← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 62

Sashe 12

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko da rana yayi bata tsaya jiran ganin sa
on su na ta zo a ci abinci ko a aiko mata da shi ba ta sauko da kan ta ta kuwa same su zazzaune suna jiran dawowar su fifi..

Babu wata damuwa a fuskar ta ta sauko ta tunkare su tana fara'a ta jawo kujerar ta zauna sai duk suka bi ta da kallon mamaki dan yau gaba
aya kamar an sauya ta daga Hamidar jiya da suka yi welcoming daga filin saukar jirgi ba..

Ganin irin kallon da suke bin ta da shi ya sa ta
an yi
aramar dariya ta kalli Ammy ta ce
"Ammy barka da rana da fatar kuna lafiya"!kallon ta Ammy tayi ta ce
"Lafiya
alau Hamida,ya zagayen naku ya kasance ne hope you enjoyed it"?fa
a fara'ar dake saman fuskar ta tayi ta gya
a ma Ammyn kai daga haka ta hau bu
e food warmers
in dake jere bisa dinning table
in ta
auko serving spoon da zumar
ibawa ta zuba a plate amma wani irin magana da Ammy ta mata mai kama da fa
a fa
a ya sa ta dakata ta dago ta sauke idanun ta a fuskar Ammyn wanda ya saka Ammyn jin ba da
i dan itakanta ta ji ajikin ta kamar ta zafafa abun da yawa sai ta sauke muryar ta
asa tana fa
"Kiy hkuri Hamida ba fada nake miki ba,kin gane,wannan abincin da nayi na yi sa ne dan in yi surprising
ar uwar ki dan jiya cikin hirar mu ta sanar da ni cewa tana marmarin cin abinci irin wannan wai jiya ta ci irin sa a outing
in su da yayan ku Khalid sai na ga bai dace a ce mutum na da abu a gida amma yana cin na waje ba shi ya sa na shiga da kaina kitchen
in na girka mata,yanzu da haka ita muke jira ta dawo sai mu ci abincin dan na kira Khalid kuma ya fa
a min suna hanyar dawowa shi ya sa na sa aka jere su a nan,amma akwai wani variety
in a other food warmer kina iya farawa da shi kafin ki dawo!!..

Kallon da Hamida ta bi Ammy da shi ne ya sa Hajja ri
o hannun Ammy ta
ashin dinning table tana girgiza mata kai alamar bata kyauta ba duk da ita kan ta ba haka ta so ba,ta so a ce wacce aka yiwa abincin ce ta fara gani amma na yadda zasu yi dan ita kan ta Hamidar tasu ce...

Rasa abin yi Ammy tayi sai ta tashi tsaye ta hau bubbu
e food warmers
in da ta ce na fifi ne ta
au wani serving spoon ta fara zubawa Hamida a plate,har yanzu kallon ta Hamida ke yi da tsantsar mamaki da alhini..

Ammy na gama zuzzuba mata ta kalle ta tana fa
"Bismillah"!girgiza kai Hamida tayi alamar ba zata ci ba,serving spoon
in dake ri
e a hannun ta ta saka cikin food warmer
aya dake kusa da ita tayi serving kan ta cikin plate ta saka spoon ta janyo cup ta tsiyaya chilled coco smoothie a ciki ta kwashe ta bar dinning musu area
in zuwa sama zuwa
akin ta...

"Duk bin ta da ido suka yi suna jin wani iri a zuciyar su duk su biyun,har dai suka rin
a ba kan su laifin abin da Hamida tayi a yanzu na barin su zuwa
akin ta...

Sede har yau gani suke kamar adaidai suke game da lamarin su da fifi
Ko sau daya sun kasa nitsuwa su fahimce cewa sune asalin silar jefa hamida a cikin dukan wani hali datake ciki arayuwanta
Su fifi kuwa zagaye sai inda ba a
iro ta ba amma kusan kaf wuraren bu
e ido sai da Khalid ya kai Mufida suka ba idanun su abinci rough driving kuwa fifi sai da ta saka Khalid raina kan sa dan tun da ya mi
a mata ma
ullin motar bayan fitowar su daga wata resort ta ri
e sitiyarin motar,toh bata sarara ba haka ta rin
a tu
i tana yi tana jijjiga motar,sai tsoro ne kuma ya shigi khalid dan duk rashin jin sa ta fannin tu
in ganganci bai ta
a kuskurewa yayi irin wannan tu
in ba sai gashi mace na yin irin sa...

So yayi ya kai ta wani wuri da ba kasafai ya cika zuwa ba sai dai kiran Ammy ya hana sa dan saka shi dawowa da fifi gida tayi akan ta gama yi mata surprise
in da ta da
e tana mata tun bayan fitar su..

Tunda surprise aka ce sai bai fa
a mata ba ya juya akalar motar zuwa hanyar gida sai ta tambaye sa lafiya sai ya nuna mata ba komai kawai wani emergency ne ya same sa kuma ba yadda ya iya..

Tun a hanya yayi ta bata ha
uri akan gobe zasu cigaba ita kam
ar son jin da
in rayuwa ta nunar mai ba komai su koma gidan...

