi sai ta ji zuciyar ta na mata zafi tana bu
atar wani wanda zai fahimci halin da take ciki..
"Khalid ai ka san manufa ta ko?ina so in gyara tsakanin mu da Hamida am deeply sorry for all my mistakes i really want to clear her mind akan ala
ar mu,na ro
e ka ka ha
a ni da ita i hv to talk to her"!!kuka me sanyi ne ya kusa cin
arfin ta sai Khalid ya kasa cigaba da kallon ta a haka kawai ya juya wai dan ya je ya ma Hamida mgn ta fito..
Juyawar sa ke da wuya ya hango ta tsaye bayan su tana bin su da kallo sai Khalid ya
arasa gare ta da sigar rarrashi..
"Hamida...Pls ki bada
ar uwar ki ta gyara abinda ya faru kar fah ki manta ba itace kawai ta maki wannan laifin ba gashi ta
au laifin kuma ta yarda zata gyara ita ka
ai toh me zai sa ke kuma ba zaki fahimce ta ba?uhm"?kallonsa Hamida ta yi ta kuma kalli fifi dake tsaye tana hawaye ji tayi kamar tazo ta rungumeta amma tana tsoro..
Duk halin da fifi ke ciki abin na ta
a Hamida a zuciyar ta sai dai ta rasa ya zata yi controlling fushi da kishin ta akan fifi hakan ya riki
e ya zama kishin fifi
ar uwar ta ya rinjaye ta har bata iya fasalta
arfin kishin nata..
Tsawon lokacin nan ace bata san da nemo min farinciki na ba sai yanzu?
In dagaske tana so na kuma ina da muhimmanci arayuwarta meyasa da chan bata iya bambamce bacin rai na da jin dadi na ba?meyasa bata karance zafi da kunan dake yawo acikin fushi na ba a duk sanda aka ware ni aka nuna min ni ba komai bane sai ita,....saida na furta?
Wannan ba kaunar mu bane,kowa kansa yafi so ya tafi kauna,dan haka nima kaunata ni kadaice bazan sake shi ba...
Kawar da tunanin da tayi yanzu ta yi ta dubi fifi dake kuka ta gasa mata kalmar nan da ke ma fifi zafi a zuciya.
"I hate liars and pretenders ki fitar min daga apartment"!
A hankli ta fa
a so calm and gentle ta yadda ta san zai taba fifin emotionally..
Ta kuwa yi nasara dan sosai fifi ta fashe da kuka mai ban tausayi haka ta juya ta fita ita kuma Hamida ta jingina bayanta da staircase har sai da Khalid ya matso ta ya rungume ta yana bata sassayanr runguma,shidai ba wai yana
arin tursasa mata zuciya akan sai ta yafewa fifi bane a'a yana gudun kar kishin yayi yawa ya fi haka ne har ya zo ya ta
a martabar gidajen auren su gaba daya..
Gaba
aya ranar Khalid aikin ban ha
uri da nuna
auna ya rin
a yi wa Hamida tun tana
an kawar da kai har dai ta fara sauraron sa suka dawo daidai Yayin da fifi ta kasa samin kwanciyar hnkl tun bayan fitar ta daga sashen su Hamida daurewa tayi ta bincika kitchen
in ta ga abubuwan dafawa ta za
i wanda ya dace ta girkawa Marshall dan yanayin rashin lfyr sa..
Haka yau ma ya gan ta tana kuka amma
abi'ar nan ta bana shiga abinda babu ruwa na,jin kanshi yake kamar ai fifi yarinya ce ita shi kam ya haife ta ya juya ya dubeta baya jin wani tsaurara mata tambayoyi akan dalilin kukan ta zai
ara mai mutuncin sa instead sai dai ta raina sa dan zata ga ya damu da ita..
Haka nan itama tayi ranar kaf cikin damuwa da kuka akai akai,abu kamar wasa zazza
i ya fara shigar ta a hankali amma ta yi ta dannewa tana kama jikin ta tana ma Marshall ayyukan da ya dace..