← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 62

Sashe 15

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Mufida kina ji na?,
azu Hajja ta kirawo ni ta sanar da ni matakin da ta
auka akan ki na ha
a auren ku sai dai ko kafin ta furta maki wanda ta za
ar maki ke har kin nuna ta hanyar yin na'am da shawarar ta a
arshe har kika fita cikin kunya hakan ya tabnatar mata da cewa kina son abin da take maki sha'awar samu,toh ni yanzu ina so in kuma tabbatarwa ne,da gaske kin yarda da alakar dake tsakanin ku da yayan ku Khalid ya shiga wata matakin rayuwa wato matakin aure"?
karasa maganar tayi tana janyo hannayen fifi dan samin hankalin ta da yaddan ta dan basa so su yi mata ba dai dai ba..

Yin
asa da kai Mufida tayi cikin jin nauyin Ammy da tambayar da ta aiko mata..

"Mufida amsa min bana son kina jin nauyi na ko kin manta ni
in Ammyn ki ce"?girgiza kai fifi tayi tana mai bu
e bakin ta cikin jin nauyin Ammyn ta ce
"Ammy ai shi bai ce komai ba"!!shiru Ammy tayi tana sauraron ta a zaton ta akwai cigaban maganar amma ta ji shiru sai ta
ago ta kalli Mufidar cikin jin da
i dan ta san in har ita tayi na'am da zancen toh shima Khalid
in ya zama dole ya amince dan bai da matsala dama sun jima da jiran ganin ya kawo masu mace da sunan matar da zai aura anma babu labari shi yasa da Hajja ta tunkare ta da maganar kawai ta ji hankalin ta itama ya kwanta da shi dan ta matsu ta ga jikokin ta ko zata mori albarkar
a itama tunda auren na danta na farin bai yi working out ba toh yanzu addu'ar ta bai wuce ta sami jikokin daga tsatson Mufida ba...

Hajja Tace..."In dai Khalid ne wannan ba abin da zaki
aga hankalin ki bane saboda ya jima da bari mana za
in matar sa a hannun mu,yanzu dai menene kike son sani game da shi da baki sani ba wanda bai fa
a maki ba"!?
murmushi fifi tayi tana da
a sunkuyar da kan ta
asa kafin ta amsa kamar da Ammy takeyi..

"Ammy ka
an na sani daga rayuwar sa kin ga kamar ban san komai bane so kusan komai akan sa nake son sani"cikin jin nauyin su duka ta
arasa maganar nata.

Ajiyar zuciya Ammy tayi sannan ta kuma fa
a murmushin ta tana gyara zaman ta..

"Kamar dai yadda kika ji ana kiran sa da Khalid,toh asalin sunan nasa kenan Khalid,kwata kwata shekarun sa bazasu wuce 27 years ba bai ma gama kaiwa ba sannan shi ne
a na biyu a cikin gidan nan babban yayan sa shine Saheeb wanda ba a nan yake ba,Khalid yayi karatun su both primary and secondary schools
in sa a nan
asar ne so bayan ya kammala ya nuna interest
in sa a fanin karatun gynaecology wato ya za
i ya zurfafa karatun sa a fannin sanin matsalolin mata.
duk da ban raine su tare da Abban su ba sakamakon barin mu da yayi a daidai lokacin da muke bu
atar sa dan kuwa Allahn da ya bamu shi ya kar
e sa,hakan bai sa nayi
asa a gwiwa ba kakar ku Hajja ita ta
ara
arfafa karatun Khalid
in sai ya za
asar Cyprus a inda yake son zuwa yin karatun,bamu hana sa ba iya fatar alkhairi da muka mai,wani abu shine Khalid ya kammala karatun sa ne a dan kankanin lokaci dan ya karasa yana da shekaru ashirin da biyar abin da ba kasafai ya fiye faruwa ba,so ya dawo kuma alhamdulillah ya sami aikin sa yana aiki a nan cikin gari sai dai ba ko da yaushe yake zuwa ba sai har in shine on call kuma a halin yanzu yana kan cigaba da karatun sa dan zama cikakken consultant so zuwan ku ne ya sa yake zaune a gida kuma ya ha
u da hutun sa da ya shigo..

Kuma he really wants you to feel at home that was why ya za
i kai ki wurare daban daban tun dawowar ki kuma daga dukkan alamu shima ya gamsu da ke dan naga kamar jinin ku ya zo
aya daga yanayin da yake sake maki"..
an dakatawa Ammy tayi tana sauraron jin ta bakin fifi..

Fifi sai ji tayi kamar an kara rura mata wutar
aunar Khalid a zuciyar ta ina ma a ce karantar fannin zuciya yayi da sai ya magance mata damuwar ta amma duk da hakan bata ji
aunar sa da ya mata shigar farat
aya ya ragu ba..

Can Tace "Ammy, baki sanar da ni komai akan social life
in sa ba irin meyafi so,abokan sa da dai wasu abubuwa da suka shafi personal life
in sa"..
murmushi Ammy tayi tana shafo fuskar fifi sannan ta cigaba..