Suna hanya suka tsaya ya siyo mata ice cream vanilla flavour suka dawo gidan tare,duk ta matsu su dawo ta sha ice cream
in dan tun jiya take sha'awar ice cream
in..

Da shigowar su Ammy ta taso ta ri
o hannun ta tana mata sannu da zuwa ha
e da tambayar ta ya fitar tasu ta kasance har da tambayar da fatar dai Khalid bai yi tu
in ganganci da ita ba cikin mota..

Ha
a ido suka yi ita da Khalid sai ya hau girgiza kai yana fa
"Ba zaki so ki san ya drive
in nan ya kasance ba Ammy,ga ta nan tambayeta meya faru?
!kallon ta Ammy tayi da mamaki sai kawai taga ta fashe da dariya har da ri
e ciki tana fa
"Ammy Khalid matsoraci ne kawai dannna kar
i tu
i sai ya ru
e wai ina tu
i da too much speed kuma fah baki gani ba Ammy ahankli nake tafiya
"ta
arasa tana kuma kallon sa sai ya ka
a kan sa yana fa
"Haka kika ce ko?toh ba zan fita da ke ba gobe sai dai mu fita tare da Hamida
"saurin marairaice fuska tayi tana girgiza kan ta ha
e da langa
ar da shi alamar ban ha
uri sai ya saka mata dariya yana fa
"Ammy yakamata abata kyautar ta kar ta
ulle min ciki da abin dariya"!!jin haka sai fifi ta dubi Ammy tana fa
"Ammy surprise"?gya
a mata kai Ammy tayi tana jawo hannun ta zuwa kan dinning table ta zaunar da ita sannan ta saka ta rufe idanun ta da shara
in kar ta bu
e sai ta
irga uku..

Da murna fifi ta jijjiga kai cikin zumu
in son ganin surprise
in,haka aka yi bata bu
e idanun ta ba sai da Ammy ta
irga
aya zuwa uku sannan ta bu
e idanun ta ta sauke sa kan abinci exactly irin wanda ta ci jiya a yawon bu
e idon su...

Bata san lokacin da ta taso ta rungume Ammy ba tana ta yi mata godiya sai kuma tayi saurin sakin ta ta dawo ta zauna ta fara yun
urin zuba abincin amma Ammy ta hana ta ta kar
e spoon
in ta zuba mata da kan ta har zama tayi akan zata ciyar da ita..

Tana bu
e baki sai tunanin Hamida ya bijiro mata ko ya suka yi da aminiyar nan nata bata sani ba kuma tana son jin karshen zancen dan haka ta maida bakin ta ta rufe tayi wuf ta mi
e Hajja da yanzu take le
o su dan ganin ko Mufidar ta dawo sai ta gan ta tana sauri sauri zata haura sama..

Kiran sunan ta tayi amma bata juyo ba ta cigaba da tafiya tana ce mata
"Hajja ina zuwa Hamida nake son dubowa yanzu zan dawo"!..
a ido Hajja tayi da Ammy dake ri
e da spoonful of abincin da ta
ibo da bawa fifi a baki..

Ajiyar zuciya Khalid yayi yana juyawa da nufin tafiya sashen sa dan kimtsawa kafin ya dawo a yi lunch
in dashi shima.

Zama Hajja tayi tana kallon Ammy da alamar tambaya sai dai ta furta..

"Anya Hamida ba damuwa gare ta ba kuwa?kin ga yadda jiya ta rin
a janye jikin ta daga gare mu sannan yau
azu ta sake jikin ta amma
azu kuma ta rikice kamar ba ita ba?ina ga ki kirawo min Nuhu in ji asalin abin dake damin yarinyar nan dan ina jin tsoro"
..kallon ta Ammy tayi bata ce komai ba ta
auko wayar ta da nufin kira sai wani kiran ya shigo..

Dubawa tayi sai ta ga
anin nata ne wato mahaifin su fifi dan haka ta
aga kiran ta mi
owa Hajja..

Hajja na sakawa a kunnen ta ta fara magana kamar ran ta a
ace sai dai bata yi fa
a mai yawa ba..
uri ya bata dan shi dama kira yayi dan ya ji ya lafiyar yaran nashi sabida yayi ta kiran layin Mufida amma bata
aga ba sai ya kira na Hamida amma itama bata
aga ba shi ya sa kawai ya kira na Ammyn..

"Hajja ai duk jikokin ki ne hala bata jin magana ne kin san Hamida ta bambanta da
ar uwar ta,
Hajja tace ah a Mufida ce ke da matsala itace wacce ya kamata tayi ta zaman shiru amma sai
ar uwar ta ce ke yin wa
annan
abi'un?

Dady yace haka hamida take amma in kuka saba ba zaki ga shiru shirun ta a matsayin matsala ba dan haka halittar ta yake"ajiyar zuciya Hajja ta sauke dan tayi tunanin wani matsalar ne da Hamida ashe kawai tsabar kama kai ne..
Chapter 12 · 0% Book details