"Well,Khalid...,ina ga ba sai na tsaya fa
a maki tsarin rayuwar sa ba dan ke kan ki shaida ce akan hakan kin gani kuma kina iya fa
awa wasu,sannan akan abokan sa...,Khalid na da abokai but mostly sai lokaci zuwa lokaci suke ha
uwa kinsan yanayin aikin nasu kowa na concentrating ne akan aikin sa,game da abincin da Khalid ya fi so kuwa,ina iya fa
a maki Khalid is a simple person komai yana ci muddin abin nan na ci ne,ba kamar yayan sa Saheeb da ba komai yake ci ba"...

Kallon Ammy fifi tayi tana gya
a kai alamar ta gamsu da duk bayanan Ammy tace Hamida fa,itama ai tare zaayi mana auren ko?sai tayi shiru aranta tana tunanin
"ya ita kuma zata kasance in aka ce ita zata yi aure ba tare da Hamida ba?bata ta
a mafarkin hakan ba ta fi planning ranar auren su ya zo daidai komai su yi tare amma ba a rabe ba..

Yin wannan tunani sai ta
ago ta kalli Ammy directly ta jefo mata tambayar dake zuciyar ta...

"Ammy ya labarin na Hamida"?shiru Ammy tayi tana
an kasa
e for a while sannan ta amsa tambayar..

"Dear ban manta da Hamida ba ai dama na fa
a maki za mu yi maganar nata bayan naki so yanzu bari in fayyace maki nata dan surprise
in da Hajja ta mata ne
"..nan take fifi ta za
u a fa
a mata dan sanin ko wa ita kuma aka za
ar mata dan dan tasan bazata taba yin aure ba tare da
ar uwar ta ba..

"Kin ga kasancewar Hamida mai
auke kai ne ga duk wani al'amurar rayuwa,ba ni ka
ai na hango hakan ba har kakar ku Hajja ta hango hakan,tana da shiru shiru bata cika magana ba babu ruwan ta,so ha
a ku da za a yi da yayan ku Khalid sai Hajja ta ga me zai hana itama a mata hakan dan
abi'un ta ya zo sak irin na wanda take hasashen ha
a sun,sedai shi ba anan yake ba
kuma...."!!!sai tayi shiru sai fifi ta girgiza mata hannu cikin za
uwa tana son Ammy ta
arasa mata bayanin...

Kawar da kai Ammy tayi tana takaicin furucin da zata furtawa fifi dan bata san yadda zata
au maganar ba amma dai dole ta sanar da ita dan ba zai yiwu ta
oye wani sirri ba alhalin ha
in da suke son yi ha
i ne na har abada..

"Mufida wanda muke son ha
a sa aure da
ar uwar ki Hamida yana da mata,kuma sun share shekaru da yawa suna tare sai dai..."!!nan ma Ammy tayi shiru sai fifi ta
yale ta bata ce mata komai ba...

Sai da suka
au lokaci a hakan sannan fifi ta sake tambayar su ha
e menene matsalar da ajiyar zuciya Ammy ta furta bakomai sunan sa..

"Muhammad Saheeb,yayan Khalid ne, shine mutumin da muke son ha
a Hamida aure da"!!fata na hadin y zame mana alheri
wuf Mufida ta mi
e tsaye tana kallon Ammy baki bu
e...

Ammy duk ta gama azawa ki wani abu ne
Dariya ne ya cunkushe a zuciyar fifi sai dai bata son yin sa a gaban Ammy kar Ammy ta ji wani iri,haka ta rin
a tarar dariyar dan kar ya fito,a
arshe dai
agawa Ammy hannu tayi alamar zata je ta dawo...

Bin ta da kallo Ammy tayi tana mamakin reaction
in fifi dan ta
auka zata ga tayi negative reaction ne sai ta ga akasin haka...

Mufida na fita daga
akin Ammy bata tsaya ko ina ba sai
akin Hamida wacce ke kwance
asa tana baccin wahala..

Da zuwar ta bata tsaya tunanin bacci
ar uwar nata ke yi ba kawai ta hau tapping nata a baya tana kiran sunan ta..

"Hamee...,Hamee na ki tashi...common wake up i have a gist for u,dan Allah ki tashi".jijjiga ta fifi ta rin
a yi tana assasa mata akan lallai lallai sai ta farka daga baccin dan kawai ta labarta mata abin da Ammy ta sanar da ita..

Daga cikin baccin da bai jima da
aukar ta ba Hamida ta ji muryar fifi sai ta bu
e idanun ta a hankali ta zuba su a kan fuskar fifi dake ta dariya kamar wacce ta ga abin dariyar..

Fifi na ganin ta farka sai ta ri
o hannun ta tana mai cigaba da yin dariya tana magana..

"Hamee wai kin san wani babban albishir da su Ammy zasu maki kuwa?tayi maganar tana kuma
ara
arfin dariyar ta...

Bin ta da kallo Hamida tayi dan in dai wannan ne special package
in,toh ta san da zaman shi...

Tace "Hamee me?na yi tunanin zaki matsu dan son sanin wannan zancen?girgiza mata kai Hamida tayi tana kawar da fuskar ta gefe..

Kai tsaye fifi ta hau bata labarin komai sannan ta
ora da sunan wanda za a ha
a su auren..
Chapter 15 · 0% Book details